Sashe 2
Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Rayuwa taci gaba datafiya Inda Ayanzu INA ss 2 Ayanzu kuma inada shekara sha 16 Nakara murjewa nayi kyau .kuma ansaka ranata da "Yaya Maher wata 7.Inda ayanzu muka kara shakuwa sosai.Mmn Maher batason aurenmu Kokusa. Don tace ayi Magani "To ana ta shirye shirye nabikinmu kullum cikin kimtsani akeyi Ayanzu munkusayin exam Namayarda hankalina kan Exam munyi jarrabawa Inda nasamu 9credit. "Wayyo zokaji murna wajen 'Yaya maher .to saura kwana bakwai akawo lefenmu Nida Hafsat. Inda Momin Maher tace yanemi wata tahada mai lefe amma ba,itaba "Yasamu ammi yafadamata Nanfa tadage tahadomin lefe Nagani nafada,Momi bataso hakaba amma akwai abinda taboye azuciyarta.Ankawo lefe Inda aka kawo lefena Dana Hafsat rana daya.Ansaka sati uku nanfa "Yaya yadinga murna sosai,Yaya Mukhtar dayaya Mustapha sai anyi namu dawata uku sannan za,ayi nasu,Yaya mustapha mata Biyu zai aura Hamida da Ramla,Nanfa nakoma gidan kaka ana gyaramu sosai. Aunty Maryam dake Cameroon tazo, ita daman Dan uwan Innarmu ta aura dasuke Cameroon, ita kuma Aunty sha,awa da asudan suke bayan shekara daya suka dawo kano,Aunty Bilkisu Aunty Murja, Aunty Aisha, duk sunxo gida yan uwa duk Anhallara "Momi 'Tace Mashahuda gaskiya fa nifa aurannan banasonshi Nakeyi Yanzu Yazanyi,Kuma indai ina numfashi baza ayi shiba.Mashahuda tace to daman momi Yaya za,ayi kiso wannan auren,Yarinya kamar yan mayu sun like mai tayi wani tsaki ,Allah momi ko ayanzu kikasaka bori dolene abarshi,Tayi danwani tunani tace bani wayata,Tanashiga danna number Aihaji Mahaifinsu Maher,Tace Alhaji Dan Allah idan dahali kazo Inba bu Matsala Yace Lafiya Tace To Lafiya Ba Lafiya Ba Dai "Yace OK Ganinan Zuwa "Bayan minti 30 saigashi yana zama kan three seater Itama Ta zauna Akusa Dashi Cikin Kissa Da Kisisina Don Momin Maher Bada Ganan Shiyyasa Dangin Mijinta suke cewa Sabida tsabagen Kisisina Anhanashi Aure. Insuka Fadi Haka Saikaji Ta Tak'ark'are Tace Wani Ma Yayi Mana. "Tace Alhaji inason ka fuskanceni Dan Allah yace to inajinki?",tace Alhaji Akan auren yaronnan tsakani da Allah kowa yasan mayune su sai ace za,ah Aurawa D'ana bayan haka aiga yar,uwarshi khadija ya aura mana sai y'ar matsiyata ,Alhaji yace "maganar kenan daman? tace eh Alhaj".Yakad'e Rigarshi Yatashi yabarmata gidan.
kubiyoni don' jinkarshe.
🤎💜❤️💚ummu Maher CE 🖤🤍💛💙🧡
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:14] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖
*STORY &WRITTING*
(By mmn Maher)
*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi writter's Association⚔️🖊️*
*(A.Y.T.W.A)*
*Bismillahir- Rahmanir-Rahim*
🅿️7
*****************
"Kewaye kawai takeyi ad'akin dolene ta dubo wa kanta makoma gaskiya,don har cikin zuciyarta ta tsani Humaira da Iyayenta ko Ammi don babu yadda za tayi da It a ne shiyyasa ta ke kulata,Amman koda anyi Qur'an Maher da Humaira ba za ta tab'a bari su samu zaman lfy ba.
.......Su Inna asalin fulanine Asalin y'an gombe ne don haka suma duk sunzo,Dangin Babana yan sokkoto ne suma duk sunzo.
