Sashe 6
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki gafarceni idan hakan da nayi miki kinji zafi
Sai ta juya kan mahaifiyar faruq tace
A hakikanin gaskiya ban kyauta bah dan uwa mace ce mai girma da kima wacce ko kallon banza bai cancanta ayi mata bah balle mari kuma na zagi danki a gaban idon ki bansan wanne radadi kikaji a ranan bah bansan yawan tsine mun da kikayi ba kuma bansan irin addu'an da kikayi a kaina bah amma ina rokonki dan Allah ki yafemun wallahi nayi nadaman marinki dan nima ina da mahaifiya kuma idan akayi mata haka bazanji dadi bah dan uwa batafi uwa bah ...
Kiyi hakuri ki yafemun sanna kiyiwa danki fada bai kamata yana dukan mace akan hanya bah dan mace daraja da kimace da ita kuma idan yaji ko yaga wani ya mari kanwar sa bazaiji dadi bah nima haka dan duk duniya idan aka taba bloody na bazan bari bah sai na rama
Kuyi hakuri Ku yafe mun
Yatsine fuska mamar faruq tayi tace
Kinzo kina wani sunsunne kai dan na yafe miki ki auri dana kici dukiya dan naga alama daga dangin matsiyata kuka fito ....
To wallahi ki fita hanyar Dana har da aiko mun shi yazo yana ban hakuri ko ...to ki shiga hankalinki kuma munfi karfin Ku matsiyata ...
Murmushi tayi tace bazan zage ki bah sanna bazan fada miki magana bah amma ki Sani wallahi sai kinzo dangin matsiyatan naiman alfarma abunda kudi bazai saya bah abunda iko bazai bayar bah kuma danki shi ya shiga rayuwata dan Allah ki taimaka kice yadaina bina ....
Ina mai kara kuma baku hakuri
Bloodys muje
Fita sukayi nan sukaci karo da faruq zai shigo
Tsayawa kallonsu yayi yace dan Allah wacece wanna mai chanja launin
Easha cewa tayi nice loser
Amm ina son magana da ke
Kayi hakuri mamarka tace kunfi karfin mu tunda Ku masu kudine mu kuma tace mana matsiyata ....
Dan Allah loser ka fita harka ta
Nan suka bar gidan zuciyar easha na soya lallai matar nan ashe bata da mutunci amma ba komai wanna wasan yanzu aka fara zamuga waye mai iko da Kudi kuma waye matsiyaci
Let's start
*Ku kinkime sorry sai da safe*
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*Aishmar (Queen Indo)*
*Dan Allah yan group na ..
Na YAN UKU 1,2,3 please kuna comments a duk book da aka tuwa a group din Dan marubutan suna ciki bazasu ji dadi bah Dan bakwa comments sai nawa kawai ...
Dan Allah kina comments*
46-50
Faruq sai daya kwashe mintina 20 tsaye kaman gunki ko motsi yakasa sai da mai gadi ya zo ya taba sa sanna ya dawo daga duniyar tunani
Cikin gida ya shiga bayan ya gaisa dasu momynsa direct dakinsa ya wuce
(Biro nane ya suboce saboda mamaki ..
Fans I can believe abunda na gani a dakin sa)
Bangon dakin nasa Wanda yake kallon gabar zanen easha ne a jiki sak har kayan dabancin nata ....
Dayan gefen kuma tasha lifaya tana murmushi ....
Dayan kuma atamfane a jikin ta tayi kyau sosai tana murmushi
Zuwa yayi gaban photon nata yace
My dream baby u come to my life and u refuse to accept me ...
I already fall in love with you before I see you reality baby why you go baby please come back I promise I will never let you go from me baby
Ya karasa maganan yana kuka mai tsuma zuciya
Tashi yayi yafita falo zama yayi a kasan falo
gaban mom nasa yace
Mom tazo har gida tabaki hakuri amma baki hakura bah karshe kikaci mutuncin ta kika koreta mom why u do this to me
Wani kallo ta wulla masa tace to shafaffe da mai taje ta fada maka abunda nayi mata ne dan ka dau mataki ko yaya umar ka fita a idona wallahi tam
Mom baza ki gane bah itace first lady na a mafarki mom I love her a lot mom bai kamata kiyi haka bah mom tayi nadama kuma tabaki hakuri mom amma kikaci mutuncin ta mom
Zaka tashi kabar wajan nan ko saina saba maka kuma kaje ka fara shirye shiryen auren ka da zainab nan da sati daya stupid kawai
Kuka yaci gaba da yi yace mom itace kadai macen da nake so ...
Mom badan ita bah da Anty Bilki an daureta saboda kisan kai da zatayi kum....
Wanka masa mari tayi sanna tace kuma ubanka ko shashasha kawai wanda baisan ciwon kansa bah Dana yan uwansa Wanda baisan banbancin talaka da mai kudi bah kana tunanin akwai Wanda ya isa ya daure koda karen family mu saboda antaka talaka banza da mota
Tashi yayi yabar wajan yana bakin cikin halin yan uwansa
__________
Tana zaune a daban su tana karewa wasu yan samari kallo sanna tace kowa ya fadamun laifinta tun baku shiga cell na bah
Ni kawai wani gida na fada nayi sata danna samu kudin shiyawa mamana maganin da aka bukata a asibiti.
