Sashe 18
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
matamusu tare dafatan Allah yabasuxaman lfySanna tace ma bassam karike amanar da Allah yabakaIdan kacutar da ita kai da mahalilcinka...Sannan tace kutashi kutafiBasma taki tfy tana kukaDakyar tashi motar dasu hassana DukeSuka kama hanya se gdn bassam.......@$m€€¥&H@j@rmujxuwalluv u all[6/17, 4:18 AM] Small Sister:H@j@rRenanki~xanyiTafiya suke amma har yanxu Basma bata dena kukubaSu hassana se hkr suke bata amma taki shuruUssaina ce tace Ku kyaleta kukan murna take shiyasaBasma dai tayi banxa dasu tacigaba da kukantaHar suka kai kofar gdnHon sukayiMalam samaila(me gadi)Wadda don yadauko domin yamusu gadiLekowa yayi sbd anceme baki xasuxoYaga motoci yakoma da sauri yabude getMotoci suka shigo ajere sukayi parkingMutane suka fiffito kanwa Momy ce hafsaTakarasu gun motar dabasma take cikiTaki fitowa daga mota akai akai basma tafito takiHassana ce takira DonTace yaya basma fa taki fitowa daga motaHar su anty hafsa summata magana takiDon yace ok ganinan xuwaBa ayi minti 5 Sega bassam yazoBasma nazaune cikin mota kawai taji anciccibeta kamar jariraWani iri kara basma tasaki sbd firgita datayiDon ko daurata acinya yayi yana kallontaRufe ido tayi takasa hada ido dashiBasma tace nidai yaya kasakeni kaga mutaneWlhy xanfita bassamYace aa bari nakaiki banason ki wahalaHassanace taleko tace yaya wai basma taxoTashi tayi da sauri ajikinshi shiko yaki xakintaFisgewa tayi ta bude mota tafitaDai2 lkc da anty hafsa tafito rike ta tayi suka shiga tareTakaita har bedroom dinta ta xaunan da ita kangadosukaKannen Momy suka shigo suka kara mata nasiha sannan suka mata se da safe kuka takara fashewa sashiSu hassana na tsokanartaSukace kisamomana yanbiyu dan wannan kosawar taku ke dayaya nasan se yanbiyu xa a samuRiko gyelanta tayi basma tace baza su tafibaHusseina tace so kike yaya yakoremu cikin dare kenanDakyar takwace gyalenta suka fita suna mata dariya..Bassam ne tsaye shi dasu Alkasim suname tsiya kabi dai yarinyar mutane ahankali dan kar kashemu yar mutane kaga karamaceYar Renoce baka yayetabaBassam yace kunga gwauraye seda safenkuSukace kamanta da ledar kazar sbd xumudi juyowa bassam yayi yakarba yamusu seda safeBassam yashiga falo yakashe wayoyinshi....uhmmmmYakarasa bedroom yayi sallama taki amsawa seda yayi sau 3 ta amsa yashiga yasame guri yaxauna kusa da ita yabude mata mayafi yaga har yanxu kuka take yafara lallashintaTaki kiss dita yafarayi tako ina tureshi yayi banxa ta itaTashi yayiYacire malin2 jikinshi yatashi yashiga bayi yayi wanka sannan yayi alwalaYanafitowa yaganta kwance a inda yabartaKarasawa kusa da ita yamata magana akunne kamar me radaYace tace kiyi alwala muyi sallahBasma tace ai nayi sallahYace nasani kitashi kiyi ko har kifara kinbin umarninaneBakiji abinda Momy tace ba da ummaBasma tashi tayi tayi wanka itama sannan tayi alwalaTana fitowa taga har ya shinfida daddumaJuyowa yayi yakalleta yace dauko hijabTadauko yajamusu sallahSukayi raka'a biyu sannan yamusu addu'ar xama lfySanna yajuyo ya kalleta yakama goshinta yamata addu'arSanna yajanyo ledar kaxarYace tamiko musu plat da cupTashi tayi tana tafiya ahankali don a tsorace take tashiga kitchen tadaukoTa daurayeTakawo taxauna nesa tashi yazuzzuba yace taxo suciTace takoshi matsowa yayi kusa da ita yana bata abakiBatawani ci dayawaba tace ya isaYanagamawa takwace kayan takai kitchen kafitadawo yacire kayan jikinshiYa hau gado tanaXuwa taganshi akwance dauko filo tayiDon yace ina xakiBasma tace falo xankwantaDagata yayi ya ajiyeta kangado sannan ya kulle kofaYakashe wutaYakwanta kusa ta ita yajanyota jikinshi yafara shafata tana tureshiTafara kuka shiko yacigaba da shafata nan yafara kiss dinta tako inaTin dana tureshi har yarabata dakayan jikintaNan kidan yacanxa saloShima rudewa yayi dayaga kirjinta jikinshi rawa yafaraYafara tsotsar kirjintaKamar yanashn sweet basma tin tana kuka har hawayen yadena futowaTakasa tabuka komi jikinta duk yamutuNan yafara shigarta ahankaliWani kallan ihu basma tasaki amma bassam bekyale basmaba seda yaji anfara kiran assalatu........