Sashe 9
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallau ya ce a'a ni ban yarda Manniru dan wanki ne ba don ban
taba ganin wanda ya wanke ba kuma kowa ya san sana'arshi
sharri ne kawai irin na mahassadan mutane da babu dama su ga
Allah ya buda maka harkokinka sai sun lika maka mummunan
abu suka ci gaba da zancensu shi da Luba lana gaya mishi
hujjojinta da suka sa ta yarda cewar Manniru dan wanki ne shi
kuma Sallau yana kin yarda ta hanyar gaya mata iri irin
mutanen da da aka taba yi musu irin wannan sharrin cikinsu
kuwa har da Babanta Alhaji Mainasara ya ce kinga garama
manniru wanki aka ce yana yi amma shi Alhaji namu ai cewa
akayi yana da wata dodanniya wacce take kawo mishi kudi shi
yasa kudinshi basa karewa duk alherinshi suna ta zancensu ni
kam a uciyata ldris nake tunawa, shi ne dan karamin da cikin
jerin 'ya'ya uku da Jamila ta haifarwa Yaya Abdullahi duk da a
farkon aurcn ita Umma ita ta hada Yaya Abdullahi da jamila
amma daga baya sai ya zama babu jituwa a tsakaninsu da
karfin tsiya Umma ta kashe auren ma a lokacin ldrsi
shckaranshi daya ko yayeshi ba a yi ba, ta je har gidan ta
daukoshi wai su 'ya'yansu ba za su rauna gidan wadansu ba ta
70 ta dangwarar dashi tana tinkaho wai duk matar danta da ta
yi mata rashin mutunci haka zata yi mata kamar yanda ta yiwa
Jamila babu wani kula da Idris kc samu wurinsu Umma ni da
nake matsayin yar mai share-sharensu na fishi mutunci tun bai
san komai ba aka sabar mishi da duka yana da shekara biyu
Luba ta je dukanshi da itacen girki ya sanya hannu ya kar
kanshi ta karya mishi dan yatsa da Yaya Abdullahi ya zo gidan
ya ga hannunshi a daure sai Umma ta ce mishi wai garin rashin
jinshi ne in an dorashi a pow zai yi kashi sai ya yi awa uku ba a
samu wanda ya zo ya wanke mishi ba, a dalilin haka har wani
irin kurga ya kamashi mai sawa baya ya rinka fitowa kullum
na zo wanke mishi kashi na gani sai na gayawa Umma amma
ko a jikinta, ran nan muna hira da goggo Kande nake bala
labari, da yake 1a san yanda nake son yaron sosai da irin
mutuncin da Jamila ta rinka yi mun a lokacin da take gidan
Yaya Abdullahi sai ta karbo mishi magani ta kawo mun ta ce in
rinka yi mishi amfani dashi tun bayan fitar Jamila daga gidan
ta ki yin wani auren ta koma makaranta inda ta je ta karasa
sakandire school dinta da aka fitar da ita ba tare da ta gama ba,
aa bana kuma ta shiga jami'a duk da dokar da Umma ta kafa
mana cewar kar wanda ya je wajcnta ni kam ina zuwa tana
kuma gaya mun cewa ko datake Abdullahi ya aurcta ba doon
yana sonta ba amma zaman da suka yi tare ta riga ta yiwa
zuciyarshi dali nan gaba zai gama rayuwarshi bai daina sonta
ba, bayan Jamila Yaya abdullahi ya sake aure itama yanzu
babu jituwa tsakanin matar da Umma haka matar Yaya
Mustapha ran nan ina jin Umma tana gayawa aminiyarta
Hajiya Tafisu wai ita Hauwa ta ga abinda ya isheta sai a auro
mata ka ganta sumai sumai abin tausayi sai tazo gida
maimakon ta kwantar da kai ta ci arziki a'a tana cin ganye in a
gama goge kaushin kafarta sai ta ce itama wata aba ce.
A makaranta mun dukufa sosai saboda jarrabawarmu ta
mock kara matsowa take yi muna nan a haka har ranar ziyara ta
zo, kamnar kowacce ranar ziyara kowacce daliba wanka ta ke yi
kazaman makarantarmu ran an sun yi kwalliya sun wuri na y
wanka na gyara gashina na shafcshi damai sai sheki yake yi, na
tajeshi da kyau ya zuba har gadon bayana sannan na sanya
ribon kore da fari na kamashi dashi na zauna na yi kwalliyata
sannan na sanya cek wato rigar zaman makaranta ita ma kore
da fari ce, riga da wando ban daura dankwali ba, sai na sanya
farin dan kunne, agogon hannuna ma lari ne na feshe jikina da
turare.
