Sashe 10
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai yayi wurgi da wayar sa yace
Wai har wani wa'azi take mun wai ARZIKI nufi ne na Allah mtsss; eh hakane amma ai mu ya nufa dashi kuma takalawan nan basu ba ARZIKI har gaban duniya!!
~**********************~
Easha ce ta tara su tace
Ina son tafiya *Army* school Dan dama kunsan ko secondary na ma a makarantar sojoji nayi to sauran kudin nan nayi apply kuma na samu admission Alhmdllah
Dukansu Alhmdllah sukace sanna sukayi farin ciki sosai
Sanna tace Aisha ke kuma za kije yin degree ki na medicine kaman yanda kike so ....
Sai ki shirya next week zamu tafi zaki wuce barno ni kuma jos shatu kuma sai ki karasa degree ki na mass com a nan tunda dama anan kike son yin karatu ko?
Eh!
Shatu ta amsa tana murmushi
Easha taci gaba tace
Sanna akwai ma daidaicin gidan dana siya can zaku kuma ke da umma bana son kuwa yasan gidan balle kauranku kayan sawanku kawai zaku dauka!
Akwai dam a gidan sanna nasa muku solar a gidan ; dakuna hudu4 ne sai falo da kicin sai toilet a ku wanne daki ...
Akwai kayan abinci Dan jiya naje na duba komai Dan babu wata matsala kuma gidan kusa da makarantarku ce ....
Dan Allah ki kula da umma sosai.
Insha Allah zanyi yanda kika ce
Ga mukullin gidan amma ba yanzu zaku kuma bah sai bayan tafiyar mu!
To shikenan bloody
~********************~
Faruq ne zaune a makarantar da Easha zata fara zuwa next week wato army school na gaba da secondary amma; magana yayi akan easha matar sace baya son tana hulda da maza.
Sunyi na'am kuma sunce kar ya damu
Sallama yayi yabaro makarantar bayan ya kashe so da kudi
~*************~
Murmushi yayi yace angel tun ranar Dana kalle ki reality ba a mafarki bah ...
Duk wani motsinki yana tafin hannu na ....
Army school ba je ki gama kuma na aure ki dama bana son mace ba jaruma bah!
~**********************~
Bloody amma kinsan kudin da ya rage bazai yi wa yan nan abubuwan bah?
Eh nasani akwai sauran kudi wanda na saida motar anwar sanna da wanda hajiya ta bani da shi nayi ....
Kuma da saura sai na hada da kudin motar loser Dana siyar dashi nayi kuma yayi saura wanda za muyi al'amuran yau da kullum ..
Duk kan mun nan zan baku 100k sanna nabar 100k na kayan abinci idan ya kare Dan sai na gama zan dawo kema haka....
Ta fada tana kallon Aisha
To bloody
Dama 800k ne yayi saura idan muka dauka da kuma na kayan abinci saura 400k duk mai matsala sai ya fada mun zan tura mishi ...
Da fatan account naku yana aiki har yanzu?
Eh yana yi Dan time da kika bani ajiyan kudin nan sai Dana gwada turawa kuma har yanzu yana aiki!
Good
Sai Ku fara shirye - shirye next week zamu tafi ...
Kuma addu'an nan please bloody idan mun tafi kar ki daina!
Insha Allah!
~*******************~
Akace rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya!
Tufa yau ne ranar da mamar faruq take jira wato Dan ta yazama angon zainab !
Tofa ya zama Dan an daura aure kan sadaki 100k (mamar faruq ce ta bada sadakin) !
Dan faruq hatta gida baiyi bah balle lefe duk mamas sace tayi!
Anyi biki lami Dan faruq yace Amarya ce tace bata bukatar wani events shiyasa ba ayi bah!!
Amarya bata da zance Dan ita suna can suna shirin zuwa events ita da kawayenta!
8:00pm yayi sai motoci suka fara zuwa gidan su zainab daukan Amarya a kaita gidan ta kamar yanda al'ada yake!
Kawaye suka firfito sai sukaga motocin duka duka guda 3 ne..
