← Book details Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 14

Sashe 12

Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai yayi hanyar fita
Alhaji isah shinkafi ne yace
Na Amince ko bayan ranka ne zai aure ta!

Murmushi yayi yace shikenan
Ya dawo ya karewa falon kallo sanna yace
Kasan abokin huldanka wanda ka siyo gwala-gwalan a wajansa?

Alhaji habu
Shi ?

Meye hadinsa da wanna kuma?

Shine ya turo barayin nan dan kaf duniya dagashi sai kai sai Allah sune suka San ka siyo wanna gwala-gwalan amma ko matarka bata sani bah hakane?

Kwarai kuwa dan lokacin da muke ciniki nace zan kawo sheda amma ya hana ni !

To karka damu yanzu zan dawoma da dukiyarka kaf har da hakkinka da yake dannewa a wajan cinikaiya.

Kallon mamaki Alhaji isa shinkafi yayi masa yace ya akayi ka sani!

Murmushi yayi yace *kububuwa* akace maka fah
Nan ya fita bayan 2hours sai gashi nan da Alhaji habu yana kuka wiki
nan ya zube gaban Alhaji isa shinkafi yana bada hakuri.

Ya yafe masa amma halakansu tazo karshe!

Bayan tafiyan Alhaji habu sai kububuwa yace zai tafi
Nan ya bashi gwal gundur
kamar ball suke guda uku kanana haka yace yayi amfani dashi
Kin karba yayi sai da suka tisalta masa sanna ya karba yayi godiya ya tafi.
*wanna ne dalilin
**"**
Lokaci yayi sai dai uwar diya taji kunya dan yau ake daura auren Nana .

Bayan an daura walima kawai akayi sai aka kai Amarya gidanta .

Allah yabada zaman lafiya!
**"**
Umma taji dadin dawowar shatu dan ta tsorata dajin shuru bata dawo bah!

Nan shatu ta kwantar mata da hankali akan lectures ne ya rike ta shiyasa.
**"**
Bayan easha ta turo photon ne aka kaiwa Ahmad
Zunbur ya mike ganin yarinyar da amininsa yace mutuwar so ne.

Shima kuma yana sonta yanzu ya zaiyi?
*fans ya zaiyi?*
**"**
Aisha tana karatunta cikin kkwanciyar hankali da nutsuwa abunta .

Duk lokacin da take naiman kudi sai taje wajan wanna saurayin mai suna FAISAL ta nuna masa photo nan tace zata kwatsa a media haka zai bata kudin dan karta kwatsa a median.
**"**
Ramatu dai abun da ake gudu ya faru
Ciki ya baiyana a jikin ta Wanda bashi da uba.

Iya har da kukan bakin ciki da tayi wanna kayan kunya har ina?

Ahmad ya zaiyi?

Wanna sunan da wa ya hada MADTU?

Ku biyo ni
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo:
*YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'a Yayin Da Aka ga Tumu,*
*Allahumma barik lana fee thamarina, wabarik lana fee madeenatina, wabarik lana fee sa'ina wabarik lana fee muddina.*
*Ya Allah!

Ka albarka ce mu a cikin kayan gonarmu, ka albarkan ce mu a garinmu, Ka alabarkance mu a kwanon awonmu, Ka albarkan ce mua mudun awonmu.*
*Writing by Aishmar (Queen Indo)*
*wanna page din naki ne MARYAM NASIR (manab yar babah..

Kiyi yanda kike so dashi idan kinga dama ki hana su Jikalle karantawa
nagode sosai*
101-105
Anwar yanzu ya soma zarewa duk wacce ya gani sai ya dauka Easha ce
Yau ma da sauri ya shigo gidan yana Easha!

Easha!

Easha please wait yana bin wata yarinya da ta shigo gidan su
Momyn sa ce ta daka masa tsawa tana cewa
Haba son meye yake damunka kwana biyu sai kira wata Easha kake bazaka barni naji da batan merry bah sai ka kara tadamun hankali haba!

Sai a lokacin ya fahimci bah Easha bace yarinyar makwociyarsu ce!

Sosa kansa yayi yabar falon yana jinjina wanna abun a ransa kuma yayi alkawarin ko ana hamaza hamata sai ya auri Easha .
**"**
Ahmad ya roki su iya da kar a daura auren sai ta gama karatu zaifi kuma sun amince.
**"**
Faruq lamarinsa sai addu'a kullum momy sai tayi fada kaman ta ari baki kuma tace bazai auri Easha bah!
**"**
Merry yau satin ta biyu kuma ta gane rashin kunya ko kudi ba shine bah dan ubanta yana minister kudi ma bai sa an saketa ba dole tayi biyayya har Allah ya dubi lamuranta yasa Easha tace a kyaleta.
**"**
Da sallama ta shiga gidan wanda bata taba yi bah sai wanna karon da easha tasa akayi mata bita
Momy amsawa tayiwa mai shigowa kallon kyama
Zata zauna akan kujera momy ta daka mata tsawa
Keeee!

Banson iskan ci ta da raina mutane ke din yar gidan uban wacece da zaki shigo mun gida yar talakawa kawai!

Merry hawayen idonta ne suka zubo a zuciyarta tace
_Dama haka mutum yake ji idan anayi masa gori ko wulakanci Allah natuba daga yau bazan sake wulakanta kowa bah hakkin su ne ya kamani_
A hankali tace momy merry ce ina bro anwar?

Momy kare mata kallo take tana matowa tace
Baby merry kece haka waya maidaki haka?

Ki fada mun ko waye ne uwarsa\ubansa su haifi wani\wata?

Momy alhakin mutane ne momy na tuba bazan sake wulakanta kowa bah insha Allah!

Kallon mamaki take mata tace
To wuce ki shiga kiyi wanka ki huta anjima zamuyi magana!

