Sashe 6
Uwar Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Khadija Tace Dan Allah "Momi ki gafarceni akan abunda zanfad'a "Tace to inajinki 'Khadija ta kalli Momi Ta sunkuyarda kanta K'asa.
" Tace Momi Yaya Maher Nakeso'Tana fad'in Haka Tatashi da gudu tafita."Momin Maher kuwa Wani Dad'i Taji domin Burinta yakusa cika.
"Humaira Ce kwance Akan k'aton Gadonta Tana Karatun Wani Novels Maidadi mai Suna " Auren dole Na 'Ummu Maher'Dariya tayi Inda "Dije Take dauki Dotse Ta goge motar " Haris.
K'arar bude K'ofa taji"Yaya Maher ne yashigo Dak'in.Sanye yake Cikin Manyan kaya Shadda gezna Tayi kyau Kalar Brown "Ya kafa hular sa Mai kalar brown&white Tayi kyau komai Yayi Kyau Ga farinsa Yak'ara fitowa sosai.Sai naji wani kishinsa ya to kareni sosai.
" Ya fara hura min idona nayi firgigit INA kallonshi "Yace Haba" UWAR'GIDANA' Ina ta sallama ba kijiba."Nace wallahi Yaya banjiba "Yayi dariya mai sauti" Yace kina kallon Had'ad'd'en Boy ko.
"Nayi dariya Nace bawani Ahakan " Yace eh ahakan yarinya Taganni "Tace tanaso " Na sakeyin dariya harda rik'e ciki "Nace aini bani Naganka " Nace inaso ba Kaine kali k'emin.
"Muka yi hira sosai" Yace "Humaira inada tiyata yau a'hospita so bazan Kwana Agida ba" Nace Haba Sweaty Dan Allah Kadawo Tsoro Nakeji"Yace oky Zan kawo Miki Yan Kwana Yana Fad'in Haka Yana fitowa fallow na.
"Khadija ce da twins suka shigo fallow suna shigowa " Yaya zaifita "Wani kallo Khadija taringa yimai kamar zata had'iye shi.
💜🤍💚💛
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Ummu Maher CE.
❤️🖤🤎💙
__________
*Share&Comment.*
____
[11/10 16:17] 💖Rabee'atu Ummu Maher💖: 💖💖💖💖💖💖
*UWAR'GIDANA*
💖💖💖💖💖💖
________________
*STORY&WRITING*
(By Ummu Maher)
_______________
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊📚️*
___*(A.Y.T.W.A)*___
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
______________
*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
______________
*🅿️23&24*
"Khadija da twins Suka gaida" Yaya ya amsa tare da cemusu ya"Momina Sukace tana gida tana gaisheka sosai "Yace okay Ina amsawa.
" Yaya Maher Yace kungaida Auntyn taku kuwa"Baby ce tayi saurin 'Cewa Aunty Ina wuni na amsa Amma "Khadija ko kallo ban i'sheta ba ta wani juya inda" Yaya Maher yake,Ko Me ta tuna saikuma naga ta juyo"Tace Ina wuni"Nace lafiya klau daga haka ta juya tana wani kissa.Ni kuwa na tashi na basu Waje.
'Ina d'akina yashigo"Yace My UWAR'GIDANA ni Zan wuce office ko.Natashi Azaunan danake Ina mai fuskan tarshi"Nace Yaya yanzu tafiya zakayi bazan iya kwana nikad'ai ba please,Yace Oky to Ina zuwa.Yafita fallow Yasamu su "khadija suna zaune suna kallo" Yace kunga kunzo akan Gab'a suka yi saurin had'a baki Wajen cewa meya faru.Inda "Khadija Fara ar'ta ta k'aru tad'auka Wani Abinne yafaru.
" Yaya Yace daman inason ku taya "Auntyn taku zaku taya ta kwana zanje" Hospital inada tiyata ne shiyyasa.Sukayi saurin "Cewa ba komai Yaya Zamu tayata Kwana daman muncewa 'Momi zamu kwana" Yace okay. Dai dai nan na fito daga d'akina"Yace yauwa daman yarannan zasu tayaki Kwana baijira mai zance ba "Yace saina dawo ya wuce,Binshi Nayi da kallo harya fita nakasa komai.
" Khadija ce ta nunawa"Baby ni da baki sai naji dariya daga bayana.Ina juyowa naga "Khadija ce take dariya harda Rik'e ciki.Abin ya k'ona min rai sosai.Na wuce d'akina Sai naji " Khadija na Cewa hmm'Wai su miji Manya KO rakiyar nan tamasu Aure babu'Hmm Allah ya sauwak'e"Baby dai kamar bazatayi Maganaba cen "Tace amin dai.Nan Naji zuciyata tana yimun k'una sosai.Addu'ah na ringa yi sannan na samu relief.