Basu gama mamaki bah sai da akace daukan Amarya aka zo yi ba ; zuwa events bah!!
Zainab nan ta murzawa idonta tuka tace sai anyi events za a kaita!!
Akayi akayi tace babu inda zata sai anyi events za a kaita!!
Faruq yace to su barta idan taga dama tazo idan bata ga dama bah kar tazo amma wallahi tayi 4hour mai kyau a gidan su ba a gidansa bah *taje ya sake ta*
Jin zancen saki yasa ta amincewa a kaita
Kuma yace babu mai tsaya masa a gida daga sun kaita su dawo duka har kawayen mah!
Haka akayi suna kaita suka dawo !!
*Nima dawowa nayi
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'o'in da ake Yayin da za a yi Barci:*
*Idan mutum ya zo kwanciyar barci sai ya hada tafin hannayensa biyu, ya karanta wadannan surori na Alkur'ani, yana yin tofi cikin hannayen nasa;*
*(Qul'huwallahu Ahad)*
*(Qul'a'uuzu Bi Rabbil Falak).*
*(Qul'a'uuzu Bi Rabbin Nas).*
*Sannan ya shafu su iy ainda zai iya na jikinsa; yana farawa da kansa, da fuskarsa da kuma gaban jikins.a ya yi haka har sau uku.*
*Ya Karanta Ayatul-kursiy:*
*Allahu La'ilaha illahuwal Hayyul Qayyum
(Ilaa A'khiruhaa).*
*Har zuwa karshenta, wanda ya karanta ta yayin da ya zo kwanciya to ba zai gushe ba yana da wani mai tsaro gare shi daga Allah, kuma shaidan ba zai kusato shi ba har ya wayi gari.*
*Amanar rasulu bim aunzil ilayhi min rabbihi wa lmu'minuna, kullun amana billahi wa mala'ikatihi wa kutubihi wa rusulihi, la nufarriku bayna ahadin m-min rusulihi, la nufarriku bayna ahadin m-min rusulihi.
Wa kalu sami'na wa ata'na, ghufranaka rabbana wa ilayka-l-masir.*
*La yukallifu l-lahu nafsan illa wus'aha, laha ma kasabata wa 'alayha ma kasabata, rannaba, la tuk'akhizina in nasina aw akhta'ana, rabbana wala tahmil 'alayna isran kama hamaltahu 'ala l-lazina min qabilina rabbana wa la tuhammilna ma la taqata lana bihi.
Wa 'fu anna, wa ghfir lana wa rhamna.
Anta mawlana fa-nsurna 'ala-l-qawmil-l-kafirin.*
*Manzon ya yi imani da abin da aka saukar gare shi daga Ubangijinsa, haka ma muminai; kowanne ya yi imani da Allah, da Mala'ikunsa, da litattafansa, da Manzanninsa, (suna cewa) ba ma rarrabewa tsakanin daya daga cikin Manzanninsa.
Kuma suka ce mun ji (abin da Ka umarce mu da shi, ji na karba) kuma mun bi.
Gafararka muke roko ya Ubangiji, kuma gare Ka makoma take.
Allah ba ya dora wa rai (wani abu sai abin da yake da ikon aikata shi; abin da ya aikata (na alheri) yana gare shi, kuma abin da ya aikata (na sharri) yana kansa. (Ku ce) 'Ya Ubangijinmu!
Kada ka rike mu idan uka manta ko muka yi kuskure.
Ya Ubangijinmu!
Kada ka dora mana, abin da za mu iya shi ba.
Ka yi afuwa a garemu, Ka yi mana gafara, ka ji kan mu.
Kai ne Majibincin al'amuranmu, sai ka taimake mu a kan mutane kafirai".*
*Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Idan dayanku ya tashi daga shimfidarsa sannan ya dawo ya kwarya, to ya karkade ta da gefen gyautonsa sau uku, sannan ya yi Bismillahi, domin bai san abin da ya maye gurbinsa ba bayan ya tashi.
