← Book details Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 19

Sashe 12

Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tofa Tunda ga ranar ne yake gaba Dani saiyau da yashigo yasameni Ina linke kayana yahaumin zuba yana susar kyeya nikuwa nayi kamar bansan yanayi ba don nasan abinda yazo nema.ya sake cemun"My Humy meyafarune naga kamar kinrame nace nima bansaniba,yace oky daman'Khadija ce tace kidaure kiyi Mata Dan wake please Dan Allah ya had'a hannayenshi alamar ban hak'uri Kallonshi nayi'Yaya yanata wani i'rin kwarjini da bazaka i'ya yimai musuba don ni ayanzuma tausayi yake bani kamar Wanda yayi shekara Dari bai haihuba,Nace mai toh ganinan "Yace yauwa My Humy My UWAR' GIDANA Nagode da kulawarki kinji Allah yayi miki Albarka" Humaira yadda kikeyimun biyayya koda abin bayyi mikiba haka kike Hakura da sauran Mata zasu zama irinki da sunji dad'i wallahi,kema Allah ya baki Yaya masu Albarka,Humaira A kullum burina baiwuce I'nga yayanki ba"Humaira i'nason ki sosai "Humaira Nagode ya lakuci hancina fita yana dariya'nima y'ar dariyar nayi Sannan nafita kitchen don D'ora abunda yace d'in.

Sallamar" Hamida Naji nayi saurin fitowa daga kitchen din don tarbar Aminiyata don KO Ina cikin bak'in ciki idan naganta wani farinciki nakeji,Bayan mungaisane muka shiga hirar duniya,Nace Kai Maman twins Bari induba Dan wake natashi na duba najuye Mata a plate da manja,da yaji, tumatir da Albasa, da kwai,da Cocumber,Hamida tace Kai"Humaira wannan D'an waken zaiyi dad'i Nace da i'ta wallahi'Yaya Maher ne yace inyiwa "Khadija saboda ba komai ta ke Ciba.Hamida tace Ah lallaikam masu ciki Aisai Ayi sauri Akai Mata kada cikin ya zube.

" Koda na isa parlon tana kan cinyar Yaya tana zuba shagwaba wai i'ta tagaji Tunda haryanzu ba'ah gama D'an wakenba Tana ganin"Humaira taci gaba da shagwabar da takeyi shikuma Yaya yanata kokarin cireta daga cinyar tashi Amman taki tashi sai wani turo Dan karamin kwankwason ta keyi cike da yauki da shauni.

Nayi saurin ajiye Mata na fito'kaina narike da take Neman ya rabemun gida biyu.Nayo bangareni cike da hawayen bak'inciki Na manta da "Hamida tana parlon i'nashiga na fad'a kujerata mai cin mutun d'aya na rushe da kuka Tunda" Khadija tasamu cikin nan shikkenan "Yaya Maher baya bani wani lokacina Sam,Hamida akid'ime ta ke tambayata me yasameni nake kuka Aifad'awa jikinta nayi inamai cikeda da nadamar shiga bangaren" Khadija.

*Ummu Maher ce*✍️

*Vote*
*Share*
And
*Comment*📨💌📧
[11/10 16:20] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖

*By*

*Rabee'atu . B . Abdullahi*
(Ummu Maher)

*My Whattpad @Rabi'atu222s*

*Page🔸49&50*

"Hamida Tace wai 'Humaira meya farune kifad'amin mana 'Na bud'e bakina dakyar na ce 'Hamida Wallahi nafara gajiya da gidan" Maher kullum da masifar da zaka tashi da'ita saina K'ara fashewa da sabon kuka.

"Hamida tace 'Relax Humaira kiyi hak'uri kedaman nasan mai hak'urice Kinji Dan Allah kiyi hakuri.

" Hamida tace keni kin saka namanta Sak'on da aka turoni in baki'Nace Haba ummun twins kinsan Ina cikin wannan halin kiringa tsokanata "Tace wallahi kuwa dagaske nake miki" Yayan kine ya A'ikoni sai tasaka hannunta cikin Jakarta ta ciro wani Abu tacemin Albishirinki Ina turo bakina"Nace goro Sainaga ta mikomin Mukullin Motar sabo dal.

"Cikin murna na kankame Aminiyata Kuma y'ar uwata,Ina kukan murna 'Tace Kai Humaira baki Bari nagama fad'a miki ba Kuma yayi miki order na sababbin funitures masu kyau.A'i Kara kankameta nayi Ina dariya Ina cewa Kai Amman " Yaya Allah yayi mishi Albarka Allah ubangiji yabarku tare'Nayi Mata kiss a Kuma tunta tana dariya tace'Kuma kinsan me Nace A'ah tace toh kinsan nafada mishi duk abunda yake damunki Sai yake cemun shi baitab'a jiba KO a gurin"Innah.

