← Book details Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 14

Sashe 12

Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya dan yi shiru jimawa kadan sai ya ce gaskiya bana son
yawan fitarki ya kalleni yana murmushi ya ce kin san ni kulle
SOsai zan yi miki yanzu ma jira kawai nake yi in ji baba ya ce
mun ga ranar da ya tsayar mana in cc to bana son ana bar
uwa ko ina in kuma ta kama ki je din to a kaiki yanzu ki fadi
abinda kike so Sallau ya je ya sayo miki na ce ni na fi son in je
da kaina ya ce a'a ban yarda ba kuma meye dalili tuntuni har
wajcn wata hudu bayan azumi baki rama azumin da kika sha
ba sai yanzu, na ce ai ni ban sha azumi ba ya yi dariya ya ce sai
kisa in kira miki likita ya duba mun ke bayan fitarshi na dauki
gyalena na cewa Amina zani kantin Mr Biggs in sayo kayan
buda baki ta ce a'a ai ina ji IIabibu ya cc miki kar ki jc sai ki
hakura na tsaya na yi shiru ban ji dadi ba a zuciyata na ce kai
tun ban yi auren ba za a fara kala mun dokoki haka na hakura
na koma daki ina sallar magariba Sallau ya yi sallama ya shigo
ya ajiye mun wani kwali ina idarwa na jawo na bude kamshi ya
bugi hancina kayayyakin ciye-ciye nc a ciki irin wanda Mr
Biggs ke sayarwa bayan na idar da sallar isha'i ina kwancc kan
tabarma ina hutawa Sallau ya sake yin sallama ya shigo ya ce
mun sannu da shan ruwa, Nafisa na ce yauwa sannu Sallau wa
ya ce maka ina azumi ya yi murmushi ya ce yallabai ne ya ce
in yi maza in kawo miki buda baki za ki yi na ce to na gode ya
sake ajiye mun wani kunshin na ce wannan kuwa meye ya ce
kilishinc, na wajen Sunusi kin kuwa san mai kyau ne na ce
warai kuwa.

Ina dakin Amina ina zaunc ina jin labaran kasa na tara
Goggo Kande ta yi sallama muka amsa mata ta shigo tana
ganina ta cc kai wannan yarinya kina zuba kwalliya ni wai wa
ya daure miki gindi ne kike adon zinarai haka kin zama kamar
wata zinaru?

Na yi murmushi na ce mata Malam Abdu, ta ce
a'a Malam kan ya fi karlinki ai shi daga ni ba kari sai kuma na
aljanna in Allah ya yarda, na yi dariya na ce Hajiya Kanden
Mallam Abdu ta ce fadi ki kara mara kunya, sun gama gaisawa
da Amina sai ta ce Alhaji Mainasara ne fa ya tura in zo yana
son ganina ni da Nafisa kin kuwa san kiran bai wucc son ya ji
wanda Nafisa zata zaba ba ina fata kin yi mata bayanin da na yi
miki?

Amina ta ce na yi mata har misali da Zainab din gidan
nan na yi mala kan yanda ake ganin kamar mijin da ta aura ba
wani bane amma kin ga da yake tana da kwanciyar hankali
gashi kOwa ya ganta sai ya yi sha'awar 1a to amma ban ga
alamar ta yarda ba ita ta ce tana son I labibu fitinar lajiya da
yarda ba rai damcta ba to ba shikenan ba, Goggo Kande ta ce
a'a to shi kenan mana mu din ma ai mun fi fi mata sha'awar
Habibun yaro ne ai mai kwarjini ga zati gashi da kirki matsalar
dai kenan uwarshi ina amfanin yanda take sawa ya'ya suna
sakin matansu?

Amina ta ce ato tunda La ce zata iya ai shi
kenan in mutum ya ce zai hadiyi gatari ba sai a sakar mishi
Rota ba, Goggo ta ce haka ne, basu kai karshen zancen ba aka
sake aikowa wai Goggo ta zo in ji Alhaji ta yi maza ta tashi ta
ce mun ke zo mu je na tashi na dauki gyalena na yala na bita a
baya muna isowa kusa da falon Alhaji Mainasara na san Yaya
Habibu yana ciki saboda kamshin turarenshi da na ji Goggo
Kande ce 1a fara yin sallama Alhajin ya amsa ta shiga ya fara yi
mata sannu da ruwa suka gaisa, ya ce kin ga aikc kan aike kin
gansu sun tasani a gaba suna s0 wai su san maganar da zan
yanke na ce a'a wane irin sauri ne haka?

A maneman yarinyar
nan fa akwai wanda ya shckara uku ko kuwa Hajiya?

Hajiya
Kande ta yi murmnushi ta ce haka ne, amma kaima in ka gaya
musu din ai ka sauke wani nauyin ya gyara zama ya ce to haka
nc, ke Nafisa shigo mana in ji Goggo Kande, na yi sallama a
hankali cikin jin kunya aka amsa na shiga na durkusa na ce
sannu baba ya ce yauwa Nafi kun dawo?

Na ce e, na gaisheshi
ya ce mun zauna mana na gyara zama na dora fuskata kan
gwiwoyina ina kallon dardumar dake shimfide ta gefe, kafin
wani ya yi wat amagana sai ga Hajiya Babba ta shigo falon
azo ta zauna ta ce ni kam Habibu ni na haifcka amma na ce ka
rabu da maganar auren yarinyar nan ka ki ko?

