Sashe 13
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naje gano gulma kafin na dawo momyn faruq ta fito fuskanta dauke da fara'a haka ma umma.
Asibiti ta koma!
**"**
Da daddare dole umma tasa su duka suje duba faruq kuma kar su hade fuska su bar komai ya wuce!
Easha tana sallama a dakin faruq ya bude ido a hankali yana sauraron gaisuwan da sukeyi da momyn sa!
Bayan sun gama gaisuwa ne momyn sa tace dan Allah ko kunu ne kasha tun shekaran jiya rabunka da abinci dan Allah kasha ko kadanne?
My angel , winner kice kiyi mun magana dan Allah!
A hankali taje gaban gadon tace
Loser ashe baka da lafiya ban Sani bah sai da hajiya taje dazu take fada mana.
Allah yabaka lafiya yasa kaffara ce!
Ameen momy ta amsa tana matsar kwallah.
Har zata juya tace kaci abinci?
Rabonsa da abinci tun shekaran jiya ga kunu ma yaki sha !
Ta fada tana fashewa da kuka!
Hajiya ban kunun na basa..
Easha ta fada dan yanzu ta gama karaya zuciyarta tayi sanyi sosai ga tausayin sa da ya cikata!
Karba tayi ta basa sai dayasha kofi3 sanna ta bashi maganin sa!
Sunyi hira sosai sanna suka tafi da dumbun tausayin sa da momy dan itama ta rame kaman itace mara lafiyan!
**"**
Dakyar aka samu gidan su Easha nan ma akayi ta bada hakurin nan sai da umma tasa baki ta hakura ..
Nan komai ya wuce kuma sun gane dukiya ba komai yake siya bah.
**"**
Ramatu ta zama abun kyama yaron dinma mai suna Sharif sai Nana ce ta dauke shi , dan ramatu wasu kurajene yake fito mata sanna a cikin kurajen tsusa suke fitowa daga ka doshi gidan warine zai fara taranka.
**"**
Fatima ma dai ta zama gurguwa kuma ta kuturce kuma kaf gidan ba mai kulata har ya'yanta duk sun guje ta.
Easha duk tana da labari kuma ta tausaya musu hakanne yasa ta biya kudi masu yawa aka kaisu asibiti suna karban magunguna.
**"**
Yan asibiti an sallamu su dan yanzu kusan kullum merry da fadeela yar kanwar mamar faruq wato HAJIYA RABI a gidan su Easha suke wuni ayita hira umma kullum tana cikin nishadi da godewa Allah da wanna ni'imar da yayi musu.
**"**
Anyi magana da Baba sharrif kan auren YAN UKU da aka zo naima lokaci daya ..
Bai tsaya wani bincike bah yace ya badasu .
Dan minister kudi yace a boye sunan sa haka baban faruq ma Ahmad ne aka fada shima Dan yasan da zancen ne amma da bazai aurawa kowa wanna mai dukiyar bah.
**"**
Maryam da sailuba suma suna zama lafiya a gidan su inda suke da ya'ya gida daya
duka maza daga
Abdulkadir sai Sadeeq
Iya ce ta kirasu tace suzo dan auren masu kashin tsiya ansa saura wata 3
Shine suka zo
**"**
Abdulkadir da Sadeeq sunyi karatu dai dai gwar-gwado inda suka rungumi sana'ar sai da takalma da huluna na maza kuma ya karbe su sosai sai dai har yanzu basuyi aure bah suna dai naima.
**"**
Umma ce ta shigo da kofi uku na maganin nan tabawa YAN UKU sukasha suka bata Kofi nan su merry da fadeela sukace basu yarda bah suma a basu
Easha tace baza a bayar bah ,!
Umma tace da maganan kurmaye (dan su merry suna ganewa) Ku kwantar da hankalinku ya'yana kuzo muje na Baku!
Ihu suka saka sukace we love u mom!
Shatu tace kaga yaran nan za suyi mana kwacen ummah
Aisha tace kyalesu basu isa bah!
**"**
Minister kudi ne ya tara su faruq da Ahmad , anwar yace
Akwai gidana dana gina mai part uku ne sai Ku zauna a ciki saboda kulla zumunci kuma komai na gidan Amarya na sa abunda ya rage shine akwati da kudin sadaki wanna kune zakuyi !
Nan sukayi masa godiya sosai
**"**
Momy faruq ta hada lefe na gani na fada har da sadaki ita tace zata biya
**"**
Zainab ta zama abun tausayi shuru
ya koma gashi duk ta rame!
**"**
Momy anwar tana zuwa gidan su Easha susha hira da umma ta dawo
Itama itace wacce take hada lefe tare da kudin sadaki
**"**
Mahaifin Ahmad ne ya siyo mota hadaddu guda uku duk kala daya yace ko wacce Amarya a bata daya.
Angwaye sunyi godiya sosai
**"**
Su amare ma anata shiri ana soyewa sosai da anwaye.
Gari kuma ya dauka dan gagarumin biki ake shiryawa!
**"**
Iya sai farin ciki take akan guda dayace zata auri mai kudi sauran duk talakawa ne!
**"**
Da daddare Easha ta isa gidan iya cikin shigan sojojinta tace
Iya kudin gadonmu zaki bamu kona zaneki sanna na yanke miki wuya na kwashe duk kadarorinki na gudu dasu!
Yoo mai warin arna tsorata ni zakiyi ne?
Bazaki fahimci tsorataki nazo yi bah sai kinki bani tukunna!
Iya ganin Easha da gaske tace yasa ta kwaso duka ta bata tana mita!
Banza mai bakar aniya kawai .
