← Book details Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 14

Sashe 11

Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sallau
ya cc Habibu mana ko baki san zancen banc ta ce ban sani ba
la Luba ta harareta munafuka kin sna1 mana Sallau ya yi
murmushi ya ce ke kuwa Lubabatu dadina dakc ba wuya ki
agi mutum, ta ce to ka rama mata mana, ya ce a'a ni awa kun
li kusa bai sakc kulata ba muka ci gaba da zancenmu yana
Cewa ai ni in Allah ya yi aurenki da yallabai Habibu zan yi
farin ciki na san za ki kara shigar dani a wurinshi dama kuma
na riga na yi mishi magana kan ina so ya samar mun aiki, tunda
takarduna sun lito sai ya ce wal in bar wannan maganar tukuna
sai bayan bikinku in kara tuntubarshi lokacin ya nutsu, na ce to
Yallabai Allah ya sa rabonka ce, ya cc amin Sallau ai kinga
wannan rigar ta jikina kin san irn dinkinshi ne na ce c, ya ce to
shi ya bani su kala biyu har da takalmin kafata da wani turare
da muka dawo daga tashar lulani na yi murmushi na cc to
amma Sallau ai ina ganin bai kamata ka yi saurin marawa
yallabai baya ka kyale Mannir ba tunda shima mutuminka ne
ya yi darnya ya ce a to baki ji ance wai wata kusar ta fi wata ba,
in aka ce ga oga llabibu yana son abu ai kuma shi kenan mu
masu mara mishi baya ne, muna karyowa kwanar unguwarmu
sai na ji ya cc kin ga dan halak ina zancenshi ashe ya zo
gaskiya oga llab
bu yana birgewa irin wadannan motoci da
yake hawa ji wannan mota don Allah yanda take wani wal wal
a rana
Sallau ya yi parking ina tsayc jikin but din motarina
jiranshi ya zo ya bude don kullc but din-ya yi da makulli ya zo
ya bude yana ciro mana jakukkunan mu ya ce in kin ga dama
ki je abinki zan kawo miki jakarki har dakin Amina, ai ke
yanzu ke ce madam din gidan nan na ce kai Sallau daina fadin
haka, ya ce to wallahi kuwa ko Alhaji ma yanzu ai da Habibun
yake gadara na ce kai dai bani jakata ka ga tafiyata daidai
lokacin Yaya Habibu da Mansur suka fito cikin shirin tafiya
sallar Juma'a, sannu da zuwa kawai n ayi musu na kauce suka
wuce ina jin Yaya Habibu yana cewa gaskiya ka yi kokari
Sallau har ka je Langtang ka dawo dadina da kai akwai tafiya
ban ii abinda Sallau ya fada ba na yi nisa sai da na je na gaida
Umma kamar kullum yanda na saba yi na gaida duk mutanen
gidan sannan na nuli sashinmu.

A sashinmu Aminace ita kadai
ko ina cikin gidan fes yake a tsabtace ita kanta ta yi kwalliya
tana zaune kan tabarma tana damun fura na kuma san furar
babana takc damawa don in ya sauko daga Masafllaci ya sha,
ina ajiye jakaia na ga waya akan wani dan tebur kusa da wani
tsohon dogon yaron Amina na dauki kan waya na kai kunncna
na ji yana aiki na ce kai Amina daga ina muka samu waya?

Ta
ajiye kwanon furar yayin da ta tashi ta nufi kofa zata fita tana
cewa llabibu ne ya saka ta na biyota a baya ta shga dakin girki
tana tambayata za ki ci abinci nc?

Na ce a'a ina aumi wanka
nake so in yi kafin in yi sallah na lura da wasu canjc-canje da
aka samu agidan sai dai ban yi magana ba saboda na san wanda
ya yi su na idar da sallah ina shafa mai babana ya shigo na yi
mara na z0 na karbi dardumar dake hannunshi ina yi mishi
sannu da zuwa ya amsa cikin fara'a yana 1ambayata kun dawo
Nafisa?

Na ce mishi e, baba na tsuguna na gaishcshi sai ya ce
mun jcki ki gama shirinki sai ki zo na ce to na kammala shale-
shafena da gyarc-gyaren da zan yi na fiddo wat babbar riga
tawa ta shadda asalin gczna purple colour rigar kaluwa ce don
ranr da na fara Sanyata tilas sai da na yi amlani da takalmi ma
tsini sosai dan kar ta ja kasa, yau kuma ita ce rana 1a biyu da
zan sakc sanyata na hadota da dankwalinta da Byale mai
kalarta sai da na sanya underwcar na sanyata na zuba wara
waran yaya Habibu a hannuna na dama yayin da na daura
agogona a hannun hagu shima agogon 1giyar dana daura mishi
purple colour din ne ga zobuna sun kama yatsuna hagu da
dama, na 2o na bude jakata na fiddo sarkar da Mansur ya kawo
mun, na mikawa Amina ta karba ta duba ina yi mata bayani ta
mikawa babana ya ce na gani bata kawai ta saka na karba ita na
Sanya ranar na yi matukar yin kyau kusan sai in ce ban taba
kwalliya mai tsada irin ta yau ba, ina vaunc kusa da babana hira
muke yi yana yi mun nasiha kan al'amuran rayuwa sa
kalleni ya ga kallon tuwonshi nake yi ya yi murmushi ya cc kar
dai tun isowarki Amina bata baki tuwon nan mai dadi kin ci ba,
Amina ta yi 'yar dariya na ce baba azumi nake yi amma
gaskiya ya bani sha'awa miyar ta ji manshanu, in akwai saura a
ajiye mun zan ci.

