Sashe 14
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka yashiga dakinsa
Niko muka cigaba dacin abincinmu
bayan mun gama nakwashe kayan nakai kitchen
usaina nacemin lallai yayanmu xe kwashi girki nayi banxa da ita
Nace Momy ran friday xamuyi Hutu kince xanje naga ummana ko ?
Momy tace to yar umma aibani keda tfynba yayankune kije kitanbayeshi inxe kaki
Natashi dasauri nayi dakinshi
INA shiga nasameshi akwance yana bacci
Nahau kan gadan har xanbigeshi yatashi
Sena tuna yadda JIDDAH ta koyamin rashin miji a bacci
Axuciyata nace kai xan iya kuwa ?
Amma Bari dai nagwada
Na lallaba na kwanta abayanshi na hada jikina da bayanshi
Naxuro hannu na kan kirjinshi nafara shafawa a hankali
Ina kuma hura masa iska a kunne
Shiko don da tunda nashigo Ashe idansa 馃憖馃憖 yarufe idone sbd beso nadameshi
Aiko yasankare akwance sbd abinda nakemai tun daga kanshi har yatsan kafarshi yakeji gaba daya nagama kashe mai jiki
Yayi shiru kaman me bacci yaki tashi
Niko nacigaba
Can de yaga yarinyar nan na neman xautar dashi ne
Aiko yayi yunkuri kamar xe juyo nayi saurin dauke hannuna
Xantashi ya danneni ya juyo yana fuskantata da idanuwanshi da sukayi jaaa har wani ruwa2 sukayi kamar yana shirin kuka
Yace kekuma lfy kika wani hayoma mutun gado ?
Nan nafara inda 2 nace dama momyce tace naxo natanbayeka
Wai wai....
Yakara magana akasalance me tace ?
Nace tace wai xaka kaini gurin umma in anyi Hutu ? Yace baxan kaikiba ba inda xaki nafata fuska kamar xanyi kuka na turo baki
Nafara shure 2 da kafa ina ta xungurinshi sbd yadda muka matsi juna ni dashi nace Dan Allah yaya kayi hkr kaji ?
Yayi shiru
Yabini da ido kawai yama kasa magana sbd hakan danakeyi shi yasa yafara fita hayyacinshi
Sbd kamar ina gogamai jikina haka yakeji
Yace a hankali yi shiru xakije amma inkin yadda baxakiyi magana da Dahiru ba
Bansan sanda nakara rungumeshiba sbd murna
Yaya baxan kulashiba ai mexanyi dashima ni yanxu
Yace to shikenan xaki sekuma me ?
Nace bakomai nafara yinkurin tashi
Inacewa yawwa yaya dagani naje nafadama Momy kayarda
Yace ai ba yanxu xaki tafiba tunda ban miki dayan abunda yakawo kiba
Najuyo nace meye dayan kuma ?
Yace bukatar mijinki data kawoki mana
Naxaro 馃憖馃憖 nace wly yaya ni bawannan yakawo niba
Yace karya kike ga idankinan ya Nuna
Kina kallan mutun kina lashe baki kamar kinga nama
Yace bari namiki abinda kikeso kanna Ankara yaya har yafara kissing dina tako ina
Tun ina kokarin kwace kaina har nima sakon ya fara shiga jikina nace a hankali
Yaya Dan Allah kadena banso
Yace basma kiyi hkr nadan samu relief ajikinki
Inna barki a haka wahala xansha
Aiko nafara kuka senaji ya tsaya yakara matseni ajikinshi
Yana maida wani irin numfashi chan kuma yasakeni a guje nasauka a kan gadan nafita adakin
ina xuwa falo mukayi kicibis da Momy
Tace ke lfy haka a hargitse
Nasunkuyar dakai kasa
Se alokacin natuna ba dankwali Ashe nafito
Xif din rigata kuma a bude kai duk a yamutse
Nace bakomai Momy takaremin kallo sosai se tace jeki to
Najuya nahau sama da sauri
Momy tayi murmushi tace lallai son
YAR~ RENO har tagirma knan
***********************
Niko ina shiga daki bayi nahuce naje nayi wanka harda tsarki kamar yadda mlminmu yakoya mana INA fitowa nafara tunanin abinda yafaru tsakanina da yaya senaji Ashe abinda dadi hakade nagama
Shiryawa
Washe gari da safe nashirya nafito xan tafi sch inata sauri sbd yaya na jirana a waje rigan house nasa red se wando baki me kyau nasa beby hijab dina asama nayi kwalliya sbd yau hause din namu na musanman ne na karshen term INA fitowa Don yabini da kallo yace ke wai ahaka xaki sch din ?
