Sashe 17
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bedroomYace tashi tayi wanka tayi alwala daganan to kawai tace ta tashi tana wani tafiya kamar baxata taka karabaDon binta yayi da kallo har tashiga bayiXaune yake yaji shiru bata fitobaKwanciya yayi kafin tafitoBacci barawone yayi gaba da DonBasma ce tafito daga bassam yanata shara bacciMurmushi tayi aranta taji dadi sallah tayi sannan takashe wutaTa kwanta abayanshi tanata tunanin karya farka harbacci itama yadauketa************************Momy ce ta tashi tana tashirin tafiya asbitiTagama hada kaya Dady ne yafito yacema Momy sutafi koMomy tasaka hijab suka kama hanya se asbitiSuna xuwa basu doshi ko inaba se dakin da bassamyake suna shigaSukaga daki wayam ba basma ba bassamDady ne yace ko ya canxa dakine sukashi buba ko ina basananGashi su Abdul basananMomy tace kardai ace yatafi da ita gdnshi inkoHakane lalle son yacika mara kunyaDady yace bamatarshi baceNan Momy tashi nema layin bassam tanata ringing ba a daukabaBasma ce tafarka taji karan waya tamike tana dubawa daga MomyTana kallan window taga ashe gari ya waye gaban tane yafadi nanTashiga tada bassam tanacewa yaya katashiYana bude ido yace basma har kinyi wankanneTace ehYaya Momy ke kira awayaSe ynx yatunama Ashe gudowa sukayi daga asbitiHar wayar ta tsinke benagabaCan Dady yakira bassam yadaga wayarDady yace kana inaneDon yace Dady ina ......sekuma yayi shuruDady yace ko ma ina kake kazo asbiti yanx nan munajiranka yanagama fadan haka yakashe wayarBassam yamike yashiga bayi yayi alwala yayi sallar asubaBasma ma tayi yace tashirya zasutafi tace to ammagabanta bedenaFitowa sukayi yakulle gd suka kama hanya se asbitiSuna xuwa yayi parking suka fita suna shiga sukagasu Momy axaune dukawa Don yayi yagaishesu Dady ne kawai ya amsaMomy tahade raiBasma ma tagaishesuMomy ce tace watakan basma ni ban isa dakeba kedadi miji kika dau kafa kikabishiTace kodayake balefinki bane lefinshinNi inaso inkwatar miki yancinki amma ke kina bada kankiItako basma ba abunda take inba kukabaTace gamijinan kun shi kutafi tana gama fadan hk tatashi tafitaDady ne yashiga yimusu nasiha abuda sukayi yace xe dau matarshi da hannunshi yakaime nanDon yabashi hkrSuka koma gdBasma tinda suka koma bata yadda suhadu da momy ko fitowa batayiMomy tafahimci hk amma tanaso tagyara kuskurentaneShiko bassam duk tunani yadameshi duk yarame yafita hayyacinshi ga shaawa datake damunshiGashi ko basma raban daya ganta har yamantaYana xaune a office yaji ciwon Mara yadameshi yakira alkasim shi kanshi AlkasimSedaya tausayame nan yafara juyiSuka tsaya akanshiSuka same drip sukame allura har bacci yadaukeshisanna Abdul yadauki wayanshi yakira Momy yafadamata ba ayi minti 30 tazo asbiti ita dasu hassana suna isaTakira Abdul tana tmbayarshi meyasameshi takarda scanning yadauko yamikawa MomyMomy tana dubawa taga ance spam ni yataru a mararshiNan taji mugun tausayin danta yakamata Momy harda hawayeTanacewa ni najamaka bassamTashiga dakin dayake tasameshi yanata bacci taxauna kusa dashi duk tausayi nshi yarufetaBashi yatashiba se 6 Momy tamai yajikiYace yayi saukiYacire drip yashiga bayiYayi sallahMomy tace son inason kafadawa abokankaTarewarka jibiRanan Friday kenanRanan Thursday xa ama ta dankiBassam wani irin dadi yaji jiyayi har ciwon marar yawarkeNan yadaga waya yafara kiraye2.......Momy ko tausayi yabataSu bassam manta@$m€€¥&H@j@rmuje xuwaluv u all[6/17, 4:18 AM] Small Sister:H@j@rRenanki~xanyiDon yadawo gd dan yaji dadi shawarar dasu abdul sukabashi yashiga daki yayi wanka yayi sallah Momy ta aiko suhassana yazo ga abinci yatashi yatafi dining bayan yagamaYatashi ya hau sama benufi ko inaba se dakin DadyYana zuwa yayi sallama Dady yace yashigoYashiga yaduka yagaida DadyDady ya amsa da fara'arshiDady yace son meke damunka naga duk karameDon yace bkm Dady xaxxabi kawai