Sashe 4
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
In babanta ba dan kasa bane,
Luba ta ce ke ba dake nake yi ba sarkin shiga sharo ba shanu ja
bakinki ki yi shiru in kuwa ba haka ba kika bari raina ya baci in
rama kan kawarki don yanzun nan sai in je in gawa
immigration akwai buzu a gidanmu su zo su kamashi Nafi Sidi
ta yi murmushi ta ce ke kan kanuwar 'yar iskace Lubabatu in
kika tsaya ga sawa a kama Malam kawai baki hada da Nafisa
ba, tunda ita ce ta dameki baki kuma da yanda za ki yi da ita
tunda ita baki isa ki ce ba 'yar kasa ba ce kuma inda ke kina da
mutunci da malam ya wuce wulakanci a gurinki ko babu komai
shi yake karantar dakc da kuma iyaycnki addini, Luba ta yi
tsaki ta tofar da yawu l
cc malam a baki a zuci Fir'auna ai
wani malamin shaidani ne ba gashi ya koyawa'yarshi karya ba,
ina jin ta fadi haka kalin ta karasa na yi wufna yankcta da mari
a kumatunta har sau uku hagu da dama saboda ba ta zata ba
rudcwa ta yi ta kurma ihu lana ta zuba ruwan ashar tana cewa
yau za a yi bala'i a makarantar nan, yau wanda ya rabamu
dambe ni da Nafi ya ci kaza da kaza na kalleta na ce in kin
yarda kin yi hakurin da suk
baki kin raina Allah 'yar iska mara
mutunci an ce miki ni ina isoronki kinc kyalcki nake yi darajar
iyayenki amma tunda baki sani ba daga yau ki sake zuwa ki
gaya mun wata mummunar kalma ki ga yanda zamu yi ni dake
haka kawayenta suka jata ta tafi suna bata hakuri ni kuwa na
san ba ha kurin da aka bata ne ya sa ta tafin ba sani ta yi kawai
yau a shirye nake mu yi duk wacce zamuyi da ita.
Washegarin ranar muka dawo gida na samu babana a
dakinmu yana duba litlattalanshi tare da Amina bayan na
gaishesu na mika musu sakamakona na second term inda na zo
ta uku na firth term din da muka kammala a yanzu kuwa sai
mun koma makaranta don ba a gama kammala shi ba tukuna ko
ba a gama sanya mun albarka babana bai yi ba sai ga lanti mai
girkin gidan ta zo kirana ina shiga dama na san dalilin kiran na
nemi wuri na zauna na ce gani Umma ta ce mun ke yar nan
abin naki har ya kai ga marin Luba ko ni da na haifcta sau
nawa kika taba ghanin na dakcta na cc ki yi hakuri Umma
amma dai kin san in banda ta kureni babu abinda zai sa in
mareta ta ce uh lalle yarinyar nan baki ajiyc kanki a matsayin
da Allah ya ajiyeki ba, wato in Luba ta kurcki sai ki daketa ba
laifinki bane laifin Alhaji ne da ya daure muku gindi bari ya
dawo in ji in shine ya baki wannan damar Hajiya Babba ta yi
mun tatas har gori ta yi mun kan wai su suka rikec mahailina
suka rufa mishi asiri da ta gama ta sallameni na tashi zan tali
sai ta ce ni dai in na samu Allah ya taimakeni malam bai yiwa
Alhaji Yasin din da ya sanya shi ya aurcki ba to sai a yi mun
barka, ke kuma Zara'u munafuka kullum aka tambaycki bayani
kan abinda ya ha da Luba da Nafi sai ki goyi bayan Nali ki ce
Luba ce ta lara to bari in gaya miki tun wuri ki dawo kan hanya
ki kama 'yar uwarki in ma kina yin haka don tasa babanta ya
baki maganin farin jinin da yake bata ne ba zai baki ba
shashasha sakaryar wofi, mara zuciya.
A dakinmu ina durkushc gaban babana kuka nake yi ina
ce mishi baba ni kam ka tainakemu ka kaimu garinmu ni da
Hauwa mu ga 'yan uwa ko zamu huta da gorin da ake yi mana
na wai bamu da dangi ya dago kanshi daga kan littafin da yake
dubawa ya cc mun share hawayenki ki zauna tukuna na gyara
zama ina sauraronshi sai ya dan yi murmushi ya ce nafisa na ce
na'am ya ce ki rin ka yin hakuri kin ji ko na ce mishi to ya ce
jeki ki huta kar ki mance in Allah ya kaimu gobe za ki bani
haddar da na baki lokacin da za ki koma makarantar na ce
mishi Allah ya kaimu washegari da hantsi bayan na kammala
ayyukana ina zaunc gaban babana a 1sakar gidanmu na kai
karshen Suratul Bakara ayar karshc babana yayi murmushin
farin ciki ya ce kin yi kokari Nalisa Allah ya yiwa karatunki
albarka na ce amin, ya cc to tunda kin kawo Suratun Bakara a
yau kin ga tana da yawa sai mu bari sai gobc in ji haddarki ta
Suratul Ali Imrana ko ita baki gama ta ba?