Misalin karfe daya saura kwata muna zaune bakin
gadona ni da Nafi Sidi bayan mun dawo daga raka Mannir
wanda ya yi sammakon zuwar mana Ziyara, yau saboda zai
koma gida da wuri ya bi jirgin yamma Zuwa Legos kan wasu
harkokinshi da zai yi acan, hirar Mannir din muke yi da ita don
la san komai aminiyata ce bama boyewa juna wani abu na gaya
mata tuni cewar bana zaton zan auri Mannir in ba wani ikon
Allah ba ta ce mun gaskiya mai suna ina tausayin wahalar da
Mannir ke yi, na ce to me 7an iya yi akai a farkon haduwarmu
ai kin san na taba yi mishi karyar na yiwa wani alkawari ya ce
a'a shi wannan bata shalcshi ba zai ci gaba da zuwa aure ikon
Allah ne ta ce haka ne muna cikin hirar sai ga zara'u da saurinta
ta zo ta ce mun Nafisa wai ki zo ga Yaya IHabibu ya zo mana
ziyara na ce to ina zuwa.
Bayan tafiyar Zara'u na dauki mudubi na kara gyara
fuskata muka taho ni da Nafi.
Shi da wani mutum da ban san
ko waye ba, suna tsaye jikin motarsu sun yi parking dinta
gindin wata bishiyar mangwaro mai yawan ganye dukansu
manyan kaya suka saka, gaskiyar magana ita ce Yaya Habibu
yana burge gayu ko daga irin hadaddun motocin da yakc shiga
motar da ya zo da ita yau Eclass ce (Marsandi) fentinta duk
green sai walkiya take yi a hasken rana mun karasa wajcn suna
hira da su Luba na kalli abokinshi wanda shima yake kallona
cikin fara'a na yi mishi sannu da zuwa, ya amsa muka shiga
gaisawa da shi ya tambaycni wannan fa?
Nayi murmushi na ce
kawatace Nafi Sidi sunanta ya ce a'a kawancen ya dace
kawaye biyu masu suna daya kenan muka yi murmushi bayan
Nafi sun gaisa da abokin Yaya llabibu ta kuma gaida Yaya
Habibun sai ya cewa su Zara'u ke Luba zo ga jakarku ke da
zara'u ku dauka ku kai hostel in zan tafi zan aika a kiraku mu
yi sallama suka cc to, suka yi rika rika suka dauki jakar suka tafi.
Bayan tafiyarsu sai yaya Habibu ya kalleni ya ce to ga
bakon nan na kawo miki sai ki cinka cikin abokaina da na baki
labarinsu shi ne wa?
Na kara kallon mutumin da Yaya Habibun
ke son in baiwa suna sai muka sake hada ido dashi kallona
yake yi yana murmushi kunya ta kamani na boyc fuskata bayan
Nali Sidi na cc watakila shi ne Mansur Ibrahim ko kuwa in
canza mishi sunan?
Suka kyalkyale da dariya Mansur ya ce bar
ni haka kawai kin cinka, na ce to ina Ummi da Mamanta?
Yana
murmushi ya ce suna nan lafiya sun kuma ce a gaisheki, na ce
ina amsawa, Yaya Habibu ya cewa Nafi Sidi ni Nafi in
tambayeki mana, anya kawar nan taki tana da kirki kuwa?
Ta
ce mishi me ka gani?
Ya ce ta yi alkawari har sau biyu bata
cika ba, mun gamu da ita a gida ta ce in jirata zata z0 gaisheni
bata zo ba, da zamu rabu ta zace zata yo mun waya yau kwana
ashirin da uku da rabuwarmu bata yiwo mun wayar ba, Nafi ta
yi'yar dariya ta ce ta gaya mun tana son yi maka waya amma
bata san abinda 7ata gaya maka a waya ba.
Ya ce a'a (She is not
serious) kawai ai cewa na yi ni ayi mun wayar ina da abinda
zan ce na ce to ai ko da n ayi maka wayar ma baka nan ba
yanuy na ji kana gayawa su Lubabatu cewar shekaranjiya ka
dawo daga London ba?
Mansur ya ce ke dai kanwata yi shiru
kawai ko yana London ai yana tafe da mobile dinshi Habibu ya
cc kanwa kake yi da ita?
Mansur ya ce ai ni dama tuntuni na ce
maka tunda muka yi dace sunan iyayenmu suka zo daya
Ibrahim da Amina to ni kanwa nake yi da ita, zo mu je Nafi ki
rakani in duba makarantar taku Nafi ta bishi suka tafi.
Yaya Habibu ya kallen ya ce haba Nafisa me yasa kika
ki yi mun waya?
Bayan kin riga kin san kin kamani.
Na bude
baki ina kallonshi na ce na kamaka fa ka ce?
Y ace e, ai yanzu
a hannunki nake cikin kwanakin nan duk tafiyc-1afiye da nake
yi zuciyata tana wurinki, gaskiya zan gaya miki (I am in love)
da a ganina ina ganin kamar na taba yin soyayya amma cikin
kwanakin nan sai na gane da ba soyayya nake yi ba wani abu
ne kawai daban ko kwanciya na yi sai na yi mafarkinki sa'ata
kawai hotonki dana tafi dashi da kuma handkerchif din da kika
bani idan na ji kewarki ta kamani dia yawa sai in dauko hoton
in kalla ko in kai handkerchif din hancina in rinka shinshina
ina jin kamshin turaren da kike shafawa, ke fa bayan tafiyata
gaya mun sau nawa kika yi mafarkina?
Na yi murmushi na ce
ai ni bana mafarki, ya yi dariya ya ce to na ji gaya mun me kika
ji a zuciyarki game dani?