Sashe 5
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shekara shida fa ya yi na dan yi shiru ina tunani na ce haka ne
Umma muna aji biyar mun yi jarrabawar tafiya aji shida ya tafi
gashi yanzu mun kammala SS. 2 zamu SS 3 ta ce to kin gani ta
yi 'yar dariya ta ce ai baki ga yanda ya zama ba, zaman Ingila
ya karbeshi nima na yi dariya na ce muma dai Allah ya sa
muna da rabon zuwa irin kasashen nan mu gano yanda suke
nan da nan Umma ta hada fuska la ce ai ke rigimarki tana da
yawa wato har burin zuwa kasashen turawa kike dashi lalle sai
ki yi na yi dana sanin ladin haka da na yi na yi ta zama a wurin
sai da na ga ta yi yar lara'a sai na yi maza na yi mata godiya na
tashi na fita haka muma zauna a gida cikin hutunmu ni kam
kullum ina tare da babana yana biya mun littattafai na addini
yanzu har na kammala sharhin Risala na Samaruddani na shiga
littafin I lasiyatul Adawi a bangaren karatun Alkur'ani mai
girma kuwa kullum bayar da hadda nake yi don babana ya ce
lalle ne in yi kokari in haddace Alkur'ani gaba dayanshi kafin
lokacin da za a yi mun aure da hutu ya kare sai muka koma
makaranta, mun zo aji shida ko in ce SS 3 shekararmu ta
Rarshe a makaranta mun dukanmu mun dukufa mun zage
damtse mun kkara himma akan karatunmu saboda muna so mu
samu takarda mai kyau, takardar da muka yi shekara shida
muna waha
la a kanta a wannanlokacin babu wani mai lokacin
kanshi kowa karatu ya sa a gabanshi mun dawo makaranta
babu dadewa muka fara arumin watan Ramadan ba a bamu
hutu ba sai ana gobe sallah, da daddare muka iso gida, muna
aunc ni da Amina bayan mun gaisa ina bata labarin yanda
karatu ya tsawalar mana a yanzu da muke aji shida ta miko
mun kwanuka guda biyu na tabbatar tuwo ne da miya na ce
Amina ni kam da kunu ma kika bani da yali mun kin san ni na
fi son abu mai ruwa ruwa ta ja kwanukan ta mayar la ce to.
Kwanon lurar mallam na kusa dake jawoki diba ki rage mishi
shima zai dawo ya sha, na ce to ina shan fura ina tambayarta
Hauwa'u ta dawo kuwa ta ce ai ita tun jiya ta dawo tana gidan
goggo can zata kwana tana tayala aikin abincin sallah, ta tashi
ta shiga daki ta fiddo mun kayan sallah kala uku ta ce mun
leshin Alhaji ne ya yi muku na jawo leshin ina dubawa na ce ai
kuwa mai kyau ALlah ya saka mishi da alheri, ta ce amin ta ci
gaba da yi mun bayani wannan atamlar yar Holland goggo ce
ta yi miki ke da Hauwa, na ce eyc lalle Hajiya Kande ta
burgemu ta ce to wannan kuwa kilasik din malam ne ya yi
muku dukanku na tambaycta har da su Lubabatu ta ce e, akwai
kuma kudi ya bani ya ce in baki dubu daya da dari biyar
Hauwa ma ya haka, ku je ku sayi takalma ita Hauwa har ta
sayo nata da la ce in bata ta sayo miki na ce a'a ta bari ki zo ki
zabo da kanki, na ce to Allah saka da alheri, Allah ya sa mu yi
sallar lafiya, ta cc amin.
Muna cikin hirar sallah sai muka ji an turo ko far lungun
mu ana sallama na amsa sallamar na shiga na je na leka
Kasimu ne, kanin Manniru na ce lah Kasimu shigo mana ya
shigo ya tsaya atsakar gida muka gaisa dashi na ce anan zaka
tsaya ya ce ai sauri zan yi in koma in gayawa Yaya Manniru
kin dawo gida yau zuwana gidan nan na uku kenan ana cewa
ba kya nan na ce to gashi yanzu na dawo sai kajc ka gaya mishi
ya yi murmushi ya ce dah har ya cc yan/u zai tafi Langtang ya
dubo ko lafiya, tunda ranar da ya je wajen ki kin gaya mishi
sakanin jiya da yau zaki dawo na ce c, sai yau aka sallamemu
shi yasa, ya ce to bari in kawo sako na ce mishi to, wata
katuwar jaka ya fara shigowa da ila ya ajiycta gcfe yana cewa
wannan taki ce na ce to na gode, Allah ya saka da alheri ya cc
amin, ya juya ya lita, ya dawo kalin ka ce meyc wannan ya
Cika Isakar gidanmu da kayayyakin masaruli, buhunan shinkala
guda biyu katon na taliya guda biyu, katon na mangyada mai
alamar 1alo-talo (turkcy) guda biyu katon na yankakkun kaji
guda biyu ga katon kwanon kaya shake da naman saniya,
abinda na tabbatar cinyar bayace gaba daya aka yayyanka
tumatur kwando guda wani kwandon kuma attarugune tattasai
da albasa aka cika a ciki ya miko mun wani envelop nasa
hannu na karba Kasimu ya ja, ya tsaya ya ce ai za ki karantane
wai ki bani amsa ko da bakine ga abinda ya ce.
