← Book details Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 14

Sashe 3

Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bazato bah sammani aka kwashe ramatu da mari
Juyawa sukayi dan ganin wacce tayi wanna danyen aikin
Easha ce tsaye tanayiwa ramatu kallon Tara saura sanna tace kina ganin umma zata hanani ne to idan kin cika ramatu cikekkiyar yar iska ki sake fadan kalma daya anan na rantse da Allah sai dai wata bah ke bah ...ta fada idonta a kankance irin na bacin ran nan har wani tsuma take
*iya comments din Ku kenan
*Aishmar (Queen Indo)*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*writing by Aishmar (Queen Indo)*
21-25
Tsuru-tsuru tayi kana karewa kowa kallo tana son yin magana amma takasa saboda tsoro
Umma tana kallonsu amma ko tari batayi bah iyakaci ma kallonsu da ta tsaya yi
Aisha kam kaman ta goya bloody dinta takeji Dan dadi
Juyawa tayi zata bar wajan
Ramatu kenan ashe ke duk iskancinki kina tsoro ...

Tom kibawa Umma na hakuri ko kuma wallahi ayi wata ba kebah
Ramatu kallon kishiyarta tayi Fatima taga yanda take tintsiran dariya har da rike ciki
Hadiye fushinta tayi tace Anty salma kiyi hakuri Dan Allah wallahi tsautsayi yakawoni nan kiyi hakuri bazan sake bah
Umma murmushin farin ciki tayi ganin sanadiyar yarta ake bata hakuri da dane sai dai tabada amma ba abata bah
Dalla ware kin tsare mun uwa da ido
Da gudu tabar wajan
*Asalin YAN UKU*
Abubakar sani shine cikekken sunan kakansu Wanda yanada mata biyu Sadiya da sailuba
Sadiya itace uwar gida mai ya'ya uku fatima,zakiyya sai Shariff
Sailuba wacce ake kira da *iya* Dan ta daya shine usman
Kakansu cikekken Dan dabane mara mutunci idan yaso abu idan duniya zasu taro akansa to sai yayi idan yaki kuma ko kallo bai ishe su bah sai dai ko goro bayaci balle taba
Kakansu kanuri ne amma yana zaune a Lagos a Lagos din ma a agege kafin su kauro Kaduna
Duk rashin mutuncin sa babu abunda ya ragu sai karuwa sunan kakansu na yan daba suna kiransa da *kububuwa* sai kataba yakema illa ko baka taba ba sai yataba idan yaso
Duk wasu manyan mutane a Kaduna sunsan da zamansa Dan idan anyi maka sata shi saka kira yana kallon wajan sai fada muku Wanda sukayi satan kuma suna wanne waje hakan yasa sukeyi masa alheri dayawa sosai
Har yakai yakawo barayin cikin Kaduna da kewaye suna tsoron yin sata Dan duk inda kake sai yakamuka
(Yana da wasu boyayyun aljanu)
Ya aurar da yaransa duka har Usman kuma kowa yana Sana'a
Salma ce matar Usman shekaranta 10cif bata haihu bah
Hakan yasa iya tasa Usman kara aure duk da baya so haka ya auro ramatu da Fatima
Shekaransu daya suka haifo yaransu duka mata
Nana da saudatu
Nan fa iya kullum cikin yiwa salma gorin haihuwa take
Bayan shekara biyar ko waccen su tana da yara uku-uku
Nan fa sai azo har kofan dakin Salma anayi mata habaici kala-kala har da iya ita da yazama kaman ibada kullum..