"Khadija Tace wa zarah' gaskiya fa Inason " Yaya Maher sosai Wallahi Amma game d'in mu yakusa zuwa k'arshe."Zarah Tace wallahi kuwa Ai'da nice da tuni 'Anyi game over.Suka kwashe da dariya sosai.Harda Kama ciki."Baby Tace haba dan'Allah yanzu idan tajiku fa yaza kuyi.
"Khadija Tace Ai'ni zanso ace tasani Saboda koda bata saniba ni Zan gaya Mata.Kuma da sannu zanyi Out Da'ita.
" Yunk'urawa Nayi zanfito don yanzu "Zuciyata Tayimun sauk'i Sosai. Ai'abinda Naji Shine ya tilas tamin komawa na zauna. Ina mai maita " Khadija ke son Yaya Maher'Haba "Khadija Yanzu duk Tsanar DA ke kemin Takai Haka.Ni Kad'ai Nake magana ta Kamar Ta b'ab'b'iya Nan da nan jikina Ya hau rawa.Zazzab'i Mai zafi Ya rufeni.
" Da kyar na d'auko panadol Nasha Saboda harna Fara fita daga hayyacina.
"Da asubah " Yaya yashigo direct d'akina yashigo.Nikuwa Ina dunk'ule acikin zani.Don kwata kwata banyi Bacci ba Ranar.Ai' da sauri ya nufo inda nake Alokacin Tuni Na suma.
"Taimakon Gaggawa yafara bani Kafin Daga bisani Dayaga Nak'i farfad'owa Yad'aukeni Sai asibiti.Koda mukaje taimakon Gaggawa suka Shiga Bani.Wanda suka sakamin " oxygen ahancina Saboda numfashina Yadawo daidai.
"Saida Yaga anga maimin Komai Numfashina yadawo dai dai sannan ya d'auko wayarshi yasanar dasu'Inna dasu " Momin sa Nan danan saiga su "Inna hankalinsu atashe.Momi kuwa Cewa tayi aigwara inmutu kowa ma yahuta.
💜💛💚🤍
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*Ummu Maher ce.*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
❤️💙🖤🤎
______
*Share&comment.*
_____

*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️📚*
___*((A.Y.T.W.A))*__✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
____________
*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_______________
*🅿️25*
📲"Yaya Maher bai k'atse kiran nata ba Yaji Tana "cewa ai Wallahi k'ad'an ma kuka Fara gani Indai Nice" Zuwan Inna kusa da shine yasa yajuyo ya koma kalar tausayi.Aduk tsahon shekara ukun dasukayi da"Humaira Momin shi dai dai da Rana d'aya baita ganin ranar da zaije gidan"Mominsa bata zagi "Humaira kwalla ce yaji ta gangaro daga kuncinsa yayi k'ok'arin gogeta don'shi bayajin tausayin kanshi,tausayin" Humaira yakeji.
"Inna Tace Maher karage tunani fa don tunani babu abinda bayasaka mutum kayi ahankali kaji" Humaira kuma Allah yabata lafiya "Yace Amin Inna.
" Suna zaune Inna tana ta faman rarrashin"Maher akan yatashi yaje gida ya canza kaya abu ya gagara.Wata likita tafito"Tace wanene Mijinta"Inna ta ce gashi nan "likitan Tace A'u Ashe ogane sannu" Yace oky muje "Tace oky sir' dayake shi " Maher acikin likitocin asibitin babu Wanda baisanshiba"Saboda kwazonshi gashi da farin jinin y'an Mata Saboda Allah yayi mishi kwarjini da haiba,ga kyau kamar me gashi jajir dashi gashi d'an Gaye.
"Suna shiga likitan dake ciki yabashi hannu suka yi musabaha.Sannan yazauna" Ya fuskanshi Maher sosai"Yace doctor Maher abinda yake damun matarka gaskiya bamu ganuba.Saidai abinda zamu Iya cewa shine numfashinta yana saurin hawa sosai,Sannan Bayan haka mungane cewa jininta yayi K'asa sosai.Shine abinda zamu Iya cewa.Saidai awani B'angaren likitoci Suna ganin cewa da jinin mutum yayi k'asa gwara ya hau.Saidai kada ka d'aga hankalinka Saboda kaima nason kasan hakan.Kuma shima tunani yana Iya haifar dashi.
"Saida idan aka samu haka zamu bata shawar wari Sannan taringa shan magani kan k'aida" Maher yace oky likita bakomai Allah yasa mudace "likita Yace Amin 'Doctor Maher Zain'Suka saka dariya " Maher yafito.
"Hango Inna yayi subiyar Mata biyu maza ma biyu.Yagane Ammi da " Murja sai Yaya Mustafa,Sai Wani Amma baiganeshiba.Yak'araso yabasu hannu sukayi "Musabaha Sukayi mai yame jiki" Yace Alhmdh jiki da sauk'i.
Saiyanzu Yagane d'ayan "Ammar ne Wanda " Humaira take bashi labari saka makon yadda yasota kamar hauka daga k'arshe saiya dangana.Saidai yanzu yak'ara wani hamshak'in kyau daga ganinshi Ayanzu dukiya tazauna mai sosai.Don daka ganshi zakasan cewa yana cikin jindad'i.
