Sashe 16
Shin So Daya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nakowa's family wallahi babu wani mahaluk'in daya kama kafarku wajen iya tsara takun basaja,believe me wallahi kune sahun gaba ah iya tafiyar da takun basaja very smoothly ba tare da an sami wata tagargad'a ba,Ni Fadima sa'ad wai *'Wa'* da *'K'ani'* suka ta yawo da hankalina da kaifin tunanina.Da fari de,*'K'ani'* ya b'oye min cewar yana da mata hadda 'ya,sae matarsa tayi takun basaja axuwan ita k'anwarsa ce don de kawai kada na d'ago cewar ita din matarsa ce,sannan kuma wai don kada nayi zargin cewar al'akar soyayyata dashi is secret,family dinsa basu da masaniya,don haka idan har ita ta tarb'eni axuwan fiancee dinsa,toh tabbas xanyi tunanin cewar ai sauran mah sun sani,kawai kawaici suke nuna min,sae kuma aka sami matsala,takun nasu ya sami d'an targad'e,mahaifiyarsa da 'yarsa suka b'ata musu shirinsu wanda hakan ya saka na d'ago cewar tabbas akwai wata ak'asa,wai hakan da matar tasa tayi aganinta son miji ne ya saka ta biye mishi ko menene? Idan kuwa hakane xan iya cewa ita din k'atuwar dak'ik'iyace,raina mata hankali kawai akai awannan shirin,shirin *'DR. MUBARAK MUSTAPHA NAKOWA'* itace '*BASAJA TAKUN FARKO'*............."
Dan murmushin takaici nayi,kana na cigaba"Bayan komai ya d'an lafa,sae kuma *'Wa'* ya kunno mana da tasa k'alar takun basajar wanda ya shallak'e tunanin duk wani meh tunani,friends dina sunsha fad'a min cewar kamar brother inlaw dina is having a crush on me!,amma kasan meh? Saurin k'wab'arsu nayi akan karsu sake min wannan zancen banzar,and do you know why I said so? Sabida aganina brother inlaw dina baze tab'a tunanin cin amanar dan'uwansa ba,kawai de k'yautatawace da kuma kulawa kake nuna min amatsayina na budurwan k'aninka,sae gashi tashi daya ka shayar dani madaran mamaki,sae da kasan ta yadda kayi ka aureni,ayau gani ga *'ENGR.MAHMOOD MUSTAPHA NAKOWA'* wan *'DR.MUBARAK MUSTAPHA NAKOWA'* amatsayin mijin auran '*FADIMA SA'AD MAINASARA'*... gaya min,isn't dat a shameful thing to us? Sannan kuma mutane sun sami abin fada cewar ai 'wa' ya auri budurwar 'k'aninsa,kaga wannan shirin taka itace *'BASAJA TAKUN K'ARSHE'* don daga kai,wallahi insha Allahu babu wani d'a namiji da xan yarda ya sake tsara wata takun basajar akaina......never wallahi........ "
"Fadima please listen....... " ya fada awahalce.
Da sauri na daga masa hannu"Malam saurara min nan!.... lokacin zancen soki burutsunka ya riga da yayi expire,yanxu kuwa lokacin maganata ne,it's my turn to speak out and take actions,lokacin zartar da hukunci yayi......... "
"Bayan igiyoyin auren na rataye ah wuyana shine kike tunanin zartar da hukunci da kanki?taya zaki zartar da wannan hukuncin baby doll? ko kuwa atunaninki ni Mahmood xan tab'a furta kalmar '*SAKI'* ne agareki?toh kuwa idan hakan kike tunani,toh ina son ki sani,Ni Mahmood baxan tab'a sakin matata Fadima sa'ad ba,Mahmood ba ragon namiji bane ko kuma wani sok'on ba da har zeyi tunanin rushe ginin daya dad'e yana ginata ba,baxan tab'a gangancin sakinki ba don na dad'e ina jiran zuwan wannan ranar ta mallakarki amatsayin matar aurena,Fadima ina son kisa aranki cewar ni dake aurenmu mutu ka raba ne takalmin kaza,don haka baxan tab'a sakinki ba,ruwan daya tafasa ya dad'e be k'one ba...... "
Gabana ne naji ya yanke ya fadi da jin maganganunsa,amma kuma se na d'aure nace"Mahmood wallahi se ka sakeni adaran nan ba sae an kai gobe ba,don banzo da shirin fuskantar tashin hankalin dake shirin kunno kai acikin family dinka asanadin aurena ba,baxan tab'a yadda Mubarak ya min kallon 'maciya amana' ba balle har na lamunci tsaya jin yana jifana da wannan kalmar ba,never! wallahi I'll never permit dat..... "
