Sashe 12
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yatafi yabarta anan axuciyarshi yana cewa me Don xeyi dake yanxu gashi da matar shi tsaleliya
Itako xee tashiga office taxauna tana jiranshi dama maci amana ne shi yacemata besan yarinyar amma har wani futa suke tare
********************
Niko acan gurin Jidda tanata koyamin girki
Muna cikin yi tacemin gaskia yayannan naki nasanki
Nace nidin cabdi aiko baya sona
Tace mutumin da yadauko ki yakawoki nan gurin sbd beso akaiki gidan miji baki iya komai ba nace JIDDAH mijina ne fa
Jiddah ta xaro ido tace mijinki. Nace "eh"
Yaushe kukayi aure nace shekara 3 knan tunkina karama?
Nace "eh"
Amma kinga har yanxu be sona cewa yake waini ba matace RENO kawai aka kawomai
Jiddah tace inko hakane xaki bashi mamaki da kanshi xedinga nunaki yana cewa ke matar shice tundaga yau xanfara gyaraki xan baki wani turare Wanda kina shafashi xe rasa natsuwa a haka xamu takuramai har xeji yana San xama kusa dake
Mubar girkinnan muje kiyi kwalliya innuna miki yaakeyi nasan yana hanya yanxu
Gaskia kwalliyan da akamin ni kaina nasan nayi kyau sannan takoyamun yadda xan dinga mai shagwaba sannan nadinga yawan raban jikinshi
Aiko senajiyo hon dinshi tace gashinan karfi turarannan kikara shafawa nace to nashafa tace tun yanxu xakiga aikinshi nayi mata godia nafito
***********************
Nan nasameshi yayi parking nabude gdn gaba nashiga kanshi tiraren jikinane yabuge hancinshi yawani saki ajiyar xuciya nan munfi minti 30 yakasa tada mota duk yanayinshi yacanxa nice nakatse shuru nace yaya lfy dagowa yayi da jajayen idanshi yakalleni yace kinyi kyau basma can kuma yahade rai wayace kisa janbaki ban hanakiba nace aunty ce dakwadamin kwalliya bankarasaba naji yajanyoni jikinshi yafara kiss dina wana wani kallan nufashi yafara kiss dina tako ina karar wayarshice yasa yasakeni yana duba wayar yaga alkasim ne
Yadaga da sauri yace abokina kazo kanada patient kazo da sauri ya OK ganinan
**************************
Muna xuwa asbiti yayi parking nafito shima yafito ina beye dashi abaya muna shiga Abdul yace ango ango ya watsame wani kallo najuyo nagaida Abdul ya ansa da faraarsa muka wuce office dinshi muna shi nayi sallama tsayawa naga yayi abakin kofa yana kallon macce datake ciki office
Xainab ce tataso tace aidole katsaya abakin kofa
Yashigo yana cewa n nayi daxan kasa shigowa ?
Tace cin amana. Yace karki kirani da wannan Kalmar Dan bata dace daniba
Niko ina bayanshi ina shiga naga ya xauna a kujeran baki.
Nahuce direct nama kaina masauki a kujerarshi
Yakalleni da mamaki amma bece komai ba
Nacire hijabina nadaura akan table gashi na dama yasha gyara agurin Jidda yayi kyau se sheki yake
Yajuyo yace wayace kicire ?
Na marairaice ashagwabe nace yaya xafi
Ya tsuramin ido sbd yadda nayi maganan ya tsumashi. Yajuya yana cemin gyara riganki nan ba gida bane.
Sannan yajue gurin xee wacce ranta yagama baci yace xainab ya gida ?
Lfylau tace tana yatsina fuska.
Yace yasu momy dasu MA'ARUF tace aibakasan inda suke yace nasani ai inna tambaya ai balefi bane.
Niko ina xaune ina kallan iyayi najuyo nace yaya yajuyo nace inajin yinwa
Yace me xakici nace inkana da ice cream kabani kanmuje gida ya matso ya kama bakina yace bakin nan yacika kwadayi
Nayi wata yar kara nace yaya da xafi
Yace shagwaba dai Momy tabataki naturo baki yace abinnan namiki kyau
Yace jeki dauka a frij akwai
Natashi da murnata banko kaiba xee tatashi afusace tace nagode yau ni kake hulakantawa sbd wannan kuchaka yar kauyen?
Kan yayi magana najuyo na nunata da 馃憟馃徎keee ?
Kikiyayi kanki dani ni daki ke ganina wly ba Saar ki bace
Kuma da kike kirana yar kauye naji ni yar kauye ce
Inde haka yan birnin suke to sunji kunya
Mace nabin namiji har maxauninsa
Muko yan kauyan dakike magana ahaka kuma aka auroni akabarki keda kike birnin
Kuma wly kika kara cemin kuchaka sena faffasa miki baki
Akan wannan ke kikema sanshi ni me xanso agurin shi
Wannan kodaddar fatar tashi ko kwala kwalan idan馃憖馃憖馃憖 ?
Tokikiyayeni danni ba abinda xanyi da wannan Babban ina xankaishi. Dan haka inxakiyi abinki kimai shi kadai banxa mayyar maxa kawai
Ai don kasa magana yayi kawai kallanta yake gashi tana magana tana juya jiki duk ta gama dagamai hankali daurewa kawai yake
Xee ko data rasa me xatace hawaye kawai takeyi yajuya xata tafi Niko najuya gurin frij Dan dauko ice cream bude kofanta dedai da shigowar Alkasim ko kallanta beyiba yashigo don yayi sauri ya kareni
Shiko bemasan meyakeyi ba Dan bema San INA cikiba
Yace dallah mln munkirakane kaduba mana patient bawai kaxo surutu ba
Don yace naji ganinan
Niko bansan buyata akeba nataso domin naje naxauna jinayi ya daka min tsawa wayace ki tashi ? Alkasim yace dama mace kake boyewa shiyasa kaki fitowa ? Niko nayi tsuru 2 a tsaye don yajashi yace kaifa Dan rainin wayau ne to yar RENO tace karkamin sharri
Alkasim yace dagaske kai Don gaskia kayi mata wannan kyau wly kamar yar india Dan Allah in akwai wata nima kace abani wly inaso
Don yace ubanwa yasa ka kallanmin mata har kaganeta yace Wanda yace kaxo da ita
Don yace likabi xanse mata sbd irinku ahaka har sukakai dakin Mara lfyn
***********************
Bayan yagama Niko har nagaji da jira na kwanta agadan da ake duba marasa lfy
Yashigo yace tashi mutafi gida nataso ya rikeni yace wakike cema me kwala kwalan ido ?
Nace dan Allahu yaya kayi hkr yace baxanyi ba waya baki wannan turaran nace anty jiddah ce tace dadi kanshinshi yace "eh" dadadi naga yanata goga jikina da nashi nace yaya yarufemin bakina da nashi dakyar yasakeni idanshi yayi wani kala kamar xeyi kuka yaduka kusa da inda muke chan yadago yamikomin hijabina yana rike da cikin yace kikiramin Alkasim xakuga office din dake kallan wannan nace to yaya haka nabashrshi yana ta juye2 inatafi INA juyowa INA kallan shi kawai naji yayi wata kara sai kuma ya kwanta da gudu nafita a office din xuwana Alkasim ........
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�
Dan Allah ayi mana uxuri narashin posting jiya 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣love u all馃挐馃挐馃挐
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�5鈨