Sashe 13
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Muna fitowa da kyar na karasa dakina na kwanta kan
gadona na soma kukan bakin cikin wulakancin da Umma ta yi
mun a gaban mutanen da nake jin kunyarsu, ina jin Goggo
Kandc tana baiwa Amina labarin yadda aka yi Amina ta fito
tsakar gida zata dauki kwano ta jini ina kuka ta ce ai da kin yi
shiru kin daina wannan kukan kina zubar da hawayenki a banza
ki yi tattalinsu don ranar da za ta yi miki abin kukan na sosai
tunda kin ce duk wahalar auren Habibu za ki yi, ban ce mata
komai ba in banda kara kukan da na yi.
Idris yana kwance a jikina shima tayani kukan yake yi
Sai in ya gaji ya tsaya yana tambayata Anti kema an bugekine?
In ya ji ban yi magana ba ya ci gaba a haka Habibu ya shigo ya
samemu yana 1sayc, ya uba hannaycnshi cikin aljihun
wandonshi kallona yake yi fuskarshi kuwa akwai alamar
damuwa a lattare da ita ya karaso shigowa cikir dakin ya zoya
zauna a bakin gadona ganin haka ya sa na lashi daga zaunc ya
kalleni va ce haba Nafisa me ra sai ki dauki wannan maganar
da muhimmanci har ki zo kina ta yin irin wannan kukan dubi
Idris ma tayaki kukan yake yi ni sam ban dauki abin da wani
muhimmanci ba kuma ban ga ma alamar maganar ta yi wani
lasiri a wurin kow aba balle ki damu kuma ni wallah
kin ji na
rantse miki ko dama abinda aka fada din gaskiya ne tunda ina
son ki ba zai hanani aurenki ba, in kuma rauna dake ba, tare da
ina tuna wnai abinda ya laru a baya ba.
Na dago fuskata na kalleshi cikin hawayc na ce to ni na
fasa, in da baba ya lambayen a lokacin da na gaya mishi na
fasa, ba zan iya ba tun yanu ma kenan nan gaba kuma in na je
gidanka wa ya san abinda a a yi mun, ya dan yi murmushin
karfin hali ya ce me kike daukar al'amarin aure Nafisa?
Don an
yi wannan dan abin sai ki
e kin fasa, to Allah ya sa baban bai
tambaycki ba, kuma ina so in gaya miki da wuya kwarai a yi
aure ba ki ga an yi rikici ba komai kankantarshi ni na ji ma
ance auren da aka yi rikici a cikinshi ya fi albarka don haka ki
yi hakuri kar ma ki bari a san ranki ya baci kan wannan dan
abin ai sai a yi mana dariya a ga kamar in an kara matsawa za a
ci nasara, ki yi hakuri kin ji Nafisatu yi hakuri don Allah, na
kalli hannunshi da ya dora kan cinyata na ce mishi cire
hannunka a cinyata ko don an gaya maka na lalace shi yasa
zaka dora hannunka a jikina ba 1arc da ka nemi izinina ba, ya
dan yi murmushi ya dauke hannunshi yana cewa Allah dai ya
baki hakuri.
Washcgari da salc bayan na kammala ayyukana na gida
na yi wanka na gyara jikina na zo na zaun
ina karatuna na
Alkurani mai girma sai da na kai karshc na yi addu'a na shala
fatiha sai Amina ta ce mun yau tunda gari ya wayc kin shiga
cikin gida kuwa, na ce a'a ta ce to ina dalili tashi ki je ki
gaishesu na ce ni gaskiya Amina ba zan rinka shiga gidan nan
ta sharrin da sukc kulla min ya isheni haka, t
a harareni ta ce ke
kar ki kawowa mutane rashin kunya kin ji tunda kika cc kina
son danta ai hakuri ya samcki na cc to ai na ce mishi na fasa
nan da nan ta harzuka ta ce kin fasa me kc fa yarinyar nan na
lura baki da hankali kina nu fin kin fasa auren Ilabibu kina
nema ki mayar da mutanc abokancn wasanki wato ma kece
kike iko da kanki in kin ga dama sai ki cc kina yi in kuma
ranki ya Baci sai ki ce kin fasa, to ki yi kokari, Malam ya ji
wannan zancen a bakinki za ki gane kurenki na sunkuyar da
kaina kasa na yi shiru jimawa kadan sai na ce mata Amina ina
so an jima in je gidan su Nafi Sidi ta girgiza kai nuna alamar
rashin yarda ta ce dazu Malam yake gaya mun cewar tunda kin
riga kin tsayar da Ilabibu to baya so ya rinka ganinki a waje ko
gidan Goggo z aki a sanar dashi tukuna yanzu in kin ga kin fita
waje to makaranta za ki koma.
