Sashe 10
Tabbataccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ce ban ji wani abu sosai ba wanda
7an iya fada, ya yi saki ya ce haba Nafisa (Stop playing tell
me something reliable) in ba so kike ki sani in yi hauka ba kin
san kuwa irin halin da na shiga bayan rabuwarmu in banda
bana kasar nan da tuni na zo ba zan iya wannan dadewar ba ya
shiga bayyana mun yanda yake jina a zuciyarshi yana kuma
rokona in gaya mishi wata muhimmiyar magana da zai dan ji
sanyi a zuciyarshi da dai naga rokon ya yi yawa sai na sanya
hannu cikin aljihun rigata na zaro wani dan kankanin kwali da
na yi rapin dinshi cikin irin takardar nan mai kyalli da ake saye
a supcr markct yana karba ya yi Bisimillah ya warwarc
handkerchip ne masu kyau guda bi
u na yi musu cin baki da
fulawa, masu ban sha'awa sosai dinkin ma na musmaman na yi
na sanya zarcn ya yi tsari fiye da duk wanda na taba yi a kasan
maimakon swcct dreams da na rubuta a wancan sai na rubuta
mishi 'You're lovely dayan kuma 'You 're special ya duba
handkerchif din ya yi murmushi ya cc Allah ya sa ba don ado
kawai aka yi rubutun ba na boye fuskata cikin tafukan hannuna
na ce mishi ( You re everthing have written on the
handkerchief)) Ya yi wata irin dariya da ta bani sha'awa ya ce
Thank you very much Nafisa.
Mun jima muna hira kafin su Mansur suka dawo shida
Nafi Sidi, Mansur ya ce mun kai ai makarantar taku ba karama
bace kuma na ga alamar kuna wasa sosai don filin wasan naku
ya ban sha'awa, ko dayake an ce mun wai ke yar wasan basket-
ball ce ko?
Na dan yi murmushi kaiin in yi magana sai ya ce
kin birgeni, ina so in ga mutum duk inda aka taba yana nan,
abokina yace mun ba kyanki kadai ya tafi da zuciyarshi ba ya
tabbatar mun cewar ke mai basira ce, ya nuna mun handkerchif
din da kika saka da hannunki ya tafi mun da result dinki na
ganshi very excellent result karatun addini kuwa ya ce
mahaifinki ya gaya mishi a yanzu kina kokarin haddar
Alkur'ani mai girma, gashi yanu kawarki take gaya mun
cewar ke gwanace in aka zo lagcn wasan basket ball, har ma
kina wakiltar makaranta, kin ga in ka samu mace mai irin
wadannan kwalitis din ko mummunacc sai ka auri abarka babu
abinda y
damcka da muninta, to balle kc ya yi sa'a in banda na
san shi da kishi da sai in ce randa ya nishadu ya ce ki shiga
(Miss Beuaty Competition) za ki iya dauko mishi crown din
suka yi dariya ni kam shiru na yi na sunkuyar da kaina kasa ya
ci gaba da gaskiya na yi farin cikin ganinki Nafisa addu'ata
daga yanu ita ce Allah ya sa ki zamc mana uwar iyali Yaya
Habibu ya yi murmushi ga alama maganganun Mansur sun yi
mishi dadi shi da Nali suka amsa amin Mansur ya je ya bude
but ya ciro wata katuwar jaka ya kawo kusa dani ya ajiyc ya ce
mun ga tsarabar da na kawo miki ina fata idan kin bude ba za
ki zargeni da yawan son kai ba man shafawa nc kawai a ciki
don Allah a kara himma a yi ta shafawa ana gyara kai sosai
dama tubarkalla randa duk abokina ya taba yaji yaya ne?
Yana
maganar yana kallon idon Ilabibu yana murmushi Yaya
Habibu ya ce da dai ka kama girmanka tunda ka ce kai yayane.
Ya sanya hannu a aljihu ya ciro dubu biyu ya mikawa
Nafi Sidi ta sa hannu biyu ta karba lana yi mishi godiya shima
Habibu dubu biyu ya bata suka yi sallama ta dauki jakar da
Mansur ya ajiye tatafi da ita Mansur ya kalleni kallo na
nutsuwa ya ce ina lata alamar da na gani a zahiri shi ne har
cikin zuciyarki?
Ban iya amsa tambayar ba saboda nauyin da ta
yi mun sai na dan sunkuyar da kaina kasa ina sauraronshi ya ci
gaba tunda Allah ya sa mun samu amincewarki a sati mai zuwa
za mu je Jos mu sanar a gida don a daidaita komai in ta kama
ma ayi baiko kafin ki karasa karatu sai ayi don a sallami
samarinki da abokina yakc gani suna tayar mishi da hankali kin
san ta nan wurin bashi da hakuri gashi kuma yau ma na ji an ce
sai da wancan din ya zo ya kalli Habibu ya ce da gaske Nafi na
tambaya ta ce mun yazo da wuri ya koma wai zai tafi Legos
Nafisa na gode Allah ya saka miki da alheri sai mun sadu a
gida in kun je hutu ko?
