← Book details Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 19

Sashe 4

Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Nace mai ya saukeni gida, yakalleni bayyi magana ba "Ni kuma nakara harxuka sosai.Don haka yana sauketa nima Nadora kafata zan fita A motar.
"Tayi saurin shiga gida ina janyo mayafina ya janyoni jikinshi zanyi magana ya shiga yimin kiss."Yace haba UWAR'GIDANA kinsan ban iya kwana babuke. Na sa mai kuka wiwi hankalinshi yatashi yaja motar muka ta fi muna sauka ruwa ya tsuge kamar dabakin kwarya ya sunkuya ya daukeni kamar yar baby "Muka shiga muna zuwa yasa keni a bedroom ya hau rarrashi na Nandai Nayi shiru ya tambayeni lafiya.

"Nidaman ban iya munafurci ba Nagaya mai abinda sukayi da "Khadija yayi wata dariya yace haba UWAR'GIDANA Ashe baki yadda da niba to wlh Momi ce "Tace saina yimusu shiyyasa nayi don kinga Zata kamar ban bi umarnin ta ba .Nan dai muka kwanta cikin happy.Da safe muka tafi gidanmu
"Yashiga yagaida kowa saida ya rarrabamusu dubu daya yara daribiyar nanfa sukayita godiya.

"Ana ta shagalin biki dayamma aka kawo motoci suka dibi yan uwa "Nikuma ina gidansu Hamida muna shan kukan Rabuwa dakyar a ka sakata amotar."Kai nane naji yana sarawa nakira Yaya yakaini gida nakwanta bacci Saboda Gajiyar Biki Da Ci won Kai. cikin dare arazane Natashi sakamakon wani mummunan mafarkin da naiyi ya rungome ni yana tambayar meyafaru? har lokacin sai naji maganganun mafarkin a kunnena.
💚❤️💛💙umma maher ce 🤍🤎🖤💜
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
________________
[11/10 16:15] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi Writer's Association⚔️🖊️*
_______*(A.Y.T.W.A)*_______

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_____________

🅿️14
**********************
"To haka har baccin ya dau keni saidai tunda safe Dana tashi Naji jikina kamar banawaba.
Haka na lallaba nayi break fast,bayan nagama nayi wanka nasa kananan kaya nayi kyau sosai sannan naje natada "YaYa Maher" kallona yakeyi sosai "Yace My UWAR'GIDANA" kinyi kyau nayi dariya."Yatashi yace zo kiyimin wanka "Nace toh. Na tayashi wanka yacuda jikinshi da kyau sosai sannan nazo Na dakko mai kayanshi .Muna cin abinci muna hira harmuka gama.

**********************
"Rayuwa tayi nisa lokaci da yawa ya shude ayanzu inada shekara uku agidan mijina.Wanda ashekaru ukunnan na fuskanci Matsalolin Rayuwa kala-kala domin shida kanshi" Yaya Maher wataran saida yayi min gorin haihuwa bazan manta ba y'ayan Kanwar sa Masha huda sunzo gidan namu Nashiga Ban daki suka futo.Saiga " Yaya na fito daga bandaki kenan"Yace inasu Mash'hud "Nace suna falow " Yace bangansu ba Nima Nakama Neman su.Kawai sai naji yana "cewa haba " Humaira Don bakisan zafin "Y'a'yan ba shiyyasa kika barsu suka fita.

" Ai Ranar nayi kuka sosai bantaba jin Haushin "Yaya irin na yauba,Domin Ni atunani ko Wani Yayi min haka sai inda Karfinshi Ya k'are.

"Ana haka Nafadawa "Innarmu halin da nake ciki da mafar kan danakeyi." Tace yanzu Humaira da kinsan kina haka meyasa baki gaya minba saba gen sakarci ko.To aidole atashi tsaye da magani Da rokon Allah,ayanzu kullum sai an aikomin da tofi daga gida.
Ana haka saigani da ciki Wanda " Yaya Maher ba karamin jindadi yayiba nima haka yanzu cikina Wata daya kenan Naje asibiti sun auna inda sukace zasu bani scanning domin aga wata nawa ne.

**********************
"Asafiyar littinin ne "Natashi da matsanancin ciwon Mara inda Alokacin cikina yashiga wata na biyu.Inna lillahi Wa"Inna ilaihi Raji'Un.abinda na ringa fadi kenan ganin jini Nabin kafata.
❤️💚💙💜Ummu Maher ce.💛🖤🤎🤍🧡
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
______________
[11/16, 18:31] ⛱️Ummu Maher🏕️: [11/10 16:16] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi Writer's Association⚔️🖊️*
__*(A.Y.T.W.A)*______

