Sashe 8
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nayi shiru ina tunani cikin zuciyata
kamar in cemishi bani da komai da zan iya bashi sai ya ce in
baki tuno ba bari ni in gaya miki, hotonki da na gani a dakin
Amina yau da na shiga gaisheta ya burgeni na tashi na je dakin Amina na dauki hoton da Yaya Habibu ke magana akanshi na yi kamar in hanashi saboda yanda nake matukar son hoton a dalilin irin kyan da na yi a jikin na dai daure na yi rapin dinshi don kar a yi ta ganinshi na hado tare da handkershief guda hudu dukansu iri daya yar fulawa kawai na yi mai ban sha'awa sai can gefen karshe na rubuta sweet dreams da zare mai launi launi na kara feshesu da turarena sannan na kawo mishi, ya sa hannu ya karba ya ce nima na gode.
Muka yi sallama ma dawo dakinmu ina zaune kan tabarma Amina tana kan kujera tana kulle ayarta na dauko dan karamin akwatin da aka yi rapin dinshi na fara warwareshi don shi na fi zumidin ganin abinda ke ciki sai da numfashina ya kusa daukewa saboda firgita da na yi ganin abinda ke ciki wadansu irin murdaddun banguls ne a ciki, na rikesu a hannuna ina dubawa Amina tace mu gani na mika mata ta karba tace wannan ai zinari ne ko?
Na ce e, tace dankari wa ya baki wannan kuma ni Amina kin san dai wannan ba karamin kudine dasu ba, kina kallon wadanda Hajiya ta sayawa Luba kwanakin baya guda biyu dubu hamsin su dukansu biyun nauyinsu bai kai wannan guda daya ba, nayi shiru ina zullumin gaya mata wanda ya bani sai tace in sai Mannirune ya baki to wallahi sawa zanyi a mayar mishi dan kyautar ta isa haka.
Na ce ba Mannir bane Yaya Habibu ne ya bani yace wao goron sallah nane a ciki ta rike baki tana kallona ganin yanda jikinta yayi sanyi yasa na nuna mata dukkan kyautar da yayi mun da yanda muka yi dashi duka sai da na gama sai tace uhm lallai bakida hankali to ko bai ce yana sonki ba sonki yake yi ni tun jiya na riga na gane shiru kawai nayi kuma tun wuri zan gaya miki ki fida harkarshi don Hajiya bazata kyaleshi ya aureki ba, babana ya shigo Amina ta nuna mishi kyautar da Yaya Habibu yayi mun ta kuma fara yi mishi bayani akan wai in fita hanyarshi tun wuri don da ace Hajiya Babba ta hanashi aurena gara ace ni na kishi.
Babana ya yi tsaki ya ce kai so sai
me in lHabibu ya ce ya kita sai ta rasa mai sonta in banda
shirme ki Jira sai ya ce yana sonta din ma tunda yanzu ai
zatonc bai riga ya furta ba sai da na shiga dakinmu na, 6alle
lakardar dake like jikin fulawar na budeta ga abinda ya ce.
Nalisatu
How I wish you re minc.
Habib
Zuciyata ta yi sanyi a yanzu na kara tabbatar da zargin
Amina ccwar Yaya llabibu sona yake yi wani farin ciki ya
kamani don kuwa Allah ya sani tun ganin da na yi mishi a
dakin Umma lokacin daya zo uciyata ta riga la kamu da
sonshi na hau kan gadonmu na kwanta ina kara sansanar
fulawar a hancina, kamshin turarcn mai dadinc irin wanda nake
jinc a jikin Yaya Habibu.
Da yamma misalin karfe biyar ina tsaye tare da Yahuza
muna hira Yaya Habibu ya fito cikin shirin komawa Abuja ya
sha babbar riga bulu har hular kanshi ma damangace bulu ya yi
matukar yin kyau sai da ya gama sallama da mutane ya shiga
mota yana shirin tashinla ya aiko Zara'u ta kirani, na nemi izini
wurin Yahuza na zo na sameshi na ce Yayahar zaka tafi ne, bai
yi magana ba sai da ya tayar da motar ya bata wuta sai ya
kallen ya ce ke inda ban aika a kiraki ba ba zaki zo bane?
Kuma gaskiya na lura samarinki sun raina Danliti haka akeyi
sai sun je kusa da shagonshi su rinka yi mishi parking ko da
yake shima har dashi in nine ai bulcku zan rinka yi da garin
fulawa, n ayi murmushi na ce to sun yi sa'a ba kaine a shagon
ba, ya ce e, to haka nc amma ni din ma nan gaba maigadi buzu
zan kawo ko kuma in kawo irin police dog din nan wanda zai
rinka kama mun kafafuwansu don in yi maganin wannan hirar
lasu ta rashin kunya ana kallonsu suna tadi da budurwa bai
damesu ba, ina laifi su zo da daddare?
Na yi murmushi na ce
amma ai kai yayane ina abinda ya gama Yaya da samarin
kanwarshi da har zai kawo musu kare ya kyalkyale da dariya
ya ce kin yi tambaya mai ma'ana amsar ta sai mun sake saduwa
ya ja motarshi ya tafi.