Na ce to-Allah ya kaimu nima na gode
ka gayar mun da Mumi da mamanta ya cc to za suji ya je ya
shiga mota yana jiran Yaya I labibu, Yaya llabibu ya ce mun za
fa mu je gida a yi magana kin amince?
Na ce na amince, ya ce
to na gode sai kun dawo don Allah ki gayawa su Lubabatu su
yi hakuri mun tafi sai mun hadu a gida, na ce to Allah ya
kiyaye hanya ya ce amin.
Na shiga hostel daidai lokacin da Luba ta rungumo kayan
jakar da suka zo da ita ta zo ta zuba mun akan gadona na zo na
tsaya ina kallon kayan.
Kayan bukata ne kawai dangin abincin
gwangwnain sabulai na wanka da wanki man wanke baki
abinshi na kwali da makamantansu sai kudi naira dubu biyu
abinda na tabbatar shi ne Luba ta yi rabon nan dani ne don ta
san kayan cikin jakar na mutum uku ne ina jin komai uku uku
ta samu don ko a gida tana jin zalin yanda Alhaji Mainasara
yake mana rabo dai da dai hakanan ni duk abinda wani zai
kawo mun in na bata bata karba sai ta tabe baki ta ce kema kin
san bani da bukatarshi don haka maimakon in rinka basu tana
dawo dashi sai kawai in je in ce musu ga abu kaza an kawo
mun ko da mai so ya zo ya diba duk abinda na je na gaya musu
an kawo mun Zara'u zata zo ta diba koma haka kawai ta zo ta
ce mun Nafi na dauki abu kaza cikin kayanki ko kuma in kina
da abu kaza bani amma ban da 1uba, sai da na gama kwashe
kayan da Luba ta zuba mun akan gado sannan Nafi Sidi ta
kawo mun jakar da Mansur ya z0 mun da ita ina budcta wani
lafiyayycn leshi ne a sama ran ma iya cewa ban taba ganin
irinshi ba, kalarshi ruwan marum da dan fari fari ga kuma
duwatsu a ikinshi sai takalmi covershoe mai kyau da jakarshi
sarka da yan kunne na English gold irin gold din nan da sai
wanda ya san asalin gold zai gane darajarshi sauran kuwa duk
kayan shala ne danginsu kayan gyaran gashi man shafawa na
jiki, sabulai masu kyau na gyara fata turaren wanka da na
shafawa a jiki ga na fesawa a kaya, yaran kwanarmu sia cewa
suke yi wow Nafisa wane dumus din ne mai wannan shoping
din?
Na je kwanar su luba na ce mata Luba wai ku yi hakuri
suna sauri sun tafi sau mun gamu da a gida.
Ta ce to dama ai na san wajenki ya zo ban kula ba, na ce
zo ki ga kayan da abokinshi ya kawo mun kamar abin arziki ta
zo ta duba ta gama lissala komai sai ta ce wannan ba sayayyar
abokinshi ba ce, nashi nc aka fake da aboki kan uba har da
wannan danyen goycl din a ciki?
Lalle ne dama Umma ta riga
ta lada shima ya fada tarkon Malam tana ladin haka sai ta
fashe da kuka yara kuma za su yi in banda dariya, ita kam
Zara'u da ta zo ta gani tsayawa ta yi ta dibi abinda takc so a
ciki ta kuma yi mun murna da ta faki idon Luba kuwa zuwa ta
yi ta ce mun gaskiya in har na auri Yaya I labibu ita zata fi
kowa larin ciki don haka tana murna. ganin irin kayan dake
cikin jakar sai na kulleta na dauketa na je na kaiwa principal
dinmu ajiyarta, Luba kuwa ni da ita abin ba a magana tun ina
kulala ina yi m
ta magana har na gaji na sharcta, a hak har
muka kammala jarrabawa aka sallamemu.
Muna dawowa a hanya ina zaune a gaba ni da Sallau
dircba yayin da Luba ke zaune a wurin zaman mai mola wato
owners corner, ara'u kuwa tana gefen zaman dircban muna
tafe muna hira muna tambayar Sallau abubuwan da suka laru
bayanmu yana bamu labari mun yi nisa da taliya sai sharara
gudu yake yi yana zuba zance mu kuwa sai kwashcwa da
dariya muke yi ga dadin labarin da yakebarmu ga farin cikin
zamu je gida can sai ya ce mun kai Nafisa ni ko Yaya Manniru
zai yi a kanki oho na yi sauri na k
lleshi na ce me ya samu
Manniru kake cewa yaya zai yi a kaina.
Sallau ya ce yaron ne
wallahi ya riga ya mato a kanki ga shi kuma yallabai ma ya zo
ya ganki shima ya ce yana so shi da Mannir din yanzu ba zan
iya cewa ga wanda ya fi shiga bala'in sonki ba ko kin san daga
wancan watan Zuwa yau kusan kullum sai ya zo gida duk kan
Tancenki ne ko wancan satin ma ni na kaisu tashar fulani sh ida
wasu abokanshi su biyu suka je gaiswa.
Zara'u a tambaycshi wayc yallabai kuma Sallau?