nayiSede Aiki dayamun yawa kwana biyuDady yace OK Allah yataimaka sonDon yace aminDon yafara Sosa keya yace dama Dady sekuma yayi shuruDady yace dama me sonYace dady dama inason basma tatare ne a gdnaDady yayi murmushi yace aidama son ba hanaka nayiba Kaine kace bayanx kakesobaAmma tinda ynx kanaso ta tare ai shikenanAllah yamuku albarkaNan dady yame nasihaDon yayi godiya yatashi yatafi************************Dady yakira Momy yake fadamata maganan tarewan basma da bassamMomy tayi fur tace batasan da maganarbaBayan xuba batagama shiryawabaDady yace wani irin shirine bakigamabaKuma yaron nan yanasan matarshi takoma idan kikayi hk bakime adalcibaMomy taceSe yanx yasan yanason matarshi to bayanzu zata tarebaDon kuwa ranshi yabaciYace indai basmace ya hkr da itama shi momy tariketaShi aurema seyi dan yagajiMomy taje tasamu basma tace koda dady yatambayeta tanason ta tare taceme bayanx tanasota kwato mata yancinta basma tace toAmma a zuciyar tanason tabi mijinta Dan tausayi yake bata************************Don ne yasamu su abdul yafada musu duk abunda yafaru har shawarar daya yanke takara aure dan shiyagaji base kashe kanshi akan macebaSu abdul ma suka goyame baya Dari bisa Dari akan gwara yayi aure dan gudun kar yafada hanyar banzaBayan kwana 2 don yasamu momy yace mata shi xekara aure dai2 lkc da basma tashigo falo gabanta yayi mugun faduwa setaji kamar tafashe dakuka momy tahadaRai tace aure kuma sonKayi auran kotarewa damatarka Bakayiba sanna kace xaka kara aureYace eh momy inason nayi aure matata takasance kusadani neYana gama fadan hk yatashi yawucewar shiBasma ko takoma daki tadiga kuka ita wlhy xatabi mijinta batason yakara aure Dan seta karya duk wacce ya auraDaddare basma ce ta tashi tashiga daki Don tasameshi yakifa ciki yana wayaDayaji motsinta ma se yakara daga muryaYace cewa yanxu ai nafi sankiBasma jitayi kar tafasa ihu takaraso kangadonTace yayaYayi sauri yasamata hannu abaki yace tayi shuruNan ran basma yakuma baci bata San lkc data fisgewayan ahannunshibaTanaga tace wlhy kika kuma kiramun miji senakakkar yaji wawiya kawaiBatajira mexataceba takashe wayanTa wurgame wayan ta tashi xata fita yarukotaCankuma yasaketaYayi kwanciyarshiTagaji da tsayuwaTace yayaYayi banza ta ita ya rufe ido kamar me bacciTazo tana shafame kai yayi kamar bejitaba haka tagaji tafuta rai abace***********************Shiko Don mararshi keciwo sose ko motsi yakasayi nan yaduka kwara amai adaki yana juyi yarike maraMomy ce taji shuru bezo ansa leafton dinshiba yasatakira basmaTace dataka ta ajiye tafito kar ta tsaya itako basmaHaushin momy takeyi nahanata kula mijinta datayiBasma ta dauki ruwan bunun tatafi kaimai tana xuwa taganshi kwance duk yabata gadon da amai se juyi yake yarike MaraBasma tafasa ihu momyTaxo ta sauri tana zuwa taga son a kwanceMomy takarasa dasauri tace son lfyShiko Don yakasa magana yadai rike Mara yata juyiMomy tanagashi itaDa basma suka gyarashi basma sekuka takeAka kira su Abdul away aAka dauke Don se asbiti suka bashi gadi su abdul beakanshiBasma sekuka takeDaddare momy tace tabi su hassana suko ma gd basma tace aa ita xata kwanan dashiDady yace abarta ta kwana dashiSumomy natafiya bassam yafarka yaga basma ita kadai tanata hawayeTanagani yatashi tazo kusa dashi tana me yajikiDon yace yanx basma kinfison namutu baza ki taimakenibaKicewa dady kinason kitareBasma tace Yaya kayi hkrMomy CE tace asYace shikenan xanyi aure na nima ga wacce takeson xama daniBasma tace Yaya kaekayi plsXanbikaYace aa banasoTadinga kuka tana bashi hkrYace ya hkr amma sede sutafi yanxBasma tace toYatashi dakyar yacire ruwan jikinshiYakira abdul yabashi key din motar yame bayani abdul yaaji dadi soseYace basma taso mutafi suka kama hanya se gd basssam..... Tofa wata SSabuwa basma tagudu gdn miji koya momy xataji wannan lbrmujxuwa@$m€€¥&H@j@rluv u all[6/17, 4:18 