To ba komai na
gode, amma kai Alhaji tunda kai.babbane kana da hankalinka
ai bai kamata ka cuci kanka ta hanyar daukar yarinyar da ka
dade da sanin cewa lalatacciya ce ka baiwa danka ita ba, don
kawai kana so mutanc su ce kai dattijone, Goggo Kande zala yi
magana Alhaji Mainasara ya dakalar da ita ya ce ki yi hakuri
kar ku yi sa in sa da ita, in ita bata ga mutuncina ba to ke ki
taimakeni ki yi hakuri saboda Allah, Goggo ta koma ta yi
Shiru, Ilajiya Babba ta ce ta yi magana ma ta ce me da ka
yalcta in ji abinda za la ce mun ko waye bai san Nafisa ba
lalatacciyar yarinyar da ta gama tsiyaycwa a titi zaka dauka ka
baiwa Habibu?

Matar Baban Mannir da kanta ta ce mun
Mannir ya ce shi ko bai aurcta ba bashi da 1akaici ya fashen
dukiyarshi da ya kashe mata, ko kuma sau nawa Malam yana
daurc ciki a jikinta ya hanashi tasiri har ya gaji ya lalace ya bi
jini?

Ko meyc ban sani ba?

Ko yanzu jikin nan nata ban yarda
dashi ba tana magana tana nuna jikina da yatsa ta ci paba ko ita
tafi kowa kyan lata ji yanda takc wani narai narai 1a kalli
Ilabibu ta ce ka san kana son farar macc mai dogon gashi irin
nata me ya hanaka auro Baturiya acan inda ka afi?

Ni kadai na san yanda nake jin zuciyata a lokacin da
Umma take maganganun nan jikina tun daga kaina har zuwa
yan yatsuna na kala babu inda baya fitar da gumi Allah Allah
na ke yi Alhaji Mainasara ya tambayeni in gaya mishi cewar ni
ban taba son Habibu ba a duniya gaskiyar Amina da take ta
nanata cewar bazan iya da masifar llajiya Babba ba, ina cikin
wannan tunani sai na ji Alhaji y ayi gyaran murya ya ce kai
Habibu ashe uwarka ta cc maka ka fita hanyar aurcn Nafis
baka ji ba?

Da kyar Yaya Habibu ya iya bude baki ya yi
magaa sau biyu yana gyaran murya kalin maganar ta fito
daidai ya ce ba naki banc Baba ba zan 1ya aurcn yarinayr da
take so in aura din bane n akuma gaya mata dalilai na cewar ni
ba zan auri 'yar mai arziki don arzikinsu kawai ba tare da ina
son 'yarsu ba, tunda ba jari nake neman a bani ba, abinda Allah
ya bani a yanzu ko ban kara samun komai ba ya isheni,
rayuwar duniya balle har yanzu akan neman ake muna kuma
rokon Allah ya bamu dacewa na biyu ni ban ga ribar dasu
Abdullahi suka ci ba kan biyu, 'yar da suka yiwa Umma wajen
aurcn matan da ta zabar musu da har zan yi sha'awa in yi koyi
dasu dubi ya'yansu yanda suka zama saboda haka na bata
hakuri na gaya mata ni Nafisa zuciyata ta zabar mun ta barni in
jarraba nawa zabin in bai yi mun ba sai in dawo wajenta ta
zabar mun, maganar rashin jituwar da tacc akwai tsakan
Lubabatu da Nafisa wai in na auri Nafisa zata rabani da Luba
kuwa na ce mata ba zai yiwu ba, ni ba ran barsu su zauna basa
jituwa ba, domin su dukansu suna da muhimmanci a rayuwata,
saboda haka ni duk da wadannan halaye na Nafisa da ta fada
har yanzu ina Sonta.

Alhaji Mainasara ya ce baka ji tsoron lalaccwar tata ba
kana so?

Ya ce ina sonta baba ya ce to na baka ita ba larc ma
da na tambaycta tana sonka ko bata sonka ba, 7an kuma daura
aurenku in Allah ya yarda ranar 1/4 tunda za su gama
karatunsu nc a watan d a rai kama ko zan daura tarc da na
Luba da 7ara'u in sha Allahu ke kuwa Hauwa ina zuba miki
idone darajar 'ya'yanki nake kyalcki, amma na lura kina nema
ki wuce gona da iri kina so ki kure hakurina to babu laifi mu je
uwa wai mahaukaci ya hau kura, mara hankali kawai Manniru
ya cc bai damu ba ko bai auri Nafisa ba kai Mansur yau
isowarku baku samu wani datijo anan ba in ayi mishi rakiya na
ce muku Alhaji Nata'ala nc?

Mansur ya ce mun samcshi ya ce
to shi ne uban Manniru ya kuma zo ne kan maganar auren
danshi ya juya wajen Goggo Kande ya ce don Allah ki yi
hakuri lajiya abinda HHauwa ta yi ba kowa ta yiwani tayiwa
Goggo Kande ta ce babu komai Alhaji Allah ya saka maka da
alhcri ya kuma nuna maka loka
in ya ce amin ya' sallamemu
muka fito.
Chapter 12 · 0% Book details