Sashe 10
Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"tana rakashi ta dawo ta fad'a gadonta tasaki kuka mai karfi tana ajiyar zuciya,wai ita ce " Yayanta zai k'ara Aure kuma k'an warta "Khadija ta ke taji kanta na Mata wani i'rin mugun ciwo ta lullub'a bargo bakinta yana kakkarwa, ta ke wani i'rin kuka mai ban tausayin kanta don tana tsananin tausayin kanta amma ya zama dole ta rungumi k'addararta haka Allah yaso da'ita.
" Momi kuwa harta fito waje tana ta faman masifa,sai ga"Maher ya taho cikin murtuke fuska zai shige "Momi tace mai Mijin tace sai yanzu ta yadda kazo Sannan zaka taho kana cika kana batsewa Shasha" Mijin tace"Aunty Murja tayi saurin kallon Momi da mamakinta gaskiya ne abinda mutane da man suke fad'i,kafin tagama tunanin ta ga duk basu wajen"Ta fito ta hau na pep ta tafi gidansu"Humaira tana isa ta rings nocking ta ji shiru ta kirawo "Humaira a wayarta ta d'auka da k'yar tana ma k'yar k'yatar zazzab'i.
" ta taso ta bud'e Mata k'ofar tana shigowa "Hamuira ta rungume" Aunty Murja tana kuka mai k'arfi.ta rike'e hannuna tace muje ciki nan fa ta ringa rarrashina da kalamai masu dad'i.
a wajen Dinner kuwa Maher saida ya nuna halin KO in kula da"Khadija i'ta kanta"Khadija ranar saida tayi kukan bak'inciki saboda wulak'ancin da yayi Mata awajen.Momi kuwa kallon wulak'anci ta ke bin "Maher dashi.
*** *** ***
" Yau ta ke Ranar d'aurin Auren"Maher da "Khadija inda d'ibban jama'ah suka shaida d'aurin Auren" Maher da"Khadija.Sai dai shima ranar dak'yar "Humaira ta shirya " Maher ya tafi,Ranar y'an uwa ancika gidan "Humaira inji Hausawa sukace dannar k'irji.
" An kawo Amarya gidan Mijinta i'nda suka ringa fad'in maganganu marasa dad'i,Inna kuwa dukkansu ta had'asu"Maher"Humaira"Khadija,ta had'asu dukkansu tayi musu nasiha.
"Momin Maher bak'aramin jin haushin" Maher tayiba abisa k'in bin umarninta da yakeyi Amman akwai wani mugun Abu da ta b'oye a zuciyarta .
"Maher kuwa d'akinshi ya tafi ya kulleshi hard a mukulli sabida baisan damuwa KO kad'an.
" Humaira koda taga haka'taringa bubbuga k'ofarshi amma shiru bai bud'eba.
"Khadija kuwa kukan bak'inciki ranar tashashi kamar zanta zaifita,Ta San dai " Yaya Maher baya sonta Amman bata d'auka k'iyayyar da yakeyi mataba takai haka ba.
Humaira kuwa kwana tayi wani i'rin zazzab'i yana damunta sosai'ga tunanin abinda"Yaya Maher Yayi tasan halin'Momi da wuya i'dan batazoba ta Kama kanta da Yakeyi mata wani i'rin ciwo,Bacci yayi awon gaba da'ita bata sani ba.
"Da sassafe'Maher ya taso ya dawo d'akin "Humaira ya lallab'a ya kwanta a bayanta Bacci yayi gaba dashi.
" Maher!Maher!!Maher!!Da k'arfi ake fad'in sunanshi KO ba'ah fad'aba kasan Muryar'Momi ce tana fad'a da k'arfin gaske'A hargitse "Humaira ta tashi ta fito cikin tsoro'tana juyowa taganshi a bayanta yana ta sharar baccinsa hankalinsa kwance'Ta k'ara kallonsa tabbas shine ta Kama kanta da yake ciwo'ga zazzab'i mai zafin gaske'kafin ta farga ta ga anbud'o k'ofar da k'arfin gaske." Momice tsaye tana ta huci "Maher kuwa Ashe i'donsa biyu ya tashi ya ratsa ta gefan" Momi ya fits"Momi ta kalli"Humaira tace banza y'ar matsiyata Mayu kawai.
