Sashe 6
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mutun nagani atsaye yajuyo munahada ido dashi naji hanjin cikina yamurda yana ganina yakalleni a hargitse kallan da yamin yasa nazabura nakusa fara fitsari awando da gudu naruga se bayan Momy nariketa aiko segashi yabiyoni a fusace se huce yaki aranshiko yana tinanin kallan dukan dazemun dan seya tabbatar ya kwantar dani nan yana kokari janyonine Momy ta dakame tsawa tace lfy metamaka daga xuwanta idonshi yakada yayi jajur ya kalli Momy da runannin idonshi yace Momy kibarni naballa yarinyarnan kafin kitambyeni tace inbarka kaballata indauko amanar daga xuwa kakama dukan yariyar mutane itako tanatame gwallo abayan Momy ranshi yadada baci yace wai uban me taxoyi gdnan niko danake boye abayan Momy naleko nace me idon matanbayi yakara xabura yayo kanta Momy tace kul nacemaka xanbata makarai Son yajuya yafita a fusace..tajuyo tacemin to fito marakunya halan harkinmai rashin kunya data zuwanki nace wlhy Momy banme komiba daga ganina yabiyoni tace to dama kinsansane tace eh Dan karunane agarin mu natafa ganinshi Momy tace wuce ciki su hussaina ko suna tsaye suna ganin iko Allah
******************************
Daddare bayan mungama cin abinci munkoma daki nida su hassana Dady yadaga waya yakira Don inyadawo aiki yanason ganinshi yace to Dady ba a dau lkc ba segashi yashigo yana xuwa yagaida Momy yamata sannun dazuwa ta amsa bayabo ba fallasa yace dazun me Basma tamaka kake kokarin dukanta daga xuwanta yace Momy inakika samu aljanar yarinyarnan itace nake baki lbr damuka hadu a sokoto yace Momy Allah yasa ba yar aiki kuka dauko mana itaba Momy tayi murmushi tace ba yar Aiki bace yace tatashi tabarshi anan xaune yamike yahau sama dakin Dady yashiga yayi sllama Dady yace yshigo yagaidashi ya amsa da fara'ashi ya ajiye jaridar dake hannunshi yace Dady ya sokoto kunsameshi lfy yace son lfy lau amma Allah yamsa rasuwa Don yadago kai dasauri yace Dady yarasu yace eh Allah yarubata baza mukara haduwaba Dady yabashi lbr duk abinda yafaru har xuwa auran da akamasa shigo Don xufa ke ketome duk da ac dake dakin Dady yace son nasan kai me biyayya ne sannan kuma nasan zaka. sharemun hawayena Dan Allah karikemun yar dan uwana da amana itakadai yahaifa Don yadago ido dayakade yayi ja yace insha Allahu zanriketa bazakayi danasaniba Dady yace Allah yamaka albarka yafito yawuce dakinshi kanshi na axabar ciwo yafada gado yana cewa dady why??? Dady meyasa kamun haka arasa wa arasa wacce xa a aromin se aljanar yarinya kaxama kanemamin wannan karamar yarinyar Dana isa nahaifeta Dady raino kakawonin danni mata nake bukata dande wannan RAINANTA XANYI
***************************
Dasafe momy taga yafito yanata sauri xetafi Aiki kokaryawa beyiba Momy tace son se ina ko breakfast bakayi ba yajuyo idonshi yayi ja sbd rashin bacci dabeyiba yace Momy sauri nake inada aiki dazanyine tayi murmushi tace a hk xakatafi bakaga yamatarka ta tashiba yajuyo afusace yace Momy inaruwana da ita kuda kuka Aurora kudubata yasakai yaficewarshi niko bansanma shine miji da akaauramunba dani har namanta aure akace anmun
Washe gari da safe munfito gurin cin abinci har nazauna se Momy tanunamun wasu kula akan gurin tace Basma dauki abincinnan kikaiwa yayanku ga dakin can tanunamun nadauka natafi nashiga ciki nayi sallama naji shuru nashiga na ajiye banga kowaba sena hago wani daki nace bari naleka koyanaciki INA lekawa aiko naga mutun kwance dagashi segajeran wando na rintse ido nafasa ihu wayyo Momy yabude ido yajuyo yaga ta INA ake ihu ganina yayi tsaye akansa inata ihu inacewa Momy badakin bane wannan dakin Dan iskane aiko yasauko afusace kamar wani xaki nibanma saniba naji mutun yamurdemun baki yace ke uban waye Dan iska nabude idona nace ba ubanaba yace senawa nace sede naka mugu kawai axxalumin yajuyo yadouko belt aiko yanajuyowa nafita da gudu yabiyoni Momy Momy naketa kira tatashi tatareni dagudu naboye abayanta segashi yatawo yana huci Momy tace lfy son madokin mata xakaxama matar taka xaka duka ko HK kaga dadyn ka yanayimun? Nadago nace Momy wlhy bazanzauna dawannan mugunba damashine mijina ni dahiruna nakeso shigo ya dago yacewa Momy kiyi hkr wlhy yarinyarce bataji Momy tace to kar naji karnagani yajuya tacwooooo馃槣anjikunya kato dakai kana yawo da gajeran wando yama xa ai ace wannane mijina kato dshi ni dahiruna xankoma na aura wlhy.....
