← Book details Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 19

Sashe 7

Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Momy tace lfy kuka dade yace badole mu Dade ba wannan yarinyar tajamin magana kawai takama matar wani mutun tadinga duka wly Momy baki ganiba abin tausayi Daga nima amaryace Momy tace subhanallah Basma meyasa kikayi haka tace ai itace tafara dukana harda mari dannayi dariya Don yayi tsaki yace yanxufa matar na asibiti sannan kuma still ana wannan tafasama mijin matar kai kila so tayi taga bayan su yana kaiwa nan yace matsa kiban guri kanna bibbigeki naja baya yahuce muma muka shiga ciki Momy namin nasiha
***********************
Yau natashi da huri nayi wanka sbd xan fara xuwa mkrnt inata xumuji usaina natamin dariya Hasana tace inde mkrnt ce sekin gaji daxuwa Nide nasauko kasa naga Dady nagaisheshi Momy tace kayan yamiki kyau sede wannan tulin gashin da aka fito dashi waje fa shiyasa nace musu akaiki gurin saloon kitso suka ki kema dake bakyaso kika biye musu jekicema son din kintashi yaxo yakaiki nace to natafi dakinshi a aguje ina shiga naga be falo yana ciki na bude frij dinshi naga kuwa abinda naxo nema ice cream nadauka a hankali nasa ajakana sannan nashiga ciki yanasa kaya dasauri najuya yana gama wa yafito yarike kunnina yace ke baki iya sallama ba inxaki shigo guriko ? Nace nayifa afalo sannan yasakeni muka fito Momy tace to Basma sekun dawo nace to bari nama su Hasana sallama nashiga nafito nace mutafi yaya yadakamin tsawa yace ahaka xamu tafi ba hijabi kin wani fito da gashi waje nace baxe shiga cikin hulan bane fa yace inko hakane sede na aske mikishi danko baxaki dinga xuwa makaranta a hakaba ke jema kice su Hasana subaki baby hijab inmunje xanma principal din bayanin ke matar aurece haka nakoma nakarbo sannan muka tafi yana xuwa yayi bayani bamu samu wani matsalaba yayarda xan dinga sa babyhijab sannan aka nunamin ajinmu xantafi yakirani yarikemin kunne yace wly banda wasa da maxa innasamu lbrn kina kula maxa xan cireki a sch dinner sannan na ballaki nace to yace banda guje2 kinatsu kiyi abinda yakaho
ki nace to yace jeki in antashi xanxo nadaukeki nace to nahuce ciki
**********************
Haka nafara krtuna banma kowa magana a ajinmu se wata xainab tadan girmenima bansamun matsalan komai sbd haryanxu anamin lesson kullun gakuma su Hasana haka lokaci yafara tfy yau gashi nayi wata uku da kwanaki a makaranta saura kwana kadan mufara common entrance wannan mutumin da yace yana sona da xaamin rigister shi kadai yatakuramin ko hucewa xanyi yata kallona knan niko tunda yaya yamin fada ko kallanshi banyi kullun yaxo daukata seya tanbayeni konayi magana da maxa senace aa wata yarinya ce ta takuramin kullun setamin dariya waini yar kauye da hijabi nake xuwa bantafa tanka mataba ita da maxan ajinmu suyita min dariya inxan huce yauma muntashi ina xaune a jikin bishiya ina jiran yaya sega wasu yammata su uku yan j s s sunxo kusa dani bayan sun gama maga da maxan su kuma suna can gefe suna xuwa daya tacemin ke Basma yar karamarki girman kai yamiki yawa ba kyama mutane magana insuna miki Dan kinga kina dakyau ke in banda ma Alamin mexeyi da wannan yarinyar dayar tace kila wa innan shanyanyun idan nata kamar na mage dayar tace Dan Allah kumuyi abinda yakawomu aiko dayar tajanjo hijabin dake kaina nasa hannu narike sesuka hadu su duka suna kokarin cirewa ni kuma narike dayar takaimin duka aciki bansan sanda naduka ba sbd axaba kuka ya kwacemin suka ciremin hijabin ina tashi nahadasu su biyu nadinga duka nakaisu kasa na danne dayar takaimin duka aiko narike hannunta na ganna mata cixo ta kwalla kara sega maxannan aguje suntaho Niko nacigaba da dukannan na kasana yadaga hannu ke nan se