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
____________

🅿️15

**********************
"Yaya Maher"Yatashi a tsorace yana cemun lafiya,Meyafaru?kallan inda nake nuna mai yayi Agigice Yayi Salati tareda ,Yadau komun zani da hijabina"Nasaka tareda jeramun sannu.bayan nasaka muka tafi hospital"bayan sunyi mun gwaje-gwaje suka tabbatar mun cewa nayi bari,suka kwantar dani donbani taimako,Yaya Maher"yakira "Inna ya shaida mata cewa nayi bari.Nandanan saigata ta'iso jiki narawa,saida safiya nafarka "Inrmu Nagani kusa dani'tana jeramun sannu tace mekike buka ta na nuna mata bakina "Natashi Nayi brush"sannan nayo wanka,Inna ta hadamun shayi Maikauri Nasha"taballo mun magani Saiga Yaya Maher"Yashigo Suka gaisa da Inna.
"Jikinshi har rawa yakeyi 'Hankalinshi Atashe Rana Daya Ya rame Kamar Shine Yayi Ciwon."Ya iso bakin gadon yanayimun sannu.
"Likita ce tashigo tareda yimun sannu tace" Ah jiki Yayi sauki ko "Nace Babu Inda Yake Yimun Ciwo Yanzu.

"Nandai ta dubani tabani shawarwari akan yadda zankula da lafiya ta idan nasamu wani cikin " Nace To "Inna ta amsa da Allah yakawo Masu Al'barka Amin.

" Mundawo gida Yaya Maher"yace wa "Innar mu indahali " tadan zauna kafin insamu sauki Tace Bakomai Fatan ta dai Insamu lafiya.
"Nayi mamaki ganin haryanzu momin Maher batazoba,abinda ban saniba " Cewa tai wai daman cikin karyane.

Nikuma nasan harga Allah bazan yi karyar cikiba,Alhalin banidashi y'angidan mu sunxo duk sundubani.

" Ammi Ma tazo tadubani Hafsat da,ayanxu y'ayan ta biyu itama tazo dubani duk suna tausayina dasu "Aunty Maryam Da "Aunty Murja Da "Aunty Sha,awa.

"Amman khadija batazoba Wanda ayanzu tatare gidan momin Maher.Ita kuwa " Momin Maher Batazo ba Kwata_kwata Haka Ta banga renta "Ammi Ce Kawai Tazo.

"Momin Maher tareda yayarta "Hajiya saudat "Tace ai nagaya miki bokan nan ya iya aiki.Ai mu kowayaci tuwo damu miya yasha.

" Momin Maher tayi dariya tareda cewa muza ayiwa iskanci munyi Abu ace yawargaje shiyyasa nace azubar da cikin.

🤍🤎💙🧡💛
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

❤️💚💜🖤
Ummu Maher ce.✍🏻
____________
[11/10 16:16] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*✍🏻⚔️Alkalami Yafi Takobi Writers Association⚔️✍🏻*
____*(A.Y.T.W.)*_____

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
________

*🅿️16*
**********************
"Dariya Hajiya saudat tayi tace ai nangabama sai mun rabasu takarfi dayaji.

"Momin Maher kuwa tace ni wallahi bantaba sanntaba kuma bazan taba santa .

" Khadija ce tafito daga dakin su twins sanye take cikin wani green din lace tayi kyau sosai.

Tamatso kusada Hajiya saudat tace mama sannu dazuwa sannu diyata ya school.tace lafiya kalau hajiya yasu "Hanan tace duk suna gaisheku.

"Tace hajiya bari indora Girki .Momin Maher tace khadija innace karkiyi girkin dole saikinyi gamasu aiki sunyi.

" Tana tafiya tanacewa Momi ai gwara muringa Practice.Maher ne yashigo yana danna wayar shi baikallon gabanshi "Yayi cibis dawani Abu agabanshi" Khadijace tadago ido cikin ido takalli Yaya Maher.

"Tace Au Yaya sannu dazuwa ya yi mata Wata Uwar harara yayimata Tasunkuyar dajanta tawuce Yayi Tsaki yawuce.

" Yana shiga ya hango "Hajiya saudat Tana tafaman babbaka dariya."Yanazama yace Hajiya sannu dazuwa tace yawwa dana.

"Maher yace momi sannu dagida tace yauwa.Yace daman Momi inason muyi wata magana.

"Hajiya saudat Tace oky'bari intashi.Momin Maher tace A'ah basai kintashiba yimaganarka.

" Yace daman Momi gani nayi Yakamata kuje kuduba.Humaira saboda yanadakyau kuje don gudun Wani bacin rai.

"Tunkan yakai Mominshi "Tace yimun shiru Wanda baisan me yakeyiba.Banza Wanda mace tashanyeshi.Nandai Hajiyama tatsoma Baki,suka ta zagin Humaira da yangidansu.

" Ran Maher ya baci sosai."Yatashi yafita batare dayace komaiba.

"Humaira tayi kyanta sosai cikin Riga da siket na Less.fatarnan tayi Taushi.inna kuwa tace Humaira dawuri fa zantafi sabida nakagu inkoma gida.

