Sashe 3
Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yashigo dakin sanye yake da Farar shadda yayi kyau,yakaraso bakin gadon yariko hannun namatsa cen karshen gadon shima yamatso yace "UWAR'GIDANA yau kunyata akejine yace yaye mayafina wani kanshi yaji maidadi Naratsoshi yakalleni Nikuma nasun kuyarda kaina yana wasa da yatsuna wani abunaji tundaga sama harkasana yacigabadayi yanacewa. Inayiwa Allah godiya dayasa kikazamatata UWAR'GIDANA inasonki humaira ta, yacemin tashi muyi sallah mununa godiyarmu ga ubangijinmu Natashi mayafina yafadi nasunkuya zandauka shima yasunkuya yakashemun ido daya nayi murmushi,cak yadaukeni zuwa bayi ko daya ajjeni tacikin madubin bandakin yatsaya tabayana yariko kuguna take yaji wani irin Abu yanatasomai kai yarinyarnan akwai halitta matuka nanmukayi alwala mukayi sallah.Yakama goshina yayimin addu,ah yatambayeni wasu abubuwa gameda addinina,bayyi mmkiba don yasanni da kokari ta fanni duka Biyu,wato islama da boko,yadauko kaza da fresh milk yadauko plate akitchen yadawo hannunshi Narawa yamikomin namfa naki,yace zaiyimin tura nandai Na" amsa inaci ahankali nace nakoshi yace yadauko fresh milk yabani nasha,tsam yatashi yadawo yabude wani sip yadauko wata rigar bacci mai kyau sosai Red and blue.Ya ce mun humaira gashi saka kunya tahanani amsa yace min ko inzo insakamiki. "Dagudu nayi bandaki dariya yayi tareda Sosa keya ,nasaka rigar iya guiwa tatsaya amazaunena nakalli kaina nagyra gashi na turarenda kaka tabani nayi amfani dashi kaina nasake sabon parkin dayaji gyara,yaji shiru yana murda kopar yaganni bakin madubi,yace masha,Allah shikuma dagashi sai boxer bantaba ganin namiji ahakaba tunda nake,gashin kirjinshi akwance lup lup yakaraso yakamo kuguna yadagani sama nan yayi tozali da albarkatuna masu burkitarwa yaringa juyi danikamar a India baisaukeni ko INA ba sai kan bed dinmu nan fa yaringa juyani nace "Yaya Dan Allah kabari naringa tureshi yana matsowa tuni yakusa ciremin rigata yana shafa mazaunena nan yahade bakina danashi nan naji wani shork aituni naji nadauke wuta wani iho yakeyi jin ni,imata nazuba akan gado nannaji yana addu ar saduwa da iyali aikuka nafara jin bantabajin hakaba gawani zapi nanyaringa kuka harnagaji nadaina kukan cen yajanyoni jikinshi yana rarrashi muryata tadashe,yanacewa Allah yayiwa UWAR'GIDANA Albarka,toh tunda asubah yatashi yatsheni yakaini bandaki aiwani ihu nayi dayasani cikin ruwan dumi narikeshi bakina nakakkarwa Yana nashafamin kaina har ruwan yana ratastani yace toyi wanka yaje yacanza bedsheet din napito inajankafa inakuka yataho jikinshi har yana rawa yadaukeni ajje akan gado yadaukomin kayan shafa ta dakayana Riga da siket na leshi sunyi kyau,shi yasakamin INA tujewa haryagama,nayafa mayafina aka yariko hannuna yace min zomuje kiga gidanki.
Toh yan uwa kubiyoni donkuji zamanda humaira zatayi gidan Maher.
