Sashe 7
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da
safe bayan na kammala karatun safe da nake yi wurin babana
na shiga wurin Umma na je gaishcta daga nan in yi mata aikin
da na ke yi mata sai ta ce mun ai ke yanzu kin zama sarauniya
a gidan nan sai ki wanke goma ki tsoma biyar, llabibu ya hutar
dake kin ga wadannan ta nuna mun wasu mata su biyu da
alama basu dade da shigowa ba kuma akwai alamar bakunta a
tare dasu na daga ido na kallesu cikin muluntawa na gaishesu
sai Umma ta cc to yanu Habibu ya shigo dasu ya cc su
karbcki duk wani aiki d akike yi a gidan nan don haka je ki
abinki, ki kara wanka ki yi kwalliya na ga alamar kwalliyarki
la jiya ta burgeshi.
Na laso ina dawowa ina tunanin murmushin da naga
Umma ta yi a karshen maganarta wanda bai yi mun kama da
murmushi na sosai ba a tsakar gidanmu na samu Amina na
gaya mata abinda Umma ta gaya mun ta shiga dakinta ta dauki
gyalc ta yala ta ce bari dai in je in ji ko kin yi mala wani laifin
ne?
Na shiga dakin har lokacin babana yana duba litatlafanshi
na je na zauna kusa dashi ina jiran dawowar Amina in ji abinda
zata ce ba adadc ba kuwa sai ta shigo ta zauna ta dan jira ya
gama karatunshi ya yi addu'o'in da yake yi muka shafa, sannan
ta ce mishi malam kaji wai yaron nan ya kawo masu aiki maza
biyu mata biyu ya cc duk aikin da kuke yi kai da Nafisa ya
dakatar dashi su su karbcku babana ya tsaye ya dan yi shiru
jimawa kadan ya ce to Allah ya saka mishi da alheri, ta ce amin
dama akwai maganar da nake son gaya maka ta soma bashi
labarin yanda muka yi da ita cewar ba zan auri mutumin da na
fi shi tsayi ba.
Babana ya dan yi murmushi ya cc a dan bata
lokaci kadan Amina ni zan fi son ace na baiwa Nafisa mijin da
akc so, haushi ya kama Amina jin maganar da babana ya lada
la harareshi ta ce ke yi ki tashi ki bani wuri in kin zauna
kwalliya kin rinka lailaye jiki kenan kina karawa dama kin yi a
hankali wata rana duk kyan fatarka cikin kasa za a turbudeka
jikina ya yi sanyi na tsaya ina kallonta, babana ya cc Allah ya
sa mu shiga asa'a in muka tali da imaninmu babu komai cikin
yardar Ubangiji sai ta zame mana hutuce ya kalli amina cikin
nutsuwa ya ce ban cika son in ga kina matsawa yarinyar nan
ba, ban ga wani abinda take yi wanda ya sabawa shari'a ba, in
kan zancen ta fidda mijine damuwarki ina ganin addua
ya kamata ki rinka yi mata Allah ya bata miji na kwarai in mijin nata ya zo ke ba sai kin ce ta kawo shi ba.
Leshin da Alhaji Mainasara ya yi mana na sanya cotton les ne mai ruwan bulu yana da fararen duwatsu jefi jefi a jikinshi rigar baba ce na sanyata na daura zanin a kanta na daure gashina da farin ribon saboda takalman dake kafata fararene da jakarsu na daura dankwalin leshin a kaina na dauko gyalena fari sol shima yana da duwatsu a jikinshi na yane kaina ga sarkata sabuwa ita na sake sakawa tare da abin hannuna da zobe na cewa Amina bari in je in gaida Hajiya Kande kafin su Zara'u su gama mu fita tare ta ce to ta fita sai na kalli babana na ce mishi baba ita Amina bata san in na auri mijin da nafo shi tsawo mutane dariya zasu rinka yi mana ba tun ma ban aure shi ba gashi yaya Habibu ya fara mana tsiya yana cewa zai kawo Camera shi ya daukemu a hoto babana ya kalleni ya ce Habibun yake yiwa saurayinki shakiyanci?
Na ce e, yace hakane da ina fesa turaren nan haka nace mishi to na ajiye na fita, ina fitowa kofar gida muka gamu da Yaya Habibu zai shigo gida yayi wanka sai kamshin sabulunshi ke tashi jallabiyace fara a jikinshi ya kalleni sama da kasa yayin da yake sosa kunnenshi da dan mukullin dake hannunshi yace kin yi kyau fa Nafisa ko da yake nasan kin saba jin kalmar wajen samarinki hakan ba zai hana nima in gaya miki ba, ban yi magana ba in banda murmushin da na yi na dan kauce mishi don ya shige sai ya ce ai tunda na rigasu ganin kwalliyarki to gara in yi musu wayo in rigasu baki goron sallah, muje falona.
Ya wuce na bishi a baya muna shiga falon ya nunamun kujera da hannunshi yace zauna mana shi kuwa ya tsaya yana kokarin kunna sigarinshi ya je ya zauna kan kujerar dake daure da wacce nake zaune, muna fuskantar juna dabusar da hayakin sigarinshi a hankali sannan ya gyara ya jingina da kyau yana kallona ya ce sai ki yi hakuri na riga na baci da shan sigari wanda duk ya zauna kusa da ni sai na busheshi da warin taba ki tayani addu'a in daina shan sigari na kalleshi na ce kana
son dainawa ne?
