← Book details Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 19

Sashe 4

Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Mahaifinsu sunanshi malam sulaima anakiran shi da (malam sule) suna zaune a kauyen anka. fulanin yawonesu asali amma tunda suka yada zango a sokoto basu kara tashiba sunanan mahaifiyarsu Hajara wacce ake kira da (hajjo) su biyu iyayensu suka Haifa Alh hafix ne babba bayan shekara 4 aka haifi Muhammad (Mamman)
suntashi cikin san juna haifinsu yana kiwon shanu na na saidawa akwai wani mutumin birni me suna Alh imrana yana san yara sose kullum inyaxo seya dade Turin su hafix da muh'd yana kawomusu abubawan dadi sbd shi betaba haihuwa ba
A yauma yazo suna xaune shi da Mlm sule sukuma yara nagefansu suna wasansu a lkc Alh hafiz Nada shekara 10 shikuma Mamman nada shekara 6 yakalli malam sule yace me dan Allah kabani daya daga cikin yarannan inrikema shi inasansu sose malan sule yanisa A hankali yace Alh imrana kafi karfin komi aguna nasan xaka rikemunshi da amana amma kasan halin dan yau kuma kila medakinka bazatasoba ka dauko dan wani kahada mata da nata Alh imrana yadago yacemai bantaba haihuwaba shine dalili dayasa nace kabani naka Mlm sule ya tausayame yace bari nayi magana da mahaifiyasu sanda yasanar da hajjo batayi wani musuba tace Allah yasa hakane yafi alkairi tace amma dai gsky sede abashi wancan yaron ba MUH'D ba mlm sule yayi murmushi yafita yafada mai yadda sukayi Alh imrana yadinga mai godiya wannan shine musabbabin Barin Alh hafix gd
****************************
Alh imrana yatafi da hafix birni matarshi tayi murna matuka Alh imrana yarike amana yasakashi a makaranta metsada sannan kuma lkc2 in ansamu Hutu yana kawoshi yaga iyayansa Shaka har suka girma malm MUH'D yariga hafix aure ya auri Aisha hafiz lkc yafara kasuwanci yanadawowa data auran Mamman yayi tafiya yaje Sudan anan yahadu da falmata harsukayi aure mlm Mamman be haihuba har xuwa wannan lkc ciwon ajali yakama mahaifiyasu tarasu bayan karamar jinya datayi tayi burin taga Dan Mamman amma had takoma ga Allah Allah bebashi haihuwaba hafix yaxo yaroki babansu da Dan uwanshi Mamman su yarda subishi Kaduna mlm sule yace aa sudai yabarsu anan kafin yadawo daga kauye yatarar da matarshi tahaihu yasanar da Mamman cewa yazo birnin Mamman yace Allah ya raya shi baxexo birniba abin yama hafix ciwo amma yahakura bayan shekara biyar ciwo Yakama mahaifinsu cikin dare kafin safe Allah yamasa cikawa Allahu Akbar yafi yatawo dasafe gurin jana'ixar mahaifisu shika dai sbd falmata tatafi ganin gd bayan sadakan bakwai me hafix yashawarci dan uwansa akan yabishi sutafi tinda shikadai garage malm Mamman yace shi bainda zashi maganar tabatawa Alh hafix rai yace shikenan base kara waiwayoshiba wannan shine musabbabin rabuwar su,
********"***********************
Umma tabude dakin malam Mamman tafito dakayanciki muka Shiva muka share aka gyara sbd Dady yasamu gurin xama su Momy da yan biyu sukai kayansu dakin umma dare yayi muna zaune asakar gd muna fira umma naba Alh hafix lbr sanda babana yarasu mukaji sallama wai dahiru nakiran Basma natashi da sauri kamar jira nake dama nakosa yazo nafadame munyi baki daga birni sannan kuma infadame cewa ance yaturo muyi aure Inaxuwa nafadame yace to bari yashiga sugaisa nashigo da gudu nafadawa Dady yace to yashigo suhassana natamun dariya nawaigo nace wai dariyar me kukemun? Sukace bkm yar kanwarmun
Munshigo tare yanata sunkuyar dakai ya duka a gefe yagaida Dady Dady yaamsa da fara' arshi yace yamutan gdnku dahiru yace suna lfy Dady yace kazo adai dai inkaje gd inaso ingamahaifinka yace to insha Allhu zanfadamai mukatashi muka fita bayan mungama fira nadawo gd su hassana sukafara tsokanata wai wannan Dan yaro xan aura to nidashi WAXE RENI WANI ???
Momy tace to inaruwanku tacemin kyalesu kinji nace to Momy kamar yadda naji suna cemata
*****************************
Washe gari daddare akayi sallama da Dady yafita seyadawo yadauki tabarma yanacema umma akawo ruwa a Kofi maneman auran BASMA be tace to madallah bayan fitarshi dadaiwa segashi yashigo ranshi abace umma da Momy sukace lfy yace yau nixa acimawa mutunci wai MLM MANSUR DA MUSTAPHA sukazo wai su dansu baxe aure yarinyar da batada tarfiyaba yar macece su dansu jininsu baze aure yar macece ba innemi wani nabashi tunda Neman kai kuma kuke da ita mu danmu baneman kai muke dashiba Dady yanunfasa yace zanbashi MAMAKI KUSHIRYA GOBE DA SAFE XA' A DAURA MATA AURE
Momy tazaro ido race Alh dawa to xa'a daura mata Aure Alh yace da Dana BASSAM Momy tadafe kirji tace BASSAM fa kace yace eh koshima ban isa dashibane Momy tace ka isa yace inban isa da Dan waniba naisa danawa umma kuwa datayi shuru takasa magana TO FA MASUKARATU KUNJI WATA SABUWA INJI YANCACA KUBIYO DANJI YADDA XATA KAYA....YAN UWA INABAR ADDU'A KU PLS........

鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045鉁嶐煆�

馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣 Luv u all馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃槏馃槏
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱

1鈨�2鈨�
Umma tayi shiru tana jimamin wannan Abu yau ita ce ake cima mutunci sbd duk tarbiyar datake kokari gurin bama Basma menene Wanda Basma keyi na rashin tarbiyya sede rashin kunya dashi sukace ta yadda Dady yajuyo yace Aisha kada kisama kanki damuwa tace bakomai hfx nasan haka Allah yayi nima danake gefe hankalina atashe yanxu naji nakara San Dahiru yakara kamani nako fara ihu ina birgima ina cewa ni wly sena auri Dahiru yakaini birni nibame hanani auranshi Momy tatsugunno gefena tanakamin kafada tana cewa yi hkr yata kadena kuka kinga inkin auri Bassam ma xaki birni xaki xauna tare dasu Hasana xaki shiga mkrntar boko kinaso ? Nayi saurin daga kai tace to kiyi shiru natashi nashare nawayena Hasana da usaina na gefe suna kuskus Hasana tacema usaina hmmm lallai yaya xeyi mata xanga yanda xasuyi shida besan hayaniya bare kaxanta sannan kuma yaxeyi da xainab dinshi usaina tace ke kinsan baxe iya xama da Basma ba auro xainab dinshi xeyi
***********************
Dady ko yafita masallaci yasanar wa da mutane cewa gobe akwai daurin auran yarshi Basma da danshi Bassam da safe karfe takwas Dahiru dake cikin masallacin tunda yaji wannan sanarwa hankalinshi yatashi sunfito daga masallaci yabiyo Dady har kofar gida sannan ya tsayar dashi Dady yace lfy ? Ko akwai wani Abu nakune da kuka kawo kaxo karfa ? Yasunkuyar dakai yace baba Dan Allah hkr naxo bayarwa Dan Allah karkama basma aure kayi hkr xan shawo Kansu a hankali xasu amince ina Santa wly Dady yace kai yaro kadena ma wannan maganar Dan Basma yanxu matar aure ce kaje iyayanka su samama ya me tarbiya yana kaiwa nan yasa kai yashige gida
**********************
Shiko Don dabesan wainar da ake toyawa ba yafito daga hospital dinsu shida abokansa suna tafe suna fira se wayanshi tayi kara yana dubawa yaga xainab ce se yakara sauri yana cemusu guys semun hadu gobe xee najirana yashiga motarshi yayi hanyar k/mashi yana xuwa kofar gidan yayi hon me gadi yaleko dayaga shine seya koma yabudemai bayan yashigo yaleko suka gaisa yakirata awaya yace gashi yashigo tace to segata yafito tana xuwa tace kashigo muje yayi mata murmushi yabita abaya suka shiga falan yaxauna yana cewa xee bakyajin magana ko tajuyo tace me nayi yace banace kidenasa irin wa innan damammun kayanba tace ainadena sawa wannan ma yaya MA'ARUF ne yasiyomin kuma yace yanaso nasa yau yagani insunmin kyau nan da nan yafata rai idanshi yafara chanxa kala sbd kishi ran maxa yafaci bece mata komaiba yasauke kai tace haba sweet menene nacema kadena damuwa kasan INA sanka kuma yayane ma'aruf bawani Abu bane tsakanina dashi haka dai tadinga lallabashi har yadan sake axuciyarta tace hmmm sweet dina bade kishiba a hakade sukayi firan xe tafi yacemata dear yakamata Dan Allah ki hkr muyi auranmu kikarasa krtunnan agidana kinga Dady ya matsa tace sweet Dan Allah kakara hkr saura kadan kasan halin dadyna baxe yadda ba yaceto shikenan dear xan kara hkr sukayi murmushi suduka ya shiga mota yatafi
*********************
Da safe Dady yatashi yafita yaje yasamu mln Haruna sukaje sukasiyo goro da alawan Biki sannan suka siyo shinkafa suka dawo har mutane sun fara taruwa aka daura aure Dady yaxama waliyina mln Haruna yaxama waliyin ango ana gama daurawa su Hasana suka fara tsokanata wai naxama matar yayansu mata suka dinga shigoma umma Ala Sanya alheri nikuma Momy tace nayi wanka su Hasana sukamin kwalliya nayi kyau nas kayan sallana masu kyau Dady yashigo yacema Momy sufa shirya gobe xamu huce sbd yan biu makaranta
**********************
Angama fitar da kayanmu umma tayi tagumi Niko ko a jikina inata murna xanje birni umma takirani tace Mamana inkikaje garinnan kiyi rashinji kinji nace to ummana kema momy tace in ankwana biyu xakixoko tace eh suma sukaxo duk sukayi ma umma sallama muka fito domin tafiya naga kamar umma nashare nade huce sbd nakosa mutafi Dady yaba umma kudi dayawa dukda kayan abincin daya siya dayawa muka dauko hanya se Kaduna
***********************
Muna tahowa inata kalle kalle su Hasana natamin dariya komai nagani sena tanba a haka harna gaji bacci yadaukeni sbd bantafa yin tafiya me yawan hakaba jinayi ana tafani momyce tace basma tashi munkawo nafito ina kalle 2 naga gida me kyau bantafa ganin irinshi garin kalle kalllena bansani ba kawai naji nayi karo da mutun nadago a firgice waxan gani .......

鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045

馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣 lov u all馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renankxanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱

1鈨�5鈨�
Chapter 4 · 0% Book details