Sashe 14
Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ita sun sameta tayi wanka amma bata fito bah.
Nan sukayi mata shekiyanci kuma suka kara cin abincin sanna suka wuce wajan Aisha.
Aisha tana falo tana kallo nan suka gama shekiyancinsu suka kara cin abincin sanna suka wuce gida!
**"**
*~Two weeks later~*
An kai musu lefen su kuma sunyi murna sosai.
Kuma Easha tasan tana da Kishiya amma yace mata har yanzu bai santa a diya mace bah!
Saboda karuwace
Nan fa Easha ta rufe ido tace bai isaba dole ya bata hakkin ta ...
Kuma ya tarasu ya raba musu kwana idan yayi kwana biyu wajan zainab biyu wajan Easha kuma Alhmdllah sun hada kansu basa fada.
**""**
*~BAYAN 3 MONTH~*
Su YAN UKU sunje ganin gida kuma a lokacin umma take basu labari kaman haka
"Ya'yana a zahirin gaskiya na dade da warkewa dan nayi wata daya da warkewa kafin ramatu ta kawo mun tuwo, lokacin da ta kawo mun tuwo sai nace ina son ruwa kafin ta dawo na chanja kwano na da nata sanna na barbada gishiri a nawa !
Nata kuma na chakuda shi dan kar taga fari-farin...
Dan haka banci bah kuma duk wasu sirrika da kuke tattaunawa a tsakninku idan ina bacci ina jinku shuru nake wani lokacin nayi kuka wani lokacin nayi murmushi!
Ban fada muku bane saboda kar ramatu ta dauka banci maganin ba suje su sake mun wani kulli...sanna ga sakon KAKANKU zan baku.
Sai ta bude wani a kwati sai ta dauko sarka gwal guda uku kowa ta bashi daddaya sanna tace
Wanna sarkan kakanku ne yace na baku idan kunyi aure wanna ce kwautarsa.
Sunyi farin ciki sosai da sosai.
Nan sukayi ta hira da umma suna farin cikin warkewarta!
Sai da yamma suka tafi!
**"**
Baba Sharif Allah yayi masa rasuwa sadiyar hatsari da yayi a hanyarsa ta zuwa wajan boka!
Wa'iyazubillah Allah kayi mana kyakkyawar karshe dan darajan Annabin rahama ...
Ameen
**"**
Ramatu dai zan iya cewa ta rube dan wasu manya-manyan kwari ne suke fito mata ta bakin kurji sanna su fara cizonta tana zabga ihu tana tonawa kanta asiri.
Jin irin aika-aika da tayi yasa duk likitotin suka daina kulata kowa ya kaurace mata.kuma kullum sai tayi ihu .
Yau kwanan ta uku batayi ihun ba yasa akaje dubata ...
Rai yayi halinsa ta rasu tana zabga ihu .
Allah kasa muyi kyakkyawar karshe Ameen
_Hakika hakkin wani ba zai barka ba idan ba shi bane ya yafe maka bah...
Gashi sun aikata zunubi mai girma sanna sunyi zalunci sosai amma Allah ba azzalumin bawansa bane gashi yafara azabtar dasu tun anan duniya_
_Yan uwana muji tsoron Allah mu daina aikata aikin assha kuma mu daina daukan Alhaki mu samma mata sai kiga mace an bata amanar yar kishiyarta da ta rasu ta rike amma sai tana cin zalinsu wata ma har karuwanci take sata saboda ta tsaner su da suke ..
Amma daga baya sai suga babu ribar da sukaci ko kadan...
Wasu kuma suna nuna son ya'yansu akan ya'yan rikon da aka basu har sunayi musu bakin ciki amma karshe sai Allah ya daukakasu wanna a karshe sune zasu taimaka musu ba ya'yansu da suka nunawa son bah!
Allah yasa mu dace_
Tare da Baba Sharif akayi musu sutura wanda mutane biyarne kawai suka sallace su
ALLAH YASA MUYI KYAKKYAWAR KARSHE AMEEN
**"**
Bayan sadakar arba'in su aka sallamo fatima a asibiti ita jikinta da sauki.
Kullum tana cikin kuka da naiman gafarar Allah har gidajen su Easha taje ta rokesu su yafe mata kuma sun yafe mata ..
Haka ma umma.
Ta hada kan ya'yanta dana kishiyarta marigayiya ramatu ta rike hannu biyu da amana.
**"**
Iya ma ta sauko sosai tayi laushi tsoron mutuwa ya shigeta.
**"**
*BAYAN WASU WATANNI*
Yan uku sun haihu lokaci daya
Easha ta samu yan uku maza biyu mace daya
Mai sunar umma da mai sunan KAKANSU sai mai sunan BABAN FARUQ ana ce musu
Hanan,affan,adnan.
Shatu ma ta samu yan biyu abinta duka mace dana namiji
Ansa mai sunan baban Ahmad da mamarsa
Ana ce musu sultan da sultana
Aisha kuma yan uku ta samu amma dayan ya rasu ansa musu Baban anwar sai aka saka sunan IYA .
anyi shagali sosai masha Allah.
**""**
Anyi bikin Abdulkarim da merry
Sadeeq da fadeelah
Anyi shagali sosai da sosai masha Allah.
**"**
Bayan shekara uku Allah yayiwa Iya rasuwa wanna family sunyi kuka sosai.
Allah kasa muyi kyakkyawar karshe Ameen
**"**
Suna zaune suna kallon hanan ta shigo tana bouncing sai wani harhade rai take
Can sai ga wani saurayin anguwan ya shigo yana hanan ni kika mara?
Kafin suyi magana tace
Kai ka isa ka kalli mahaifina balle ka zage sa wallahi ka kara sai na takaka .
Tana fadar haka ta wuce dakin su
Daga saurayin har iyayenta da adnan ,affan duk kallonta suke baki sake
Nan faruq ya bawa saurayin hakuri .
Sanna suka zauna suna jimami Easha tace sai ta Zane ta
Faruq yace a a malama ke kin manta mai kikayi ne barta tayi kawai lokacinta da bai zagenba da bazatayi masa bah!
Sai ya tashe yana kwaikwayan yanda Easha tayi masa farkon haduwansu
Pillow kujera ta dauka ta bisa da gudu tana sai ta dakesa
Daki suka shege kafin na karasa sun rufe kofa har goshina ya na buguwa da kofa
Juyuwa nayi ina sosawa su adnan suka kwashe da dariya kowa yayi dakinsa suka barni tsaye ina zare ido.
Alhmdllah!!!
Nan na kawo karshe wanna littafin Allah yani ladan da ke ciki kuma ya yafe mun kuskure cikinsa...
Ameen.
Masoyana ina bukatan addu'an ku akan makarantar dana sa a gaba!
Sanna bazan muku alkawarin wani book kwana kusa amma idan karatu baiyi wuta bah
zakujini insha Allah!!
Nagode sosai masoyana da irin kaunar da kuke mun
nima ina sanko kuma zanyi missing naku wallahi musamman comments dinku
DAN GYARA KU SHARHI
Sai kuyi mun magana ta WhatsApp ta layin nan
08149404913
Nagode
*Aishmar
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
9b9ee294d81e45409d245125aad553bf