Sashe 8
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
1鈨�6鈨�
Abdul yace abinda kake nufi shi muke nufi yanxu Don abinda ka koma knan Danma tsabar iskanci yau jumaa sannan kuma Dan kanuna mana ka kaxama cikakken Dan bariki harda xuwa da rigan haba no wander Nide nasan baka xuwa da lab coat ajikinka amma yau kasaka yace Dan Allah Abdul kadena maganan nan niba maxinaci bane Ku kanku shedane Alkasim yace a daba yanxu ko ai baxamu shede kaba yace wly ni bantafa koda huge yar wani ba bare kuma kiss Abdul yace kanka akeji Alkasim xomu tafiyan mu masallaci kar mu biyemai dan shi kila yasan beda salla koyaje shiyasa yake batamana lokaci suka juya xasu tafi Don ma yadauko lab coat dinshi yamaida yabiyo su ranshi duk badadi Alkasim yace Ashe karamin Mara kunya ne kai sanda kaji dadinka bakaji kunya ba se yanxu Aida kafita haka seka nunama mutane harkar da kakoma kila kasamu watama a hanya aiko don yafixgoshi yace karka kara jifana da munanan kalamai kalan wannan wannan janbakin daka gani bawata bace tashafamun shi matata ce Alkasim yaxaro 馃憖馃憖 yace matar ka Abdul ma dake bakin kofa yajuyo yace a ko haramun nayi inna tafa matata yana gama cewa haka yasakeshi yafice abinshi yashiga motarshi beko jirasu ba ya figeta
**********************
Sundawo Daga sallah kowa ya huce office amma suna ta tunani karfe biyar dai2 suka tashi aiki suka shigo office dinshi yana dagowa yaga sune yasauke kai yaci gaba da hada kayan gabanshi seda yagama yatashi xe tafi Abdul yace Don baka gammu bane xaka huce yace naganku me xan muku sukace katsaya muyi magana ta fahimta kasande dole ranmu yafaci kuma Dan mun xargeka aibamuyi lefiba ko ? kayi hkr kaxauna kamana bayani se mu fahimta yakoma ya xauna akan kujeranshi yakoro musu labarin duka abinda yafaru aiko sunyi mamaki Abdul yace amma gaskia Don baka da mutunci yanxu anyi auran naka kusan four months bamu saniba yace taya xan sanar daku yarinyar fa karama ce sosai ban tunanin ta huce 10 yrs yace eh karamace tabbas tunda gashi harta fara saka futa a hayyacinka harma bayan kungama kamanta baka cire kayan da kabata ba Don yace wly ba hakabane ni mexan nema agun wannan yarinyar sukace abinda kake nema yace wly bane manta nayiba rashin kunya tamin shine xanbigeta taboye ajikina Dan kar namirde mata baki shine tafatani haka sukace kudai kukasani yace Guy's ni abinda nakeso kumin Dan Allah muje gurin xee kutayani bata hakuri wly tunda abinnan yafaru nafada mata shikenan tayi fushi tama dena daukan wayana konaje gidan su bata fitowa rannan ma danaje wannan MA'ARUF dinnan ne yaxo yana fadamin wasu maganganu nidama na tsaneshi Dan naga alamar shima kamar Santa yakeyi Dan ina ganin kishina a idanshi sukace to kakyaleta mana dolene ni dama bata wani yiminba dande kanacene shegen iyayine da ita kai dukama yan gidansu haka suke don yace Nide baruwanka kawai kumin abinda nace suna fita Daga office din yace musu Dan Allah akwai inda ake seda hijabai a dinke Abdul yace a yace muje Dan Allah nasiya waxaka semawa yace yar renan da aka kawomin yace ai yar reno cema yace eh mana RENANTA XANYI hmmm ahaka sukakai gurin yase mata guda 10 sannan suka huce gidan su xee ....... Shin xee xata amince kuwa ..........