Ya yi mnurmushi ya cc haba Nafisa kalli fa
abinda suka rubuta ajikin kwalin sigari na kashcdi ga masu
shanta ya miko mun na ce mishi a'a barshi kawai ya ce ah to
kin gani ke ko kwalin baki son rikcwa da hannunki ni kuwa in
aat bankawa cikina hayakinta na dago idona na kalleshi muka
yiwa juna murmushi ya kade tokar a ashtray dake kusa dashi
ya koma ya zauna sosai ya ce an jima kadan zan tali na ce har
ka yi hutun sallar?
Ya yi murmushi ya ce talaka wani hutu
garcshi ina laili?
Jiya na z0 na kwana anjima da yamma zan
koma kin san har yanzu ban gama nutsuwa ba gidan da nakc
ciki ba nawa banc yanzu ne nake ginin gidan da nan gaba zan
rauna da iyalina a ciki cikin yardar Ubangiji ki tayani addu'a
matar da zan zauna da ita a gidan ta samar min da irin
kwanciyar hankalin da nake fata.
Na ce Allah ya sa ya ce to
amin, kin ga kuma busincss center dina ma a satin nan nc za a
yi bikin budeshi kin ga kenan akwai ayyuka a gabana da yawa,
na ce haka ne ya kalleni cikin nutsuwa ya ce yanzu idan na tafi
ta yiwu in je in dade ta yiwu kuma in kasa dadewa in dawo
kwanan nan ya dangantane ga irin dauriyar da na iya yi kin
ganc?
Kaina a sunkuye na ce mishi e, ya mika hannu ya dauko
wani dan karamin kati dake ajiye kan stool ya miko mun nasa
hannu na karba ina dubawa complimentary card dinshi ne a
jikin katin an rubuta Barrislcr Ilabib Lawal Mainasara sai
lambar gida dana office da lambar waya da ta mobile.
Na sake maimaita sunan cikin zuciyata saboda dadin da
ya yi mun ya kira sunana a hankali na dago kai na kalleshi
shima ni yake kallo ya ce zan yi farin ciki kwarai idan har kika
samu damar bugo mun waya bayan na tafi zan so mu tattauna
al'amura masu yawa wadanda bamu samu damar tattaunasu
anan ba, kin gane na ce mishi c ya lambaycn za ki bugo na ce
c, ya ce alkawarine la, na ce e, inna samu dama zan bugo ya yi
ajiyar zuciya, ya cc to in z aki bugo zan so ki je ki bugo mun a
wani bussiness center ko nitc kar ki yi amfani da wayar gidan
nan kin gane, na ce e, ya ce daga hulata dakc kan kujerar can
akwai kudi ki dauak ki ajiye a wurinki don biyan waya, na ce
a'a barshi akwai ba zan rasa kudin biyan waya ba ya yi wan1
lallasan murmushi ya ce Hajiya Nafisa kenan ai na san ba kya
rasa kudi tun daga yanda nake gani ana yi miki layi, to amma
ni kuma wani irin mutum ne ba na yarda in ci bulus don haka
dauki ki rinka biyan wayata.
Naje na daga hular, bandir ne na
naira dari biyar biyar dubu ashirin na juya na kalli wajen da
yake zaune, ya riga ya tashi ya nufi cikin dakinshi ina tsaye a
wurin har ya fito, ya zo ya sameni ya kusa dani har muna jin
bugun kirjin juna, ya zuba, min ido yana kallona na sunkuyar da
kaina kasa, saboda yanda kallon ya yiwa zuciyata tasiri ya
soma magana a hankali tamkar wanda ke jin tsoron kar a ji
maganar da zai gaya min.
Ya ce ina fata don yaya ya yiwa kanwarshi kyautar
fulawa ba zai yi laifi ba? ban iya bashi am sa ba saboda yanda
yanayin jikina yake ciki saboda numfarfarsihinshi dake sauka
fuskata ya miko mum fulawar na sanya hannunu na karba rose
fulawacc mai kyan gaske ga 'yar kankanuwar wasika like a
jikinta, kamshinta mai dadi ya bugeni ban san sanda na kaita
hancina ba ina san sanawa, na cemishi na gode, ya ce ni ke da
godiya Nafisa da 'kika amince kika karbeta ga barka da sallah
da nace zan bayar nasa hannu biyu na karba wani abu ne kamar
akwati ko kwali an yi rapin dinshi da irin takardar nan mai
kyalli da ake samu a super market, na ce mishi na gode, ya sa
hannu ya dauki dubu ashirin din nan ya sanyashi cikin wata
leda fara mai kauri ya nade ya miko mun na karba na sake
cewa na gode, ya koma kan kujerar da dama yake zaune yana
kokarin kunna wani sigarin ya ce naga handkerchif wurin
Zara'u ta ce mun ke kika yi mata sun ban sha'awa ina so ki yi
mun irinsu na ce mishi to ina ganin akwai wasu dana karasa
shekararjiya zan je in kawo maka su, ya ce to na gode ban da
su me za ki iya bani?