← Book details Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 19

Sashe 1

Renonta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
Da sunan Allah me rahma me jinkai Allah nakeroko yabani ikon rubuta wannan littafin me suna Renanki~zanyi ya isa gareku kuskuran daxanyi aciki Allah yayafemin Allah yasa littafin ya anfanemu gaba daya @meeen 馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎

1鈨�
Tafe take akan hanya tana sauri sbd mamanta najiranta da cinikin da akayi susamu su daura abincin dare tana shigowa gidan tundaga xaure tafara kiranta Umma tana daki tafito da hanxari tana cewa Mamana ya akayi kikemin irin wannan kira tace umma nasiyar duka yakare umman tana murmushi tace yawwa yar albarka yanxu ajiye kwanan kije kisiyo mana garin tuwo tace to ta ajiye taxo tatafi taje shagon Danladi tasiyo tana dawowa akan hanyarta se taga wasu maxa su 3 kyawawa amma dayan duk yafisu kyau sede shi ranshi a face yake sauranko sunata firansu tana tahowa harta karaso kusa dashi garin kallansu bata saniba tadan tafashi kadan aiko kamar jira yake ya juyo afusace yana cewa ke wace irin jakace kina tafiya bakya kallan gabanki kawai naji hawaye sun soma xubomin sbd ba'a tafa xagina hakaba kafinma inkai ga magana yajuya gurin abokan tafiyarshi yana ce musu bro's kumukoma gida ba inda xan iya xuwa da wannan kayan tunda wannan akuyar tatafa nan suka faramai magana haba Don aibe baciba kayi hakuri mukarasa kaga mun kusa yace aa shi inba wanka yayi yachanxa kayannan ba baxe jeba suma de ransu yafaci suka juyo Niko inanan atsaye kamar anshukani yana wani yatsina fuska yana cewa kayannan ai sede akonasu Dan baxasu kuma sahuwa ba sukaxo xasu gittani xuciya takuroni bansan sanda nasha gabanshi ba nadaga ledan garin nan naxaxxagemai tunda ga kansa har fuskanshi ai abokannan nashi naganin haka suka xabura suna masu xare馃憖bawanda ya iya magana acikinsu sbd mamaki nikuma bayan nagama juyemai najuyo na rike hannunshi duka nagoga nawa ajiki sannan. Nacemai yanxu tunda nafada fatar jikinka da tawa sekaje kachanxa wa wawa kawai Wanda besan darajan Dan Adam ba najuya nayi tfy ta alokacin mutane har sun fara taruwa kawai naji anfizgoni

馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
2鈨�
Najuyo afusace naganshi rike dani yanaso yayimin magana amma tsabar takaici yakasa gashi yakasa bude idanshi daya bude seyaji gari nafixge hannu na najuya natafi shiko yakasa ko motsi se alokacin abokanan tafiyarshi suka lura mutane sun xagayesu se kamatso domin su taimaka mai wasu amutanen nabashi hkr shiko se karamai bakin ciki suke nande daya acikinsu yasa hankacif yana gogemai dayan kuma yana duba inda xasu samu ruwa seya hango wani shago yaje yasiyo yaxubamai yana wankewa yarikeshi dakyar ya iya daga kafarshi idannan nashi yayi jaa kamar barkono suka fara tafiya
**** **** ****
Niko tunda nabar gurin se gabana yafara faduwa sbd ban iya rigima ba nayi mamaki sosai dana iyayimai haka ina tafi INA nadama Lamar nakoma nabashi hkr se kuma natuna xafin dayamin raina ya kuma faci se kuma inna tafadomin arai natuno garin nan fa dashi xamuyi abinci ahakade nakaraso gida ina tunani ina shiga umma tace kindade se kuma takalli hannu na taga ba garin tace ya haka Mamana ba garinne aise nafashe da kuka nace mata garinne yaxube tace garin yaya nace ina tafiya tace to kidena kuka ba rabanmu bane jeki dauko sauran changin kisiyo mana garin kwaki semu jika musha nace to nadauko tace kuyi kinga magriba takawo
***** **** ******
Shiko Don suna xuwa gida be tsaya ko inaba se hanyar bathroom har yakai bakin kofa kuma seya dawo da baya yatsaya bakin kofar yana yamutsa fuska yacire rigar jikinshi da wando Wanda daganinsu yau akafara sasu yarikosu dayatsu biyu yaxo ya huce su Abdul a falo yadaga labile ya watsasu kamar ya watsa Kashi harda shinshina hannu su Abdul de suka kalli juna sukayi murmushi yahucesu yana hararansu yashiga bayi yadinga wanka kamar xe chanxa fata seda yayi ruwa yakai 5 hannun shiko inda tatafa seda yaji yana xafi yana fitowa yasa singlet da 3quarter ya kwanta segasu sun shigo Abdul yace Don pls forget... Tunbe karasa fadaba yadagame hannu yana kallansu da jajayen idanshi yace leave me alone yana gama fadi yajuya musu baya yakwanta kamar me bacci suna fita ya tashi xaune yafadi dakarfi I swear to Almighty sena sa kinyi danasani .....