OK momy!

Sai ta wuce ta tafi dakinta momy ta rakata da ido tana mamakin yanda tayi sanyi lokaci daya!
**"**
Umma da shatu rayuwar farin ciki da kaunar juna suke abunsu!
**"**
*_DA RARRAFE AKE TASHI_*
*BAYAN LOKACI MAI TSAWO*
Ababuwa sun faru masu dadi da marasa dadi sun faru!

Daga ciki har da haihuwan ramatu ta sami namiji mai kama da babansa sak (mai kama da Baba sharrif) lokacin asirin su ya tuno ga kuma ramatu ta makance idonta a bude amma bata gani kwata-kwata .

Kowa ya guje ta hakan yasa iya tace wallahi sharrif sai ya auri ramatu dan shege bazai zauna mata a gidan danta bah!

Haka akayi aure bah armashi ko kadan!

Amarya ta tare
**"**
*YAN UKU* Dai sun gama karatun su Alhamdulillah
Easha tayi kokarin samun star 2 abinta
Sanna shatu ta gamu aiki a gidan TV na HAUSA TV tana gabatar da shirin INA YARANMU Alhamdulilla albashinta yama da kyau Easha ma haka!

Aisha ma ta samu aiki abinta albashinta mai kyau kuma ita tayiwa ramatu kayan daki!
**"**
Faruq watan sa uku a asibiti bashi da lafiya shi sai an aura masa Easha momy sa hankalinta ya tashi sosai haka zainab kullum tana cikin kuka mijinta yana ciwo akan son wata banza!

Yau ma jikin sa yayi tsanani har I.C.U aka kaisa .

Ahamd shima hankalinsa yayi mutukar tashi sosai!

Bayan An fito dashi an kaisa dakin hutu .

Sanna likita ya kirasu office din sa akwai matsala gagaruma
Bayan sun zauna likitan yayi shuru sai can ya nisa yace
Idan ana son wanna mara lafiyan ya sake numfashi to ayi gaggawan bashi abunda yake so idan ba haka ba zaku iya rasa shi!

Momy kuka ta fashe dashi
Ahmad idonsa yayi ja sosai tausayin abokinsa yake ji sosai
*Ina mafita?*
*___________________________________________*
*Dan Allah kuyi hakuri wallahi ina Wasu abubuwa ne ga makaranta za a fara dole zan gajarta labarin nan badan naso bah amma kuyi mun uzuri dan Allah kuma Ku tayani da addu'a Allah ya shigemun gaba A karatuna da Al'amurana Allah ya kareni daga masu yimun zagon kasa
ina cikin wani hali wallahi shiyasa ban samu typing kwana biyu bah wanan ma nayi saboda masoyana ne...

Kuma na goda da kulawa
**"**
*INA MAFITA?*
*DA GASKE MERRY TA SHIRYU?*
*Aishmar ce
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo:
*YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu'ar Wanda Ya yi Atishawa
Alhamdu lillah.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah.

Dan' uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce masa;
Yarhamukal-lah.

Allah Ya ji kanka.

Idan ya gaya masa haka, shi kuma ya ce masa:
Yahdeekumul-lahu wayuslihu balakum.

Allah ya shirye ku, Ya kyautata halinku.
*Writing by Aishmar (Queen Indo)*
106-110
Ahmad yanzu meye mafita?

Nafarko dai wanna yarinyar da ake magana akai an riga an bani ita!

Sai dai mafita daya shine da zaki je har gidan su yarinyar ki bata hakuri ta yarda ta auri danki idan ta amince zan bar masa ita sai na auri yar uwarta!

Ni zanje naiman alfarma wajan talakawa?

To kwa momy sai kiyi sanarwa a family dan an kusa jana'izan faruq!

Sai ta rushe da kuka sosai ...

Sai da tayi mai isarta sanna!

Tace Ahmad anjima ya kaita gidan idan ya Sani?

Yace yasani Allah yakaisu lokacin!
**"**
Anwar wata kamar haukan son easha ya fara wanda yake bawa iyayensa tsoro hakanne yasa sukayi wani private hospital dashi nan kwararron doctors sukayi masa gwaje
sanna sukace wa momyn sa da minister kudi
Gaskiya zai iya samun tabun kwakwalwa idan ba ayi gaggawan bashi abunda yake sobah!

Nan minister yasa a gano masa gidan su eashan.
**"**
Easha duk tasan what is going amma sai tayi kaman batasan komai bah
**"**
Da yamma sai ga su momy faruq a gidan su Easha!

Bayan sun gaisa ne tace
Dan Allah wacece Easha a cikin Ku?

Nice!

Ta fada tana gyara zama,
Yauwa Dan Allah kiyi hakuri ki yafe mun nasan nayi kuskure ranan nan kuma na fahimci bah kudi ke iya siyan komai bah dan girman Allah Kuyi hakuri!?

Hajiya ba komai wallahi mun yafe miki tun ranar a gaida gida!

Ina naiman wata alfarma dan Allah?

Fadi muna jinki !

Dan Allah Easha ki taimaki yaruwata ki auri dana faruq wallahi yanzu haka yana kan gadon asibiti yafi wata 4 a kwance!

Ayya Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ce!

Easha kece maganin cutan sa ba komai bah!

Hajiya kefa kika ce na fita hanyarsa ina makalewa ya'yan masu kudi dan ya aureni shiyasa nake zaman jiran dan talaka kalata yazo ya auren!

Kiyi hakuri wallahi na gane babu banbanci tsakanin mai kudi da talaka sai wanda yafi wani *Imani*
Easha tashi tayi tabar falon haka so bloody ta ma sai momyn faruq da umma ya rage..
Chapter 12 · 0% Book details