Sashe 5
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yace aa Dady inada patient ne a asbiti Dady yace kowa gareka umarni nabaka bashawara ba koni kakeso nadau matarka nakaima skul dayaga Dady ya fusata seyace kayi hkr zankaita yace ruwanka ya juya ya fita shikuma Don yakira usaina dake kan dining yace jekikiramun yarinyannan kuma wlhy intadade setagane kuranta Niko dama Momy tariga tacemun nashirya nagamashiri nasaka sabuwar doguwar rigata pink me kyau hassana tamun roling da kwaliya nayi kyau sose naskko tundaga kan step yakalleni a xcyrshi yace kamarsu daya dasu hassana nakaraso gurinshi na turo baki nace gani yajuya becemun komiba nabi bayanshi har gun mota yabude gdn direba yashi nabude kofar baya xanshiga yajuyo a fusace yace uban waye direbanki dalla can dawo nan yanunamun gaba Niko naga inzamu fita dasu hassana baya muke shiga dukanmu nadawo gaban ina tura baki naxauna nayi tsaki ya janyoni ya murdemun baki yace sa'ankine ni daxakimun tsaki Niko zafi ya isheni nakasa magana yasakeni yahankadani nabige da kofa nafashe da kuka nace Allah ya isa mugu axxalumi menamaka nakalli fuskata a madubin mota naga yabatamun janbakin bakina nakara fashewa da kukan yatsayar da mota yariko ni daniyar kara buguna nariko shi nacukwuikuyeshi gashi yasa fararan kaya na goggogeme ragowar janbakin da hodan duka a riganshi yayi yayi naki sakinshi yace karki batamun kaya kidagani nafasa dukanki nagashi yaduba riganshi duk yabaci da janbaki yadago yakalleni nawatsamun wani kallo seda na furgita yaja motar mukatafi betsaya ko inaba se a makarantar ZAMANI INT SCHOOL yafaka motar yakasa fita sekallan rigar yakeyi yade yi tsaki ya kalli wani gu dana daura bakina yace a zuciyarshi yaxun wanima yace kiss akamai ya janyo labcot dinshi dake bayan mota yasaka mukashiga ciki yashiga office yace natsaya awaje can yawani yace nashigo nashiga yace itacewannan yace eh semutumin yace primary 6 za asata setayi coming entrance nan da wata shida xa ayi can kuma Yakuma kallona yace fyn baby nayi murmushi ya kalli Don yace kuna kama sister kace yace eh yace inasanta zaka bani ita intakara girma INA riko nan danan Don yadaure fuska yace ba amaka alkawariba yajuyo yakalleni afusace yace tashi mutafi xamutafi kenan mutumin yace xo kikarbi uniform din kunmanta najuyo kenan yace jeki wake kijirani xankarba nafito yakarba yasameni awaje rashi ahade yace muje muna tafy munkusa fita naga me ice cream agefe nace natsaya Dan Allah Yaya semun abincan nanuname me icecream yace bazan siyaba huce muje na marairaice nace Dan Allah kayi hkr yaciro 1k a aljihunshi yace inkika Dade kuma xanwucewata naruga dagudu yana kallona nasiyo nakara tawowa aguje yace ke wai baki iya tafiya bane se gudu yace wlhy innakara gani kina gudu senakaryamuki kafa Nide bance komiba har mukaje mota yace inna kara gani kinfita ba hijjabi sena xaneki xansamu su hasana aisu suke koyamiki karsu karasa miki janbaki inxaki fita yanatade masifarshi a HK muka kawo gd ya ajiyeni kishiga beyiba yajuya yama manta kayan daze canxa Nide nashigewata gd
********"*""**"***************"*
Yana tafe a mota ranshi abace shida yasan basan yarinyarnan yakeba shide kawai yanada kishi sose sannan kuma yana sane da auranshi dake kanta kuma koda besonta dole xeyi kishinta tidade yasan wannan auran ba mutwa xeyiba dole yakare martabar auransa ahaka yakai asibiti yashiga dasauri danyanaso yaduba wasu marasa lfy kafin sallar juma'a yanashiga yasameshi su junajiranshi yace abashi folder su yana dubasu yana duba lkc takarshen naciki su abdul da alkasim sukashigo yakarasa dasauri yace bari nayo alwala muwuce lkc yaja shiga toilet din office din yanafitowa yacire labcot dinshi seyaga sunbishi da ido shap yamanta da abunda ke rigar Alkasim yace Don mezamugani dama a inda kadade kenan kaki xuwa office da wuri kumashine kashiga yo Alwala bakayi wankan tsarkiba ko kayone a can yadago ahankali yace mekuke nufii..........
