Sashe 2
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya ta fada tana matso yan matan kawallanta
Buru uba shikadai yayi kan ya fansa ranki
Zan hada miki da shanu biyar
Easha kwashewa tayi da dariya tace na yarda amma sai dai zakiba bloody na kowa irin yanda zakiban
Eh zanbawa bolubin naki yanda kikace
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*writing by Aishmar (Queen Indo)*
*Wanna shafin nakune*
Maryam Mohammed Hassan (my kakus)
Maryam Obam (my kakus)
Maryam Haruna (my kakus)
Freedhanty (Jikalle)
Batula(Jikalle)
Princess(Jikalle)
My supuer admin(mai sunan larabawa)
Neeshar (my twins sis,my Fav)
Nana Aisha (my takwara)
Fati(my Kishiya)
*sai kunga dama za a karanta page nan*
11-15
To ai iya tashi zakiyi ki bamu takardun filin bawai ki tsaya rusan kuka bah
Yar nan kuka yazama dole lokaci tana nayi asarar kadarori
Aisha ce tace fadamun inda takardun filin suke in dauko
Kaga ja'ira mai bakar aniya sai kun kassarani ta fada tana face majina da gefen zani
Au bazaki bayar bane
Wane ni zan bayar amma sai bayan kwana uku
Bloody kawai farketa naga tafi son mutuwan da rayuwan
Haba yar nan yanzu sai a farkeni kina kallona ko tausayina babu toni mai nakeda da zan baku
Easha ce ta daga waya tace
Iske boy kazo mun da addar nan dan wukan nan bazai farke tsohuwan nan da kyau bah
Yi hakuri kar ishe din yazo ga mukullin dakin ki mai bakar aniya je ki dauko muku
Aisha karba tayi ta tafi gidan iya ta dauko musu takardun filin kuma manyan filin sanna ta wuce karken Shanu ta kwancu sha biyar tawo gaba dasu
Zuwa tayi tasa a garken dabbbobinsu sanna ta kai takardun filin ta ajiye ta kawo mukullin tace
Gashi sai uban dukiya amma sai rowa
Eh din ta fada tana tattara yan matan silifas dinta tayi gaba
Tazo fita a gidan tace zaituna kece kika kirani nazo akan kwacemun dukiya ko to uwarkice zata biya ni ehe bai bakar hali sai ta fice tana surfa masifa
Aisha tafawa sukayi da easha tace
Wallahi bloody kinyi mun daidai
Tace no yawa ai
Shatu tana zaune tana kallonsu tace to Allah shirya mun ku
Ameen suka amsa suna dariya
*DA YAMMA*
Easha ce ta shirya cikin wani riga armless da wandonta irin na gayu mai yanka yanka fari rigar baki sai tasa face cap fari kambos baki da wasu arnar sarka a wuyanta tasha turare wani kwalli ta bankada a idonta ya fito sosai sai tasa bakin baki tayi kyau fass ta fito yar daba
Da bouncing tabar gidan
Wani daba tazo wucewa nan suka fara mata kirari
Kaga easha uwar yan daba wayace bakeba mu batar dashi ai wallahi sai ke
Wani tafiyan yan daba tafara tana cewa chau chau chau tana buga hannunta da dayan irin yanda yan daba suke tace mabiyana ai idan Baku ba tafiya a mota uban wa yace ba haka ba na batar dashi naga ubansa a garin nan
Nan ta wuce tana bouncing abunta
Kanta a kasa kuma face cap din ya rufe mata rabin ido ko gabanta bata kallo
A tsakiyar kwallata take tafiya duk motan dayazo sai dai a yabi gefenta ya wuce dan tsoron bala'inta ake
Wata bakar motace ta danno kawaltan a Dari
Tun daga nesa ake danna mata hon amma ko a kwalar riganta
Saura kadan ya bigeta yayi gefe da motar rai bace ya fito a motar yayi wajan easha
Koda taji kogin motar na danna burki da sauri ta juya ganin wanne ishesshen ne
Ganin yanda yake zuwa sai tayi murmushi
Shigan kananan kayane dashi yasha askin yar duniya yana tauna cin gam
Yana zuwa ya daga hannu sai mareta tare da cewa ke yar gidan uban....