'Yaya Maher ne Yaturo kirana Naje Yana jikin Mortar shi "Yace UWAR'GIDANA Allah yayi kinkusa zama matata, nayi dariya INA wasa da y'anyatsuna Wanda ayanzu sukasha lalle maikyau da tsaruwa "ya ce inasonki sosai fa". Nayi y'ar dariya. "Ya ce daman nazo ne Game da maganar abinda zakuyi,Da tsare_tsarenku Don mata Akwai fi,ili kala kala." Na ce hum."Yace fad'i inajinki "Na ce babu komai". yace Akwai mana dole ne baza ki rasa abin da zakiyi ba. Dai dai nan Hamida tazo wucewa "Ta ce Ah Ango Kasha K'amshi.Sai yayi mata Nuni Dani alamar tsokana, Dariya Ta gimtse Yadda Na Had'a Raina Ga wata Kunya Da na ke ji."Yace aminiyarmu ki tayini Wannan Maganar don k'awarki ta ce ba za ta yi komai ba".Nan dai tafad'a mai abubuwanda Y'an Mata sukeyi.A take kuma Yaba yarda kud'in."YaYa maher 'yace To Paty fa? Nace ba na son party don bidi'a me. yace ",a,ah UWAR'GIDANA ayi hakuri ayi mana" nace Yaya wlh baya cikin ra,ayina"Yace to shikkenan yadda kika ce haka za'ayi,nace domin shi paty yana debe albarkar dake cikin aure,yace kuma hakane UWAR'GIDANA. Tayi dariya wai yaushe za,ah daina yimin wannan taken na UWAR'GIDANA yace aiba bu rana ballan tana wata kece a marya kuma UWAR'GIDANA munyi hira sosai daga baya kuma yatafi,"Hajiya saude yayarsu ammi CE duka tace wa keda ayanzu kike nemarwa kanki mafita to baza kiji ni aituni nane Marwa kanmu mafita akan wannan aure nan. "Tace kawo kunnenki dariya sukayi tareda tafawa,batasani yayartata ittama tanayiwa yarta kamu.toh yautake ranar daurin aure idda dibban jama,ah suka taru,Aka shaida daurin aurena da Yaya Maher,Inda maroka suke cewa andaura auran (Maher Abdussalam yarima )da amaryar (Aishatu Humaira kasim Saraki,) akan sadaki har naira dubu Dari lakadan ba ajalan ba,Inda aka daura na Hafsat da Angonta "Bashir Inda shima yakawo sadakinsa dubu hamsin,toh nanfa kaka takirani daki tahada mun wasu abubuwa tabani nasha sannan nazama sannan naturare.nan danan na aiwatar tundani ba "Yarin yace mai jayayyaba nanfa nadau kamshi ciki dawaje " Nayi cas gawani kyau danayi na ban mamaki.
💛🤍💚🧡
Ummu Maher CE
❤️🤎💙🤍

(By Ummu Maher)
*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi Writter' Association⚔️🖊️*
*(A.Y.T.W.A)*
*Bismillahir-Rahmanir- Rahim.*
🅿️ 8
****************
"Ana ta hidimar biki ayi wannan ayi wancen,"Na sakko daga gadon Innarmu bayan anga mai min Kwalliya Nayi kyau cikin shadda gezna blue da ta sha aiki sama da kasa din Riga da zani
"Gashi na yasha gyara da kamshi nayi Fakin dinshi yayi Kyau.
Nayi daughnut dinshi aka tsaga tsakiyar gashin gwanin kyau,Ban daura dankwalinba saina yafa mayafina,Nasaka sarka da dan kunne duka farare dajaka duka suma fararene.
"Nayi kyau sosai anata yimin guda ana masha,Allah Nafito daga gidanmu na nashiga gidan ammi nashiga cen kuryar gadonta.
"Ammi tashigo lpy Humaira "Nace ammi bacci nakeji sosai "Tace ah, ah,ba ananba Kina Amarya ki kunshe Adaki Kawayenki Ai baza suji Dadiba.
"Dole natashi nafita
Hamida Na hango da yayanmu suna fira sunyi kyau Inda yasaka shadda arsh, ittama haka sunyi kyau Nakarasa na gaida "Yaya Mustafa.
