Sashe 2
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce ba a aurcnsu ne ta cc a'a ba haka bane ya yi
murmushi ya ce to ba sadakar yalla banc bafullatani ne
mutumin Kembu fulanin wurinai yawancinsu kamar Larabawa
suke ga farar fata ga gashi kin san ni ina daukar karatu a
wurinshi to shi ne wata rana muna hira sai na tambaycshi
garinsi ya yi mun bayani, sati biyu bayan wannan hira ta goggo
Kande da mijinta aka daura auren Malam Ibrahim da Amina
ranar da aka daura kuwa a ranar ta tarc gidan mijinta, watanni
lara cif bayan nan ta haifeni, ma sha Allahu abinda 'yan barka
ke fadi kenan a duk lokacin da aka basu ni suka daukcni, wasu
kuma 'yan gaza gani su yi shiru cewa suke yi ai dole wannan
yarinya ta yi kyau Aminance baya ko Malam din, yayin da
wasu ke ganin ai daga Aminar har Mallam din wai na damesu
na shanye to haka lamarin Ubangiji yake kafin suna mutane
sun bayar da shawarar sunan da ya kamata a sanya mun, Alhaji
Mainasara na son a sanya mun sunan uwargidanshi wato
Hauwa'u yayin da Goggo Kande ke son a sanya mun sunanta
Aisha, babu wanda ya san abinda Malam yake shiryawa sai ka
ranar suna ya sanar da jama'a sunan Nafisatu, bayan ni Aminna
ta haifi Ilauwa'u, Amina ta zauna tare da mijinta zama na
biyayya kauna da kuma kulawa ga kuma uwa uba bin dokokin
Ubangiji a auralayyarsu, to haka muka laso komai na hidimar
rayuwarmu Alhaji Mainasara ke yi mana shi baya bambantamu
da 'ya'yanshi har muka isa shiga makaranta ta boko nan ma ya
sanyamu tarc da 'ya' yanshi cikin 'ya'yan gidan Lubabatu da
ara'u sune sana'o'ina don haka ranar daya aka kaimu
makaranta, a lokacin da na fara girma na fara fahimtar al'amura
SOsai manyan yaran gidan maza wadanda dukansu Hajiya
Babba ce ta haifesu basa gidan suna makaranta Yaya Abdullahi
yana jamiar Sakkwato yaya Mustapha yana Ahmadu Bello
Universi, Zaria, sai Yaya Habibu yana Bayero University
Kano, a duk lokacin da hutu ya zo mukan kasance cikin
zumudin uwansu saboda tsarabar da sukc kawo mana
musamman Yaya I labibu wanda in dai yana gida to ka'idane
kullum sai ya raba mana cakulet ko ya saka mana film mu kalli
bidiyo a dakinshi duk Yaya Alhaji mai nasara kyawawane don
kuwa kama dashi suke yi sai dai duk cikinsu, babu mai kyan
Yaya Ilabibu dogone wankan tarwada yana da fadin kirji
idanunshi madaidaitanc bakinshi yana da (fan fadi kadan iun
ganina dashi ina karama na san yana burin dan siririn gashi
tsakanin hancinshi da leben bakinshi na suma gashi kuma da
zakaran wuya wanda ya Kara kayatar da wuyanshi a yatsanshi
na hannu zara zara suke yana da yawan yan mata don indai
yana nan a gida zaka rinka ganin suna yawan zuwa nemanshi
saidai in ya san Alhaji mainasara yana gari shi ne zai ce mana
kowacce ta zo muce mata baya nan haka nan akwai yan matan
unguwar mu guda biyu dana sani babu jituwa tsakaninsu
saboda kowacce tana tinkahon wai ita ce budurwar Yaya
Habibu a lokacin da muke aji shida a makarantar firamare ne
Yaya Abdullahi ya yi aure inda ya auri yar wala aminiyar
Haiiva Babba mai suna Jamila bana mancewa mun sha shagali
a bikin bayan an kammala sai suka zauna a wani gida da Alhaji
ya gina musu ya kuma aikinshi a ma'aikatar shigi da fici wato
immigration shima Yaya Mustapha shekaru biyu bayan nan ya
yi nashi auren shima Hajiyar ta yi mishi hanyar auren 'yar
aminiyarla sunan matarshi Sakina mun taso a gidan nan cikin
walwala da rufin asiri komai namu tare ake yi manastai kusan
kullunm a dakin hajiya babba n
kc don kusan duk mutancn
gidan nan ne matailararsu yawancin aikin Hajiya na dakinta ni
ke yi mata shi don Allah ya san bani da kyuyar aiki hakan nan
mahaifiyata ta tarbiyantar dani komai zan yi in ji shi mai kyau
don haka Hajiya tana jin dadin yanda nake iya tsabtace mata
dakinta don haka kullum da sasssafc rata aiko Luba ta kirani in
zo in yi mata aikin da zaa yi mata kafin mu tali makaranta har
ya zamo mun jiki sai Hauwa nake bari da aikin mahaifiyarmu
duk da yake lHajiya tana da 'ya mace sa'ata a dakinta Luba irin
yaran nan ne da gata ya yimusu yawa, in dai lana gida to za ki
larar da ita a kwance kusa da Hajiya lana cewa uhu hajiya zata
cc mencne ya faru?
