Sashe 13
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Inazu nafada office dinshi ko sallama naga yana duba patient nace
Nace yayane beda lfy wai kazo dasauri
Yakalleni yace wat
Nafito yabiyo bayana
Muna shiga naganshi yanata juyi akasa alkasim yazo dasauri yadagashi
Yace Don lfy meyafaru shiko yakasa maga senuname mara yakeyi
Alkasim yakamashi yadaurashi akan gadon duba marasa lfy
Sannan yadaga waya yakira Abdul yafadame yaxo yazameshi a office din Don ynx Abdul ne yashigo da sauri yasame Don nata juyi akan gado yatambaye Alkasim meke faruwa
Alkasim yace Mara kawai yake nunamu
Nan danan sukayime allura sannan suka same ruwa
Basma nadaga gefe se kuka take Alkasim ne yace tayi hkr xe samu sauki nadaga mai kai kawai nayi
Shiko Don bacci yadaukeshi sose ina zaune na tsurame ido Abdul ne yashigo yace be farkaba nace eh nace Dan Allah kakira mun Momy nafada mata yace aa kar hnkalinta yatashi daya tashi xaku tafi gd nace to ina xaune shuru har bacci yadaukeni
************************
Xainab ce kwance akan gado tanata rusa uban kuka dama hk yarinyar nan keda kyau gadiri amma Bassam ya yaudareta dayace baya Santa yar kauye ce Ashe ita yamaida yar kauyan wayarta tafara kara atinanin ta Bassam ne yakirata yabata hkr dasauri tadauko wayar ajaka tafitowa daita taga Ashe MA'ARUF ne dogon tsaki taja ta ajiye wayar tacigaba dakukanta tana medanasanin abunda tasa Momy tayi wa Bassam wata xuciyar tace kikirashi kibashi hkr wata xuciyar tace karki kirashi donshi natake yakeba can dai yadauko wayar xata kira kenan taji anturo kofa daga kan tazatayi taga MA'ARUF ne yawani hade rai yashigo yazauna yace lfy naganki haka tace banda lfy ne yace meke damunki tace nima bansaniba yace kinje asbiti tayi banxa dashi hakan yayita mata magana wani xubi tabashi amsa wani kuma tayi shuru hakanan yatashi yabata guri takuma kara fashe wa da kuka
************************
Momy ce xaune afalo taji shuru basma bata dawoba gashi har anyi magrba gashi su hassana sun daukar mata waya sunfita da ita balle takira son taji ko lfy gashi Dady bayanan yayi tfy gashi har insha ta gabato sallamar su usaina taji suka shigo Momy basma tadawo kuwa Momy tace aa usaina tace kuma inata kiran yaya be daukaba inji kosuna tare Momy tace Allah dai yasa lfy bawani tsokanar tayiba Momy tace miko mun wayana nakirashi naji tamika mmata wayar tanata kira ba adaukaba gashi dare yayi sose hankali Momy yaka tashi gashi har 9 yayi basu dawo ba
Suhassanane suka ce Momy kode yana asbiti kila yanada patients ne Momy dai shuru tayi sunata xura 馃憖 har 10 yayi shiru
*************************
Farkawa nayi naga har anyi sallah insha' i betashiba hankalina yatashi naje kusa dashi ina kuka inajewa yaya Dan Allah natashi kar kamutu yaya Dan Allah kuka nake sose
Gashi sunki fadawa Momy halin dayake ciki Alkasim ne yashigo rike daleda a hannunshi yasameni tsaye akanshi inata kuka yace kiyi hkr ga abinci kici nace nakoshi yace me kika ci kidaure kici ko kadanne nace to
Yafita yabani guri amma nakasa cin komi
Bashi yafarkaba se 12:45 inazaune su Alkasim na tsaye mukaga yabude ido nataso da sauri nakarasa nace yaya yadago kai kalleni sannan su Alkasim sukame yajiki yace sucireme ruwan suka cireme yatashi yashi bayi yayi wanka yadoro alwala yabi bashin sallah
Sannan namiko me abinci yakalleni yace kinci abinci nace aa meyasa bakiciba nace bkm
Yace xo muci tare nace nakoshi ya watsomin wani kallo sannan naje dakyar na iya cin kadan natashi nace nakoshi
Nace yaya Dan Allah kakira Momy nafada mata
Yace mexan fada mata
Nace kace bakada lfy ne shiyasa
Nace yaya mutafi gd na marairaiceme kamar xanyi kuka
Yace seda safe nakiga lkc
Na xaro馃憖 ido nace yaya kwana fa kace
Yatashi yahau gado yarufe ido kamar me bacci
Nikam inazaune se hawaye kexubomin yabude ido yace meya faru kike kuka nayi shuru yaxo yajanyoni jikinshi yace kiyi hkr kinga dare yayi kinji kiyi hkr kai kawai nadaga me
Ahaka muka kwana inakwanje ajikinshi har bacci yadaukeni shiko kasa bacci yayi har aka kira sallah ya ajiyeni ahnkl yaje yayi sallah banfarkaba se 7 naga baya office din natashi nashiga nayi nayi alwala nafito kenan daga bayi yashigo yace har kin tashi nace eh nayi sallah yace baki iya gaisuwaba nace inkwana ya amsa nace yaya mutafi
Yace yanada patients se yadubasu xamutafi nafara kuka hade da buka kafa yamatso yarugumoni yace sry shirya mutafi to nace nashirya muka fito yacewa su Alkasim bari yaje gd yadawo muka kama hanya muna shiga gd kafin yayi parking Momy dasu Hasana suka fito yagama parking nafito su ussaina suka karasu suka fara tmbayana lfy jiya ko bacci suyiba nace.......
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣 luv u all 馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱 馃崱Renanki xanyi馃崱 馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱 2鈨�7鈨� Washe gari Basma tana tashi tayi toilet tayi wanka tadauro alwala tazo tayi sallah tayi addu'ointa tagama sai tahau sana'a wato kwalliya tayi kyau sosai cikin wata shadda dogowar riga tasha dinki tayi kyau sosai tasa pink gyale wanda tashiga da rigar tayi kyau sosai tasauko tasamu mommy tana zaune a parlo tagaisheta mommy ta'amsa cikin fara'a tace basma kinyi kyau cikin jin kunya tace mommy nagode mommy tace kije kiyi breakfast kixo kidubo yayanku cikin murna tanufi wurin cin abinci tana gamawa tace mommy nagama barin dubo yayan tana shiga taci karo daya fito bayi da'alaman wanka yafito tana zuwa tace yaya inakwana yace lfy yana fada yana dusota yana xuwa yarungumeta yana fadin i love u basma cikin jin kunya tace yaya kashirya barinje ciki wurin mommy najiraka...馃槀馃槀馃槀馃槀Muje xuwa鉁嶁湇鉁�鉁�
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�7鈨