Amina ta ce ai kuwa kika hanani in ba almajirai abincin
nan to sai kin ci shi ba zai yiwu in kin sha ruwa ki zo ki ce mun
kin koshi ba, na cc to gaskiya dai ajiye mun miyar kawai tunda
taushe ce ko da cokali zan sha in ji irinta, babana ya jawo
kwanon furarshi ya fara sha, al'adarshi duk lokacin da ya ci
abinci zai dora fura akai da ya gama ya sharc bakinshi ya yi
hamdala ya ce mun fita da kwanukan na fitar na dawo sai ya ce
mun ina fata Amina ta yi miki bayanin zuwan habibu kan
zancen aurenki da zuwan da ya yi ya gaida kakanninki ni kam
Allah ya sani na yi farin cikin uwan nashi domin Habibu fun
yana yaro mai ladabinc sh1 ne karami akan su Abdullahi amma
ya fi su basira shi ya lara yin saukar Alkur'ani a gidan nan
kuma ni yana ganin girmana tun ba yau ba to amma Amina ta
gaya musu cewar akwai wasu abubuwa da take jiye miki soro
wai yanda ita Hajiya ke sawa yaran suna sakin matansu domin
wai malar Mustapha ma auren ya mutu har sun daukO yar
karamar cikin yaran ni wann
n bai dameni ba don al'amari
duka na Ubangiji ne yanzu dai abinda nake so in gaya miki shi
ne Alhaji ya tuntubeni da maganar ki bayan uwan Habibu na
farko kan zancenki na kuma gaya mishi cewar ke da Habibu
duka nashi ne in ya ga Habibu ne mijin da ya dace dake to ni
na bashi walittakarki ya baiwa Habibu ke in kuwa ya ga akwai
wani wanda ya dace dake to yana iya baiwa shi wancan din ni
na amince ko waye ya ce man 1o ya gode Allah ya tayashi yi
miki zabi na alheri na ce mishi amin, to shi Habibun ya gaya
mun cewar Alhajin ya ce mishi ba zai yi komai kan maganar da
yazo da ita ba sai kin dawo tukuna yau kuma kin ga suma sun
70 Sun zo ne su ji abinda za ki fada in Alhajin ya tambaycki sai
ki nuisu ki sani duk abinda kika gaya mishi shi kenan babu
sauran ki dawo ki ce kin canza, na ce mishi to,
Ya tashi ya fita na ci gaba da harkokina wajen karfe
hudu da rabi ina kwance a dakinmu ni da lauwa, naji llabibu
yana gaida Amina a tsakar gida na tabbatar dakinmu zai shigo
na yi maza na tashi na dauki rigata dana cire na ajiye kan
kujera lokacin da zan kwanta don kar in yamutsata na saka ta,
ban 1saya daura dankwali ba, sai na zauna kan kujerar da nake
zama in yi karatu, ya turo kofar a hankali tarc da yin sallama na
amsa mishi ya shigo ya taho yana kallona ya ce ni na zo tunda
ke kin ki zuwa na ce ba na ki zuwa banc amma yanzu daga
dawowana sai kuma in Zo wajenku ai sai ace na cika zumudi ya
yi murmushi ya ce na yarda dake ya zauna kan kujera yana
kallon album dina hotuna nane ni kadai a ciki ya ajiyc wannan
ya sake dauko wani ni da kawayenanc da ya gama ya ajiyc sai
ya cc ina hotunan wannan mutumin mai fadin kai na yi
murmushi kawai na nuna mishi kusurwa can gele daya inda na
ajiye hoton Manniru babban gilas window filc, ya ce mhm bai
kara cewa komai ba, jimawa kadan sai ya ce watakila baba zai
so jin ta bakinki yau a game da maganar mu ina fata kin shirya
na dan dago fuskata na kalleshi kallona yake yi ya ce don
Allah kar ki yi wasa Nafisa na matsu kwarai ina so in samu
nutsuwar zuciyata ta bangarcnki don in iya dunfarar al'amuran
da ke gabana wallahi tunda maganarki ta shigo cikin al'amarin
ana 1sayar da komai kuma in ba na samu kin tsayar mun
damagana an yi mana baiko ba hankalina ba zai kwanta ba kin
gane, na ce e, na daga ido na kalli agogo ya lura ina yawan
kallon agogon ya ce ba dai wani wuri za ki ba na ce mishi ina
so ne in je kantin Mr Biggs zan sayo abinda zan yi buda baki
dashi zan so in shiga kicin yanzu kuma k aga biyar da rabi ta yi
in ban tafi yanzu ba magariba za tayi ban dawo ba.
Chapter 11 · 0% Book details