"Duk da ba Ammar ne ya Aura" Humaira ba Amma sai"Maher yaji Wani kishinsa"Ammi ce takatsemai tunani da "cewa Maher yame jikin " Yace dasauk'i Ammi.Tace to Allah yabata Lafiya "Yace Amin Ammina.
" Su Baba duk sunzo DA y'an uwa da yayyi,Satina d'aya akasallamemu daga asibiti.Amma Ammi Kullum sai tazo"Momin Maher kuwa ko lek'e.Abin bakaramin K'ona ran 'Inna da Ammi Yayiba Suna mamakin Halinta Sam Ba halinsu d'aya da y'ar uwarta "Ammi ba don ita har mamaki Ammi Take shin Anya kuwa iyayensu d'aya kuwa Don Abin nasu Itada " Hajiya Saudat Abin dubawane Bass tsoron Allah ko kad'an.
"Humaira ta kalli 'Innah wacce ke had'a Mata ruwan tea" Tace Innah don Allah idan ansallemi mu mutafi gida tare kinji ta lankwasar da Kai Abin tausayi.Inna tana tausayin y'arta sosai koda man don taga"Humaira tage sai'Maher zata Aura shiyyasa,Ga kunyar Ammi da Maher shiyyasa ta yadda Amma da don ta"Momin Maher dabazata yardaba.Gashinan Yanzu Abin Nata ma dad'a gaba yake ba baya ba.
"Ayanzu da take kallon y'arta ta saitaga ta rame sosai ga idanunta Sunyi fari k'ar kamar bata da jini,Gashi ta dashe sosai sai hanci.
"Maher ne yashigo d'akin Da'aka kwantar Dani.Yayi sallama,Inna ta Amsa ya gaisheta Bayan sungaisa yake fad'amata Ansallameni daga asibiti.
" Inna tafara had'amin kayana acikin akwati,Hawayene yaringa zubomun sakamakon dazan koma bak'in gidana.Don Ayanzu jinakeyi na tsani gidan.
Bayan tagama had'awane ta d'aukomin hijab d'ina nasaka,Kunya tahana "Inna gaya mai zata tafi Dani gida.Inna tafarayin gaba.Sannan "Yaya Maher Harya murd'a k'ofa zaifita Yajuyo ya hangoni Cen k'arshen gadon danake zaune Ina tafaman sharb'ar kuka wiwi,Ya matso ni sosai cikin jin tausayina." Yace Humaira kiyi Hak'uri meye kuma na kuka "Nace babu komai Nidai don Allah ka kaini gidanmu Please sai wani hawayen yagangaro kamar fanfo Ina sharewa.
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
💜💙🤍💚
*Ummu Maher ce.*
❤️🤎🖤💛

✍✍✍✍✍✍
*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊📚📖️*
____*((A.Y.T.W.A))*📚_✍✍✍✍✍✍✍___________,
*👩🏻🦰👱🏻♀️Dedicated to My Reals* *((NABIHA AMINU))*&
*((NABILA DIKKO))*
Y'ar mutan dikkawa.
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*Wannan Shafin nakune*🥰Inayin Ku irin *Up_Up D'innan kuna bada🔥🔥🔥🔥🔥🔥*
*Bismillahir- Rahmanir-Rahim*
___________
*🅿️26&27*
________"⏯️Yaya Maher Yarasa yadda zaiyi da"Humaira gaskiya yana son matarsa sosai ta yadda bayason abinda zai b'ata mata rai.Ya janyota jikinshi ya Rungumeta tsam ajikinshi tsigar jikinshi tana tashi yanajin wani irin feeling agame da matarshi,Yayi kewarta sosai"Humaira ta k'ara sautin kukanta akan Nada,Yace Subhanalillahi "Humaira wai me yafarune kinason kisakawa kanki damuwa ko," Humaira Tace Yaya inason kabarni nazauna da"Inna ta inabuk'atar Hutu please🙏🏻Ta d'aga hannayenta alamar ban hak'uri.
Shiru yayi yatunani kuma yana kallonta,Sannan"Yace Humaira kinfi kowa sanin bana jure rashinki "Humaira tunka finkisan menene so nake sonki Nayi dakon sonki tun kina k'arama bayadda " Momina batayiba don Rabamu Amman hakan ya faskara"Inasonki Humaira dad'inki da d'umin jikinki da Sonki Sune suke tasira ajikina,Amman kinaganin Kamar banasonki,Me"Inna zatayi miki dani 'Mijinki bazanyi miki shiba haba"Humaira kiringa yimun adalci mana.
"Na kalleshi sosai Nace Yaya Nima bansan abinda yake damunaba Nidai sai inji gaba d'aya banason zaman gidan yakanyi mun zafi,Yace oky Humaira komai yazo k'arshe kinji kiyi Hak'uri yashafa kaina yana yimun kiss agoshina tareda shafamin bayana.