Sashe 7
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta fada tana wani murmushi idonta baki kirin kuma ta nuna musu kofa
To Easha ko shatu sai a hadasu mana tunda ke bakya so
Wallahi ko a mafarki naga ka aurawa shatu wanda bata so balle wanna Dan naka hmmm basaina karasar bah idan nayi zaka tuna
Umma da take kallon komai ko bah a fada mata bah ta fahimci cewa Easha ta karba musu yanci taji dadi har da kukanta
Amma wanna yarinyar anyi yar iska ashe abunda ake fada a cikin gari ya tabbata kina bin ya'yan masu kudi Dan su aureki banza mahaukaciya mai kashin tsiya
Baba sharrif kana son ganin haukan nawa ne
Ta tambayesa tana tsaresa da ido
Ke mahaukaciyar banza daga ke har kurman uwark....
Wanka musa mari tayi tace karka kuskura Dan bazan bar duk Wanda yanemi yaci mutuncin mahaifiyata bah kuma idan kana ganin kai isheshene ka kara fadan abunda kace sai kaga yanda zanyi dakai
___________
Yana zaune ya kurawa photon ido yace
Maiyasa bazaki saurareni bah farkon haduwanmu nayi kaman ban damu take bah amma a lokacin Dan farin ciki kaman na goyeki nakeji . marina da kikayi shiya tabbatar mun bah mafarki nake bah
Baby I love you please don't leave me alone I love ur style, acting I like ur courage in part u are my life baby please give me a chance ....
Wallahi ina sonki my dream baby
*I love u my baby this page is urs
*Aishmar
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*Aishmar (Queen Indo)*
*nagode sosai yan YAN UKU 1,2,3 group da kulawarku nagode sosai da ruwan adu'o'in da kukayi tamun naji dadi nagode Allah yabarmu tare*
*wanna page din nakune masoyan wanna book din adu inda kuke ....
Nagode da comments dinku*
51-55
Musa ne ya daga hannu da niyyar marinta amma Baba Shariif ya hana.
Murmushi tayi tace wallahi da ka maren da sai kayi sati curr baka runtsa bah .
Ai haka kuka iya dangin matsiyata kawai .
Kama hanya sukayi zasu fita easha tace
Baba Sharrif ka kaisa bakin kasuwa wata kila yayi mashinshini
Basu tanka ba suka fice
Haba easha da kin yarda sai a hada auren ki dana Nana ko ...
Ramatu ce mai magana
Juyuwa tayi tace zan yarda amma Nana ita da aure sai a lahira idan anayi bari kar suyi nisa nace na amince .
Sai tayi kofa da sauri
Da gudu Ramatu da Nana suka bita har ruge-ruge suke.
A bakin kofa suka taddata nan suka hau bata hakuri
Easha kwa tayi kicin kicin da fuska tace zan hakura amma sai kunyi abunda nake so
Fada mana ko menene zamuyi
Daidai kunnen Ramatu taje tace
Wanne boka ne ya kurmantar da mahaifiyata to ko wanene kuje ya warware kullin ko kuma na maidaku makafi!!
Tana fada tayi tafiyarta
Ramatu ta gigice lokaci daya gumi ya karyu mata fitsari ya cika maranta ....
Da gudu taje taja hannun fatima suka shiga daki ta fada mata abunda Easha ta fada mata
Fitsari ne ya kwacewa fatima tace ai shiryawa zakiyi muje wajansa gobe Dan bah zama
Haka suka wani da zullumin ya akayi Easha ta sani?
______*____*____
Shiryawa tayi tsaf cikin kayan yan daba wato wandon jeans baki mai kwalliyar pink sai tasa T-shirt dogo mai zuwa har cinya da dogon hannu shikuma pink sai rubutu da manyan baki *QUEEN* sai face cap baki sai kamshi take tayi kyau sosai
Direct hotel din da Wanda yayiwa kanwar yaron can mai suna (babangida) yake nan ta nufa da motan da ta kwace a hannun faruq
Da taje direct har dakin sai dai dakin a lack yake sai da ta jiya akazo aka bude
Shiga tayi da sauri ta toshe hancinta saboda warin shisha daya bugo tah
Karewa dakin kallo tayi
Wasu mata biyu ta gani !
Sai shi a tsakiyarsu yana zukan shisha yana busarwa cike da kwarewa
Hey kin zo kin tsaya kallona ko kema bukatarki ce ta kawoki sai kizo kibi layi
Murmushi tayi
Karasawa tayi taje ta zauna akan kujeran da yake kallonsa sanna tace
"Meye kanwar babangida tayi maka Dan rashin mutunci kaje har gidan su kayi mata fyade gaban mahaifiyarta anya kana da imani kuwa ?
