Sashe 15
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari dasafe basma natashi yau xataje taga umman ta se murna take hassanace tashigo tana tsokananta sannan tace yaya nakiranki basma tatashi da sauri da tafi naki tana xuwa tayi sallama ta tsaya Don yace wani kuma sabon salone nashiga dakin yakalleni yace ba gaisuwane
Basma tace ina kwana
Yace yatafi ai
Don yace inada meeting a office dan haka tafyanki sewani satin
Nan hawaye yacika idon basma tafara kuka tana bashi hkr tarike hannunshi
Don yace jeki kushirya
Basma tagoge hawaye tace dama dan asa mutun kukane shiyasa
Tana gama fadan hk tawuce dasauri
Don murmushi kawai yayi yace yarinya xakishigo hannu bakinki xe mutune
Yatashi yashiga bayi yayi wanka yashirya yafito
Nan yasameni afalo ina jiranshi Momy tafito tarakmu ita dasu hassana tama addu'a muka kama hanyar sokoto
Bamu muka kaiba sekusan la'asar muna shiga garinmu naji amai natasomu nace yaya katsaya amai xanyi yayi banxa dani na matso kusa dashi dai2 lkc ta amai yatahomun name ajiki dasauri natsaya duk nafadame jiki da amai seda nagama sannan yadagoni muka fito daga mota yana Neman ruwa muna tsaye Sega wata budurwa tadibo ruwa tunda ta hangomu take ta kallan yaya tanaxuwa yaya yatareta harwani fari 馃憖tamai yaje Dan Allah tataimaka mana daruwa yawanke jiki tashe bkm ta sauke bokiti tana xubame ruwa yana wanke inda nafatashi shiko se janta dafira yake yanayi yana kallona
Ni ko nacika da haushi yarinyar naga takama rigarshi tanacewa nan befutana dago hannu kenan xata diba ruwa da wankeme naxo nadaga bokitin najuyemata shi duka ajikinta Don ya馃憖 yace basma Ashe bakida hankali nace uban WAYE yace ta taba maka Riga yarinyar tataso tace kar kadamu bakm tajuyo takalleni yacema Don ita wannan wacece basma daranta yadada baci tace uwarkice.......
鉁嶐煆�
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣 luv u all 馃槏馃槝馃槏馃槝
[8:06am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�8鈨�
Xaro idonayi shiko yaya yama kasa cemin komai haka yaketa Jana har muka isa mota
mutane se binmu suke da kallo
suko abokanan rawan nawa ransu yafaci ganin yafata mana shiri baxasu Ciba
hakan yasa wani daga Cikin maxan dake gurin yabiyo mu yakaraso gurin motan
Muna xuwa dama nashige ciki
Yana xuwa gurin mu yafara cewa haba kaiko meyasa kake hakane
Kawai yarinya na cikin abinta
Kowa yanajin dadi kawani xo kadauketa
Haka akeyi ?
Ai kaima ka nasan nishadi wama yasan me kakeyi kai ?
Kawai Dan tana kanwarka xaka takura mata. Ka.......
Aibe karasaba kawai jinayi tassssss..
Yaya ya watsamai mari sannan yaci kwalarshi
Yana cewa matar tawa kakemin wannan maganan akanta ?
Shiko yaji shaka yakasa magana se xaro ido yake
Yaya yaki sakinshi nafito da sauri narike hannunshi
Yaya karka kasheshi ka sake shi yaki
Nadinga jijjiga hannunshi can kawai yawatsomin wani kallo lokacin mutane din xaxxo gurin cikin su harda principal
Yaya yafincikeni yahurga amota sannan yajuyo gurin shi
Yacemai haka mukayi dakai ?
Wace dokace tabaka damar katake igiyar aurena ?
Kasa matata rawa bayan kasan matar aure ce ?