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�
Frnd I need yr prayers I have exam now馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
馃崱馃崱Muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renankxanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�8鈨�
Don nakarasuwa yafincikoni akanta yadaga hannu yawatsamun mari shiko mijin matar yadago matarsa datake nishi dakyar yazo indamuke yanunani dayatsa yace wlhy sekinyi danasani dukarmun mata hukumace zata rabamu dake mutane natabashi hkr sunacewa yarinyace nanfa be ankaraba matarshi tafara kwarara aman wahala nan yayo kaina se dakeni don yayi maza yarike hannunshi yace kar kasake kadukarmun mata nagayamaka nikon nakalleta naga bakinta ya kunbura yayi kato duk kwalliyar tabaci takara muni nafashe da dariya Don yajuyo yawatsamun wani kallo mutumin yace wannan karamar yarinyarce xatayi wannan duka sede inmayyace yajuyo yakalle don yace wlhy ba inda xaku sekakaimun matata asbiti Dan wlhy bazan yaddaba Don kuwa daranshi yagama baci yashiga mota nima nashiga mutumin suka shiga baya shida matarsa manatafiya matar nawani nufarfashi kamar wacce kato yadaga muna xuwa asbitin Don yayi parking mukafito nidama nakosa yatsaya don tinshigarmu na hango bishiyar mangwaro a harabar asibiti munashiga don ya hadu da abdul abdul yace lfy Don yace patient ce kadubata pls yace to abdul yashigar dasu office dinsa shikuma Don yawuce ciki be kokalle inda nakeba nikuma nafito natafi gurin bishiyar mmangoro inaxuwa tsawona yaki kaiwa nikuma ban iya hawa bishiyaba can nahango wani katako acan gefe naje nadauko nawurga katakon abishiyar ai kuwa nayi sa'a uku suka fado nakwashe nakara dauko katako nawurga dai2 lkc damijin matarnan yafito don meman ruwa jikake kwal katagon nan yafado masa akai yadago dasauri dangani waye aiko muka hada idon yatawo afusace yace ke wace kalan aljanar yarinyace kinma matata duka ynx kuma kindauko katako kinbugamun dai2 nan alkasim yazo gurin danjin meke faruwa sbd hayaniyar dayaji acikin office dinshi yakaraso danjin meke faruwa yanazuwa yatambaye mutumin lfy nan mutumin yakwashe duk abunda yafaru yafadame har dukan matarshi datayi alkasim yajuyo yakalleni yace muje ciki kinunamun mijin naki nadago kai kalle mutumin naga kanshi yayi tsini nafashe da daria alkasim yace ke bakida kunyane kinmai Abu kiname daria dai2 nan Don yaxo dama yanata nemana Alkasim yace dama kai nazo nema kaga wannan yarinyar dabugawa wannan bawan Allah katako akai kaduba yadda kanshi yayi tsinin sannan kuma takeme daria dama mijinta nazo nema semutumin yace ai wannan shine mijin nata dan tare mukazo dashi nan shiko don yatsaya yarasa tacewa itako seshan mangwaranta take Don yakalleta ranshi yada baci yafincikota yayi office da ita alkasim nakiranshi yayi banxa dashi yanq zuwa yarufe office din yawurgata ta cikin office din yakulleta yafito itako tacigaba dashan mankoranta shikuma yaxo yanaba mutumin hkr yace shibaze hkrba dakyar alkasim yabashi hkr yace karamar yarinyace mutumn yace karamar yarinyace xatayi dukan dazatasa akawo mutun asibiti nan dai suka cigaba dabashi hkr har suka samu ya hkr dakyar Sega abdul yafito yace yanemoma matarshi abinci se yace to yafice sukuma abdul da alkasim suka koma office dinsu shiko Don tafiyarshi yayi yana duba marasa lfy
***************************"***
Itako Momy taga shiru2 basu dawoba daga fita suyo takallmin har ynx basu dawo gdba tadaga waya takirashi donjin meke faruwa gashi har lkc islamiyyata yawuce su hassana sungaji dajiranta suntafi dakar suyi latti Momy takira taga bedaukaba har 6 missedcall bedaukaba hnkalinta yatashi tadiga sake2 a zuciyarta daga waya takira Dady bugu daya yadauka taceme takira dika layikan son bedaukaba tinfitarsu basu dawoba daga xuwa siyan takallimi gashi kuma basma nada skul Dady yace mata bari yakira yaji ko lfy tace to takashe wayar Dady yashiga Neman layin bassam yanata ringing bedaukaba Dady yakira Momy yace yata kira be daukaba hankalin Momy yakaratashi shiko Don yanafitowa yawuce office dinshi yasameta hartafara gyangyadi dayar mangoranta a hannu yatakamata tsawa yace tatashi suwuce tatashi a gigice har tabashi tausayi danyasan tanajin yunwa tinsafe rabonta da abinci tatashi dakyar har jiri2 take gani sbd yunwa yafito tabiyoshi abaya ko su alkasim bema sallamaba yawuce suna xuwa mota xatashiga yadaka mata tsawa yace da mangoron xakishigarmun mota tayi sauri tayadda jiki narawa gafuskarta takumbura sbd marikan datasha yashigowa mota yaga wayoyinshi se sannan yatuna dayabar wayoyinshi amota seyadauka domin yaduba wainda suka kirashi seyaga miss call din Momy Dady aduka wayoyin nan fa yarude yamakasa kiransu kawai yafigi mota betsaya ako inaba afarfajiyar gdnsu Momy najin karan mota dafito dasauri Dan ganin ko Son ne tana lekowa tagashine tafito dasauri don jin meya tsayardasu har Yammata tayi haka......
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r. 08031363045
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣馃槣 luv u all 馃槏馃槏馃槏馃槏

馃崱Renanki xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�1鈨