❤️🧡💚 💛ummu maherce💙💜🖤🤍🤎✍🏻✍🏻
[11/10 16:14] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖
*STORY &WRITTING*
(By Ummu Maher)
*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi writter's Association⚔️🖊️*
*(A.Y.T.W.A)*
*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
🅿️10 -11
**************
"Muka kewaya gaskiya gidan yayi kyau nan mukadawo naga funitures dina sunyi kyau sosai ,gaskiya su baba da abba dayayyinmu sunyi kokari dayan uwa,saida Allah yasaka da Alkhairi amin,piter mai Girki yakawomana Girki muka ci"Yabarni awajen INA kallon pallow na,yaje yayi wanka "Yayi kyau sosai da sosai,yace yanazuwa,nikuma nakoma daki nagyara gadona nasaka turare masu kamshi dakifa yadau kamshi nagyara Inda mukaci abinci,saiga su hamida suna shigowa dakaya Niki Niki tazauna tace amarya kenan,nayi mata banza nace bayanma tafiya kikayi tace sorry,muka tayin fira har rana suAunty Maryam Duka sunzo,shima baidawoba Ashe yana daya bangaran,aunty maryam tajawoni daki tace humaira kowa yaganki yasan akwai abinda yafaru kiringa shiga ruwan zapi ,cikin kunya nace toh tace shi ruwan zafi yanadakyau mu mata yawaita amfani dashi yana gyara mace sosai "Sannan tace ga garanan munkawo,aminiyarki takawomiki abin arziki nanfa nagansu,kamarsu flask mai shidda,guda Biyu farantai manya na dyner ,guda biyar jug,masu kyau guda biyar saitin kopuna kanana guda12,sai zanin gado Wanda saiyar wane dawane guda Biyu,gawani katon frame ansaka suna na danashi yayi kyau sai kyalli yakeyi,dasauran abubuwa,nayimata godiya sosai,toh muna pira sukasakani nayi wanka nayi Kwalliya wani material ne maikyau nasaka purple,sukace gobe za,akaiwa momin Maher NATA,narakasu har bakin gate,inarupowa naji anrikeni najuyo dasaurin gaske yace mun matsoraciya kawai,yace nayi missing dinki gaskiya wlh,nanunamai abubuwan dasuka kawo,yace angode,dakokari yakwashe yakai store,washegari koda natashi naga piter yana had'a kayan girki nace ya bashshi zanyi yayi godiya yafita,nayi mana snaks kala kala,na yanka dankalin turawa nasoyashi,sannan nasoya kwai ,sannan nayimana tea Wanda yaji kayan kamshi,najera nakoma daki har lokacin bai ta shiba na shafa gefan sajensa na hura mai iska,ya rik'e min hannuna "Ya ce UWAR'GIDANA harkin tashi "Na ce eh yaya na ta shi kai na ke jira muci abinci jira Yaya, yakamoni "Yace adaina cemun yayannan nace saime? yace sweety mana ko dearling"nace toh Yaya ina maijin kunyarshi,y
Ya taso yayi wanka yayi kwalliyarsa cikin boyal maikyau,muka jera yana rike da kuguna,mukaci abinci ahaka
"Toh da yamma yace inshirya nayi kwalliyata cikin shadda kalar ash,nayi kyau shima yasaka ash,daman tare yayimana muna mota muna hira yasaka "Wakar Maher zain Yanason wakarshi saboda ya kwararrene wajen iya waka ta yabo ga (Manzon Allah S/A.W) harmuka iso kofar gidan yabudemin kofar Nafito gabana yana dukan uku uku,yarike min hannu na munashiga pallon babu kowa nazauna akan cafet din, khadijace tafara fitowa atare da yanbiyu,da momi,tunda aka fara harkar bikinmu banganta ba saiyau, tana isuwa tazauna tamike kan kujera 3cter,nace momi inwuni tace da banwuniba kya ganni ninarasa wacce irin yarinyace ke kamar mayyaceke duk abinki ninapi karfinki dake da uwarki,yarmatsiyata kawai Khadja tace momi wlh ni idan naganta kamar aljana,banza kawai usaina tace munapuka ko shegu masu asiri,
💛💙🤎🖤ummu maherce💚🧡❤️🤍✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)
*🖊️⚔️Alkalami yapi takobi writters association⚔️🖊️*
*(A.Y.T.W.A.)*
*Bismillahir__ Rahmanir__Rahim*
🅿️12
____________
"Nayi shiru kamar munafukar da sukace,"Momi tace daman uwarta ma haka take sai taringa Abu kamar muna fuki,matsiyata wadda batagaji ar,zikiba dai dai nan.
"Yaya Maher suka sauko da dady akan step,kaina nakasa fuskata tawanke dahawaye,nayi saurin gogewa muka gaisa.mutumne mai dattaku kokusa bahalinsu daya da momiba tunkafun yafito nayi saurin fita nadora kaina akan motar ina kuka mai tsuma rai jinayi antabani nayi firgigit ya ce Humaira lpy meya faru nace babu komai yace babu komai kike kuka.yakamo hannuna yace "Momice ko Dan Allah humaira kyi hakuri yajahoni yana rarrashina nandai naji zuciyata tayi sanyi .
"Rayuwata agidan Yaya Maher rayuwace mai dadi,saida a,inda akasamu matsala shine tunda nayi aure sai indinga mafarkin jarirai ko maciji ko Ruuwa.to amma babu Wanda nafadawa rayuwata kawai nakeyi ayarin tata ba komai bane.
