Sashe 3
Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045鉁嶐煆�
Luv u ol
[8:03am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
9鈨�
Ummana ta shigo gida afusace tace ina kike ja ira yanxu ne maman maganan naki har yakai haka kikusa cirema mutun yatsa kamar wata mayya harta iso bakin kofan bayin jikina kyarma yake banma San nafara fitsari a wandoba tana xuwa taturo kofan afusace tajanyoni bamu tsaya ko inaba se xaure nako ga ubaida da yayanta kowa jini naxuba babansu naganina yafara cema umma mu ba ita mukaxo nemaba wly asibiti xaki kaimin yara Dan ko kwandalata baxatayi ciwoba akan wannan ciwan sannan kuma bayannan muje gurin me gari yamana iyaka daku tunda mayya kika Haifa umma de nata bashi hkr dan tasan batada kudin daxata bashi ana haka Sega Dahiru yashigo da bokitin ruwa yana ganin haka ya aje bokitin yana meke faruwa haka aiko nan mahaifinsu yace meke faruwa kuwa bayan kura ce gatanan agabanka duk tamusu haka kuma wly baxan yadda ba Dahiru ya kalleni naturo baki yajuya yafara bashi hkr amma kamar xugashi yake seda yaciro 500 a aljihunshi yamikamai yasa hannu ya kwace sannan yace Allah yasoku wly da mundinga sharia knan yakada yaranshi suka tafi Niko nabisu da harara umma taja hannuna muka shiga gida muna shiga tarufeni da duka abinda bata tafa mun ba da kyar Dahiru yakwaceni yabata hkr nikuma yafaramin fada wai nadena tsokana aiko dama axuciye nake nagado na galla mai harara nace sannu ubana ai saura duka seka dakeni insan magana kakeyi yace yi hkr yafita daga xauran ya huce nima nashige gida
***** ***** ******
Kiranshi ake tayi da karfi gashide yanata amsawa amma yarasa wake kiranshi yadesan wannan muryar ta Dan uwanshine amma a ina yake be saniba can yaga sun taho su biyu kaninshi da mahaifinshi mahaifinsun ne yafara magana yacemai Ashe dukia cutace, dukia matsiface,dukia balakice, inhar bakayi abinda yadace da itaba bani ba kai yajuya yafara tafiya ya fara kwalamai kira Baffa me kakeso nayi be juyoba yayi mgn yace xumunci .... Sannan se kaninshi yafara mai magana yana cewa kana raye xuriata xata lalace kana raye ahalina ke wahala saboda rashi Ashe banbar baya me kyauba ya fara magana da karfi yana ja da baya yana cewa ba Dan uwa bane kaiiiiiii
****** **** ******
Firgigit ya farka duk ya hada xufa Ashe yafara fadin innalillahi yi yake har yasami natsuwa ya juya gefanshi yaga hjy falmata nata baccinta yasauka daga gadan yaje bayi yadauro alwala yafara nafila yana rokon Allah ya yafemai lefinshi rabanshi da kaninshi tun ranan bakwan rasuwan mahaifinshi tun Bassam(Don) nakarami akalla shekara 24 haka yadinga sallah be denaba har seda yaji ankira assalatu Alj hafix knan.ya tsaya ya tashi Momy tatashi tana mika tace alh ankira salla ko yace a yatashi yana shirin hucewa masallaci yace mata hajiya inkinyi sallah kihadamin kaya kamar kala 5 kema kihada naki sannan da yara sun tashi kice musu sushirya xuwa 10 xamuyi tfy taxaro 馃憖 tace alh ina xamu daga dawowanka jiya ko hutawa bakayiba ? Yajuyo yacemata sokoto inaso naga Dan uwana naga halinda yake ciki saka magana Momy tayi Dan maganan yabata mamaki Dan tun shekarun baya takemai naci akan suje amma yace ba inda xashi yau kuma gashi da bakinshi yace xaaje
Toohfah waishin mexe faru agarin sokoto kubi asannu xa kuji
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045鉁嶐煆�
馃崱馃崱muje xuwaaa馃槣馃槣馃槣馃槣