Ina fata kun dawo gida laliya yaya azumi?
Allah ya sa
muga sallah lafiya ga sako nan Allah ya sa in dace su yi miki
daidai sai na zo gobe da yamma in Allah ya kaimiu in kuma kin
san kina da wani uzuri kar in takura miki sai ki gaya wa Kasimu
ya zo ya gaya mun.
Sai mun sadu
Naki Manniru Nala 'ala.
Na koma dakinmu na dauko biro da- takarda na rubuta
mishi wasika ga abinda na ce mishi.
Mannir
Gaskiya ban san kalmar da zan yi amlani da ita ba wajen
nuna godiyata a gareka, maganar uzun da ka yi kuwa bana
zalon akwai wani abidna ya bi guminka muhimmanci a wurina
don haka ganinka shi ya i komai sai ka zo na gode.
Taka Nafisa Ibrahim
Na nade na hada mishi da takardar Naira dari biyar guda
biyu na ce mishi ga tukwici zai ki karba na ce mishi a'a baka da
dalili tunda ka ji ance wai yaba kyauta tukwici ya karba ya yi
godiya, ya tafi na ga jakar na kaita dakin Amina wacce tun
kawo kayan take cikin damuwa tana cewa wannan hidima ta yi
yawa, farkon azumin nan ma fa baki ga aiken da ya yi ba, a
gabanta na bude jakar ina budeta na yi wani murmushi na farin
ciki dan karamin akwatin zinari na fara gani wata sarkacc
Mannir ya sake sayo mun ita har tafi wancan ta farkon girma
da kyau, na cirowat ina dubawa Amina ta rike baki tana
kakabin al'amarin tana cewa kai ni Amina wannan hidima da
yaron nan yake yi ya iasa haka, na ciro suaran kayan
lesissikane masu kyau kala biyu na riga an dinkasu dinkin yayi
kyau takalman set tare da jaka guda biyu, tomarel da lesissikan
tarkacen kayan shafa na jiki da na gyaran gashi sai
underwcars dukansu farare sol, na hada kayana na ajiye na
shiga hidimar gyaran naman nan ina shirye-shirycn abincin da
za a kaiwa Mannir gobe, sallah kalin gari ya waye na ci karfin
aikin.
Sai da na kammala shirya abincin da za a kaiwa Mannir
cikin kwanukan samira a dakin Amina na budesu ta gani na ce
wannan farar shinkafa ce ga miyarta a wannan kwanon dakaji
na yi ta wannan dafa dukan taliyace kin ga na yi mata hade-
hade sai nan dambun nama ne, ga kuma zobo drink da lemon
juice ta ce ai kuwa abincin ya yi kyau gwanin sha'awa na ce
dandanon fa ta ce ai ba a magana ya yi dadi iya girki wurin
mace ai adone na dan yi murmushi na ce to Amina HHauwa ta yi
sauri ta je ta kai mishi to nake daga an sauko daga masallaci ya
fara cin nawa kafin ya ci na gidansu ta dan harareni n ayi
dariya na ce zan je cikin gida in yi wa Umma aikinta sai in zo
in yi wanka don Allah in Nepa sun dawo da wuta ki jona mun
heater ta ce to na tafi, ina cikin bayan gidan Umma ina goge
bangon toilet din na ji hargowar yaran gidan dana makwabta
suna cewa Yaya Habibu oyoyo, suna kaiwa da kawowa alamar
kaya suke shigowa dasu suna ajiyewa suna komawa kafin in
kammala gyaran bayan gidan har ya shigo falon Umma na ji
suna gaisawa.
Na kammala aikina na kwaso bokiti da suaran tarkace
zan fito tun daga cikin dakin Umma na soma shakar kamshin
turaren Yaya Habibu na hangeshi yana zaune hankalinshi yana
wurin Umma yana saurarcn maganar da take gaya mishi ya yi
kiba ya yi kyau ya zama fari sol ba kamar da ba da yake
wankan tarwada na rasa yanda zan yi in wuce shi in lita a
yanda nake 'yar shimice fara a jikina na daura zanin atamfaa
kanta kaina babu dankwali ga kelar gashina tana lilo a bayana
ina cikin wannan zullumi sai na ji Umma ta kwala mun kira ke
Nafisa wai har yanzu baki gama banc?
Na ce na gama ta ce to
zo ki wuce ki fita, ban yi yunkurin fitowar ba, sai ta daga
labule ta lekoni, ai kin tsaya ne anan kina yi mana labe ki ji
abinda muke cewa?
Na rasa me zan ce wa Umma sai kawai na
dauko bokitin na zo na durkusa na ccwa Yaya Habibu sannu da
zuwa, Yaya ya ce sannu da aiki nafisa, saboda irin yanda yake
kallona yasa na ce mishi ka yi hakuri zan dawo in gaisheka ya
ce babu damuwa, na tashi na fita ban karasa fita dakinba na ji
yana cewa Umma ashe har yanzu ba a daina sa yarinyar nan
wannan aikin ba?
Ban san me ta ce mishi ba, ni kam na yi
tafiyata.