Washegari muma muka shirya komawa makaranta na
dauko jakata na rataya a kalada bayan llauwa ta fitar mun da
mafiyawan kayana ta kaimun cikin motar da za a maidamu a
cikinta na yi sallama da iyaycna, na nuli cikin gida don in samu
Luba da Zara'u mu fita tare ina shiga sai naga ldris akan pow
dinshi yana zaune gumi sai tsattsafo mishi yake yi saboda
tsananin zafin rana, yana ganina ya ce Anti Nali na gama
kashin, na ce to Idris ba na ce maka ka rinka zama a inuwa in
zaka yi kashi ba, kuma ka gama tuntuni kana zaune a rana ka yi
shiru inda ban shigo ba fa? ya ce ai na kira Anti Luba ta ki
wanke nmun nc tana daga cikin daki ta ce to kamin dan iska an
ki wanke maka din wani shege nc ya kori uwarka da zaka zo
kana sani dawainiyar kashinka kamar in baiwa Luba amsar su
suka kori uwarshi sai na tuna Amina ta cc kar in sake yin fada
da Luba akan Idris yanda duk na kai da sonshi ita tafi ni kusa
dashi na dauko buta na wnake mishi kashi, na je na zubar na
dawo da pow din na ajiye mishi a ind aya saba dauka har
lokacin Luba zagin yaron nan take yi sai ya kalleni ya ce Anti
Nafi fa kin ji tana zagina ko?
Ban yi magana ba, sai ta ce kai
naga iskancin yaron nan zai fi karlina ya kawai sai ta fito ta
daukeshi da mari ta ce karata ma kake kaiwa wajenta don
ubanka, sai da ya yi taga-taga ya je ya fadi yana kuka na ce
(What nonescnce is this Luba Yaya zaki yiwa yaro mai
shekara hudu irin wannan marin kamar za ki mari wani babban
wannan ai zalunci ne, ta ce to ko za ki rama mishi ne?
Na ce ba
zan rama mishi ba amma wanda yake maganin azzalumai yana
kallonki ya kma sanyan da zan yi dake Umma ta leko tana
cewa to iya rigima ban ga abinda ya shigar dake tsakanin
Lubabatu da Idris ba dantanc shi zata dafa ranar lahira sai ta
rike kafadarshi zata tashi ke kuwa kina sonshi ne kawai don
gulmarku daya da uwarshi halinku daya ina ganin ma ke in kin
samu fili za ki fi uwarshi iya tsiya, kamar in ce mata ai ita
Luban bata tuna zata dafa kafadar tashi ta rinka tausaya mishi
rabashi d uwarshi da aka yi, na juya na koma wajenmu,
Amina tana ganina ta ce yaya baku tafi ba, na ce yanzu zamu
tafi, Amina don Allah ki taimaka kin ga maganin da nakc yiwa
Idris bai kare ba ga tukunyar can na nuna mata da hannu naga
alamar maganin zai karbeshi don yau gaba daya ma kurgan
nashi bai fito ba ki rinka tsomashi a ciki kina bashi yana sha,
kin ji in kuma kinga aiki zai miki yawa in kaiwa llajiya Kande
shi ta rinka yi mishi tunda ita takarbo mishi maganin, ta
harareni ta cc to karanbana ran rinka yi mishi wato sai da kika
sakc kula Luba akan yaron nan ko?
Ban yi magana ba sai la ce
jcki zan rinka yi mishi na ce to na gode sai mun dawo na lilo,
ganin na shiga mota Idris ya gane har dani za a 1afi sai ya saka
kuka har yana birgima a kasa na fito na daukeshi na je dashi
shagon 1Danliti na saya mishi biskit shotcake na baiwa llauwa
shi na ce mata don Allah ki kula dashi kafin ki koma
makaranta, ta ce mun 1o ta rike hannunshi suka shiga gida.
Muna tafiya a hanya Sallau dircba ya ce wannan da naki Nafisa
in kika yi aure zai yi kewarki koda yake Allah ya taimakcshi ba
nisa za ki yi ba ban yi magana ba murmushi kawai n ayi sai ya
ci gaba ai ganin kin kusa kare karatunki baki ga yanda Manniru
ya tayar da ginin gidanshi ba kai yaron nan yana aiki kin je
kinga aikin naku kuwa na ce ban jc ba, Zara'u ta yi sauri ta ce
mishi kai Sallau ta je ba sau daya ba ma abinda ko wani gyara
za a yi sai ya zo ya gaya mata Sallau ya yi dariya yana sosa
keyarshi ya ce ai yaron yana son Nafisa.
Zara'u in dai zaka yi
mishi zancen Nafisa to ba zai gaji da hirar ba, Luba ta ce aikin
Malam kenan.
Babu wanda ya tamka mata sai Sallau ya ce mun
don Allah in kin ganshi Nafisa ki yi mun godiya shekaranjiya
da naje ganin ginin naku ina cikin gidan sai gashi ya zo ya
sameni muka gaisa dashi ya yi murnar ganina yana ta yi mun
godiya wai da na samu lokacin zuwa in ga aikin nashi da zan
tafi ya ciro kudi a aljihunsa ya bani sai da na dawo gida na
kirga wallahi sai na samu dubu biyu har da dari shida yana
murmushin zolaya ya ce gaskiya kasuwa tana kai muku baya
kirge don zai yi kyauta Luba ta ce a hau kasuwa ko wanki ba?