馃崱Renankxanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
1鈨�0鈨�
Momy na idar da sallah tafara hada kaya aranta tana me farinciki Allah yakarbi addu'arta yau mijinta yatuna da asalinsa bayan tagama hada kayan tafito taje dakin yan biyu ta tashesu tace nasan kosallah bakuyiba kuketa bacci to kutashi kuyi sallah kuhada kaya kamar set biyar anjima xamuyi tafiya suka hadabaki sukace momy ina xamu setace sakkwato garin mahaifinku sutashi da sauri suna murna momy tana sakkowa daga step tahango Don xeshiga dakinsa yadawo daga masallaci ta tsayar dashi tafadame cewa yashirya kayansa xasuyi tafiya yace xuwa ina mom??? tace sakkwato garin mahaifinka aikuwa ya zaro 馃憖 ido a firgice yace sakkwato?? Tace eh yace momy baxaniba tace meyasa yace nida sakkwato har abada tace wannan salon banawabane kabari dadynka yadawo sekafadame yace dan Allah Momy kirufamun asiri kekinsan meyafaru nakuma yima kaina alkawarin baxan kara xuwaba tace ba ruwana nafadamaka sunacikin haka Sega dady yashigo yace meke faruwa tace dankane yace bazeyi tafiyaba dady yace don me bakaba yace wlhy dady inada meeting a office karfe 12pm kuma dole sena halarta amma innasamu Dana kobayan kuntafi xanbiyoku dady yace shikenan Allah yataimaka ya juya yacema momy to ke jekishirya sbd mufita da wuri **** **** **** **** ****
Sungama saka kaya a mota duk sunfito momy takalli dady tace yau se farinciki kakeyi yace ba dole ba yau zanga dan uwana ai dama kai kadaina xumunci dashi sbd wani karamin dalilinka yace to yaudai nadaina fushi dashi koda bazeyadda yabiyo niba na hkr can dinga xuwa naganshi suka Shiga mota suka dau hanya yan biu nata murna tfyn 8hrs ce takawosu sokoto yabata kallan garin ya chanxamai sosai sannu a hankali har ya iso kauyensu kauyan anka yaga ansamu sauye2 sosai ahaka har sukaxo kofar gidan da baxe manta dashiba se de yasamu changi kadan suna sauka mln Haruna yaxo hucewa yaga kamar mln mamman banda yasan yarasu da yace shine she wannan yafishi haske da girma Alh hafix najuyowa yaganshi ya matso kusa dashi yace kaman malan haruna inban manta ba ? Mln haruna yadago afirgice yace hafuxu dama kana raye yace eh mln haruna yace ammade bakama mamman halarciba har ya rasu bakaxoba se yanxu yadago afirgice yace kace mamman yarasu yace eh Allah yakarfi abinshi idan Alh hfx yakawo ruwa yace Allah beyi xamu ganaba yadago yakalleshi yacemai to ina matanshi da yayanshi mln hrn ya nunamai gida da hannunshi yace suna ciki jiki asanyaye yadawo gurin su Momy wa inda suma duk sunji abinda yafaru yace musu kuma shiga ciki
***** **** ******
Sallama su Momy sukayi umma dake bakin murhu tana abinci ta amsa suka shigo tabisu da kallo Dan ganin su yan gayu batasansu tana kallan yan biu setaga suna mata kama da Basma tace kushigo tashinfida musu tabarma sannan tace bangane kuba Momy tace tare muke dame gidana yana waje shine yace munema masa iso umma tatashi gabanta se kara faduwa yake tace kice yashigo aibakomai bari nasamai tabarma Momy tace Hasana jeku taho tare tafita se gasu sun shigo suna shigowa umma tamike tsaye tadafe kirji tace hafuxu Kaine馃檰馃徎馃檰馃徎馃檰馃徎 yace nine Aisha yana karasa shigowa hawaye taji yana xubowa daga idanta Dan yatuna mata da mijinta yajuya a hankali taje randa tadibo musu ruwa Momy takalleta taga tabata tausayi sosai jibi gidan dasuke ciki tace kadena kuka kiyi hkr Dady daga gefe yace Aisha bani ruwa nayi alwala taje tadauko buta takawomai yayi alwala yatafi masallaci suma duk sukayi alwala suka rama axahar da ake binsu sannan sukayi laasar Kansu fito umma har takwace tuwo taxuba ta ajiye musu