Principal yariko hannunshi yafixge
Nacemai kayi hkr muje namaka bayani
Dakyar yayarda yabishi
Sunshiga office sannan yake mai bayanin cewa
Bashi ke xaban wa inda xasuyiba yankowani class ke xabannasu
Banmasan da ita acikiba
Banma kawo xatace xatayiba
Afilinma Dana ganta bangane taba harse bayan xuwanka
Amma Dan Allah kayi hkr anyi kuskure insha Allahu baxa a kumaba
Dan amma cireta amasu xuwa house koda andawo Hutu
Duk ran Friday 11:00 daidai xaka dinga xuwa daukarta
Haka yadinga bashi hkr
Shiko se ajiyar xuciya yake
Dakyar yadago kai yacemai daga yanxu Basma tadena sa baby hijab xata dinga saka hijabi ne babba inka yadda
Gaskia in baka yadda ba sede acireta
Principal yace ba wani Abu
Don yace kakuma fadama student dinka ita matar aurece
Dan duk Wanda yama matata ko kallan dabemin ba nagani court ce xata rabamu.
Principal yacemai hakan baxe faruba insha Allahu
Haka yafito yasameni amota yasameni.
Yana shiga ko kallona beyiba yafigi motar muka tafi har mukakai gida be cemin komai ba yanayin parking motan nafito da sauri
Nashige gida
**********************
Dama saura kwana biyu muyi Hutu
Was an buya muka fara dashi ban yadda me hadu
Ko dinning banxuwa seyagama yatafi
Makarantako da Momy tace banshirya ba cemata nayi wasa kawai akayi
Baxaniba
Yaxo yace mata inanike tace nace baa komai baxaniba
Yajuya yayi tafiyanshi bece komaiba
Momy de talura akwai wata atsakaninmu
Amma tayi shiru
Bawanda tatanbaya cewa tayi in tayi tsami maji
Yau sati narasa baxanyi nikuma inaso naje gurin. Umma gashi bama magana bare natanbayeshi
Momy nayima maganan tafiyan
Tace bakince yace xe kaikiba nace
"Eh"
Tace to kitunamai kila yamanta ne
to kawai nace nafita
Ina xuwa daki nacire doguwar rigan jikina nasa 3quarter da bes
Nakwanta sbd akwai xafi
Hasana ce tashigo tace yaya na kiranka
Natashi a gigice nace yana ina tace yace kisameshi daki yanxu
Nace to.
Haka natafi jikina a asanyaye
Naje nafara lekawa bamshigaba
Nahango shi kwance akan kujera yana danne 2 awaya .
Inba xaki shigowa kikoma
Haka kawai yace
Bashiri nashigo ina rabe 2
Nanemi guri naxauna a can gefe
Yace xonan nadan matsa daga xaune har gurin kujeran da yake
Yakama馃憘馃徎 haka haka kike yawo agidan ?
Nayi kaman xanyi kuka nace
Harfa su Hasana haka suke sawafa
Yace su ai ba fitowa suke ba
Adaki suke xaune nace nima fa bana fitowa
Yanxu ne daka kirani nataho haka
Nace Dan Allah yaya kasakinmin 馃憘馃徎
Da xafi fa
Yace oh dama kinxone sbd kina butata ko ?
Nide nashiga uku 馃檰馃徎wace irin jarababbar mata na aura ?
Nadago afirgice nakalleshi
Yace dena kallona karki cinyeni
Yana magana yana kallan kirjina
Yace axuciyarshi nida nakirata namata fada intakama harda dukama
Amma tanaso tadagamin hankali
Niko kuka nafashe dashi sbd abinda yace
Nace wly yaya ......
