← Book details Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 14

Sashe 5

Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan Faruq ya dawo gda maman shi ta bashi lbrn zuwan Easha gdan gaba daya ransa ya baci hakan yasa ya figi mota bae tsaya ko ina ba sae unguwar su Easha da tambaya ya samu damar karasawa gdan a lokacin kuma dukansu sun dawo daga kasuwa
Saurin Shan gabasu yayi kallonsu ya tsayayi yace dama ku *YAN UKU* ne
Aisha tace ehh Shatu Kam data ganeshi tayi saurin shigewa cikin gda Easha tace wacca ka mara Bata ma komae ba itace ta Shiga ciki yanzu sae Ni wacce naje har gudanku na rama Mata akan uwarka kuma nasan akan hakane yasa ka biyo sahu
Karbar ledar hannunta Aisha tayi tashiga dasu cikin gda.

Kallonta Faruq yyi yace I like your courage yan Mata.
*Kuyi manage please*
*Aishmar ce*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*Aishmar (Queen Indo)*
36-40
Murmushi tayi tace ai nadau marin kazo ramawa ....please idan kaje kabawa hajiya hakuri banso haka bah amma kaddara ta riga fata kuma kai kaja mata so take note mace daraja ce da ita bawai kawai Dan tayi maka wani abu sai ka mare ta bah .....

So loser zan tafi bye please apologize to her
Juyawa tayi ta shiga gida
Sai daya kwashe 5minute bayan shiganta yana kallon hanyan da tabi sanna ya tafi da tunani kala-kala
______________
Hajiya sa'a kiran kanwar ta tayi tace tazo maza maza
Ba jimawa Hajiya Bilki tazo
Bayan sun gaisa Hajiya Sa'a take fada mata abunda easha tayi mata
Duk kwatancen da Hajiya Sa'a tayiwa Hajiya Bilki bata gane easha bah haka suka hakura amma sai sun nuna mata kuskurenta
_____________
Yau gidansu a cike yake da hayaniya tun daga kofa .

An kawo kayan tambaya na Nana da dadewa sai yanzu wai ya fasa aurenta a maido masa kaya
Nan fa su ramatu aka shafawa ido toka akace baza a bayar bah
Shine fa wanna hayaniyar
Easha ko kallon inda suke batayi bah ta shige dakinsu duk suna nan zaune sai umma da take bacci
Bayan sun gaisa Easha take basu labarin abunda tayiwa Maman faruq amma tayi nadama Dan uwa uwace
Sun so rufeta da masifa amma ganin tayi nadama sai suka hadu suna yi mata nasiha sanna sukace gobe har gidan zasu rakata Dan tabada hakuri
Ramatu ce tazo kiran easha Dan ta taimaka
Ganin abun yafi karfinta
Easha fito wa tayi tana karewa duk matan kallo sai tace
Kucewa shi Wanda ya aiko ko yazo ya karba da kansa amma ba kananan kwari irinku bah
Ke har kin isa dan uban....

Kul wallahi kika karasar sai na chanja miki kaman nin ki
Nana ina son magana dake na minti biyu kawai
Nana goge hawayenta tayi ta tashi sukaje dakinsu Dan tattaunawa Dan tasan easha ce kadai ta isa ta hana abunda ke shirin faruwa faruwa
Bayan yan mintina suka fito
Idon easha jajur yan wajan sun tsorata Dan basu taba ganin Jan ido haka bah
Bloodys nata ma sun tsorata sosai
Nana kira mun shi a waya
Wata mata tace ba sai kin kirashi Dan yana kofan gida
Kuce yashigo
Kiransa akayi
Shigowa yayi yana wani yatsine fuska yana kallon Nana irin yaga abun kyama nan
Kafin yayi magana easha ta shake shi
Duk taran yan gidan an kasa kwace sa a hannun easha
Sai daya suma
Sanna ta kira Iske Boy yazo ya tafi dashi
Duk da haka jikin easha sai suma yake
Binsu tayi Dan ta sake cin kaniyarsa acan.....