**"**
*~DA GUDU
SAURI
**"**
To yau saura kwana uku a daura aure wanda aketa shirye shirye ba kama hannun yaro!
Umma ma tayi jama'a gidan nan a cike tab
Amare sai gidan Hajiya Rabi suka koma ita tace zata gyara amaren tah!
To chan suka tare ana musu gyara na musamma kuma ta hana angwaye kallon su
**"**
Rana dai bata karya sai dai uwar diya taji kunya.
Yau jumma'a aka daura auren YAN UKU
Anwar
&
Aisha
Ahmad
&
Shatu
Faruq
&
Easha
Inda ya tara dumbun al'umma manyan mutane na kaduna da kewayen ta!
Baba sharrif sai bayan an daura yasan da wanne family suka hada zuri'a bai so haka bah amma babu yanda zaiyi!
An daura auensu kan sadaki dubu dari2
dukan su!
Da akabawa Baba sharrif yayi niyar dannewa amma sai yaga za a gano sa hakan yasa ya basu hakkin su!
**"**
Iya tayi kukan bakin ciki sosai idan jama'ar gidan baki suka tambayeta sai tace na farin ciki ne!
**"**
Umma bakinta yaki rufuwa dan murna.
**""*
Iya bata sake shiga tashin hankaliba sai da aka kawo lefen su sanna akwati dozin da extra akwati guda uku da kit haka dukan su aka kawo ko wanne a cikin motarsa!
Bayan ta gama gani aka kaiwa umma ma ta gani tayi addu'an Allah yasanya alheri sanna aka kaisu gidan Hajiya rabi Ajiya dan nan ne da tsaro sosai bayan sun tare za akai musu abun su!
**"**
Amarya sunyi kyau sosai sanye suke cikin wani less light pink da stone gold a jikin sunsha dauri da gwaggwaro gold haka takalminsu da da karamin jaka a hannun su sai plat sheo a kafarsu ...
Haka suka wani da safe da yamma suma wushe
sunsha lufaya light organ da dark green sai kamshi suke sosai.
Su fadeela kuma anko sukayi na ja da bakin lufaya .
Haka suka shirya tsaf suna jiran ango suzo suje wajan
Ango ma sunsha milk shadda da Brown zibi sunyi kyau haka sukaje suka wuce wajan wushe
A cikin gidan umma akeyi saboda akwai fili sosai can su nufa daga gidan Hajiya Rabi wajan yackai sosai can na hango (yan forum din mu su Jikalle har Anty fatima da su Shayi girl , one love da batula a wajan duk sunsha lufaya ja sai raba ido suke suna son kallon Amarya da ango
lolz)
Nan suka wuce ma zaunin su kafa fara abubuwan da yaka mata
Waigawan da zanyi sai na hango YA OMAR ya kame a kujeran gefen faruq sai cika yake yana batsewa wai she ala dole abokin ango
Haka aka gama wushe
n cikin nishadi da farin ciki yan YAN UKU groups ma sun ragargaje rawa masha Allah!
Nan aka watse.
Washe gari
Kuma da yamma za aje dinner daga nan sai kai amare.
Da yamma sunsha wankan wani arniyar less ja mai stone baki da gold sunyi kyau sosai bayan sun gama shiryawa sai aka kaisu dakin umma dan tayi musu nasiha .
Tana zaune a gefen gado tasha kyau acikin wani less da sukayi anko dashi dasu momyn faruq da Hajiya Rabi .
Bayan sun gaisa sai tayi gyaran murya tace
Hakika na godewa Allah daya nuna mun wanna rana to shidai aure bautar Allah sai hakuri da juriya shi ke kai ga samun nasara ..
Nan dai tayi musu nasiha mai tsuma jiki sunsha kuka sosai ..
Easha tace umma yaushe kika fara magana da ji amma bamu Sani bah sai yau?
Tun kafin ramatu ta kawo mun abinci !
Umma dama kin warke tun lokacin?
Kar ni ku tashi Ku tafi ana jiranku duk sanda kuka zo ganin gida na Baku labari
Dakyar aka banbanre su a jikin umma ko wacce aka kaita part dinta bayan an kaisu gidan su kuma sunji dadin hakan.
*To amare sai da safe*
*wallahi na gaji sosai*
*Aishmar ce*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Idan dayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, sai ya ce;
Allahumma innee as-aluka khayraha wakhayra ma jabaltaha 'alayh, wa-a'oothu bika min sharriha washarri ma jabaltaha 'alayh.
Ya Allah ina rokon Ka laherinta da alhrin da Ka dabi'antar da ita a kansa, kuma ina neman sarinka daga sharrinta da shaarrin Da ka dabi'antar da ita a kansa.
Idan kuma ya sayi rakumi, to ya kama tozon rakumin ya fadi kwatankwacin wannan (addu'ar).
*Aishmar (Queen Indo)*
Nidai bana leken dakin amare
115-120
Washe gari daga gidan su faruq aka kaiwa kuma su merry ne suka kai!
Gidan faruq suka fara zuwa.
Faruq ne kadai a falo yana kallo gaisawa suka sanna suka ajiye a dining suka wuce dakin!
Easha na bacci ta lullubu da bargo!
Da gudu suka dane gado suna ihu da dariya,
A hankali ta bude idonta ta gasu pillow ta dauko ta fara dukansu dashi ...
Su kuma suna kwaucewa suna dariya!
Bayan tayi wanka suka yi breakfast tare idan faruq ya tsaya kallon Easha sai fadeelah ta jasa da magana haka ma merry takewa Easha!
Daga nan suka wuce part na shatu!