← Book details Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 19

Sashe 8

Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sun isa garin zariya da yamma lik'is wajen "iblis" sunan bokansu Momin Maher da"Hajiya Saudat.Suna ta saurin harsuka iso inda bokan yake.Suna isa yaringa sub'ur bud'a zagi,"Yana cewa kushigo da baya baya kuna d'ura wa iyayenku zagi haka kuwa akayi.Suna shiga bokan yace musu to kunsan daini idan mace tazo gurina duk kud'in Jakarta saita zazzage KO gwal ne acikin Jakarta saita ciroshi tabani.Haka kuwa akayi suka Ciro komai suka mik'a mishi."Amman Hajiya Saudat Akwai sarkarta ta zinare aciki don haka saita boye bata fito da itaba."Aikuwa bokan yace Mata Dan kutumar ubanki Wanda kika Bari acikin jakarki Uwarki zaki sayawa zanin anko da'ita fito da'ita yafad'a Mata cikin k'atuwar muryarshi Mara dad'in ji.A'i da saurin yafito da'ita hannunta yana rawa kamar mazari,Ya Amsa Tana harararta tareda wata k'atuwar dariya yana cewa 'Hhhhhhhhhh dajin ya amsa.

"Bokan yace musu meke tafe daku Mata masu gidan Rana Mata masu abinda bayarwa.Man fa " Hajiya Saudat ta zunguri y'ar uwarta alamun tafad'awa boka damuwarta'Itama kuwa Momin Maher ta karkace Baki Tace"Boka inason Yarona ya Auri wata yarinya Maisuna"Khadija sannan inason akashewa iyayen yarinyar Baki tayadda baza su iya kawowa yarinyar cikas awajen Aurantaba ta yadda sai yadda Nace zasuyi.Bokan yace buk'atrki tabiya Saidai inda gizo take sak'ar shine d'anki Saidai adanne mishi bakinshi ta yadda bazai bijirewa Auren yarinyar ba "Sabida k'iyayyar da yakeyiwa Yarinyar ta zarce misali.sannan yanada Addu'ar da yakeyi safiya da maraice.Don haka ga abinda zanbaku suka amsa da cewa toh boka toh.Yabasu wasu layu gida biyu yace wannan farar aje abinne a k'ofar gidansu yarinyar ta yadda duk y'an gidan indai suka tsalleke layar zai yadda da Auren,Sannan wannan bak'ar abinneta ak'ofar gidan yaron kunajina suka amsa yace su tashi su nashi waje zai bana dawasu aljanu.Suka mik'e jikinsu na k'erma.

" Sun I so gida da Daddare sosai don haka kowacce ta wuce gidanta 'ita daman "Momin Maher " Dadynsu yayi tafiya don haka batada matsala.

"Washegari kuwa " Momin Maher ta aiki su "Khadija gidan Maher don aiwatar da aikin.Suka karb'a suka YAFI gidan " Maher don aikata abinda Momin Tasakasu.

"Suna zuwa suka tarar maigadin gidan bayanan don haka suka fara binnewa sannan suka Rufe daga " Khadija sai'Baby don idan Zahrah tasani zata tona musu asiri.

"Sannan suka Wuce gidan su " Khadija saida suka Bari dare yayi sannan suka binne ak'ofar gidansu khadija.Suka dawo gidan "Momin Maher cikeda" Happy".

"suna dariya suka fad'awa" Momi Yadda suka binne,tayi dariyar mugunta"Tace Humaira sunaki Sorry!

*Ummu Maher ce.*

*Share&Comment*.
[11/10 16:18] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖💖

*UWAR'GIDANA*

💖💖💖💖💖💖💖
____,,,,

*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_____,,,

✍✍✍✍✍✍✍

*🖊️⚔️A'LK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*.📚📖

✍✍✍✍✍✍✍

___*((A.Y.T.W.A))___,,,📖✍*

*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata.*

______

*_Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*

______________

*🅿️32&33*

_______➡️Momin Maher dasu "Khadija suka tafa Hannu suna yiwa" Humaira dariyar mugunta.Momin Maher Tace to yanzu abinda nakeso dake koda antambayeki daman kuna soyayya ne da Maher kice eh kinajina KO "Khadija ta amsa da to Momi.

