← Book details Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 19

Sashe 9

Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Haka yaci gaba da juye juyanshi nashigo da sauri naciro lemun axanina nabashi yace kifasamin nafasa ina gani yadaga yasa abaki yamatseshi duka sannan ya hurgar da abin yace nagode nace kaji sauki yace xandeji insha Allahu nace to yaya Allah yaka lfy senaji yaban tausayi nakasa fita adakin ina tsaye inata kallanshi yana juyi can kuma naga ya lubshe idon kamar me bacci sannan nafita jiki bakwari nashiga daki nakwanta inata tinani natashi nakara leka dakin naga yayi bacci amma beci abincinba najanyo mai kofar nima naje nakwanta washe gari su hussaina sunatashirin tafy gd daman ni batare dasu zantafiba nafito naga umma nadaura girki nagaisheta tace yauwa basma hadamun wuta adaura ruwan kamu nace to nafara hadawa umma tace inyatausa kidama bari naje dibo ruwa nace umma kibatshi nadibo dai2 nan bassam yafito daga daki yakaraso yagaida umma niko na ansa bokitin umma nace umma natafi tace basma karkidade Dan Allah yabini da kallo nawuce tagabanshi umma tashi dakin dauko tana shiga Don yabiyo bayana niko INA tafi ina yan tsalatsallena ban ankaraba naji mutum yariko najuyo dasauri muka hada idon dashi nace yaya yajiki yace ciwo akacemiki nakeyi yace banhanaki fitaba na marairaice nace eh ummacefa batada ruwa shine nace takawo nadeboma yace shine xakifita kekadai yace inane waje nace rafine yazaro ido yace rafi nace eh ai tukatukanmu ya lalace muna tafiya inata bashi lbr shidai becewa komi can naji anata kwallamun kira Basma Basma najuyo dasauri naga Dahiru ne muka tsaya beko kalle Don ba yaxo gurina Niko nahade rai dan haushinshi nakeji yace basma dama yanx xanje gdnku jiya nadawo daga abj shine ubaida take bani lbr kindawo daga birnin kinyi kyau basma kinga yadda kikayi kyau kuwa yace meyasa kika mare ubaida kafi nayi magana Don yaxo yace kai bakada hnkline kai bakasan matar aurebace yace ai budurwatace kuma nasan nitakeso bakaiba nayi sauri nace banasonka mayaudari ka yaudareni ka auri kawata inakaiwa nan Don yaja hannuna mukawuce mukabashi a tsaye agun yanatunani kyan danayi shiko Don yahada rai yacemin bana hanki mgnanshi nace kayi hkr aishine yakara rani tindaga nan bekara cemun komiba har muka isa rafi inazuwa naga Fatima kawata aciki tana wanka nakwallamata kira yafito dasauri tace basma rafi kikaxo nace eh ummace batada ruwa tace muje Don nacan nakallon masu wanka juyowar dazeyi yahango na aje bokiti can gefe tare ta hijabi na hangoni shikin ruwa inata iyoo abina muna fira da Fatima nataho wajen dasauri ranshi ahade yace bakita hankaline yaxo yajanyoni xejuya kenan santsi laka yaxamar dashi nafada kanshi muka hada ido dashi yaji wani yar ajikinshi dasauri yamike Niko se diga nake nadauko hijab dina nasaka yace nace bari nadibo ruwan yace anfasa dibowa kuma wlhy muna xuwa gd kushirya tare dake xamuwuce nace ai Momy tace nayi sati 2 yace bakiyi yace wucce muje muna tafiya yaga masu kura naruwa ya tsaidasu yamusu kawance yace sukai gdnmu ina xuwa gd umma tareke baki tace ynx basma wanka kikayi a rafi bakisan kigirmaba dai2 nan suhassana suka fito suka kwashe da daria sukace basma muje kirakamu muma muyi yaya ya watsomusu wani kallo bashiri sukayi shuru umma tace xekije kicere kayan Allah yashiryeki ..nayi wanka nashirya naje nasamu umma nace Dan Allah umma kiba yaya hkr yabarni nayi sati umma tace baxan ceba aigwara kutafi tare nayi kamar nayi kuka naje nacigaba dashiri shiko Don har yagama muyake jira umma tahadamana tsaraba sose tamun nasiha sose muka fito ta rakomu har bakin kofar mota niko harda kuka su ussaina nabani hkr muka kama hanya tafy naci kukana har nagaji shiko ko kallona beyiba har bacci yadaukeni gudu yake sose a hny bamu muka kawo Kaduna ba sekusan bayan la'asar
Momy tafito dasuri tanamana sannu dazuwa
*******************************
Washe gari daddare muna xaune muna cin abinci naji ni hana jin dadi dakyar naiya cin abinci natashi Momy tace basma harkinkoshi nace eh nawuce daki nakwanta xaxxabi ne yarufeni sose ga sanyi inaji na kudundune can naji marata takulle cikina naciwo sose naji amai yatasomun dagudu naje bayi nadiga kwara amai kamar xan amaye yan hanjina nadawo dakyar nakwanta inata juyi sbd ciwon CE kin taya takuramun can marata takara kullewa naji kamar fitsari natashi dakyar nadafa bango nashiga nayi ina dukawa daniyar fitsari se naga jini 馃憖xare ido bansan sanda na kwalla karaba Momy ce tashigo a rude tace basma meyafaru nace Momy jini nashiga uku馃檰馃徎momy data fahince abun tace ya isa basma kiyi shuru nikon nadada rudewa danaji yacigaba ta xubowa tataimaka tagayarani tabani magani nasha nakwantanta amma ciwon cikin yaki tsayawa se amai nake gazazzabi Momy takira yaya tace yaxo yakaini asbiti Momy tasamun hijabi takamani kuka fito shiko se tinani yake meke damuna HK muna xuwa asbiti aka karfeni dasauri ruwa aka sakamun sannan yataye Momy meke damuna Momy tame bayani yace aranshi YAR RENO TAZAMA YAMMATA nan yamun allura har bacci yadaukeni ban farkaba seda safe natashi jiki ba kwari naga Momy na sallah ta idar tamin sannu da jiki na antsa dakyar tace natashi nawanke baki naci abinci tataimakamun nawanke sannan tahada mun ruwan xafi nayi wanka nafito kenan Don yaturo kofa yagaishe da Momy sannan yamun yajiki Momy tahadamun tea nashar kadan sannan nasha magani nakwanta su Hasana sukaxo tare da abinci Momy tace natashi nakara naci bawani dayawaba washe gari dasafe aka sallamemu naji sauki sose momy ce takira son takeceme tinda naji sauki yakamata yadauke ni mutafi gdnshi bassam yazaro ido yace momy gd fa kikace wannn yar karamar yarinya mexatamun momy tahaide rai tace idan dady ka yadawo se katambayeshi mexatamaka momy ta tashi tahaye sama tabarshi anan................tofa kunjin wata sabuwa mai basma xatame a gdnshi.

鉁嶐煆�

@$m鈧偓y 08034906127
H@j@r 08031363045

馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣
luv all 馃槏馃槏馃槏馃槏dan Allah frnds idan akwai abunda muke muku wanda bakwajin dadi kufadamana mungode fatan alheri daduk masoyanmu baki daya....
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱

2鈨�2鈨�
Chapter 9 · 0% Book details