AM] Small Sister:H@j@rRenanki~xanyiMomy ce xaune afalo ita dakannantaWa inda sukazo taron bikin bassamSunata tattaunawa akan yanda taron zekamaBasma ce tashigo tadawo daga gun aunty JiddaDakemata gyaran jiki tayi kyau soseFarinta yakara fitowa jikinta kamar kataba jini yafitoSallama tayi sannan takaigadasu momy tace har kindawoBasma tace eh aunty Jidda xataje kasuwaneMomy tace OKDauko abinci a kitchen kici basma tace toTamike tanufi dakinsuKannan momy suke tambayar momy inatasamu kyakyawar yarinyarnanMomy tayi murmushi tace sirikarkuceHafsa ce tace karde ace matar bassam ce momy tace itaceSukace wawwwAmma ya iya xaban maceShine yake wasa da itaNan dai sukacigaba tafirarsuBasma nakwance adaki momy tashigo rike da galana hannuMikawa basma tayi tacemata tanason tashanyeshiXuwa gobe da yammaBasma tace momy dayawafaMomy tace eh maganin bakineTace to momyMomy nafita basma tadauko cup tazuba tafarasha daji xaki irin magani da anty Jidda kebata kullumAmma ita tacemata tsumine************************A yaune alhamis ranar daxa ajema basma danki gdn bassamMomy nata shirye2 gd yacika dahayaniKawayen momy da yan uwantane cike agdShiko bassam dady yace yaje skt yadauko umma sbd gobe ne tarewaTimda asuba yatafi dan yace baxe kwanabaDan yabi kowa xumudin xuwan gobeDakyar yatafi skt danma dady ne yace zeyajeAntafima basma dakin gd yayi kyau masha AllahDan dai2 xaman mutun daya yayi kyau soseBasu suka gama jereba se bayan magribaUmma CE xaune tana wanke2 taji sallamaTatashi tadauko hijabDontaga wayeTanaxuwa taga bassam atsayeTace ah ah marabaTace shigomanaYace to yabi bayantaUmma tadauko tabarma tashinfidameYaxauna sannanTadebo ruwa takaimaYakarbaSannan yagaishetaTace duk kuna lfyBassam yace lfy lauBassam yafada mata dalilin xuwansaUmma tace aa base taxobaTaki yarda tace xataxo daga bayaDakyar tayadda seda bassam yakira dady sannan yabata dady yamata magana dakyar tace to amma kwana biyu kawai xatayiTakarasa wanke2 sannan tayi wanka tashiryaTashiga makota tamusu sallamaTashiga baya suka kama hanya Kaduna..Dady ne xaune a falonshi momy tashigo taxaunaDady yace ba abunda ake bukata don in Allah yakaimu gobe xanyi tafiyaInada meeting a abujaMomy tace eh angama komi yanx suka dawo daga jeranYace yauwa idan bassamYadawo kituromunshi shi da basmaMomy tace to ta tashi tafita suka cigaba da AikiBasma nacan anamata lalle amma hnklinta nagida sbd ance yau ummantaXataxo su hassan se tsokanarta suke wai takosa gobe tayi akaita gdn YayaBasma ce kamar xatayi kuka tace ni murnan gani umma nakeyi sukace bawaninanItako Jidda se dariya take musuBasma tace anty harda ke maBassam basu isa kadunaba se 9 basma nadaki taji muryar umma tagudu tafito ta rungemataTana murna umma tace meye hk ni sakeniBasma taki sakintaBassam ko natsaye abayanta yaga basma tayi wanimugun kyauBassam kallon ta yake kawai yana lashebakijitayi yace baxaki saketaba se kin karya mana ummaBasma turo baki tayi tasaketaUmma tayi murmushiDai2 nan momy tasakko da fara arta**********************Yau Friday ranar tarewa basma da bassam gd cike ta mutane anata girke2Umma tafito tana tayasu AikiMomy ce tace tabarshi takoma jikiShiko bassam yau bakinshi ko rufuwa bayayiKawayen basma na skul sun mata kara suncika gdnsuma suta girkin walimaBassam ne yaxo yazami momy yace momy kicewa basma su shirya karfe 4 xa a mutafiMomy tawatsome wani kallo tace kadauketa kutafi ynx shine xansa ka isa Alh xumudiBassam sosa keya yayi yafita sumi sumiSekuma yabata tausayiKarfe shida sungama walima gdn yafara yagewa momy takira bassam a waya tace in anyi magriba kazo inanemakaBatajira mexeceba takashe wayarAna magriba se ga bassam yashigo yana xuwa yasamu momyMomy takira basmaTaxo tadukaSannan takira ummaTace tamusu nasihaUmma tamusu nasiha sose sannaTace basma kirike mijinkiBasma ba abunda take se kukaUmma ma sedatayi hawayeSannan momy