" Bayan dawowarsu "Khadija da kwana hud'u daga binne wannan layarne " Momin Maher tasamu Maher da Maganar Auren "Khadija sai yace Mata shifa akyaleshi yayi zamanshi da matarshi lafiya bayason fitina KO kad'an.A'i tun kafin yak'arasa maganar Mominshi ta tsayardashi ta hanyar cewa Kai " Maher nifa mahaifiyar kace ba abokiya ba taya ya zaka Ringa k'untatamin haba "Maher kawai sai ta fashe da kukan kiss a,Tana cewa Maher inason kafin in mutu kayi Aure harka haihu Matarnan taka haryanzu kusan shekararta hud'u kenan bata Haihuba kana tunanin cewar" Zuciyata ta nayimin dad'in hakan to Wallahi "Maher nasan kaima zuciyarka batayimaka dad'i akan wannan halin dakuke ciki kawai dai kana b'oyeminne saboda kana tsoron mayarka KO.To ai ni bani tsoronta KO kusa.

" Maher Yace haba"Momi karkice haka komai dakike gani na Allah ne komai sai Allah yakawo k'arshen abin sannan idan mukayi hak'uri komai zai wuce.

"Mominshi Tace yanzu dai kayadda zaka Aureta KO KO baka yardaba insan matsayin danake dashi agunka tunda dai abin yazama haka.Ko kuma inyi fushi dakai in sallamawa duniya Kai Baki d'aya. Maher Tayi saurin d'aga kansa ya kalli " Momi tace kayi tsaye kana kallona menene wani abune yafaru kuma "Yace Momi indai har akan wannan zakiyimin Baki akan wannan na amince Zan yi abinda kikeso yana fad'ar haka Yace sai anjima yasaka shoe d'inshi yafita.Mominshi ta kalli bayanshi da Cewa aikin Boka yafara aiki.

*** **** ***

" Humaira kuwa baiwar Allah bata son halinda ake cikiba tana Rayuwarta mai dad'i da mijinta Yayinda KO awasa bai fad'a mata ba gudun rigima.

"Abu fa k'ara haba yakeyi Momin Maher ta sami " Dadynsu Maher da maganar tace mai Maher zai k'ara Aure.Dady Yace Mata shine Yace miki zai k'ara Aure ta ce eh idan yazoma ya tambayeshi Yace babu Matsala idan yashigo kiyimun Magana tace oky zatayimai maganar kafin "Dadynsu Yayi tafiya.

" Haka kuwa akayi Maher yazo gaisheshi yake tambayarshi abin yabawa Maher mamaki to Amma yanzu ya,zaiyi da Mominshi gashi bakinshi yayi mai nauyin Yace yafasa wannan alak'ak'an Auren da Momi keso ta had'ashi.Dady Yacewa Maher kayi shiru dak'yer ya iya had'iye wani Abu yace eh Dady bakinshi yana wani sark'ewa.

"Dady Yace to yanzu yaushe za'ayi maganar Kai kud'i ne Yace sai kadawo daga tafiyarka yace mai bayyi nisa ba kuwa Yace eh daga haka yatashi yabar parlon cike da zullumi da Dana Sanin amsawa wannan k'addarar Auren.

" Dady yayi mamakin cenzawar d'an nashi daga sanda yayi mai maganar Auren.Saidai Yadda Yasan Maher da jajir cewa yasan bazai yadda da Auren dole ba.

"Maher kuwa yana zuwa gida gaba d'aya yakasa nutsuwa kwata kwata," Humaira tayi tambayr harta gaji daga baya tace KO a office ne aka b'ata mishi rai.Amman abin yana Mata yawo a kwakwalwarta don kusan akwanakinnan haka yakeyi.

"Momin Maher dad'i kamar zaikasheta zata turawa " Humaira takaicin dasai takwanta a'asibiti.Sannan tana taya "Khadija samun Maher tayi wata dariyar mugunta.

" Khadija kuwa harta Fara hango rayuwarta agidan masoyinta Maher,sannan harfad'i takeyi baza tayi zaman kishi da"Humaira ba ai idan ma tayi zaman kishi da"Humaira A'i ita taso,Inji cewar "khadija tana mai fad'awa su twins da Aunty Masha'huda sukayi tafi Amman banda Zahrah don tana tausayin" yayanta Maher dakuma Matarshi "Humaira don tasan Mominsu da Hajiya Saudat basuda tausayi KO kad'an sunk'i jinin" Humaira ballantana su ganta.

"Momin Maher kuwa cewa tayi " Dadynsu Maher yana dawowa za'ayi komai agama tunda "Dadynsu Maher yagaya Mata yadda sukayi da Maher d'in Ranar da yazo gidan.

" Tayi ik'irarin kuta halin k'ak'a saiata saka "Humaira bak'inciki Sannan koda Yaya" Sai ansakawa Maher son "Khadija duk da haryanzu iyayen" Khadija basusan komai ba agame da maganar Auren y'ar tasu,Momice ke kid'an ta tana rawarta .