Bata tanka musu sai dai tashiga daki taci kukanta
Cikin shekaran Allah yabawa salma ciki ita bata San da zaman cikin bah sai daya kai wata 5 sanna
Nan fa hankalin su ramatu yatashi babu abunda basuyi ba Dan cikin ya zuba amma yaki karshe bokan yace sai dai tana haihuwan cikin tazama kurma nan suka amince da hakan
Bayan wata hudu wata ranar asabar salma ta haifi yaranta uku rass
Hankalin su ramatu idan yayi dubu yatashi lokaci daya kai da sake
Alhaji Usman irin murnar dayayi danshi duk cikin matansa babu wacce yake so kaman salma
Ranar suna yara sukaci AISHA,EASHA,SHATU
Kakansu Usman duk sunan yaran gidan bai zoba sai wanna
Daukan yaran yayi yana kallon su
Daidai kan easha ya tsaya yace ga wacce zata gadeni nan Usman kaf zuri'an ka wanna ce jaroganku
Wani Dan kararramin zoben azurfa yasa mata nan da nan ya bace a hannun nata babu mai kallo sai shi dariya yayi yace gado bah karanbani bah Ni ban gada bah kiriniyace kawai ke kuma zaki gada kallon salma yayi da tausayin ta duk yacikasa kallon kwayar idonta yayi nan yaga Wanda suka makantar da ita
Salma yarki ce zata kawo miki maganin kurmantanki nan yayi mata maganan kurmaye
Murmushi tayi tayi masa godiya
Duka yaran sai daya daura musu sarkan zinare siriri a wuyansu sanna yatafi
Su fatima ganin haka bah karamin tada musu hankali yayi bah
Nan suka koma wajan boka dan a kashe yaran yace musu sun makaro Dan wanna zoben bazai barsuba koma duk Wanda yayi ganganci ganin bacin ranta sai dai uwarshi ta haifi wani
Haka suka dawo jiki a sanyaye
Wata rana umma tana bacci su ramatu sukazo cire sarkan wuyan yaran
Amma suna tabawa wani kyakkyawan aljani ya bayyana yana mai yi musu gargadi tun daga ranar basu sake bah
Haka rayuwa taci gaba
Bayan shekara biya Allah yayiwa kakansu rasuwa ...rasuwan da ya girgiza mutane daya kuma yayi jama'a
Easha tun tana shekara 7 take shigan yan daba an hanata amma taki hanuwa
Koma tunda sukayi wayau bata bari aci mutuncin umma
Tasha sa yan daba yiwa su ramatu duka da duk Wanda ya bata mata rai ko taba yan uwanta
Babanta yayi fadan har yagaji
Kuma duk cikin ya',yan sa yafi son ta
Su ramatu sun shiga hankalin su sosai Dan wani mugun tsoron yan uku sukeji
Ko a makaranta idan malami yana koyarwa sai easha ta tashi ta zayyano masa abunda baima sani bah ko a gaban supervise tayi masa tambayan da bai sani bah ya fadi ....

Malam ajin nasu suna kamun kafa da ita samuba idan supervise yazo zatayi abunda zai sa yaci
Kullum ita take leading class din Dan bata rubutu balle karatu amma itace first position kuma dukansu sunyi sauka da hadda a shekarun su da basu kai 11years bah
Su Aisha akwai kokari ta inda ake gane easha shine kullum face nata da kwalliyar baki kuma idan tana tafiya tana bouncing kuma maganar yan daba
Akwai ranar da principal yasa aka zane shatu akan laifin easha
Da yan daba ta tafi makarantar washe gari akayiwa principal duka Dan duk yan daban sun girme ta amma itace ogarsu
Tun daga nan principal yake kaucewa duk hanyar da zai hadasu ko kararrta akayi sai ya shashantar da batun
Kaf anguwarnan ana shakkar easha da Aisha Dan sune marasa mutunci
mahaifinsu ya rasu kuma an raba gado amma iya ta danne saboda haushin wanna sarkan da kakansu ya basa takeji ko danta ba abawa bah sai wasu
*wanna kenan*
Da yamma tazo fita sukaci karo da saurayin shatu ya wani sha kananan kaya yayi askin yan iska sai wani harhade rai yake yana kallon agogo yana Jan tsaki
Zama tayi a dakalin kofar gidan
Can shatu ta fito
Sallama tayi masa amma yakasa amsawa sai hy yace
Easha ta kare masa kallo tsaf sanna ta isa wajan su tace izzu'unka nawa a islamiyya
Shatu ganin abunda easha tayi tasan ba mutunci sai tace yauwa bloody kiyi masa interview
Saukata goma sha uku ya fada yana wani shan magani
Girgiza kai tayi tace good ka karantu mun suratul-khafi
Bankai nan bah
Wani naushi ta kai masa tace zakayi sauka goma sha ukun ai yanzu Dan ubanka ma karyaci
*zakujini shuru kwana biyu Ku rungume sorry*
*Aishmar ce
comments dinku kenan*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CppNhzKQUMmBEeO5jB4lOA
*duk mai bukatan littafin YAN UKU yayi join amma Dan Allah banda namiji ...namiji yayi mun magana da number nan zan turo masa 08149404913 Dan Allah Ku daina bina PC kuyi join zaku samu a group din nagode*
*Aishmar (Queen Indo)*
*wanna page din sadaukar wane ga mmn khairat nagode da comments naki dear*
26-30
Sai da tayi masa duka sanna ta kira iske boy suka kara gaba dashi
Wuce warta tayi zuwa majalisan su a hanya suka hadu da faruq
Kallonsa tayi up and down tace loser how far
Cije leben kasan bakinsa yayi yace wato yau kinyi shigar mahaukata kaman ba kece da hijab ranan bah ...
Chapter 3 · 0% Book details