Kuma naje wajan alhajin Dan ya taimaka mun amma yace bashi da kudi kuma a gaban idona aka kawo masa kudi acikin jaka shiyasa nayi satan
To naji naka kai kuma fah
Kuka yafara yace wallahi wani Dan gidan masu kudine yace yana son kanwata to ta gano bah son Allah da annabi yake mata bah shine takisa . sai ya kara fashewa da kuka yace har gida yazo yamata fyade gaban mahaifiyar mu to yanzu duka suna asibiti mahaifiyar mu jinin ta yahau
Muje asibitin
Zuwa sukayi duka Kansu
Duba su tayi tace a mata total na kudin zata biya
Anyi mata taje biya ta ciro kudin a mota ta kawo ta miko zata bayar sai taga wani hannu ya miko a bayanta yace karka karbi kudinta zanbiya duka
Juyawa tayi ganin waye wanna
faruq ta gani idonsa jajir da kan hancinsa yana mata murmushi mai tsada
Kauda kanta tayi tace loser da ka barshi zan biya
Haba angel karki damu zan biya ki barni na koyi wining ko sau dayane mana
OK mun gode . sai ta bar wajan
Binta yayi har dakin da akan kwantar da mahaifiyar dayan yaron da kuma dakin mahaifiyar yaron can da kanwarsa
Yayi musu yajiki kuma yabasu makuden kudi Dan su siya abunda suke so
Easha taji dadi hakan
Fita tayi zata gida amma sai ta tadda faruq jikin motanta
Tana zuwa tace loser zanje gida
Angel please ki saurareni ko sau daya ne
Kayi hakuri mu matsiyatane bai kamata kayi magana dani bah ...
Please ka fita a rayuwata loser
Please listing to me
I can
Barin wajan tayi tahau napep tabar wajan Dan haushinsa take ji daga shi har family sa
____________-
Tana cikin bacci taji an tadata
Tashi tayi sai taga wata kyakkyawar mata tace mata
Autar mu da fatan na sameki lafiya yar autar kububuwa ...
Ki kara hakuri akwai aiki sosai agabanki kece jigonku sai kin jajirce sanna kuma ki daina ragawa kowa zan tafi idan ba damuwa
Ke wacece kuma daga ina kike ya akayi kika San sunan kakana
Mu abokanan sa ne shiya fada mana labarinki da kuma irin rayuwar da zakiyi sai kin jajirce Dan a kwai aiki a gaban ki
Ran jumma'a zaki mana rakiya wani waje idan ba damuwa
To shikenan
Sai matar ta bace bat
Kwanciya tayi tana tunani kala-kala
___________
Zainab aurenki da faruq nan da sati sai ki shirya kije asibiti tunkan lokaci ya kure kuma ki kula
Kai mom kin damen fah
ha'a
Ga wanna samun a kafana
Sai ta mikawa mamar ta Jan farce Dan tasa mata a farcinan kafanta
Karba tayi tace baby mai zamu shirya ne kinsan faruq baya son auren nan
Mom nifa kin dameni ai nima bason auren nake bah kece da kwadayin dukiya kikayi munafurcin da aka hada mtsss mutum sai shegen kwadayi
Haba baby kinsan wanna family ba karamin dukiya ne dasu bah kinga dole naso kizama daya daga cikin surkan gidan
To sai kiyi ai mutum sai jaraba
(Innalillahi wanna maganganun wai ma mahifiyarta wacce tasha wahalan daukan cikin ta wata tara da sati Tara da kwana Tara sanna tasha wahalan dawainiyarta
Allah kashirya masu wanna hali ...kuma kabawa mahifanmu lada ka saka musu da gidan aljanna)
____________
Bincike take akan wanna yaron da yaje har gida yayiwa yarinyar nan fyade Dan sai ta koya masa hankali wallahi
Kawunsu sharrif ne yazo da maganar yana son hada dansa musa da easha aure
Yan gidan sun girgiza musamman umma da tasan yanda ya tsani ya'yanta wanna abu babu alheri aciki amma babu abunda zata iya cewa
Easha duk da ta girgiza amma sai ta dake sai daya ta gama jin sa tsaf sanna ta kalleshi tace
Baba sharrif danka yayi kwantaine kazo zaka hadani dashi to wallahi babu Wanda ya isa a cikinku wallahi kunyi kadan ko an fada maka mu din dolayene da baza mu fahimci tsanar da kayi mana bah ko sunan mu baka zo bah shine yanzu zaka kwaso kafa kazo kace zaka wani hadani da lusarin danka to wallahi gwamma Ku yi gaggawan bacewa a gidan nan sanna ko waiwaye kukayi ni daku ne wallahi .....