" Humaira kamar zatayi kuka "Tace inna ni karki tafi yau" Inna tace haba Humaira adarare fa nake inajin kunyar Maher'Tunda kinsamu sauki nagwara ainatafi ko.

"Daidai nan Maher yashigo Ranshi b'ace yawuce sashensa Batareda yakalleniba Nabishi da kallo.

" Shiru nayi ina kallon Inna,"Innah tayimun nuni Dana bisa."Natafi kaitsaye sashensa yashiga wanna nazauna inajiranshi,sabida baitaba hakaba. Don nasan baikula da innah ba.

"Yafito yana goge jikinshi yana daure da tawul.akwai karami yana goge kanshi dashi.

" Nace sannu dazuwa yace yauwa yakike.Nayi saurin cewa "Yaya lafiya meke damunka ne yace me kikagani tace naga kashigo cikin fushi take idonsa Yayi jawur'in akwai abinda yatsana baifi azagi Humai ransaba.

❤️🧡💛💚💙
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🤎🤍🖤💜💗
Ummu Maher ce.✍🏻
________
*Share&Comments*
[11/10 16:16] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*✍🏻⚔️Alkalami Yafi Takobi Writer's Association⚔️✍🏻*
____*A.Y.T.W.A.)*____

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_________

*🅿️17*

**********************
"Yace babu komai,Nasamu waje nazauna Nace" Yaya bakata yimun hakaba tunkafin inkarasa yajuyoni ina fuskantarshi,"Yace humaira kainane yakeyimun ciwo duk da banyardaba "Nace oky kasha magani "Ya eh nasha.

" Nace mai kasan innah fa wai ita tafiya zatayi,"Yace haba aiyakamata ta bari saigobe yanzu dare yayi "Nace nima dai haka na gani.

" Yace oky bari insaka kaya sai inzo mugaisa amma yakamata tabari gobe sai inkaita.

"Nayi dariya nace tab,innar CE zata bari kakaita ai wallahi bazatabariba tanajin kunyarka.Shima dariyar yayi" Yace inna kenan ita Sam bata damu da duniyaba wallahi,

"Idan yana hira da humairansa yana jindadi. duk bakincikin dayake ciki saiyaji dadi idan yana hira da'ita.

" Yasamu inna suka gaisa,gaisuwar mutunci da mutuntawa."Yace inna yanzu humaira takecemun zaki tafi."Tace eh Dannan yau zantafi ,"Yace inna idan dahali kibari saigobe. Tace to babu komai Allah yakaimu"Yace Amin.

"Khadija ce kwance akan katon gadonsu ita da yanbiyu tace twins kunsan menene sukace A,ah.
"Khadija tatashi tabude taga Window iska mai dadi tashigo tace musu Wallahi Tallahi Inasan wani Abu tundaga yarin tata amma narasa yadda zanyi hasalima ayanzu yana dab Dadasa zuciyata tabuga.

" Twins suka tashi atare tareda kamo hannayenta,Daya tarike dama na daya tarike hagu.sukayi saurin cewa sis khadija meke damunki.

"Wasu zafafan hawayene suka fito mata ta sharesu takalli gefe "Tace kuzauna zanfada muku sukayi yadda tace suka zauna.

" Khadija ta zauna takamo hannayensu tahada danata tadora daidai saitin zuciyarta tace kunji yadda zuciyata take bugawa to dab take data fashe.

"Takara sakasu cikin wani hali sukace dan Allah kiga yamana.Tace inason infada muku domin nasan komai Nisan jifa kasa zaidawo.kuma komai Daren dadewa sai natona asirin zuciyata.

" Takara tashi taje daidai window takara budeshi iska da dadin kamshi suka taro sukazo alokaci kadan.tace adidai wannan lokacin duk wani ma,abocin soyayya yana jin dadin hi rarshi saboda ni,ima ta ubangiji.Wanda nikuma ina cike da bakinciki Wanda idan zuciyata batasamu abindatakesoba dab take databuga..

"Twins suka hada ido atare suka kalli khadija don sunsan tanada zurfin ciki zaiyi wuya kaga tafadi abinda kedamunta lokaci guda.

" Tace yaza mamin lallai in aureshi matukar yana numfashina nima inayi.kunsan Wanda zuciyata take bege takeso. Tun bansan komai ba shine "Yaya Maher.

"Ko gi zau "khadija bata yiba zata cigaba da fad'a Baby ta tashi, hassana kenan "Tace haba khadija zuciyarki kuwa bata yimiki adalciba.dasauri khadija tamatso takalleta tace adalci fa kikace ni anyi mun Adlcin.

💜🤍🧡💛💚
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
💙❤️🤎🖤💗

Ummu Maher ce.✍🏻
__________
*Share&Comments*
[11/10 16:16] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖. *STORY&WRITTING*

(By Ummu Maher)

*✍🏻⚔️Alkalami yafi Takobi Writer's Association⚔️✍🏻*
__*(A.Y.T.W.A.)*____
Chapter 4 · 0% Book details