Kullum aka sanya mana abinci to ni da
Zara'u muke ci Luba bata cin abincin da akc yi na gida wai
yana yi mata nauyi a ciki kullum lajiya cikin hidimar sayen
kayan salat take don shi nc abincin Lubabatu wannan dalili ya
sa ko rike tsintsiyar shara bata iya ba in ana zanccn kayan
kwalliya kuwa ba a cewa komai bayan wanda Alhaji mainasara
yake mana na duka gida, ajiya bata gajiya da say
mata kaya
ga kuma wata ka'ida da ta ajiyewa su Yaya Abdullah cewar
duk abinda suka saya in dai sun saya mun daya Zara'u daya to
lalle ne Luba a saya mata biyu ni kam wani laimako na
Ubangiji ya yi mun shi ne 1un ina 'yar kankanuwata nake da
larin jini wurin jama'a ga kuma goggo Kande wacce take
matukar s$ona ko unguwa zata sai ta aika a gayawa babana in zo
in yi mata rakiya na lura iana jin dadin tafiya dani ina jin ko
don yawan tambayarta da mutane ke yi kai hajiya wannan 'yar
balarabiyar bani ita mana, ita kuwa sai 1a yi dariya ta ce to
Allah ya raya mana ita in rabonkace ai sai a baka gaskiyar
magana ni kam ban san lokacin da samari suka soma yi mun
hidima ba ko a makaranta malam makarantarmu sona suke yi
ban sani ba ko wannan dalili shi ne ya dakushe farin jinina
wurin Hajiya Babba duk dani ce mai gyaran dakinta sai kuma
ya zamo kullum farin jinina raguwa yake yi a wurinta duk
abinda ta ganni dashi sai ta nemi sanin yanda aka yi na sameshi
ko da na gaya mata ba zata yarda ba saboda Lubabalu ta gaya
mata cewar-rokon mutane nake yi in jarrabawa na ci sai ace
bacin Allah da ma aikinsa na yi ba son kai aka yi aka bani Ci a
larkon tasowar mu kanmu hade yake sau uku amma daga baya
sai ya zamo ni da Zara'u ke hulda Iuba bata harka dani in kaga
lana yi mun magana to ya zama dole nc ko kuma in ni
e na yi
mata to nan ma sai ta kyareni ko kuma ta hantaren wannan
dalili ya sa ni da Lubabatu shiri ya yi wuya a tsakaninmu
saboda na kasa yin hakurin da mahaifiuyata kc cewa in rinka yi
komai ta yi mun in fita harkarta Allah ya san ni kam bana juran
wulakanci muna aji hudu na sakanadire aka yi bikin Zainab yar
7ara'u inda Alhaji mainsara ya baiwa dircbanshi ita ko da ba
cikin hutun makaranta aka yi bikin ba mun zo biki a lokacin
nan kuwa mu dukanmu 'yan matanc mun shckara goma sha
biyar na zama tamkar 'yar fure saboda kyau.
Danliti mai
shagon unguwarmu kullum naje saycn kaya a shagonshi sai ya
yi mun kirari ka ga Nafisatu balarabiya cikin bakaken fata ke
kam yarinyar nan ko wanc dan gatan Allah ya kera wa ke oho?
Dariya kawai make yi a duk lokacin da ya yi mun irin wannan
wasan in ce mishi Danliti kenan to wa ya sani ko kaine dan
gatan?
Ya kan kyalkyale da dariya ya ce a'a ni ban ma sa a ka
ba in ji barawon hula ai linzami ya fi karfin bakin kaza nafisa
ke dai fadi abinda kika zo saye, in baki, to a bakin Zainab
kusan ko wane saurayi ya kyalla ido ya ganni sai ya ce yana
sona a wurin dinner party da aka yi wanda ya yi matukar
Kayatar wa bayan an gama ciye-ciye da shaye-shayc na nau'o'in
abincin da aka shirya an rabawa abokanan ango camcrori aka
ce kowanne ya dauki hoton abinda ya fi bashi sha'awa a wurin.
Gaskiyar magana ko amaryar abinda ya sa zance an dauketa
hotuna fiye da yanda aka dauken shi ne farin jinin amarya
yawane dashi don kuwa kowane motsi na yi sai kaga wal wal
wal, filasha tana haskawa, wannan abu ya yi matukar tadawa
Luba hankali ta yi ta kokarin wai ta tozartani ta rage mun
mutumci a wurin mutane ta hanyar cewa wanda duk ya
ambaycta wani abu gamc dani ba babanmu daya da ita ba,
babanta aikin sharc-sharc yake yi mana ana biyanshi ina jin
wani yana ce mata wannan ba wani abu bane ita mace tana
tinkahone da mijinta, ko baki taba jin wakar shata ba, da yake
Cewa in kaga wacce lana yin yanga wannan mijin kwarai tan
mora, don haka taimakeni kawai ki kiramun ita tunda gidanku
daya zata fi sauraronki Luba ta hararcshi ta ce haba Malama
budurwa taje jiran budurwa nemi wal
la kira maka ita, ni kam
ko dama can tun kalin in ji bayanin da wnanan mutumin ya
yiwa Iuba bana damuwa da irin abinda take gayawa mutane
Allah ya sani ina al fahari da baiwar da ya yi mun ya fito dani ta
Atsatson mahaifina mutumin da nake ganin kamar samun mai
kyawawan dabi'u irinshi ya na da wahala mutumin da yake yin
komai don ya faranta mun rai mutumin da nake ganin inda duk
yaya sun yi nasarar samun Uba irinshi da ba haka ba, a iya
ramana da babana ban taba jin ya yi mun tsawar da ta gigitani
ba ballc aje ga yin duka ya ladabtar dani ta hanyar hikima a
lokacin da nake 'yar karama in na yi mishi laifi ya kan zaunar
dani ne ya gaya mun cewar shi ba abinda na yin ne ya fi 6ata
mishi rai ba tsoro yake yi kar mulane su ganc ina aikata irin
wannan abin su daukeni mara hankali, shi ne abinda baya so in
na ce to wa zai gaya musu baba?
Sai ya cc a'a ashe baki sar
akwai ma'aunin gwada hankalin yara ba?