@$m€€¥&H@j@rmuje xuwaluv u all[6/17, 4:18 AM] Small Sister:H@j@rRenanki~xanyiDr iyman maimaita abunda tafada tayiDon da tuntuni xuba taketomeDuk da Ac dakeciki office dinYace dr amma bawasu dabarun dayakamata ayi dan gsky da matsalaMurmurshi dr tayi tace bassam kasan komi akan matsalarnan bawai kwata2 kadaina kusantar tabaneAa na lkc cikinta yayi kwariShuru bassam yayi yakasa cewa komiBasma ko aranta taji dadi Hutu data samu amma kuma ta tausayawa bassam soseDr ce ta katse shurun tamikowa bassam maganin basma tana mai bayaniAmsa yayi yamata godiya suka bar office dintaOffice dinshi suka shiga duk yakasa duba marasa lfySekallan basma yake datuni bacci yadauketaKarasa ayyukanshi yayiSannan yafita yayi sallah yatashetaSannan suka fito yama su alkasim sallamaBasmace tace Yaya Dan Allah kakaini naga su momyBassam yace sbd kifadamusu kinada ciki ko shiyasa kikesozuwaXubbura baki basma tayi kamar xatai kuka tace nama fasa xuwaNifa gaishesu kawai xanyiSuna cikin tafiya taga me yalo tace yaya Dan Allah tsaya kasemun yalo inasoParking yayi yafita yasiyomataKafin sukai gdnsu momy har tagusa cinyewaSuna shiga tana rike da yalo a hannunta tanaci bassam zemata magana ta ajiye yalon se sunfita taci sega momy tasauko itako basma se gartsan yalonta take tanagani momy tamike momy tace ahah basma daga ina basama tace daga asbitiNan momy Tagano xancan bassam ko duk kunya tarufeshi********************************Kwanci tashi ba wuya yaune bikin su hassana cikin basma yashiga wata biyar yafito yayimata kyau sose tayi giba gashi takara haske kowa yaganta seyatankaMomy ce tahanata yin aiki anata yidima gd yacika da mutaneSuhassan kam sunacan anamusu gyaran jiki yan uwan momy dasukazo daga Sudan suma sunyi kyau soseAndaura auransuNan sukayita walima basma naciki kawayensu inba kallan cikinba ba ace ba yammata baceKawayensu kowa basma sukace Dan Allah inta haihu suhassana sufadamusuAnzo daukar amare bassam nata neman basma yakirata awaya akasheZuwa yayi yasamu momy yace ina basma yau batasha maganiba kwata2 gashi dare yayiMomy tace tana ciki suhassana Allah yasa basu tafibaBassam yxaroyace momy INATace kai amareTashi yayi da sauri yatafi nemantaCan yahangota gaban mota axauneYana xuwa yabude mota yakama hannuta tanadagaido taga bassamBetsaya ko inaba se acikin motarshi ya ajiyetaSannan yazagaya yashiga tafigi motaBasma taceya inazamu karsutafi subarniYace bakida hankaliAshe ba itada xaki ki whlarmin da babynaKuka basma tasakaneBetsaya ko inaba se a gdnsu daukarta yayi kamar yar baby ranar basma tasha wahala gurin basma don dakyar yakyaleta*************Cikin basma yashiga wata tara yayi girma soseBassam ne yadawo yace tashirya xasu unguwaDoguwa riga basma tasaka sbd duk kayanta sunmata kadan basa shigartaXuwa tayi tasameshi afaloTace Yaya nashiryaKey din mota yadauka sukafita basu tsaya ko inaba se a wani super marketSukashiga ciki yace taduba abunda take bukata yarikemata basket din tana cikin dubawa yana biye da itaXainab tahango bassam taga yayi kyau sose tsayawa tayi kawai tana kallansuYarantane macce dana miji sukazo dagudu sukace momy dady nakiraBasma ce tajuyo tace hubbyna nagajiBassam ne ya ajiye basket dasauri yaduka yace haunagoyakiDariya tasaki tace hubbyna mutanefaDai2 lkcn da Maaruf yaxo yawucewa yaga kamar yasan fuskarSallama yama bassm suka shiga gaisawa da tambayar junaMaaruf yace ai sunyi aure da xainab yaransu biyu sadiq da hafsadSega xainab nanMaaruf yace gasunan ma nan xainab tagaida bassamYaran sukazo gun bassm da gudu suna uncle dinmune DadyYace ehBasma ko ta hada rai dataga xainabTaki magana seda basaam yamata magana suka gaisa zainab ko se satar kallan ta takeyiSuka ma juna sallama sukatafiMomy ce tace ma bassam yadawo da basma gd tinda tashiga watan haihuwartaBasma nakwance suna fira da umma taji mararta takulle tashi tayi zaune tadan dukaUmma talura dayanayinta tace basma yadai tace bkmUmmaNan dai taji bayanta yarike mararta tacikaba daciwoTanata daurewa kar umma tagani wani irinMurdawa tayimata batasan lkc datasaki wata karabaMomy tashigo a raxane tace lfy basma tace marana momyDaga waya tayi dasauri takira bassam yazoBaayi minti gomaba segashi momy tariketa suka shiga bayaAka ce umma tashigo takiSukatafi asbiti suna xuwa aka datafi da ita labour room suna duwa akaga haihuwace bassam kam duk ya rude hnklshin yarashi se safa da marwa yakeyiBasam ka tafi awa daya ana fama tasha wahala can tayi wani kara shikanshi bassam yafirgita yafi dasauri xeshiga labour room din dr iyman tafito da ce congratAnsamu diya mace xeshiga tace aa ba agama gyarasuba karasawa yayi yafadawa momy tasauka lfy ansamu Diya mace.........@$m€€¥&H@j@rmujxuwaluv u all