馃崱馃崱muje xuwa 馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~xanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
3鈨�
Ya kwanta domin yayi bacci ko xeji sanyi amma bacci ya gagari idanshi daya rufe ido ita yake gani baa tafa hulakantashi irin hakaba yayi danasanin xuwa garin sokoto waishin wanene ma Don Dane ga Alhaji hafix mai dala mahaifinsu yakasance shahararrene shi agarin Kaduna dama wasu dake kewayanta asalinsa mutumin sokotone shima sede basa xumunci yan uwansa hakan yasa yayansa basusan danginsu ba mahaifiyarsa sunanta hajiya falmata yar kasar Sudan ce babanshi ya auro ta shine da babba agurin mahaifinsa bayan anhaifeshi mamanshi tadade bata samu wani cikinba se bayan Don Wanda asalin sunansa Bassam yashiga sec.sch sannan Allah yakawo wani cikin aka haifi kannanshi yan biyu mata daganan kuma se haihuwa tatsaya Don yayi makarantar pri. An sec. Dinsa anan tokish dake Kaduna sannan yayi university dinshi London inda yakaranchi medicine ayanxu haka shi kwararran likitan matane nike name dinshi (Don) yasamo asaline daga abokanan shi yakasance miskiline shi nagaske yaje garin sokoto ne danyin wani aiki shida abokanan Aikinsa kuma abokanansa sunyi kuma ansamu nasara bayan sungama ne se abokinsa Alkasim yace akwai gidan wata gwagganshi anan garin kuma kusan anguwan da akabasu masauki ranan sun shirya kai mata xiyara sbd saura kwana biu sutafi ahanyarsu ta xuwane wannan Abu yasameshi gashi kuma yadau niyyar ramako shin a INA xenemo yar umma ne ? Yananan kwance yana tunani har bacci yadaukeshi
***** **** ******
Washe gari dasafe natashi dahuri Dan nataya ummana aiki kafin lokacin makaranta yayi tatafi bayan nagama shara sena dauki ruwana. Nayi wanka nadauko kayan makaranta na nasa nafito nama ummana sallama tace alabada sa'a nafito lungunmu inata sauri sbd nayi latti ina cikin tafiya senaga daya daga cikin abokansu Wanda nawatsama gari da sauri na isa gurin shi nacemai kai abokin me Dan qaruna yajuyo yana kallanta ta murgudamai baki馃槒tace injinde abokinka yanxu ya mutu ko kuma anyanke me hannuwa? yayi shiru yana kallanta bata jira amsarshiba tace kafadamai duk randa nakuma haduwa dashi inbeyi wasaba sena ciremai idanshi mekama Dana mujiya kaci saa yanxu makanta xani dase nabika gidanku Nagano gidanku inga yaya fatarshi takoma ya chanxa wata tana kaiwa nan tajuya xata tafi seme tana juyawa tasa idanta cikin nashi turkashi ....

馃崱muje xuwa馃槣馃槣馃槣馃槣
[8:02am, 5/1/2016] Nadear S. Tafida: 馃崱馃崱H@j@r馃崱馃崱
馃崱Renanki ~zanyi馃崱
馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱馃崱
4鈨�
Ina ganin shi gabanta yafadi amma dake gwanar tsokanace sena fashe da dariya nace Dan karuna yanaganga da hannu dama kyamar taka duk tabanxa ce ina magana ina kara matsowa kusa dashi Dana kawo dap dashi sena danyi baya shiko axuciye ya bude baki da niyyar faramin magana aiko yana budewa ina watsamai miyau aciki jikake kut ya hadiye sbd magana yakesan yi aiko nace kafa menaci banbakiba nahau gudu shima yatake min baya yana bina bakinshi abude nako kara huta gudu nake da iya karfina yana bina har muka kawo islamian mu nakoyi ciki aguje naboye abayan malaminmu segashi yashugo Ashe abokinsama yabiyomu malaminmu yace ke Basma meya faru nakasa magana se haki nake seya juya gurunsu yace bayin Allah me tamuku nasanta da tsokana aiko yadago ido muna hada ido kawai seya fashe da kuka gashi yakasa rufe baki abokinsa naganin haka kawai ya rikeshi suka juya sbd hankalin mutane yadawo Kansu yana rike dashi shiko se waigena yake yana hawaye Niko ina masa gwalo馃槣 nikuma nakoma gurin xamana kusa da Fatima
***** **** *****
Suna fita Alkasim yakira Abdul yaxo musu da mota sutafi shiko har lokacin ya duka a kasa ya saki baki miyau na dilala kamar wa2 shi kanshi Alkasim inya kalleshi dariya ke xuwamai yanade dannewa Dan karyagane Abdul na xuwa yafito agigice yana tanbayan me yafaru Alkasim yacemai Dan Allah kamashi de musa amota yanxu ba lokacin magana bane kaga mutane na kallanmu suka dagashi yashiga har amotanma dukawa yayi yacigaba da xubar da miyau Abdul dai yana tuki yana waige sbd betafa ganin abokinsu a hali irin haka xe iya cewa be tafa ganin hawayanshi ba Dan shi inranshi yafaci sede kaga idanshi yayi jaa
**** ****** ****
Niko muna tashi nafara bamawa Fatima labarin abinda yafaru tace ke Basma wly ba ruwana wannan fa Dan birni ne suda suna iya kashe mutun inya musu Abu ko sumaka asiri ka haukace hakafa akace sunayi senaji jikina yayi sanyi tsoro ya kamani nace to aibesan gidanmu ba tace ai xe sanine nayi shiru kawai ina tunani
***** ***** *****
Tunda suka shigo gida yashige bayi yafara brush be denaba seda yakarar da macline dinsu duka amma duk da haka yaki yadda da bakin yadauko mouth freshener yadinga fesawa yana fitowa yasauko da akwatinshi yafara hada kayanshi yana gamawa yafito da akwatinsa ahannu atare suka mike suna tanbayarshi lfy dakyar yabude baki yace musu gida xashi sukace habade kayi hkr sauranmu awanni kadan kasan jirgin mune nafarko gobe yadago da jajayan idanshi yace musu wly baxe kara kwana a sokoto ba inba sosuke yamutu ba kawai yajuya ya fita se suka bishi abaya yana fita yahau mota yafigeta aguje ko juyowa beyi ya kallesu ba ......
Chapter 1 · 0% Book details