Cikin d'aga murya nace"Mahmood ina meh umartarka daka gaggauta sauke igiyoyin aurena duka ukun dake rataye ah wuyanka don bazan tab'a so ayi mah tunanin gyara wannan auran nan gaba ba....... "
Cike da takaicinta Mahmood yace"Ban tab'a tunanin cewar ke din dak'ik'iya bace sae yau,atunanina ilimin arabi ya gama ratsa k'wak'walwarki,ashe abinda ban sani ba da sauranki,kin kuwa san girman laifin duk wata matar data buk'aci saki da bakinta daga wurin mijinta? Nasan kin fini sanin abinda Allah (SWT) ya tanadar mata,amma shine ke don toshewar basira da kuma tsananin b'acin ran da kike ciki yasa har ke kike nemar mah ayi miki sakin da manzon Allah (SAW) yayi mana hani da yinta,wato saki uku!!,,wa'iyazubillah!! wallahi Fadima ki gaggauta yin istigfari ga ubangiji,sannan kuma ki nemi tsari daga shed'an don duk shine ke neman sakaki ki k'auce hanya,Fadima ina son ki rungumi kaddararki da hannu bibbiyu,ina son ki sanya aranki dama can Allah ya rubuta cewar ni din mijinki ne,ke kuma matata,saki de kamar yadda na fada,kinji nace wallahi bazan tab'a sakinki ba,aurena dake mutu ka raba ne,zaman auranmu daram!,,ni dake kamar magnet da k'arfe haka zamu kasance,am fully ready to face any problem coming soon............ "
Wasu hawayen bakin ciki ne suka soma shatato min saman kunci,xuciyata ta sauya zuwa xuciyar kafirai marasa imani,idanuwana sun rikid'e sun koma na tsantsar bala'i.ko daya daga cikin karatun daya karanto min babu wanda yayi nasarar shiga cikin k'wak'walwata.
Cike da isa da gadara nace"Mahmood ga shawara idan har zaka k'arbeta.... Ka sakeni ta ruwan sanyi tun muna shaida juna,idan kuwa kaki,toh ina meh tabbatar maka da cewar lallai kuwa za'a ji kanmu don ta tashin hankali da kuma k'eta za'a rabu,now its left to you to choose one of conditions listed........."
Murmushin leb'en baki kawai Mahmood yayi,kana yace"All of the conditions listed sunyi tsauri da yawa matar Mahmood,don haka none of the conditions listed will be picked up...... "
Da sauri nace"Haka kace ko? "
"Ba wai haka nace ba,hakan de take.... " ya fada tare da kashe min one eyes.
Gani nayi yana nema ya kawo min taurin kai,ni kuwa xuciyata sae ingizani take,tana meh raya min wasu al'amura araina,ai kuwa da hanxari nayi kitchen ina waigensa,shi kuwa sae murmushi yaketa wulla min.
Ahankali nace"Dan iska yanzun nan kuwa zaka yi abinda nakeso.... "
Shi kuwa Mahmood he wonder wat Fadima is upto,atunaninsa wani abin take da buqata shiyasa taje kitchen din.Babu zato babu tsammani sae ganinta yayi ta fito daga kitchen rik'e da wata sharb'ebiyar wuk'a ahannunta.wata irin zabura yayi tare da mik'ewa da sauri.
Cike da tashin hankali yace"Fadima meye haka? Meh kenan kika rik'e ahannunki?"
Ni kuwa ganin tashin hankali da kuma zallar tsoron dake shimfid'e akan fuskarsa ya sakani bushewa da wata dariyar shekiyanci.
Axuciyata nace"Wow! Plan dina yayi aiki,nasan tabbas baxan sha wata bak'ar wahala ba kafin na sami takaddar saki nah... "
"Fadima nace meye wannan ahannunki?" Ya sake tambaya.
Mur! nasha,nace"Ai! wai tambayata mah kake?okay cokalin cin abinci ne....."
Na fadi hakan tare da tunkaran inda yake,jaa da baya ya soma yi yana fadin"A'ah Fadima wuk'ace fa nake gani ahannunki,meh zakiyi da ita? "
"Au! na aza koh idanuwan mijin nawa sun dena aiki ne,ashe tunanina was wrong,the two eyes are still working tunda har ya gano wuk'a ce ahannuna...."
Dad'a tamke fuska nayi kamar ba Fadima meh sanyin xuciya da imani ba,nace"zancen kuma abinda xanyi da ita,so nake nayi gunduwa gunduwa da namomin jikinka idan har kaki bani takaddar saki nah......"
