← Book details Sanadin Boko Part 3 complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 19

Sashe 3

Sanadin Boko Part 3 complete Hausa Novel · about 1 min read

2 sanan ya karanta kusan sau 3, sanan ya yarda ita ce. Yayi ajiyar zuciya sauki ya soma samuwa kenan. Da dare yayi yaje ya leka su ta window kamar yan da ya saba duk dare in hashim ya yi dan bacci sai ya saci jiki yaje yayi lekensu. Hashim yasha ganin sa, amma bai taba nuna masa yasan yana zuwa ba. Zaune kan salaya ya hangeta, hunnuwanta a sama hawaye na ......
Chapter 3 · 0% Book details