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r. 08031363045
馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣luv u all 馃槏馃槏馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�4鈨�
Momy tajuyo tacemin akul馃憟馃徎nakarajin wannan furucin daga bakin ki ke matar aurece kidena kinajina nace to mun gama cin abinci tace muje mushirya direba ya kaimu gun me dinkin da aka kaima dinkina nace Momy daganan mu siyo abinnan tace me Hasana tace ice cream Momy tace bari senabaku kudi kubiya muka tafi Dan shiryawa
***********************
Shiko Don yana office hankalinshi duk atashe ga folder's din marasa lfy agabanshi yakasa duba ko daya har Abdul yashigo yace waikai don lfynka kalau kuwa naga tunda su Momy suka dawo kakoma so quite waime k faruwa yace bakomai banjin dadine Dan Allah kadauki folder's dinnan kakaima Alkasim yaduba kaina naciwo baxan iyaba yace OK kasha magani kadan kwanta kasami relief yana fita yadaki tebirin gabansa kansa duk yadau chargy tunanin yadda xe dunfari xee da wannan maganar yake kuma ko yaboye mata dole komin daran dadewa seta sani Dan wannan jaririyar yarinyar baxata sakuba inde yanasan xaman lfy dole ya xauna da ita ba yadda xeyi kawai yayanke kawai xeje yafada matane yatashi yadauki key dinshi yana kiranta awaya cewa xexo yanxu bayan yaje takawomai ruwa da lemu yadan sha kadan sannan yace dear akwai maganan danakeso muyi amma Dan Allah kimin kyakkyawan fahimta tace to nan yaxayyane mata duk abinda yafaru batama bari yakarasa ba tamike tsaye tana nunashi da hannu tace abinda xakamin knan duk amanar Dana dauka nabaka da abinda xaka sakamin knan yace xee kifahimceni wallahi yarinyar nan basanta nakeba asalima karama ce bata huce shekara 9 ba inma tayi mexanyi da ita tacigaba da masifa inbaka Santa meyasa baka saketaba yace baxe yihuba yarinyar kanin Dady cefa kuma shiya auromin ita to kaje kaxauna da ita tunda ita dolece nikuma na hkr dakai tayi tafiyarta yana ta kiranta ko juyowa batayi ba haka yafito jiki asanyaye a hanyama yadinga kiran wayanta taki dauka har yace bari yabarta tahuce sannan yakara kira kila tasaurareshi
***********************
Bayan kwana biyu Dady yasamomin lesson teacher Wanda xefara koyamin karatu mun fara ina fahimta sosai in nadawo gida su usaina na kara koyamin akasani a islamiansu muna xuwa tare amma nafisu aji ina aji shida suna biyar inajin dadin rayuwar abinda banso kawai shine kaima wannan Axxalumin abinci wai Dady yace nice xan dinga kaiwa tunda yace yadena ci damu ina xuwa ajiye wa nake abakin kofa nayi tahowata yanxuma nafito knan naxauna domin cin abinci Momy tace Nide kullun senayi magana ko natashi ina xunbura baki na dau abincin nahuce tace inkinje ki aje kofa tunda ita nake cewa akaima naci gaba da tafiya danna gane me take nufi ina xuwa sena shiga yau har na ajiye a falo se kuma nace bari naleka ciki na hangoshi kan gado yana bacci nace lallai wannan yananan yana hutawarshi ni ansani kawo masa abinci nace aiko kagama baccinnan shiga nayi nahau gadan nakai bakina setin kunnanshi na kwalla kara da karfi yaxabura yatashi ya rikeni sosai sbd tsoro harnima seda nayi kara sbd rikon da yamin seda yaji muryata sannan yakalkeni nako fashe da dariya ya rike hannuna ya mirde xanbude baki nayi ihu yadanne da dayan hannunshi sbd xafi bansan sanda nafara hawayeba yakuma ki sakina se kara murdawa yake gashi badamar ihu seda najikatu sosai yaji inata sheshshekar kuka sannan yasaki abinka da faran mace gurin yayi ja damani koda Abu kadan yatafamin data se yayi sheda sbd fatan ba kwari da gudu natashi nafito Daga dakin ina murxa hannu Momy tace meya faru nakasa fada sbd kuka gurin axaba yakemin sosai na huce daki ina fushi ko abincin banci Momy xatayi magana Dady yace ta kyaleni
*********************
Washe gari Dady yacema Don yaje yamin registration din mkrnt teacher yace inada brain sosai yace shi beda lokaci Dady yace lokacina ko nama matar taka register ??.......
Dan Allah amin hkr Dan xakuga banyin typin sosai yanxu ina exam ne 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣 lov u all

馃崱Renankxanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�3鈨