"Nace Hamida inasu aunty maryam ne "Tace suna gidan Hafsat suna gyara Nace toh,koda nafito saina shiga wajen aunty zee ma kociyar muce tanada mutunci sosai Nasamu akwai baki don haka Nashiga dakinta don munsaba sosai da ita,tana sakawa yarta pampers, Tace ah,ah amar yarce dakanta Nakwanta akan gadon ta. don dakinta gadonta guda biyune Wanda muke ciki kuma dakin tane da take kwana idan mijin ba yanan,Tafita tabarni INA bar ci,
"Tuni su Yaya Maher sunyi gaisuwar iyaye,Yana raba ido wai ko zai ganni,
"Shiru har suka tafi,Ana ta nemana "Hamida ma bata ganniba Inda tace tunda bata Taya Mustafa Yakaita Shoprite zata siyo wasu abubuwane. "Nanfa tajudomun kaya nagani Nafada nan Yaya mustapha yace zaibiya kudin Hamida "Tace ah,ah Yaya Mustafa Inada Kudifa Wallahi.
" Yace Aini Nasaka Kaina.Yaringa Jib go kaya
"Ayanzu karfe 02:30 INA bacci nan akace Hamida takaiwa baki abinci gidan Aunty zee tareda kawayensu,
"Aunty zee tace yauwa shiga kitashi yar,uwarki taki tashi tace wlh muna Tane manta suka tasheni suna tsokanata nayi wanka suka daukomun less mai shegen kyau ruwan bula da stone nanfa aka kara yimun Kwalliya nayi kyau.
"Toh yamma tayi Inda aketa daukar hotuna kawaye da dangi,anci ansha don iyayenmu sunyi kokari sosai."Abbanmu ne yaleko yace wai ina humairatane nan fa na leko da dan kwalina yace fito,na fito sai kawai naga yabude kofa nan kadafuna. suka hau kyarma sosai,yace mustapha ata zama ba,akai amaryaba ga dare nayi,Nanpa yakirawo Goggo Yayar babanmu akasani amota suka daukomin mayafina,inawani kuka mai tsuma rai kodai iyayena sungaji dani ne ,nan Hamida tashigo. Yaya musta pha ke tuka motar sai babanmu agefe Goggo na kusadani da Hamida, banga innarmuba munyi bankwana da ammi toh inna abba banganshiba hamida tarike hannuna sanda muka sauka lokacin motocin dauko amarya natawowa,aka shigar dani gidana Goggo tace inyi addu,ah wani sanyi naji ga kamshi,kuka yatsinkemin babana yace toh "Humaira ga gidanki gidan aure yinayi bari na bari kibi mijinki,sau dakafa kinji yatashi yafito yana share kwalla yanasonta aduk yayanshi.Saboda Sunan Mamanshi ne da ita gaya rinyar Babu ruwanta Aduk Yayanshi Dana Abba Tafisu Hakuri.Shi Kanshi Abban su Khadija Yafi SontaSosai.
Kubiyoni donjin karshen 🧡💙💚🤎ummu Maher ce🖤🤍❤️💛💜
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*🖊️⚔️Alkalami Yafi Takobi Writter's Association⚔️🖊️*
*(A.T.W.A.)*
*Bismillahir__Rahmanir__Rahim.*
🅿️9️⃣
******************
"Nan muka ta rafsa kuka nida Hamida,motocin amarya nata sauka yayyinmu da yan uwa akacika gidana,nan na ji mutane nayaba kyawu da tsaruwar gidana don ni tunda muka shigo bandaga mayafina,nan suka mayardani kan lumtsatsan gadona na alfarma,wasu yan uwan 'Innar mu yanmata sunayimin tsiya suna cewa gaskiya kukan ya isa gahoda ashafamiki nan suka ahafamin sukayimin Kwalliya daman atamface ajikin ja ce mai kyau ,suka yafamin Jan mayafi tareda fesamin turarika. masu dadin kamshi nan fa suka watse nabude idanuna naga babu kowa don nadauka suna fallow amma shiru,nakoma
"Nazauna ina wani tunani jinayi anturo kopar nadaga kaina dasaurin gaske yasakarmin murmushinsa mai kyau datsada yayi kyau sosai,saina saukar da fuskata