"Saboda tsabagen maita kincinye mishi kuruwarshi Ranar Aurenshi amma yak'i kwana d'akin matarshi" Momi ta karkad'a d'an yatsunta A'lamar kashedi ta ce wallahi tallahi kinji na rantse duk ranar da kika bari "Maher ya kwana a d'akinnan matuk'ar baicika kwana 30 na to wallahi a baking Aurenki,Ba kwana bakwai zaiyi na kwana 30 don haka shima Zan fad'a mishi ya sani banza Y'ar mayu kawai matsiyata munafukai.
" Momi ta banko k'ofar da k'arfin gaske"Humaira kuwa kurma ta koma i'nda ta fashe da matsanancin kuka sosai'Maher kuwa bayan ya koma parlo Ya jiyo muryar Momi tana zagin matarshi abar k'aunarshi ya taso kawai ya ji mutum abayanshi yana shafashii......
*Ummu Maher ce*.✍️
*Vote*
*Share&Comment*📩💌🥰🙏🏻
[11/10 16:19] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖
__________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
____*((A.Y.T.W.A))*📖🖊️🔍
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
k'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata.
__________
*_Bismillahir_Rahmanir_ _Rahim*
_______
*🅿️41&42*
____🖋️,,Khadija ce ta sak'alo hannunta ta bayanshi ta ke shafashi sosai.A'i baisan sanda ya doke hannunta ba ya tureta gefe ya fice daga gidan don haushinta ya keji sosai.
"Hajiya kuwa taja hannun Khadija suka shige d'aki.Nanfa taringa zuga Khadija I'nda tayimata Alk'awari cewar komai yazo k'arshe.
" Maher kuwa har yau baika'ara kalalon i'nda Khadija ta ke ba don baisan ganinta KO kad'an.don ya tsaneta sosai "Humaira kuwa baiwar Allah kullum cikin nunamai hanya ta ke Amman haryanzu ya k'i sauraronta kamar kurma,Ana hakane " Humaira ta tashi da wani fargaba kullum cikin zubar da jini ta ke Amman KO Mijinta bata fad'awaba,Hmm "Humaira kenan sarkin zurfin ciki,Ni kuwa nace Allah yasa kigane kidaina zurfin Ciki don yana cutarki.
" Yaya Maher kuwa Kullum yana son jin matarshi Kusa dashi Amman "Humaira tak'i ta bashi had'in Kai yarasa meke damunta.
*** *** ***
Momin Maher kuwa da sassafe ta k'ara d'aukar Hanyar Wajen boka ya bata magani akan D'anta" Maher yaso"Khadija A'i kuwa yabata Amman da sharad'i i'ndai ya bata Maganin Abinneshi a k'afor gidan Maher d'in duk Wanda tabari yagani to I'ta yarinyar zata haukace KO Kuma duk Wanda ya tuno i'ta hajiyar ta haukace.Ta yadda da sharad'in da ya bata ta amso cikin murna.
"Maher kuwa yafara gajiya da abinda " Humaira ta ke masa na hanashi kanta,Don kunsan "Maher akwai Naci Kundai gane.
Maher yana zaune a parlo abin duniya ya'isheshi yaji kanshi yayi mishi wani i'rin sarawa,Wani k'amshi yaji ya nufoshi Ta ke kanshi ya k'ara sarawa wutar Sha'awa ta k'ara ta k'ara ruruwa a gangar jikinshi.
" Khadija ce sanye da rigar Bacci ta na wani kwarkwasa.da wani yauk'i, cike da jindad'i turarenta ya Fara Aiki don haka ta Fara aikinta tana shafashi Sosai.Shi kuwa i'donshi ya rufe sosai baiganin komai sai"Humairarshi cike da jindad'i ya k'ara matseta sosai ajikinshi "Khadija kowa dad'i kamar zai kasheta ta ruk'o hannunshi cikin tafiyarta tana wani kad'a d'an kugunta Wanda KO Rabin na " Humaira bai Kai ba.Maher fa ya kashe Ar'na saida fa KO Rabin"Humaira bata kaiba.Khadija kuwa taci ubanta sosai,
*** **** ****
"Maher kuwa Bacci yayi abinshi'Khadija kuwa taji dad'in kulata da yayi Amman saidai Tasha wahala sosai da kanta ta rarrafa tayi wanka tayo Alwala tayi sallah Amman " Maher baitashi yanata baccin gajiya.
"Humaira kuwa taga komai Amman babu halin ta yi magana i'ta kad'ai tasan yadda zuciyarta ke ciki.
" I'ta kuwa Humaira da sassafe ta d'ora abinci breakfast tagama ta Jere shi kan dining table,Ta fesa wanka zuciyarta na Mata wani'rin zafi saidai Addu'ah kawai ta keyi hartaji ya ragu.