*Ummu Maher ___ ce_*✍

*Share&comment*.
[11/10 16:18] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖💖

*UWAR'GIDANA*

💖💖💖💖💖💖💖
____,,,,

*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_____,,,

✍✍✍✍✍✍✍

*🖊️⚔️A'LK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*.📚📖

✍✍✍✍✍✍✍

___*((A.Y.T.W.A))___,,,📖✍*

*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata.*

______

*_Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*

______________

*🅿️32&33*

_______➡️Momin Maher dasu "Khadija suka tafa Hannu suna yiwa" Humaira dariyar mugunta.Momin Maher Tace to yanzu abinda nakeso dake koda antambayeki daman kuna soyayya ne da Maher kice eh kinajina KO "Khadija ta amsa da to Momi.

" Bayan dawowarsu "Khadija da kwana hud'u daga binne wannan layarne " Momin Maher tasamu Maher da Maganar Auren "Khadija sai yace Mata shifa akyaleshi yayi zamanshi da matarshi lafiya bayason fitina KO kad'an.A'i tun kafin yak'arasa maganar Mominshi ta tsayardashi ta hanyar cewa Kai " Maher nifa mahaifiyar kace ba abokiya ba taya ya zaka Ringa k'untatamin haba "Maher kawai sai ta fashe da kukan kiss a,Tana cewa Maher inason kafin in mutu kayi Aure harka haihu Matarnan taka haryanzu kusan shekararta hud'u kenan bata Haihuba kana tunanin cewar" Zuciyata ta nayimin dad'in hakan to Wallahi "Maher nasan kaima zuciyarka batayimaka dad'i akan wannan halin dakuke ciki kawai dai kana b'oyeminne saboda kana tsoron mayarka KO.To ai ni bani tsoronta KO kusa.

" Maher Yace haba"Momi karkice haka komai dakike gani na Allah ne komai sai Allah yakawo k'arshen abin sannan idan mukayi hak'uri komai zai wuce.

"Mominshi Tace yanzu dai kayadda zaka Aureta KO KO baka yardaba insan matsayin danake dashi agunka tunda dai abin yazama haka.Ko kuma inyi fushi dakai in sallamawa duniya Kai Baki d'aya. Maher Tayi saurin d'aga kansa ya kalli " Momi tace kayi tsaye kana kallona menene wani abune yafaru kuma "Yace Momi indai har akan wannan zakiyimin Baki akan wannan na amince Zan yi abinda kikeso yana fad'ar haka Yace sai anjima yasaka shoe d'inshi yafita.Mominshi ta kalli bayanshi da Cewa aikin Boka yafara aiki.

*** **** ***

" Humaira kuwa baiwar Allah bata son halinda ake cikiba tana Rayuwarta mai dad'i da mijinta Yayinda KO awasa bai fad'a mata ba gudun rigima.

"Abu fa k'ara haba yakeyi Momin Maher ta sami " Dadynsu Maher da maganar tace mai Maher zai k'ara Aure.Dady Yace Mata shine Yace miki zai k'ara Aure ta ce eh idan yazoma ya tambayeshi Yace babu Matsala idan yashigo kiyimun Magana tace oky zatayimai maganar kafin "Dadynsu Yayi tafiya.

" Haka kuwa akayi Maher yazo gaisheshi yake tambayarshi abin yabawa Maher mamaki to Amma yanzu ya,zaiyi da Mominshi gashi bakinshi yayi mai nauyin Yace yafasa wannan alak'ak'an Auren da Momi keso ta had'ashi.Dady Yacewa Maher kayi shiru dak'yer ya iya had'iye wani Abu yace eh Dady bakinshi yana wani sark'ewa.

"Dady Yace to yanzu yaushe za'ayi maganar Kai kud'i ne Yace sai kadawo daga tafiyarka yace mai bayyi nisa ba kuwa Yace eh daga haka yatashi yabar parlon cike da zullumi da Dana Sanin amsawa wannan k'addarar Auren.

" Dady yayi mamakin cenzawar d'an nashi daga sanda yayi mai maganar Auren.Saidai Yadda Yasan Maher da jajir cewa yasan bazai yadda da Auren dole ba.

"Maher kuwa yana zuwa gida gaba d'aya yakasa nutsuwa kwata kwata," Humaira tayi tambayr harta gaji daga baya tace KO a office ne aka b'ata mishi rai.Amman abin yana Mata yawo a kwakwalwarta don kusan akwanakinnan haka yakeyi.

"Momin Maher dad'i kamar zaikasheta zata turawa " Humaira takaicin dasai takwanta a'asibiti.Sannan tana taya "Khadija samun Maher tayi wata dariyar mugunta.
Chapter 8 · 0% Book details