Idan ya kwanta ya ce;*
*Bismika rabbee wada'tu janbee wabika arfa'uh, fa-in amsakta nafsee farhamha, wa-in arsaltaha fahfathha bima tahfazu bihi 'ibadakas-saliheen.*
*Da sunanka ya Ubangijina na kwana, kuma da izininka ne nake tashi.
In ka rike raina (da mutuwa), to Ka ji kanta, in Ka sake ta kuwa, ka kiyaye ta da abin da Kake kiyaye bayinka salihai da shi.*
*Allahumma innaka khalaqta nafsee wa-anta tawaffaha, laka mamatuha wamahyaha in ahyaytaha fahfazha, wa-in amattaha faghfir laha.
Allahumma innee as-alukal-'afiyah.*
*Ya Allah!
Kai ne Ka halicci raina, kuma Kai ne Kake karbarsa.
Gare ka kadai mutuwarsa da rayuwarsa suke.
In ka rayar da shi, to ka kiyaye shi; in Ka dauke shi, to Ka gafarta masa.
Ya Allah!
Ina rokonka aminci daga dukkan mummuna.*
*Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan ya zo kwanciya sai ya sa hannunsa na dama karkashin kuncinsa.
Sannan ya ce;*
*Allahumma qinee 'azabaka yawma tab'athu 'ibadak. (3).*
*Ya Allah!
Ka kiyashe ni azabarka a ranar da Kake tayar da bayinKa (bayan mutuwa). (su uku).*
*Bismika l-lahumma amutu wa ahya.*
*Da sunanka Ya Allah nake mutuwa kuma nake rayuwa.*
*Subhana l-lah (33),*
*Al-hamdu li-l-lah (33),*
*Allahu akbar (33).*
*Tsarki ya tabbata ga Allah (Sau 33) Yabo ya tabbata ga Allah (Sau 33)Allah ne mafi girma (Sau 33).*
*Allahumma rabbas-samawatis-sab'a, warabbal-'arshil-'azeem, rabbana warabba kulli shay', faliqal-habbi wannawa, wamunazzilat-tawra, wal-injeel, walfurqan, a'oothu bika min sharri kulli shayin anta akhithun binasiyatih.
Allahumma antal-awwal, falaysa kablaka shay', wa-antal-akhir, falaysa ba'daka shay/, wa-antaz-zahir falaysa fawqaka shay', waantal-batin, falaysa doonaka shay', ikdi 'annad-dayna wa-aghnina minal-faqr.*
*Ya Allah!
Ya Ubangijin sammai bakwai, Ubangijin Al'arshi mai girma, Ubangijinmu kuma Ubangijin komai, mai tsaga kwayar tsiri da kwallon dabino, mai suakar da Attauna da Injila, da Alfurkani!
Ina neman tsarinka daga sharrin komai wanda kai ne mai rike da makwarkwadarsa.
Ya Allah!
Kai ne na farko, babu wani abu kafinka, kai ne na karshe, babu wani abu bayanka, kai ne bayyananne, babu wani abu da yake sama da kai, kai ne boyayye, babu wani abu da yake boyewa gare ka.
Ka biya mana basussuka, kuma ka wadatar da mu daga talauci.*
*Alhamdu lillahil-lathee at'amana wasaqana, wakafana, wa-awana, fakam mimman la kafiya lahu wala mu'wee.*
*Yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da mu, ya shayar da mu, ya isar mana, ya ba mu makwanci.
Da yawa wanda ba shi da ma'ishi, wala mai ba shi makwanci.*
*Allahumma 'alimal-ghaybi washshahadah, fatiras-samawati wal-ard, rabba kulli shayin wamaleekah, ashhadu an la ilaha illa ant, a'oozu bika min sharri nafsee wamin sharrish-shaytani washirkih, wa-an aktarifa 'ala nafsee soo-an aw ajurrahu ila muslim.*
*Ya Allah!
Masanin abin da ke fake da na sarari!
Mai kagen halittar sammai da kassai!
Ubangijin komai, kuma mamallakinsa!
Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai kai.