Rike hannun tayi tace how dare you are kake tunanin zagin ubana ka zauna lafiya tana gama fada ta kwasheshi da mari
Abokanan sa ganin ta maresa sai kuwa yafara zare ido da mamakin *Faruq* yarta ta mareshi
Ni kika Mara
Ko zaka ramane tafada tana bouncing
Daga up zuwa down yakalleta yace ashe da yar daba nake ko nace mahaukaciya
Kana son ganin haukan nawa ne ko dabanci
Hauka dai
Good ban key motar ka
Kaman ya
Har kafara jin tsorone
A a ai bamuyi yarjejeniya bah
Ok duk abunda zanyi idan ka matsa a nan motar tazama nawa kuma sunan ka loser
Idan kuma ban matsa bafa
Idan baka matsaba nice loser kuma zan baka motar ka
Amincewa yayi sai ya Bata a tunaninsa ko mota bata taba gani bah dan kallon mahaulaciya yace mata ko yar kauye
Karba tayi ta tada motar sai da tayi ribas sosai ta danno motar kansa a 360
Ganin da gaske ta kansa zatabi da motar sai yayi gefe da gudu
Tsayawa tayi ta kwashe da dariya tace congrat loser bye
Ba karamin haushi yajibah ga abokanan sa shi duk kunya da takaici ya rufesa ba a taba masa abunda easha tayi masa bah
Ita kwa gida tayi da motar
*yawan comments dinku kenan*
*Aishmar (Queen Indo)*

*duk group din da ba'a mun comments bazan sake torawa bah
16-20
Tun daga wanna ranar faruq yayi alkawarin koyawa easha hankali kuma naimanta yake ruwa a jallo
Yan gidan su easha ganinta da mota yasasu cece-kuce akai har saida ta bude musu wuta sanna
Yau suna zaune dukansu a daki suna hira shatu ta shigo musu da garau-garau a faranti da man gyada yasha yaji sai tashin kamshi yake
Ummansu tayi mamakin ganin abinci sai ta tambaya da maganan kurma tace
Ya'yana ya akayi kuka sami wanna abinci bayan ko kanzo bamu da
Shatuce tace umma easha ce dazu tawo mana cefanen kayan abinci ga maganin ki ma nan duk ta siyo
Umma jin haka yasata tsare easha da ido
Easha ganin kallon da umma take mata sai tabasu labarin abunda yafaru tsakaninta da faruq sanna tace ai ya yarda kuma cikin motar nasamu dubu hamsin shiyasa nayi mana amfani dashi kuma umma karma kifara cewa na maida dan ba maidawa zanyi bah kullum kina kallon ana cutarmu amma ki hana mu magana .....ta fada tana gyara face cap nata
Murmushi umma tayi tace gado bah karanbani bah ...to jiya shatu ta fadamun abunda kukayiwa iya banji dadi bah maza Ku maida mata kayanta
Ina ina wallahi bazaiyu bah umma sai dai kiyi hakuri dan bazamu maidaba kuma ita maiyasa bata bamu gadonmu bah ta danne kin taba mata magana ne ina gidan nan kaf kowa anbashi gadonsa mu tarike mana da mukayi magana kikace muyi shuru gashi har abinci gagarar mu yace kuma wallahi komen daren dadewa sai gadonmu yadawo hannunmu haba...ta karasa tana wani shan magani da bouncing
Umma idan easha na wani abu har mamaki take bata
Nunawa easha tayi tazo kusa da ita
Tana zuwa umma ta wankawa easha mari har uku
Easha dafe kuncinta tayi tace akan iya umma kika mareni wallahi saina talautar da ita sai tayi dana sanin kawo karana ...tana fada ta fice a dakin
Duk kiran duniya da akewa easha ko nuna alamun tasani batayi bah
Umma fashewa tayi da kuka ita bata son abunda easha keyi kuma easha akan gaskiyarsu take itace da Aisha ke karba musu fada dan shatu bata san yanda ake hayaniya bah ma balle fada .....
Dakyar suka lallashi umma taci tuwo tasha maganin tana sawa yaranta albarka
Easha tunda ta fita bata dawo bah
Faruq kullum a inda easha tayi masa rashin mutunci yake zama wai ko zai ganta
Shatu ce ta shirya tsaf cikin duguwar riga ta atamfa da hijabinta har gwaiwa
Direct islamiyyarsu ta nufa kanta a kasa tana tafiya cikin nutsuwa
Yana saman mota a zaune yana cin cingam tun daga nesa ya hangota bai tabbatar itace bah sai da takusa zuwa wajansa
Murmushi yayi yace kaga munafuka yau shigan yan hankali tayi bana mahaukata bah zata zone saina ci mutuncinta
Shatu zuwa tayi ta wuce sa
Kan uba kaga rainin wayau wato ban isheta kallo bah
Ke dan ubanki kizo nan...yafadi haka lokacin daya sha gabanta
Shatu tsabar tsoro har karkarwa take
Wanna dramar tayi yayi to ina motata
Idonta taf da hawaye tace wallahi ni banma taba ganinka bah balle wata mota kayi hakuri...
Ta fada da muryarta mai sanyi
Wanka mata mari yayi yace karki raina mun wayau man
Kuka tafashe dashi tana bashi hakuri
Gobe kizo mun da motata barauniyar banza kawai ....yana fada yashiga motarsa ya tafi
Kuka take tana addu'an Allah ya shirya mata yar uwarta dan ta dalilinta aka daketa
Aisha ce zaune a kofar daki tana yiwa umma kitso
Ramatu ce ta fito ganin umma na nan bazata bari Aisha tayi mata wani abuba
Har inda suke taje tana cewa
Kaga dangin mayyu masu kashin tsiya ai nadau da gaskene waccen yar iskan yar taki zata iya farkani da saina farka idonki nima banz....