← Book details Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 14

Sashe 1

Yan Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo:
*YAN UKU*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*writing by Aishmar (Queen Indo)*
*Announcement*
Idan kika zangen zan rama idan bazakiyi comments bah don't read idan kinsan zaki zagen gwamma karki karanta ....

Labarina kirkirarreni
Yauma kaman kullum wasu mata sukazo da damarar su tunda suka shigo kuwa sai ya rufa musu baya zuwa bakin dakinsu Aisha
Daya daga cikin matanne tafara magana
Aikin banza aikin wofi wai ballagaza da falla gudu a titi munafukarbanza muna fukar wofi mutum ya tanka idan bamuci durun uwarsa bah
Dayar ma tace gwamma ki fita hanyar Sadeeq Dan yafi karfinki banza karuwar gida
Haka suka gaba zage-zagen su wacce sukeyiwa ko dago kai basuyi bah yan gidan kuwa kowa yama jiran ganin mai zai faru
Juyawa sukayi da bakin cikin taki kulasu har sunje tsakiyar gidan sukajita tana cewa
Hey wait ai ban fahimceku ba kullum sai kuzo Kuna masifa da bala'i ko kofan dakinmu ne yayi muku laifi ko labule ko kuma katangar dakin sai Ku fada amma bawai kuzo kuna cika bakibah idan kuma wanine yayi muku wani abu sai ko kalli cikin idonsa kuce Dan buru ubanka kayi mana kaza-kaza idanma nice haka zakuyi nikuma lokacin zan nuna muku yanda ake cin buru uban mai farin gemu in nuna muku yanda yake maida dawa gari wallahi ....

Ta fada tana cire Dan kwalin kanta tana cin damara dashi
Tsuru tsuru sukayi suna kallon juna can hafsy tayi karfin halin cewa
Eh kece ko da magana ne
Aisha murmushi tayi tana matsawa kusa da hafsyn tace fadamun mai nayi muku kuma mekukazo yimun
Kinsa Sadeeq haukacewa akanki mukuma karuwansa ne shine mukazo cin ub......

Bata karasaba Aisha ta kasheta da marika har uku tace wallahi ubana yafi karfin kallo balle ci
Nan fada ya kaure tsanin su can Aisha da taga suna naiman mata taran dangi sai ta dauko muciya da ragargaza musu kafa har kofan gida ta rakasu sanna ta dawo
Matan gidan ne sukayi kwafa suka wace yan matan ko wacce ta fara habaici
Shan gabansu tayi tace mai kuke cewa idan ma danine ko fito fili kuyi bayani insan ta inda zan fara cin gindin uwarta Dan na lura shuru na baiyi bah sai na fara magana to wallahi na daina dauka zaku fadamun abunda kuke cewa ko sai na fara rusa kanku
Mukace yarinya sai shegen rigima bayan uwarta kurm....

Bata karasaba Aisha tayi mata Dan buru uban duka tace
Naji uwata kurma uwarki fah
Ke ke ke wallahi bazaki zageni bah Dan an tabo kurman uwarkin nan matalauta kawai masu kashin tsiya
Ramatu zan baki mamaki sai kinzo kina maula a wajena
Kai kai kai ramatu kai tsaye babu sirki nifa matar ubanci ce
Gwamma da kikace ubana dani ko yar aiki ba daukanki zanyi bah balle mata
Tafa hannunta ta fara tana salallami wai yau tashiga uku ta fada hannun *yan uku*
Yaran gidan gada masu dariya sai masu jimami
Easha ce ta shigo tana wani bouncing tasa duka hannunta a aljuhu ga wani face cap da yarufe rabin idonta sanna ga wani three cuter da tasaka wankan nan fah Sak na yan daba
Eh ya eh bloody waya tabaki
Aisha ajiye muciyan hannunta tayi tace wallahi ramatu ce
Kan uba kice yau akwai balli-balli a gidan nan sai munyi mata kaciya wai mai tace
Bloody wai mom take zagi
Chau chau yau sai munyi wasan danbe da ita sai mun nuna mata yanda ake maida dutse gari dama ana naiman taimakon kidney to nata zankai saina farka cikinta na dauko su nakaiwa masu naiman taimakon
Wani kororo cikin ramatu yayi dan tasan idan wanna yar daban ta fada saita cika take zawo ya kamata amma badaman zuwa bandaki Dan easha na iya farkata ta cire kidney din
Da gudu tayi dakinta ta kulle har da kwado
Sallama aka doko
Amsawa sukayi suna bloody wlcm
Dukansu suka rungume juna suna murna ta
(Rike biro nayi ina mamaki duk kaman su daya kawai shigarsu ne daban )
Shatu tace ya naji hayaniya kafin na shigo
Aisha ce tace wallahi kinji abunda yafaru komai ta fada mata
Easha tana bouncing tace ai yau sai nayi mata balli-balli tare da kaciya sanna na farka cikinta na cire kidney ta nakaiwa masu bukata
Dariya shatu tayi tace kuyi hakuri man meye duniya
Eh ya eh haba kefa muguwar yar yawace kinga kuwa kugunta ba karamun kyau zaiyi da balli-ballin bah
Aisha dariya ta kwashe dashi tace hakane kafin nan kuzo mushiga ciki akwai news
BANYI ALKAWARIN TYPING KULLUM BAH IDAN ZAKI FARA KARANTAWA TUN YANZU TO DAN BAZAN TURA PC BAH
*is my life not urs is my novel not urs is my style not urs so mutum karya zagen
*YAWAN COMMENTS YAWAN TYPING*
IDAN NAGA COMMENTS NACI GABA KONA AJIYE BOOK NAH
*Aishmar (Queen Indo)*
[11/11, 1:36 PM] Queen Indo: *
YAN UKU
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer's of so golden pen
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen
,behold our words.~*
*~A product of our pen
,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*writing by Aishmar (Queen Indo)*
6-10
Ina kike mai kama da yan danbe maza fito naji kina zaki farke cikin ramatu ki cire mata oda(kidney) eya sai dai na uwarki kurma amma ba nata bah
Wata tsohuwa ta shigo tana surfa masifa har zinta na faduwa
Easha ce ta fito tanayi mata kallon tara saura
Eh dake nake mai karamin baki
Tafiyan yan daba tayi har zuwa gaban tsohuwan tace
Madalla *iya* kice kinzo bada kyautar kidney naki kenan maimakon nata ne...ta fada tana zaro wuka a jikinta
Iya ganin wukan nan sai ta rikirkice tace
Yar nan zuwa dai nayi nuna miki dai dai inda zaki yanka ki cire mata odar(kidney) yar albarka ai taimako da dadi ta fada tana karewa easha kallo dan duk gidan babu mai hanata abu idan tayi niyya sai mamarta ita kuma baji take bah balle ta hanata idan ta sani ma lokacin ka gama rubewa a kabari
Easha ta kwashe da dariyar yan daba sanna ta bade fuska tace ai daya zan cire mata kema daya tunda kina zagi uwata
Iya zubewa kasa tayi tana kuka da kururuwan da naiman taimako wai za a kasheta
Au kice mutuwa kike tsoro to bari idan na cire sai na karasaki doka
Nan fa wanna tsohuwar ta fara burburwa tsakaninta da Allah ita bata shirya mutuwa bah (kaman my kakus
Yan gidan banda dariya babu abunda suke
Ramatu tana daki ta gama tsurewa
Juyuwa easha tayi tace ko tarin mutum naji sai na hada dashi
Tsit kaman daukewan ruwan sama
Yan nan dan Allah ki kyaleni zan baki filina na bayan gari ...
Chapter 1 · 0% Book details