Yayarta guda hmmm mai mata haka ba ayi shi bah Ku mai haifansa ba ayiba balle shi
*please manage*
*comments din ku kenan....karkuga laifina
*Aishmar
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
*nataya ki murnan kammala littafinki KIBIYAR KADDARA Allah yabaki ladan fadakarwa kuskure ciki Allah ya yafe miki* (my twins sis)
Neeshar_jay yau ranarki ce my favorite
wanna page naki ne kiyi yanda kike so dashi my fav
*Aishmar (Queen Indo)*
41-45
Koda taje har su Iske Boy sun daure shi sun fara dukanshi
Zama tayi a kujeran da yake facing nashi
Kanshi a langwashe Dan ya daku idonsa a rufe
Ruwan sanyin da aka kawo mata ne a bokati shita daga ta kwara mishi
Agigice ya farka yana kokarin kwace kansa amma ya kasa saboda daurin da akayi masa ajikin kujera
Ke yar daba ki sinceni ko sai nasa kaf danginku nadaman sani na
Cin gam din bakinta ta cire ta danna masa a goshi sanna tace
Ni kuma nayi maka alkawarin sabon mota dal indai kasa duk family mu nadama *familyn kububuwa*
Zaka fadamun maiyasa zaka fasa auren Nana
Saboda bata waye bah har hotel na kaita danna nuna mata love amma dake dakikiyace bata gane bah sai kauyenci amma duk da haka nasha romo ta karfin tsiya
Wanne hannu kafara taba Nana dashi
Hannun nan ....yafada yana nuna hannun hagunshi
Fist round......ta fada tana murmushin mugunta
Hamma (
) Iske Boy ya miko mata
Karba tayi sai da ta mikar da duka yatsunsa sanna ta kwadawa babban yatsansa sanna mabiyinsa duka sai da ta buga masa sai da hannun nasa yayi jini sanna tace
Da hannun naka mai kafara tabawa a jikinta
Yana junjin kuka yace
Zata gudu na jayuwata ta baya sai da kanta ya bugu da gado har goshinta yayi jini
Second round ta fada tana masa kallon yanzo aka fara
Iske Boy ne ya miko mata laka wanda akayi ball tashi manya manya
Tashi tayi tafara tafi tana wullawa sama tana chafkewa
Sai da tayi nisa dashi sanna da jifeshi dashi
Aikwa tayi sa'an samunsa a goshi
Nan da nan yafara fidda jini
Nan ta kuma ta zauna tace miko mun first acid box nan
Miko mata akayi
Sanna ta dauko haidorojin ta sa masa a wajan
Dan azaba kuka yafara
Shhhit haba broda in-law sai kace ba kaine zaka sa muyi nadaman saninka bah kuma kake kuka
Cigaba tayi da sa masa a duk inda ta masa rauni sanna da nake da bandeji
Zamuyi magana ta fahimta
Na farko dai bayan jayuta da kayi sai akayi yaya fadamun muje third round
Dan Allah kiyi hakuri
Dariya ta kwashe dashi tace nifa zan baka hakuri saboda kace sai munyi nadaman saninka ko
Kiyi hakuri Dan girman Allah
To bari muyi sulhu
Da farko dai idan kanwarka akayiwa haka sanna akaki aurenta zakaji dadi
A a
To ya maganan aurenku da Nana
Bazan aureta bah
To bari muje third round dan akwai fourth mah
Zan aureta wallahi karkiyi Dan Allah
To zan barka amma sai kayi sati anan yanda ko kallon banza kaga akewa daya daga cikin familyn kububuwa zaka bashi shawarar ya daina ....kuma wallahi abayan aure ko kallon banza kayi mata ni da kaine
Tashi tayi tafara tafiya har tazo fita sai tace
Ku kira doctor ya dubashi sanna ta fita
____________
Gida ta koma tace aci gaba da shirye shiryen biki
Ramatu tayi mutukar murna har da kukan farin ciki
Yaran gidan ganin dalilin easha za ayi auren wasu sunyi murna wasu sunji haushi
_____________
Washe gari suka shirya cikin shiga iri daya abaya baki suka saka mai adon stone gold sai Dan karamin Vail da suka nada shima gold sai takalmi flat shima gold basu dauki jaka bah haka suka fito
(Wow sai masha Allah fans na kasa gane easha balle su shatu da Aisha duk na kasa banbancewa sunyi kyau kaman amare )
Direct gidan su faruq suka je
A falo suka tadda Hajiya Sa'a da Hajiya Bilki suna hira
Ganin su easha sai duk suka mike suna kare musu kallo
Shatu ce ta fara magana
Ina wuninku Hajiya duk da nasan ba lallai kuyi maraba damu bah sai dai munzo Dan mu bako hakuri ne akan abunda bloodyn mu tayi muku
Zaunawa sukayi
Nan sukayita basu hakuri
Hajiya Bilki nice easha wacce ta sace yar ki sanna na mari ta gefenki
Na sace miki yarki ne dan kiji zafin da yan uwan tsohuwan nan sukaji thank god bata mutu bah amma tayi rauni tana asibiti tana ni nake jinyanta Monday ma za a sallamemu ....

Misali wanna tsohuwar aljana ce wallahi da sai ta dau mummunan mataki a kanki ....

Dan Adam ba abun wulakantawa bane duk da kina da dukiya tunda ba zaki taimaka musu bah bai kamata ki wulakanta su bah danshi wulakanci dodone idan mutum yayi karya rufe kofa dan zai dawo ....
Chapter 5 · 0% Book details