"Amman yace Akwai wani malami Wallahi Malamin Babu ruwanshi gashi Ba ya 'dubaa' Rubutune zai ringa yi miki da sauran magungunanmu Nagargajiya" Insha Allahu "Humaira zaki samu haihuwa Tunda Kinga kin yiyyi B'ari Insha'Allah Matsalarki ta zo karshe saiki fad'awa " Maher d'in asatinnan zamuje wajenshi yafara yi miki kinji kidaina damuwa"Humaira komai muk'addarine daga Allah Shi yace murok'eshi zai yafe mana Kuma yabiya mana buk'atunmu don haka sha're hawayenki.

"Nakasa cewa komai kawai saina rungumeta Ina murna'Tace Humaira ramin karya kurarrene kidaina saka abinda" khadija ta ke yimiki Azuciyarki har ya dameki'kinsan yanzu "Ramlat bata gidan Baban twince saina bud'e bakina harda idanuna " Nace Kai Mmn twince tace wallahi kuwa"Sunje wajen bokansu dasuka Saba zuwa Kuma bata fad'a mishi zata jeba'Bayan sunda wo'ne suka shiga daki suna Maganar Ashe"Baban Twince yana jinsu wai zasu koreni daga gidan Kuma wai arufemin Mahaifata"Hamida tak'ara da cewa 'Hmm'kinsan mesukace na k'arshe cewa sukayi Wai daman badon komai ba take zaune da"Baban Twince ba wai sai don dukiyar da yake da i'ta wai suka Sheshi suci dukiyarshi shiyyasa'Ke in tak'aice miki dai Anan fa yace Mata yasaketa Saki uku.

"Bayan kwana biyu day in
Wannane fa Gidansu sukazo bashi 'Hak'uri Anan nefa yake Ce musu ga abunda tayi'Wallahi Babansu" Ramlat bakiji bak'inciki dayayiba Saida ya b'ab'b'allata yanzu haka tana asibiti mutuwa KO rai'sakamakon sakin da "Abban twince yayi Mata ta kamu da ciwon zuciya.

," Hamida Tace ke Wallahi duniya kabita asannu watarana sai labari kinji"Nace umman Twince Kuma babu Wanda yadamun"Tace toh 'Humaira wannan A'i ba'abun farin cikine ba neba balle ayita fad'a kinsanni banida zurfin ciki kamarki shiyyasa nafadamiki,Nayi dariya Nace toh Nid'in zurfin cikine Dani tace A'u keda bakisan kina dashi Wannan ma na yanzu da nasani kishin Mijinki ne ya i'sheki shiyyasa Naji'Na kyalkyele da dariya,Nandai muka cigaba da hirarmu da"Hamida I'nda take cemun A'i da motar tawa tazo muka lek'a Na gano Motar kalar Arsh ce tayi kyau Naringa bin Motar Ina Mata kiss to wannan kenan.

"Koda Yaya yashigo Nake fad'a mishi shima ya tayani murna sosai'Sannan nafad'a mishi zuwa wajen magani'Yace ba komai Allah ya kaimu Nace Amin.Su Innah sunzo sun tayani Murna sosai'Yaya yafara koyamin Motar duk week'end kafin kace me har nafara i'yawa don akwaini da saurin fahimtar Abu,Masu furniture's suka sakamin ranar'Momi tana gidan Sai cewa tayi Wai " Maher ne yasiya min Kuma saiya siyawa"Khadija Nanfa Yaya Maher Yace shifa bashi'ne yasiyomin ba"Yayan tane'Amman don rashin son gaskiya sai tace wai i'ta bata yardaba Tunda takusa'Haihuwa yasiyo mata.

*** *** ***

" A yanzu cikin "Khadija ya Kai haihuwa'Anata i'yayi za'ah Haihu saita ganni saita jefarmin da magana ta wuce'Ni Kuma hakan baya da muna sam'Nidai na dage ina Inatayin maganina'To fah'Ranar asabar Yaya Maher bayanan yayi tafiya kwana biyu, Sai naji Ana ta bugamin kofata Bacci yayi gaba Dani Kuma abun ikon Allah yanzu na daina mafarkin da nakeyi don haka Ina Sallar asubah Bacci ya daukeni,A firgice na tashi na Ina salati'Na tambaya waye sai naji nishin" Khadija......