鉁嶐煆烩湇馃徎
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣luv u all 馃槏馃槏馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�7鈨�
Sunkai gidan suka shiga ciki bayan anmusu iso me makwan ita taxo se mahaifiyarta ce taxo tana shigowa suka fara gaisheta ta amsa a dakile sannan tace Dan Allah Bassam ka kyalemin yarinya ta huta ni bansan wannan binbinin tunda mahaifinka yama aure aishi knan itama Seka kyaleta tayi auranta Dan Allah bansan kara ganinku agidannan itama mun mata miji da xaran ta gama karatunta xata auri MA'ARUF insha Allahu tana kainan tafita bata jira taji me xasu ceba Abdul yamike ranshi a bace yace dama nacema wannan mutanan basu da mutunci kaki yanxu ai gashi sun ma seka tashi mutafi ai yatashi jiki asabule yana mejin haushin kanshi
**********************
Yadawo gida yacema Hasana kiramin yarinyar can tatafi tacemin yaya na kiranki nace me xanmai tace bansani ba nima nafito naga be falo nabishi dakinshi nace gani yaya yace dauki ledar can yana magana yana bude frij yadauko ice cream naganshi dayawa aciki nadauka na fita bance komai ba ina xuwa nakaima Momy tace au hijabai ne ai gwara haka tunda Ku bakuda abin sawa se gyele suma su Hasana xance yasemusu kosa rage sa gyalan suko ina xuwa sukahau min dariya wai lallai liman wannan hijabai haka Niko bandamu ba tunda dama inasa abuna
***********************
Gobe mondey xan fara xuwa makaranta yace nashirya muje yasemin takalmin makaranta nafito knan yace nakoma nagoge abinda ke bakina nakoma ina xunbura baki Momy tace Baku tafiba nace yace wai sena goge janbaki ni kuma baxan gogeba sede afasa xuwa Momy tana murmushi tace baayi hakaba Basma ke Hasana xoki share mata abinnan kisa mata kisa mata farin lipstick haka aka gogemin sannan nafito ina xuwa yace wannan ma yacika kyalli da yawa nayi banxa dashi nashige wata yashiga shima muka tafi munje shagon da ake siyarwa yasiyanmin bayan mun fito yace najirashi agurin mota yana xuwa yana hucewa wata budurwa taxo hucewa naga tayi kwalliya kamar biri nako fashe mata da dariya harta tafi tadawo tace ke wa kikema dariya nace ke 馃憟馃徎 nama kara fashewa dadariya nace kin ganki kuwa kamar wata gwaggon biri aiko tadaga hannu ji kake tasss tatsinkamin mari nadurkushe agurin sbd axaba taci taga da dukana nako kwaso kafarta tafadi tif nahau ruwan cikinta nadinga naushi kankace meye mutane sun taru anata kokarin rabamu ankasa dukanta kawai nake bakinta se jini yake Don kuwa yana dawowa agurin motarmu yaga mutane yana karasowa dai2 mijin wannan baiwar Allan yakaraso ........ Toh fa
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣 馃挐馃挐馃挐 u all

馃崱Renank xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�9鈨