Nace "eh" yaya banyi kyau bane
Yace bansani ba dama kyau kikeso kiyi kije ana kallan ki
Nace ao bansa janbakinba yaya
Yayi banxa dani nashige na xauna yashiga yace ke bakida ves ne ?
Nace INA dashi mana yace iskancine yasa bakya sawa knan ?
Nace ina sawafa yaya
Kaganifa nasa ya kalleni dakyau bedece komaiba yaja muka huce
Ya ajiyeni yatafi Niko nashiga inajin dadin yau xanyi rawa ina cikin wa inda aka xafa
Inasan rawa sosai ina shiga sauran abokanan daxamuyi tare suka xo gurina yawwa beauty muje ki chanxa kayan dake haka ake cemin a sch naje nasa wasu Riga da wandone masu kyau nakara yin kwalliya
Nikaina Dana kalli kaina nasan nayi kyau
Bare kuma sauran suka fara xuxutani
Kunyar fitowa naji sbd bantafa fitowa ba hjb ba
Hakade suka sani nafito aiko maxan gurin kowa hankalinshi yadawo kaina haka muka tafi har gurin da xaayi abin muxa xauna kan afara
***********************
Don ko yana xaune a office yana tunani yana tuna riganda ke jikin Basma gani yake duk xaa kalle mai jikinta sbd yaga kamar har kirjinta ana gani a haka yacigaba da duba patient ranshi badadi kishinshi yayi yawa yana gamawa yafito daga office din gurin 11:30 yashiga office din Abdul yace in kagama Dan Allah xoka rakani wani guri yace be gama ba akwai wasu se yafito kawai ya tafi yaje gurin da ake seda undis yacema matar gurin bra yakeso
Tace wani size ?
Banfa yarasa mexece Dan besan wanne xece abataba
Yade kalleta yace bansani ba gaskia amma wacce ce inmutu xe fara sawa xe yi anfani da ita ?
Tace yadangantane kowacce da yanayin Boob's dinta
Yace OK amma innaxo da ita xaki gane ai ?
Tace eh
Yajuya ya tafi har XE koma office seyaga ai befi 30mts garage sutashiba yace bari tatafi kawai tatawo sutafi
**********************
Gabana se faduwa yake anfara kiranmu aiko se naji me kira yace Basma Muhd akahau tafi nakasa tashi dakyar wacce ke kusa dani tadagani na mike INA tafiya dakyar kaman baxaniba sbd rashin sabo
Hakan seya koma kamar INA wani style ne na tafiya aka faramin tafi 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
Haka nakai kan abinda muke hawa natsaya tare da sauran
Nan DJ yasakinmana kida muka fara rawa anata ihu sbd yadda muka tsara Abin dole yabirge
Jinayi tako Ina anfaramin liki
Abinda baama kowaba tunda aka fara
Maxa duk sun hayo sama da kyar aka samu suka sauka sannan aka cigaba
Mun cigaba knan naji anfixgoni tabaya jana kawai akeyi ina juyowa waxan gani馃憖馃槶馃憖馃槶...........?
鉁嶐煆�
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa love u all馃槣馃槣馃槣馃挐馃挐馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:06am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�9鈨�
Nacigaba da cewa aiko yau se kinsan kintafa mijina keba yar iskaba
Don yace ke!!!
Bakida hankali ne .