"Maher kuwa da k'yar ya bud'e i'donshi kawai saiyaga " Khadija a kusa dashi tana Bacci,Zaiyi magana yaji yakasa saiyaji wani son ta yakeyi sosai Amman wani Abu yana ransa.
"Humaira ta taso da sauri ganin Maher yafito daga d'akin Amarya tana mishi sannu da fitowa saitaji shiru baiyi magana ba meke shirin faruwa da nine.
*Ummu Maher ce*✍️
*Vote*
*Share*
*And*
*Comment*

*UWAR GIDANA*
_ 💖💖💖💖💖💖
*By*.
*_Rabee'atu_ . _B_ . _Abdullahi_*
( _Ummu_ _Maher_ )
_Whattpad_ _Rabi'atu222s_
*page 43&44*
Humaira ta k'ara gaida Yaya Maher Amman bai amsaba ta k'ara gaisheshi sai ya amsa ciki ciki,kamar mai ciwon baki,Ta tashi ta had'amai breakfast Amman haryanzu Maher mamaki yakeyi meyasa yayiwa "Humairarsa haka UWAR'GIDANSHI.Bayan ta gama had'amai ne ta zauna Saiga " Khadija ta fito babu KO kunyar Humaira tana ta faman d'ingisa k'afa KO ba'ah gaya maka ba kasan kwanan zancen"Humaira ta ringa kallon Khadija kamar sokuwa,Nan kuwa i'ta kad'ai tasan tuk'uk'in da zuciyarta kemata.
"Khadija kuwa ganin kallon da "Humaira ta keyimata kawai saita mak'ala hannunta ta zauna akan kujera dak'yer tana wani ya tsina fuska ta kwanta daidai k'irjin Maher tana wani kukan kissa tana cewa Kai My Heart beat gaskiya ka gajiyar Dani dubi fa K'afafuna dak'yer nake i'ya tafiya.
" Maher kuwa yana son ya yakice Amaryartashi Amman yakasa duk tabi ta kanainaiyeshi.Dak'yer yasamu ya yakiceta saboda bayason abinda zai b'ata ran UWAR GIDANSHI,i'ta kuwa Khadija da ta gane haka kawai sai tace My heart zazzab'i nakeji d'an zubamin ruwan tea Shi kuwa jikinshi na faman kakkarwa yafara zuba mata ruwan tea d'in.
"Humaira kuwa Tarasa me zatayi kuka zatayi kome tome hakan yake nufi,hakan yana nuna cewa Yayan Nata yadaina sonta kenan I'nko bahaka bane meyasa yake k'untata Mata ne.
Humaira tana da dauriya sosai duk wannan abinda Khadija ta keyi baisaka tabar wajenba ta sakawa zuciyarta cewa Duk abunda zasuyi bazata tab'a kallonsu bama ballantana taga abinda zaizo ya da meta.
" Humaira tana gama Cin abincinta ta tashi ta basu waje Tana tashi Maher ya damk'o hannunta ya dawo da'ita mazauninta badon tasoba sai ta zauna Saboda biyayyar Aure,don tasaka wa kanta kome Maher yace tayi zatayi Matuk'ar bai k'etare addinin Islama ba.
"Maher yace Humaira zauna Akwai maganar Dana keso muyi dake'Yace Humaira kinsan kece UWAR GIDANA Khadija Amarya ko'Na d'aga kaina da k'er yace to i'nason kuyi shawara a junanku kwana nawa kike so ayi Tunda kece babba" Humaira ta k'ak'alo murmushi dak'ey murmushin dauriya "Tace nidai Da zakayi kwana bibbiyu i'naganin kamar zaifi ko'Amman bansan tabakin Amarya ba wata k'il i'tama Dana ta tsarin.
"Khadija ta bud'e baki zatayi magana "Maher ya Riga ta da cewa A'ah aikece babba hakanma yayi.Khadija kuwa sai cewa tayi haba My heart shikkenan don ta zab'a ni ba mutum bace kome koni ma ba matar gida bace"da anyi magana sai Ace" UWAR GIDANA,Idan Kai i'tace UWAR'GIDANKA Aini ba tawa bace.........
Tunkafin ta k'arasa"Maher Yace Ke Kinga bantam bayeki ba na gama magana ta kinji KO,bana magana biyu Don haka dolene ki d'auki wannan matakin Ke idan da mutunci ma har kye ringa yimin wannan maganar to daga yau banason fitasara idan ba hakaba zaki gane kurenki.