tafani da niyyar daukeni akan yaran mukaji andamai tsawa yace karka kuskura hannun ka yataba jikinta Dan xan balla makashi duk suka tsaya yana xuwa yadagoni akansu ranshi abace bansan sanda na rungumeshi ba nace yaya kasamin hijabina sune suka ciremin yakara rikeni sosai inata kuka yace ya isa haka ya duka yadauko nijabina yamaidamin sannan yajuyo suko ko wacce tasha wuya se maida numfashi suke maxan nagefe a tsaye yace me tamuku da kuka ciremata hijabi suka saukar dakai yadaka mutsu tsawa yace daku nake dayar tadago da kunburarran bakinta tanuna daya daga cikin maxannan. Tace shiyasamu wai yanaso yaganta dakyau iya kullun cikin hijabi shine ya aiko mu mucire mata nan danan idanshi yayi jaah yace kukasa acire ma matata hijabi ? Sukayi wuki wuki sunkasa magana yace aiko hukuma ce xata rabamu suka duka su duka suna bashi hkr dakyar ya hkr da sharadin ko kallan banxa baxasu kuma yiminba suka bani hkr tundaga lokacin nasamu sauki kwana atashi yau gashi harmunyi jarabawa mun gama muna gida kafin mu shiga j.s.s. 1 nakara girma sosai sbd jikin girma gareni kirjina yafara fitowa haka maxaunaina tundaga Momy tace xani gida ganin ummana kuma yayane xe kaimu inata murna xanje naga ummana da Dahiru
***********************
Don ke sanar dasu Alkasim xashi sokoto har suna hada baki gurin cewa sokoto 馃憖馃憖? Yace a sukace kacefa kaida sokoto har yabada yace to ya xanyi YAR RENOTA xankai taga ummanta sukace to Allah yasa karka kuma haduwa da wannan aljanar yarinyar kodayake kaima da taka intama taka tarama maka yace xanjen banxa ai bakusan itace kuma matar tawaba suka xare ido 馃憖馃憖馃憖 Alkasim yace no wander naga kamar natafa ganin ta sanda kukaxo dinnan A tare suka fashe dadariya yace Ashe uwar yayankace dama don yace ni din ? Me xanyi da wannan yarinyar ai nafada muku jira nake da bikinku nasamu tsaleliya nima nakama badan Dady yamin hakaba ai da yanxu harda ni ma xanyi auran kuma friend's ni wly har nafara kaiwa karshe yanxu da kyar nake banci kullun senasha Lipton suka fashe mai dadariya kaida keda wannan tsaleliyar yarinyar Kaine ke fadin haka yace baxaku ganebane
***********************
Mun fito xamu tafi harda su Hasana amma su tare xasu dawo dashi sbd suna lectures ran Monday mun fito munyi kyau sosai amma bamusa hijabi ba inata boyewa abayan su Hasana kada yaganni munsauko ya gallamin harara sbd Dady na gurin shiyasa beyi magana ba amma shima axuciyarshi yaya ba da kyan Dana yi Dady namai bayani nasulale nashige dakin yaya nabude frij nadauko ice cream najuyo knan muka hada ido dashi yaharde hannu yace sannu nayi kasake nasauke kai yace dama ke ke kwashemin ko nace yi hkr yaya inasone kuma ana sumomy yace kuma baki iya tanbayanka bako nace yi hkr yace meyasa kika sa gyale da kuma janbaki bayan na hana nace yi hkr su Hasana sukace naci kyau a hakan yamatso kusa dani ina ina matsawa har mukakai bango sannan yakamo fiskata ya hada bakina Dana shi yafara tsotsa nadinga kokarin nakwace nakasa shiko kaman yasamu lollipop dakyar yasakeni idanshi harya chanxa kala yacemin daga yanxu in kika kuma sawa wannan ne punishment dinki Niko shiru nayi se xare 馃憖 nake sbd wani Abu danakeji ajikina se wani Yarr yake min shi kuwa dauko wani tablet yayi yaballa yasha dakyar na iya cewa bakada lfyne bece komai ba Yakama hanyar fita nima nabiyoshi ahaka muka fito mukahau mota muka kama hanya ina mejin dadin xanga umma da Dahiru na nafada mai nakusa dahowa muyi auranmu ..............

鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
鉁嶐煆�

馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣lov u all 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎
[8:04am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
Chapter 7 · 0% Book details