"Rabona dazuwa gidan Momi tun rannan da naje ta zageni bansake gigin zuwa ba,shima Yaya Maher baice injeba.abinda bansaniba shine "Momi ta ce kada yakuma kawoni gidanta, Yaya Maher mutunne mai yawan bukata. don haka tun inaki har nasaki jiki,
"Lokaci guda nayi kiba nayi bul-bul dani nakara haske. Saidaipa yanzu har mafarki nakeyi ana saduwa dani amarki ,Amma banfadawa yayaba sabida INA junkunyar fadamai.lokacin bikinsu Yaya mustapha Yaya mukhtar,anata hidimar biki karar konkwasa kopa naji namike dakyar sabida baccin danasha.hamida nagani rikeda ledoji narungumeta INA murna Dan Allah kada kikaryani yadda kikayi yar lukata dake,muna tahira tabude ledojin wasu magun guna naga ta fito dasu nace lpy kekuma,tace kawo kunnanki kiji,tace aunty kubrah CE tace inzonan inyi sabida gidanmu akwai sa,idanawa nace kinga amarsun Yayana "Tace bari infara kema bari indawo inbaki Sirrin.
__________
Toh yaune ranar da za,ayi dinner dinsu Yaya "Mustafa kuma tare za,ayi ,tare akayimana gyaran jiki da hamida munyi kyau sosai.make,up akayimana mai kyau Wanda muka fito kamar yayan larabawa.Amarya kalan kayanta daya da angonta, Inda Ramlah tasa ka nata daban tayi wani rama kamar tsohuwa.
"Hamida kuwa tayi mul,mul ftarnan sai sheki takeyi,gwanin sha,awa .Yayar Hamida amarya ya y a mukhtar tayi kyau,toh tunda na hango Momi nake ta buya,Ashe taganni takalli hajiya wato yayarsu.
"Tace kinganta shegiya tayi wata kiba."Tace ke ai kingama da,ita saidai ayita kiba babu haihuwa.
💚💜💙💛❤️ummu maherce🖤🤍🤎💗
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:15] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖
*STORY& WRITTING*
(By Ummu Maher)
*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi Writter's Association⚔️🖊️*
__*(A.Y.T.W.A)*______
*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_____________
🅿️13
*********************
"Ana ta shagali kowa kagani yana farin ciki.Aunty Murja Tace zomuje mugaida Momi gaba Na naji yana dukan uku uku," Tace Humaira koba kiji bane Ina magana.
"Nace am muje suna zaune suna tahira sosai''Khadija kuwa tana ta faman latsa wayar ta .Muka gaisheta hajiya Saude harda washe baki "Tace murja yaushe rabo "Tace wlh Hajiya na koma school ga aikin gida. yanzu ma muna exam tace a,to Allah yabada sa,ah amin.sunata hira da Momi dasauran yan,uwa nikuma kaina yana kasa damun hada ido taha rareni shiyyasa harmuka tashi Aunty murja bata fahimci komaiba.
" To aka kira k'annan ango suzo fili nanfa su "khadija aka fito aunty murja duk suka pito akace kowa yayimusu liki nanfa "Khadija tafito da y'an rafas nakudi tashiga watsa musu ana shewa gab daza tawuce takusa dani naji tace wlh Yaya ne yabani kudinnan har ankona kala biyar da takal mansu harda jaka nasaki baki ina kallon ikon Allah.kamar hadin baki saiga Yaya Maher" Yayi kyau sosai yasaka shadda light brown yayi kyau kalar less din "Khadija yanu fo inda suke "Yace khadija ina auntyn ki ,ta nuno inda nake saddare wa nayi Awajen cike da kishi, takawwadda kai Tanacewa "Yaya nagode dakyautar dakayimin Allah yabar kauna nagode."Yana nufo batare da ya amsa mata ba.Bansan ya,isoba saida yashafamin lebena nayi firgigit yace matsoraci ya me yafaru ne.
"Nace babu meka gani yace no mukai ta hira saidai ya kula da kallon zargin Dana keyi mai.Saida Yaya miskila ne sosai shima sai ya basar da maganar da ta ke Aba kinshi, Yayi liki sosai ana ta tafi.
"Anci ansha taro yatashi "Yaya na rike da hannuna harmuka fito yabude min gaban mota Nazauna sannan Ya shiga. nocking mukaji yazuge glass yace ah "Khadija lafiya "Tace duk su twins sun gudu sun banni Dan Allah Kain I gidan ammina."Ya bude mata baya tazauna wani turare tasaka mai daukar hankali.
"Tace Yaya bazan gaji dayi maka godiya ba akan abin kir kir dakayimin 'Yace babu komai "Khadija ai duk daya ne, suna tahira Nayi sororo ina kallon ikon Allah hadda cemata turarenta "Ya yimai dadi Nikuwa duk da ba maiyawan fushi bace Amman saida nayi.