Raina ya yi matu kar baci jin
takurar da aka sanyani a ciki, a gaban Amina na zauna na yi
kuka har sai da na gaji na yi shiru don kaina bata ce mun komai
ba, hidimar gabanta kawia 1ake yi sai da ta ga na yi shiru sai ta
ce mun ki tashi ki je ki yi abinda na ce miki ko na tashi na nufi
cikin gida falon Umma na fara shiga tana zaune kan kujerarta
Yaya Hlabibu da Mansur suna zaune can gcfe daya kan
shimfida daya ban san mc 1ake gaya musu ba, na dai ga alamar
maganar tana da muhimmanci don su dukansu a takure suke na
shiga na durkusa na gaisheta ta amsa mun cikin fara'a tamkar
ba ita ce ta yi cin zarafin nan ba jiya na tashi na fita na dawwo
dakina na ci gaba da kwanciya ban sake lekowa ba sai da
Sallau ya zo ya yi sallama a kofar dakin yana cewa ranki ya
dade kina cikine ban amsa ba na tashi na lcko na ce mishi
Sallau bana so kana kirana da wannan sunan ka kirani Nafisa
Kamar yanda na saba ji kana kirana ya yi murmushi ya ce to ina
Kuma na amsa lafiya bayan mun gaisa sai ya ce ga aike nan
yallabai ya ce in kawo miki ki duba ki gani ko akwai abinda ba
a saya ba sai ki yi magana na je na leka kwalayen da Sallau ya
nuna mun ina dubawa gaba daya kayayyakin bukata ne na
gida tun daga man wanke baki zuwa kayayyakin abinci iri iri
har mapgi babu abinda ba saya ba na kalli Sallau na ce gaya
mishi na gode, na juya na shiga dakina na zauna ina goge jan
farcen da ke jikin yatsuna na ji shigowar yaya Habibu da
Mansur dakin Amina sun kai kusan mintuna goma a dakin
sannan suka shig0 dakina Mansur nc a gaba yana shigowa ya
jawo kujcra ya zauna shi kuwa Yaya Habibu ya zo bakin gadon
da nake zaune ya zauna.
Mansur yana kalle kallen hotunana da
na yiwa dakin ado da su sai ya ce wayyo ni Mansur Allah dai
ya sa ba wani laifi na yiwa kanwar nan tawa ba naga kamar
lana daure mun fuska ko kuma gajiya da bakuntar tawa ta yi
oho na dan yi murmushi na ce lah Yaya ya ya za a yi in gaji da
bakuntarka ni baka yi mun komai ba, ya yi murmushi ya ce kin
ga har na ji sakat tunda kin ce ban yi miki laifi ba, to amma
gaskiya nio kina bata mun rai tun daga jiya zuwa yau kowane
lokaci na ganki sai na ga hawaye a idonki bana jin dadi kin ji
ko na ce mish
c, ya ce ki yi hakuri kin gane, na ce mishi 1o.
Yaya Habibu ya ce in mun tati za akawo miki taswirar
gini guda biyu in kin yi nazarinsu sai ki zabi wanda ya fi miki
kyau wanda duk kika zaba ni daidai ne a wurina ina so zan fara
aikin ginina na filina dake kasan layi kwanan nan don a samu a
kammala shi kafin lokacin biki, ya zo na ce ni kar a kawo mun
wata taswira ni cec mai zabar maka irin ginin da zaka yi?
Mansur ya yi murmushi ya ce ba laifi bane in kin zaba tunda
kece za ki fi kowa zama a gidan kin ga in gidan yana baki
sha'awa ai za ki fi jin dadin zama a cikinshi ban yi magana ba
sai na ji ya ce bani makullin dakinka Habibu, Yaya Habibu ya
mika mishi makullin dakinshi ya karba ya fita sai Yaya Habibu
ya ce mun ko da yake Malam ya hanaki fita in kin ga kina son
uwa gyaran gashinki kina iya tambaya ba za a hanaki ba, na
harareshi na ce ni banga amlanin wadannan dokokin da kake
$awa Malam yana sanya mun ba ba za su yi maka amfanin
komai ba don abinda ake gudun ya riga ya faru tunda ina ganin
lalacewar da zan yi a watanni hudu nan gaba babu yanda za a
yi ta kai wacce na yi a shckaru goma sha bakwai da suka wuce.
Yaya Habibu ya tsaya yana kallona ya ce ni kuwa ban
san yanda aka yi Nafisa ta koyi mita ba, wannan maganar ba na
baki hakuri na ce a daina yin ta ba, na ce in daina yinta akan
me ba ita ce dalilin da ya sa ka ce a hanani fita ba, ko me kake
nufi?