Nace na gama ya ce
to shi kenan na ce baba ya ce na'am na ce ina so in tamkbaycka
ya ce to ina jinki n acc ka taba gaya mun cewar sunan Nafisa
da ka sanya mun sunan matarka ce da ka baro a gida yayi
murmushi ya ce haka ne, na ce to kuwa ka gaya mun cewar
mahailiyarka ta rasu tun kana dan yaro, karami amma
mahaifinka yana nan da ranshi ya cc haka na gaya miki baki
mance ba, na ce to baba kana da yara da ita wancan matar taka?
Kuma idan aka je Kemba ana son zuwa rugarku tunda ka ce
akwai lafiyar ka fa mai nisa wa za a tambaya?
Ya gyara zama
ya ce muna da yara biyu mace d anamiji, macen ita cc babba
Aisha, sai namijin llaruna ita aisha sunan Babata na sanya
mata idan har Allah ya sa suna raye yanzu ta yi ya'ya sun
girma maganar tambayarki ta biyu kuwa kina ita Kemba sai ki
nemi gidan liman ko na sarkin fawa, wadannan mulancn guda
biyu akwai mu'amalla ta tuntuni a tsakaninmu da su don haka
in ka samesu kamar ka je rugarmunc, kin ganc na ce mishi c,
ya tashi ya fita kofar gida nima na shiga dakinmu ni da Flauwa
na dauko takardar da nake rubuta bayan da babana yake mun
kan yanda za a yi aje garinmu na rubuta wanda ya yi mun yau
na ajiye na fito.
Ina cikin wankewa Amina tukwanenta da vim sai ga
zara'u cikin fara'arta ta shigo tana murna na dakatar da abinda
nake yi ina kaonta ina tayata murmushi sai ta ce mun ke
Nafisa kinga kuwa tsarabar da yaya Habibu ya kawo mun,
wallahi komai fri daya ya saya mana ni da Lubabatu har da
sarkar zinari, kin ganta, ta sanya hannu ta cirota a matsin
zaninta inda ta 6oycta na karba na duba na ce kai lalle ya
burgcki Allah ya saka mishi da alheri, ta ce amin, wallahi kun
san shi dama Yaya Habibu babu ruwanshi da irin wannan
bambancin nasu kc tsarabar me ya kawo miki na ce ni Amina
ta nuna mun kayan amma ban dubasu ba saboda lokacin raina
ya bacr da zagin da Ummna ta yi mun har ma naji kamar tana
cewa ya zo ya yi sati guda a gida ko?
Zara'u ta ce c, na leka
dakin Amina tana ciki lalle takc yi wa kafafunta na ce mata
Amina bari in shiga cikin gida in yiwa Umma godiyar kayan da
kika bani jiya na manta ban yi mata godiya ba ta ce to ina shiga
falon Umma ita da Lubabatu suna can cikin dakinta na ji tana
cewa rabu dashi sakarai wai shi babu ruwanshi da bambanci
dubi wannan sarkar itama ya kawo mata kinga wacce ya bayar
ya ce akai wa Zainab kuwa?
Tama fi taku girm na dai yi mishi
shiru wannan karon tunda yanzu ya dawo nan gaba idan ya
sake yi mun haka zai gane kurcnshi don zan nuna mishi bacin
raina.
Luba ta ce to sarkar Nafisa fa?
Na ji gabana ya fadi
tunda ni dai ban ga sarka cikin kayan da aka ban ba, sai na ji ta
ce a'a ban basu ba na circta tunda ita yanzu ma sarkokin zinari
biyu gareta ga wannan karama da Hajiya Kande ta saya mata
ga kuma wacce wannan wahalallen mutumin ya saya mata.
Lubabatu ta ce Manniru sunanshi amma dan gidan Alhaji na
ta'ala ne, hakar dutse yake yi yana samun kudi shi yasa kika ga
yana mata irin wannan kashe kudin, ta ce ahaf, harkar dutse
kuma ai bata da tabbas, na koma da baya na yi sallama a bakin
kola don kar su ganc na ji hirarsu suka amsa na shiga na zuana
a gefen kujerar dake kusa da gadon Umma na ce Umma ashe
yaya Habibu ya dawo?
Ta yi murmushi ta ce ya dawo Nafi sai
ganinshi kawai muka yi kwatsam ba zato ba tsammani ato ba
Zato mana tunda tun yaushe yake cewa gashi nan zuwa?