Baka da kanwa ne ko yaya ko kuma yar uwa mace ?
Koda baka dasu zaka haifa fah ....
Kuma kana tunanin Allah bazai saka musu bane wallahi ko Dan hawayen da mahaifiyarta ta zubar sai Allah ya saka mata tun a nan gidan duniya ....
Hmmm mutane kenan bakwa tunanin mutuwa sai kuyi ta laifi ....
Mace fah da kuka gani darajace da ita kuma tana da rauni amma sai wasu suna amfani da raunin mata suna ci musu mutunci.
Shifa *zina* bashi ne wallahi yanda ka dauka sai ka biya kuma bah aikata zina bane bashi har yaudaran mata ma bashi ne ....
Kuma sai ka biya ka rubuta ka ajiye wanna kwata rana zaka tuna"
Dan nayiwa takala banza fyade shine kikazo daukan mataki ko meye
Murmushi tayi tace
Kuma babu banbanci tsakanin mai kudi da takala duk dayane wanda yafi wani shine Wanda yafi *imani* da sanin darajan Dan Adam amma sai kuyi ta wulakanta ya'yan talakawa Dan kuna ganin babu mai tsaya musu ko ?
To Allah yana kallo wallahi kuma shi zai saka musu .
Da kasan masifar da take cikin zina da ko tunaninsa bazakayi bah ...
Zina masifa ce , bala'i ne.
Yanzu bah wanna ba ...
Ka wuce muje daga baya sai kaje islamiyya a karasa maka wa'azin
Ke nifa babu abunda nayi koma babu inda zani ....
Baby zo mu kwanta ...
Ya karasa yana jawo macen gefen sah
Easha juyawa tayi sai idonta ya sauka akan wukan ta suka yanka tufa(apple) dashi
Dauka tayi tace
Zaka wuce muje ko sai na yanke maka sandar girman
Anwar ganin wuka sai ya mike yafara tahowa yana cewa
Yankani idan zaki iya
Murmushi tayi
Yana zuwa ta yanke masa hannu sanna tajasa zuwa toilet ta danna kansa a toilet(
) sai daya kwashe seconds sanna ta dago sa
Gwara kansa tayi a bango sanna ta sake danna sa aciki
Sai da sukayi 2hour sanna ta jasa a hakan har zuwa wajan motansa
Tuni wajan ya cika ganin dan mai kudin nan akewa haka ...
Har da masu dauka a waya suna posting online harda gidan TV da yan sa idon gari
Dama already ta kira su iske boy
Umartan su tayi da su tafi dashi kuma su bashi azaba yanda babu mai ganeshi
Dayan yaron nata ne yaja motan ta ya maida gida
Motar anwar taja sai hospital
Taje ta samu sai anyiwa mahaifiyar babangida aiki saboda ciwon yaci karfinta
Motar taje ta siyar ta biya kudin aikin sanna tabawa wancan yaron mai suna Ibrahim 100'000.00 yaja jari haka ma babangida sanna ta koma gida
______*____*_____
Wata tsohuwa ce tazo ta tsugunna a gaban wata mata tace
Hajiya nagama
Shuru har minti5 ko kallon inda matar take batayi bah
Hajiya mai zanyi nan gaba
Ubanki zakiyi kaji shegen naci kince kin gama goyaki kike so nayi dan kin gama ....
Kufa talakawan nan sai shegen iskan ci dalla bace mun da gani
Matar jikinta na rawa ta tashi ta bar wajan
Momy shiyasa nace a dauko mana mai aiki a kasar waje amma kikace wanna ma yayi gashi sai warin talauci take
My merry ki kyaleta kawai ina naiman watane daga na samu shikenan
Duk shuru sukayi suka maida hankalin su a kallonsu a tasha bollywood
Matarce ta dawo ajiye abu a kan dining garin sauri ta taka remote ya chanja tasha zuwa HAUSA TV
Tass Tass Tass kake ji merry ta mari wanna matar sanna tace
Ke wai dan ubanki baki San lokacin da ya kamata ki shigo bah Kinsan na tsani kallon talaka kaskantu kawai kuma wallahi kika sak....
*Da dumi duminsu daga HAUSA TV*
_Dan gidan minister kudi aka nuno hanun wata yarinya bayan ta gama cin ubansa sanna tasa yaranta tafi dashi.
A halin yanzu bamu San takamainman inda suke bah_
Abunda ya hana merry karasawa kenan
Yar gidan uban wacece wanna ..