Da tsawa yace"Ke Fadima! kinyi hauka ne? Kisan kai fa kike shirin aikatawa? Wai ni Fadima meya shiga cikin k'wak'walwarki ne?Dama ashe haka kike ban sani ba? Musa ah fuska sannan fir'auna azuci?"
Ni kaina nasan baxan iya aikata abinda nace ba,barazana ce kawai nake son na masa.
Ban tankashi ba,kawai na nufi inda yake tsaye,da sauri naji yace"Tsaya Fadima karki k'araso don naga abin naki da gaske ne,kina iya aikata abinda kika fada,xan baki takaddar sakinki donni lafiyar jikina ya fiye min komai..... "
Ajiyar xuciya na sake,kana nace"Da kuwa ka shafawa kanka lafiya.... "
Yace"Muje daki na rubuta miki don takadda da biro na ciki..... "
"Oya! shige gaba muje..... " na fad'a da k'arfi.Da hanxari yayi gaba yana meh daga hannayensa duka biyun asama kamar wani barawon da dan sanda yayi arresting.(hohoho! Fadima the seargent).
Na take masa baya ina meh nuna wuk'ar adaidai saitin bayansa,shi kuwa lokaci xuwa lokaci yake dan waigowa yana dan dubana.
Babu zato babu tsammani naji kawai ya juyo yana k'ok'arin warce wuk'ar ahannuna,kokuwa muka soma yi,dayake k'arfin d'a namiji da 'ya mace ba daya bane,sae kawai yayi nasarar k'arbeta ahannuna.Ni kuwa ganin hakan yasa na sake kwasa aguje nayi kitchen din.
Wata kwalbace da ban san kota mecece ba na gani saman wata cabinet,wawurarta nayi,na nufi waje,adaidai Kofar kitchen din muka jame.
Ba tare da wani b'ata lokaci ba na daga hannu na rotsa masa wannan kwalbar aka,ai kuwa ta sameshi agoshi.
Ji kake "Ahhhhhhhhh! Wayyo Allah,innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Fadima kin kasheni......."
Agigice na cillar da sauran fasasshen kwalbar daya saura ahannuna.
Fashewa da kuka nayi,nace"Wayyo! Allah na shiga uku na kashe mijina... " na fadi hakan ina meh k'ok'arin kai hannu na tab'a inda jini keta bulbulowa.
Ture hannunta gefe yayi,da hanxari ya shige kitchen din ya kunna famfo,ya wanke fuskarsa gabaki daya har inda jinin ke bulbulowa,kana ya koma falo duk ina biye dashi ina kuka sae cewa nake ya yafe min,amma k'ala bece min ba.Keys din motarsa ya kwasa da wayoyinsa,yayi waje,nabi bayansa.
Kafin na k'arasa ga k'ofar naga kawai ya rufota tare da kulleta da padlock.
Mahmood na fita waje,ya duba agogonsa,its to eleven.
Daga murya yayi yace"Mal.Bello yi sauri ka bud'e min gate...... "
Da hanxari ya nufi motarsa,sae daya k'ira wani abokinsa dake aiki ah Aminu kano teaching hospital,yaci sa'a kuwa yana kan aiki ne,babu b'ata lokaci ya tada motarsa,yayi reverse,yana jin sanda Fadima keta girgiza kofa kamar xata ballata.
Ah 360 yabar gidan,Mal.Bello ya rakashi da "Yallabai ashe bakace bazaka sake fita ba? "
Ina!! Mahmood ya riga ya masa nisa,maida Kallonsa yayi ga b'angaren su Fadimar,ahankali yace"Anya lafiya kuwa? Kai ban tsammani komai sumul yake ba don yadda Yallabai ya fice acikin mota atsiyace dole akwai ayar tambaya anan,Allah de ya kyauta.............. 📝
*HAFNAN*💞
*💘SHIN SO DAYA NE?💝*
*MALLAKAR:HAFSAT ALMUSTAPHA*
*WATPADD:HAFNANCY💞*
*IG:Hafsy___mustee*
✨✨
*KASHI NA BIYU:RIKICIN K'ARSHE*
🌼BABI NA BIYAR🌼
*page 12-15*
"Fadima I have to take us back,sabida yana da matuk'ar muhimmanci kiji labarin Zeey Maleek d'ita,jin labarin ne ze saka kisan yadda akai naji sha'awar son na aureki,amma kafin na cigaba da baki labarin pls let's eat first don yunwa nakeji sosae...." Ya fadi hakan tare da rik'e cikinsa kamar da gaske,so yake kawai ta d'an tab'a wani abin.