Yaxaro ido yace ai abin hadda kuka
Yau naga takaina taso to yana magana yana janyoni jikinsa
Yace wly ni baxan iya da jarabannan nakiba
In abin ya isheni wly xuwa xanyi nakaiki court
Araba aurannan baxan iyaba haka kawai
Yace ke dagani natashi
Yace. Cire riganki
Nakara fashe wa da kuka ina rufe kirjina da hannu
Yace ke nida xan temakeki xaki tsaya yimin yanga
Badan kar nakyaleki Allah yakamani ba
Ko kuma kije kinama maxan mutane kallan maita da aure ba shiyasa xantemakeki
Nide kawai kukana yake
Yade gaji da jira ya ya fincikoni yahadani da kirjinshi
Yamaida ni kan kujeran yafara kissing dina tako ina
Jikinshi se rawa yake idanshi yakoma can ciki
Tun ina motsi har nadawo nakasa
Yau abinne yafi na kullun
Yamutsani yake tako ina
A haka munfi karfin 30mts
,yau senaji abin yamin dadi sosai kamar karya dena
Seda naga xe huce tunanina
Narikeshi nasa kuka
Kawai se kuma yafasa yakara matseni ajikinshi wani numfashi yakeyi a wahale mun Dade ahaka sannan yajanye jikinsa a hankali
Natashi akasalance nagyara rigana
Nadauki ribbon dina na maida
Don yajuya ya kifa cikinshi akan kujera. Se hada xufa yake
Yakuma rike ciki dakyar yadago ido yakalleni
Niko harnakai hanyar fita a hankali yace Basma
Najuyo yamin alama da hannunshi
Naxo yace bude drawer can kiciromin magani dasauri naje nakwaso duka naciki dannaga
Kaman yana jinjiki yadauki wani sannan yace nabashi ruwa
Yana shan maganin yafara juyi
Yasakko daga kujeran yafara juyi
Natashi da sauri nace yaya bari nafadama Momy
Najuya ya janyo hannuna yace aa Basma
Kibarta yanxu yanxu xanji sauki
Nace Nide yaya aa kallifa da kyar kake magana .
Yamatso kusa dani dakyar yace basma karki fada mata wannan sirrine tsakanina dake
Karki fadama kowa kinji nace to
Haka naxauna har yadanji dama
Sannan yace natashi naje kada aga nadade
Sekuma yayi murmushi
Koda yake dama aikinyi niyyar dadewan
Tunda abinda kikaxo nema se andade "oh"
Nama manta kiranda namiki shiga ciki xakiga Leda kan gadona ki dauko nace to
Nakawomai yace nakine ciro daya ki gwada
Nijabine NASA naga ya rifeni ruf ko kafata baa gani
Nace aiyamin yawa
Haka nakeso shiyasa nasiyo miki akwai safa aciki harda ta hannu
Naga inkikayi Jan lalle harsan fito da hannu kike
Seki dinga sawa inkinyi
Yace anjima da yamma kishirya xamu fita xaki rakani wani guri
Haka nadaukesu kaman xanyi kuka natafi daki
***********************
Da yamma nashirya haka na xunbulo hijabinnan da safa harda ta hannu sbd dama da lallai a hannuna nafito su Hasana sunatamin dariya yayi matar liman
Momyma seda abin yabata dariya yadda nariko hijabin
Tace saki hijabin mana Basma
Nace Momy faduwa xanyi inna saki kawai tayi murmushi
Sega Don yafito yace muje ko kefa da kuna yawo kaman tsirara
Allah yasama inmun fita naga inda seda libab ai se musiya ko xama kifi kyau
Nayi gaba ina xunbura baki mun tafi mukaje gurin me bra yace gatanan muka shiga tabanj nafito ina mamakin danme XE semin wannan abin ni kunya ma xanji nasawa
Nade tura a hijabi shima bannunamai ba muka kadauki hanya yana cewa kullun kidinga sawa shiyasa nace abaki da yawa banxa dashi nayi muka cigaba da tfy mukaxo wani super market yatsaya xese turare muka shiga yace nima nadauko abinda nakeso
Yadauki abinda yakeso nima nadau wani turare guda daya munje gurin biya Sega wata me kamar aljana sbd kwalliya tana xuwa ta rungume yaya tamai kiss
Tace don Ashe xamu hadu. Da gur batacciyar hausatta
Shiko se washe baki yace Linda ya kuke? Bemasan janbakinta yatafa lefenshi ba
Niko da haushi ya isheni bakin ta tatafa na yaya
Aiko da sauri naxagayo tagabqnta ina xuwa na narike bakinta namirde nace ubanwa yace kikai kaxamin bakinki ana mijina wly yau sena xubar miki da hakora ..........
鉁嶐煆�
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃挐馃挐馃挐馃挐u all