*Ummu Maher ce*

Allah idan banga ruwan comment ba nadaina tyiping🤥😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😟😎

*Vote*

*Share*
And
*Comment🙏🏻*
[11/10 16:20] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖:
[11/16, 18:32] ⛱️Ummu Maher🏕️: [11/10 16:20] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💚💖💚💖💚

*UWAR'GIDANA*

💖💚💖💚💖💚

*Written📝by*

*Rabee'atu .B. Abdullahi*
(Ummu Maher)

*My whattpad@Rabi'au222s*

*page◽51&52*

"Ina bud'e k'ofar na hango Khadija ta durk'usa a k'asa tana numfarfashi nayi saurin zuwa wajen har tafara zubar da jini a tsorace na karasa na rukota Ina kiran sunanta'Saina rasa mema zanyi duk na rud'e Narasa ta yadda Zan dauketa na koma d'akina na danna number "Yaya amma ringing kusan biyu bai dagaba naji tsoro sosai kada wani Abu yasami " Khadija gashi tana ta zubar da jini na koma na ruk'o hannunta nayi dauriyar kinkimarta da kyer nasakata A motata na hau mazaunina nafara tuk'i gudu na keyi sosai har muka I so asibitin,muna zuwa nayi sa'ar likitocin wata nurse ta fito sukazo suka taimaka aka shiga da i'ta d'akin Haihuwa duk ta galabaita i'dan kaga "Khadija saika tausaya Mata gaba d'aya ta koma kamar wadda tayi shekara goma tana ciwo duk tayi wani I'ri.

" I'na zaune nayi shiru na sake buga wayar Yaya Amman baid'aga ba Nanfa hankalina ya K'ara tashi sosai,ganin KO wanni hali shima yake don gashi na kirawo wayarshi ban samu ba.

"Can wata Nurse ta fito ta cemun Ina Mijinta yake don Aiki zamuyi Mata yazo ya saka hannu Nayi shiru na cemata likita" Mijinta baya nan tace toh gaskiya Akwai Matsala idan ba'ayi Mata Aiki da gaggawa ba saboda za'a i'ya rasa ta da "Babyn Nata Nace likita ki taimaka mana Wallahi Mijinmu yayi tafiya tace toh gaskiya dai Akwai Matsala idan kunyi shawara Ina jiran Amsarku don bata taimakon gaggawa.

" Na koma mazaunina A rud'e na kirawo'Yaya Mustafa arud'e na shaida mishi Ina kuka Yace wani sibiti ne na fad'amai yace oky gani nan zuwa,Ina zaune ba'ayi mintina talatin kwakkwaraba saigashi yana zuwa ya nemi likitocin yasaka hannu Sannan yabiya kud'in.

"Yaya Mustafa yazauna yana zama ya kirawo Ummi da Innarmu awaya suma basu Dad'e ba saigasu hankulansu duk a'tashe suna zuwa suke tambayarmu yame jiki nace musu da sauk'i,suka ce to Allah sauwak'e Nace Amin.

" Innarmu ta kalleni tace Humaira kungayawa "Momi kuwa,saida naji kamar numfashina zai d'auke don anbaton sunan" Momi,Nace A'ah bangaya mataba tace toh afad'a mata mama"Ammi tace A'ah da kun kyeleta Innarmu tace A'ah Amina afad'a Mata Innarmu tacemin "Humaira kirawo Momin kifad'a Mata don kowa A'yanzu ya manta da tsanar da Momin Maher tayimun,kawai saina d'auko wayata Zan kirawo ta Amman na manta Ashe banida Number ta don ni gani nakeyi meye amfanin ajje number ta Awayata A'i babu .

" Saina wayance nace Innah wallahi nayi Missing contact d'ina ne tace toh,Ammi tace Bari i'nkirawota bayan ta kirawo ta ta d'aga tace Mata munkawo "Khadija asibitine'A'i bata Bari Ammin ta k'arasaba kawai sai sai muka jiyo bud'arta tana cewa yau Allah yayi zanga jikana Ammi kuwa haushine ya cikata tace wani asibitine ta fad'a Mata kawai sai ta kashe wayar,tana mamakin kanwar tata Wannan wacce i'rin rayuwace Momin ta keyi ta rashin tarbiya.

"Ba'ah wani jimaba saiga" Momi tataho fuskarta fal murmushi kamar wadda akai Mata Albishir da Aljannah.Suka gaisa da Ammi,Innah ta jiyo tace Ina kwana Momi kuwa jiyowarta tayi don bak'in cikin "Yaya Mustafa yace Innah Bari intafi gida don inada wani Abu mai mahimmacci da zanyi Innah tayimai godiya ya tafi yana mamakin i'rin halin Momin Maher.

"Daidai nan likitan ya fito nayi saurin zuwa wajen shi nace likita Yaya ake ciki yace kar ki damu Inayi muku murna🤗congrate munyi nasarar Ciro mata'Baby Girl,fara'ah tace ta k'aro dumful D'ina ya lutsa Nace likita toh mamanta fa yace i'tama Normal.
Chapter 12 · 0% Book details