Nace bandashi
Yace saketa
Nace ai wallayi se bakinta yayi jini shegiya kawai
Niko nacigaba da murde bakin
Tanata kokarin takwace takasa se hawaye takeyi
Cashier dake gurin tataso tace Dan Allah baiwar Allah kikyaleta
Nace kibarni nakoya mata karatu
Gaba xatayi hankali
Tafara cikiniyar rabani da ita
Ita da Don
Aiko danaga xasu kwaceta bakin beyi jiniba
Se nakaimata naushi abakin
Tafasa ihu taduka sannan nasaketa
Don da cashier suka fara salati
Yaduka xe kamota yadaga ta
Wani ihu nasaka narike hannunshi da sauri nace yaya baxaka tafa taba aiba matar ka bace
Yaya kasa magana yayi sbd gaba daya hankalinshi nakan Linda
Yasan yau Basma ta janyomai balakin da baxe iyaba
yasan halin madam Dora akan yayanta batada mutunci gakuma Linda se ihu take baki najini Don yafinciki hannunshi daga nata yaje ya dago Linda aikuwa basma takara kukan kura tahankade Linda kasa tafadi tajuyo tace yaya wlhy baka isa kataba mace ba ai ba matarkabace daxaka tabata tana magana tana shagwaba Don yace a xuciyarshi ynx wannan yarinyar hartasan kishi
Yarasa yaxeyi da basma tarike kugo tace baze dagataba ga Linda kwance jabas akasa
Dakyar Don ya lallaba basma ta yadda tashiga motarsu sukaida asbiti taki yadda yadagota sede tatashi dakanta
Suna xuwa asbiti basma tace bashi xemata dressing ba baxe tabataba hakanan ya hakura se Abdul yakira yace yaxo yamata
Anfara kenan wayar Linda tafara ringing
Don ne yamikomata yaga momynta ke kira
Nan gabanshi yafadi yace a zuciyarshi kode yadau basma su wuce gdne Dan yasa madam Dora intazo nan bakaramun tashin hnkli xa ayiba wata zuciyar tace katarewa basma a dai2 sahu kawai tatafi gd
Yana ciki tunanin nan yaji Linda tanama momynta kwatancen asbiti yaxo dasauri yace ma Linda ai basetaxoba ko kallanshi batayiba
Ba ayi minti 15 Sega madam Dora tazo me napep ko gama tsayawa beyiba tafito tana xuwa tashiga asbiti tana wuci takira Linda tanunamata inda take
Tana xuwa taga Linda baki akumbure madam Dora tace yeeee wayabugeki haka nan Linda takwashe lbr taba duk abinda yafaru
Abdul yace axuciyarshi yau ta tsokano inda yafi karfinta danko madam Dora se inda karfinta yakare akan Linda
Juyowa madam Dora tayi tana xuwa tayo kaina takifamun mari bansan sanda nafasa wani irin yihuba sbd tsabar xafin hannunta kamar rodi Don yakaraso dasauri
Yaga takarayo kaina dasauri yashiga tsakiya yana bata hkr Niko se kuka nayi xafi ya isheni
Nanfa tafara masiba daga waya tanata wani yare can kuma takashe
Nan tace setamin duka
Basma dabakinta be mutuwa tace uban waye yace tatabamun miji kadan ma tagani Dan bankaryamata kafara nanfa akayi ta rikici itako basma tinani take tayaya xata rama Marin da madam Dora tayimata Dan bazataci bilisba
Madam Dora tajuya tanama Linda magana kawai taji saukar mari afuskarta arazane tajuyo
Shikanshi Don sedaya firgita basma ko namarinta da gudu tawuce office takulle kanta
Madam Dora tadaga waya takira police Abdul yajata gefe yacemata tayi hakuri tanadamatsala a kwakwaliwartane shiyasa madam Dora tace karya kake dakyar ta hkr lkc police sukaxo aka basu hkr suka koma
Basma natalekyansu da window nan akakaraba matan Linda hkr dakyar suka tafi
Shiko Don kasa cewa komi yayi yama rasa mezeyiwa basma ya wuce
Can yatashi yanufi office yamurda yaji akulle
Yadakamata tsawa
Dasauri basma tabude jikinta se rawa yake yana xuwa yafincikota
Yahade rai ya burdemata kumato xafi ya isheta batasa lkc data fada kanshiba kashin tiraranta yabugi hancinshi se fadan yacanxa salo yarikice tafara me shagwaba tana bashi hkr kasa cewa komi yayi yana wani kallan numfashi sunfi mitin 30 haka Dakar ya iyatashi yadauko key dinshi yafita basma tabi bayanshi
************************