***** **** *****
Shiko Alh bayan angama sallah duk sunfito saga masallaci yatsa yagaisa da wa inda yasani wasu duk sun rasu sunata mamakin ganinshi yadanyi musu ihsani yatawo gida yashiga taga su Momy natacin tuwo shima ya xauna umma takawomai nashi har yafaraci sekuma yadago yacema umma wai INA yarannawane tunda naxo banga ko dayaba be rufe bakiba nashigo aguje har nakusa ni takanshi nabige tuwanshi na huce se hanyan bayi ina xuwa nashige naturo kofa duk suka Bini da kallo umma tace lafiya setaga yara sun shigo daya jiki duk manja dakyar kuma da roba a hannu tace aa su shatu lafiya meya faru tana kuka tace Basma ce taxubar mana da alale Dan tace wai mutsaya mutsanma ta yaji damai munki shine nace mamanmu tahanamu shine ta kwarama rashida mai taxubar da alalan umma tayi salati tace nidai nashiga uku Mamana kila wataran se kinsa ankoreni agarinnan tatashi tashiga nayi tafito dani tadauki ice Wanda taka she huta yanxu xata bigeni aiko baxaka ihu nakwace nayi kan Wanda nagani agefe narike shi umma tatawo da nufin ta kwaceni naki shige cikin babbar rigarshi ta chukuikuyeshi yajuyo yacema umma Dan Allah ki kyaleta tace hafuxu kabari nama yarinyar nan duka daxu tagama jefe matar makotannan yashigo nan taxageni tas shine tafiya Dan karna mata fada shine kuma yanxu tadawomin da wannan kuma su Momy dake tsaye gefe baki tace ki kyaleta yarintace ke alalan naki nanawane ? Shatu tace na murtala hudune Momy yakasa ganewa Alh hfx yace mata 80n knan taciro sabuwan Dari biu tabasu tace gashi Ku tafi sauran se Ashe omo awanke ma waccan kaya sun juya xasu tafi Niko dake cikin Riga har yanxu banfito ba naleko nace wly xanxo kubani chanjina inba hakaba wly nama yarinya dukan kudina sukayi tafiyansu basu juyobaAlh hafix ya kalleni yafito dani saga cikin riganshi yakuramin ido yace Allahu Akbar wannan dagani jinin maman ce nise alokacinma nabishi da kallo dashi da sauran su Hasana da usainama ni suke kallo Alh hafix yace me sunan ki nadago nace mai sunana Hajara amma anacemin Basma umma tace sbd sunan maman banana akasamin yace lallai Babban suna nace laaa umma kinga wannan mutumin yana kama da wannan mutumin Wanda....... umma ta galla mata harara saboda har yanxu bata dena jin haushin abinda tayiba senayi shiru umma takalli Alh hfx tace gwanda da Allah yakawoka dama Kaine mahaifinta wly nagaji da fitinan yarinyar nan Allah baxata kara kaiwa wata daya agidannan ba aure xaa mata toohfah ana wata ga wata
鉁嶐煆�
@$m鈧偓楼 08034906127
H@j@r 08031363045
馃崱馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣lov u all馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎

1鈨�1鈨�
Hassana da husaina suka fashe da dariya sukace wannan yar yarinyar xa ayima aure umma tace sao'inta ma wasu sun haihu Dady yayi murmushi yace nidai a kyalemun yata Niko inata kallanshi sbd yamun kama dawanda na watsama garin tuwo sedeshi wannan babbane yada sakarkiyya fuska Momy ta janyoni jikinta tana dariya tace to kinada saurayine? Da sauri nace mata eh kuma yace idan mukayi aure zekaini birni suka kwashe da daria gaba dayansu Momy tace lalle yata xataje birni itako umma se murmushi take tana kallansu ***** ***** **** ***** ****** *******
WAISHIN MENENE YARABA ALH HAFIX DA MALAM MUH'D (MAMMAN)