Sashe 30
Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yauma suna falo suna hira, uncle G! yana kwance saman doguwar kujera, yayinda sopy take zaune a k'asa saitin kansa tana cin tuffa (Apple), fareeda kuma tana saman kujera tana satar kallon uncle G!, wandashi bama ta isheshi kalloba, sopy tana kula da ita.
Zuwa can sopy ta ce, "wayyo ALLAH hubbina??, uncle G! ya juyo da sauri yana kallonta, ya ce, "ya akayi Sopyna?, cikin shagwab'a ta ce, "jinayi kaina ya sara.
Ya tashi zaune yana fad'in zona yimiki kamu, dan bana son kisha magani, saboda gudun ganganci, bansaniba ko nayi ajiyar baby.
Sopy ta mike da nufin zama kusa dashi, amma saiya jawota saman cinyarsa, ta ce, "ngd hubbina.
Yayi murmushi yana fad'in wannan aikinane, addu'a yafara yi yana tofa mata, bayan ya gama tawani kanne masa ido d'aya tareda d'aga masa gira.
Aii sai jikin mutumin naku yasaki, kwata2 ya manta da wata fareeda afalon, saiya had'e bakinsa da nata, yashiga sumba tarta cikin nuna kwarewa, Sopy saita bada kai bori yahau, sunkai tsawon lokaci suna abu d'aya, zuwa can yashiga shafata.
Wani kududun bak'in ciki yatokare zuciya fareeda, ta had"iye wani mugun yawu wanda yasakata sark'ewa tafara tari.
Sai a sanna uncle G! yatuna akwai wata halitta fareeda a falon, suduka suka d'ago suna kallonta, sopy tayi wani murmushi mugunta, tad'aga yatsun hannunta biyu tama fareeda sorry, cikin wani murmushin rainin hankali ta ce, "sorry fareedana, munata soyayya agabanki, kinsan hubbina ya iya mantar dani duniyar dana ke ciki, wlhy nama manta kinanan, ta sumbaci hannun uncle G! sukaima juna murmushi.
Jin kalamun sopy na rainin wayo sai suka saka zuciyar fareeda kumburo wa, jita ke mar zata fashe, har fuskarta saida ta nuna alamun b'acinrai.
Sopy ta ce, "hubbina?
Uncle G' ya ce, "na'am sopyna.
Ta ce, "yakamata kasiyoma fareeda tv sai asaka mata a d'akina, dan bai kamata tana zama damu a falo muna tayar mata da hankaliba, kasan gwauro bai iya shiga matsalaba, gashi kuma babu mai taimaka mata😆😜.
Uncle G! ya sumbaci bakin sopy ya ce, "gsky ne sopyna, insha ALLAHU zanyi k'ok'arin hakan, dan nima nakula tana shiga damuwa da takura.
Fareeda tak'ara kumewa dajin kalamun sopy da uncle G!, ta kulama sun raina mata hankali, da sauri tatashi tana hawaye ta shige d'akin sopy.
Sopy ta bita da kallo tana 'yar dariya, ta mik'e tana fad'in hubbina bari najiyo miye damuwar "AMINIYATA!!!!!;".
Uncle G yabita da kallo yana murmushi, yasani sarai bak'ak'en magan ganu sopyn tagawa fareeda.
A can kuwa sopy tana isa tabud'e d'akin ta shiga, agado ta tarar da fareeda tana kuka, sopy tad'an tab'e baki sannan ta k'arasa gaban gadon tana tafa hannuwa, ta ce, "fareeda kenan nakula ke har yanzu d'aukata kike amatsayin safiyya sakarai, fareeda!! Tabas abaya kinyi nasarar kwace Abdul daga hannuna, to ki d'auka awanna lokacin kece kikayi winning d'in game d'in, nikuma nasamu game over.
Amma saidaifa awannan karon ta canja zani, domin nima da shirina nazo fagen famar, kisa azuciyarki uncle G! nawane nikad'ai, babu wata kucakar mace data isa naraba son youseef da ita, karki d'auka wani ban k'aro k'irjinki da saka kayan barci kizauna agabansa zai ja hankalinsa a kanki, 'yammatan dasuka fiki ilimi da wayewa ma sunyi abinda yafi haka amma basuci nasaraba.
To kema inaso ki d'auka aranki bazaki tab'a yin nasaraba, tuni nasan kece kike zubamin gshiri, yaji, sukari acikin abinci, fareeda son gsky babu abinda yake rusashi, nida uncle G! son gsky mukema juna bana sha'awa ba, dan haka ki daina wahalar da kanki wajen hangen zaki iya rusa wannan soyayyar, bare harki samu damar mallakar mijina.
Sopy tayi wata 'yar dariyar k'eta, ta ce, "lallai yau nayarda da batun aunty zainab, datace ke kaskace rab'u mai jini, kuma ke bom ce, tofa saidai ki d'auka awannan karon remote d'in bom d'inki yana hannuna, idan nagadama saina danna ki tarwatse, dan haka ki dawo da han kalinki jikinki, tun kafin kiyi asararsa, ki daina biyema shed'aniyar zuciyarki datake d'ora miki karatun da babu fassara, inko ba hakaba kina gab dashiga makarantar dana sani.
Tana kaiwa nan tafice abinta.
Fareeda tana kwance kamar gunki, zuciyarta cike da mamakin kalam safiyya, wai yaushe sopyn ta waye?, ya akayima tagano sirrikan zuciyarta haka?, lallai yau sopy tagaya mata magan ganu masu ciwon gsk, irin wanda babu wani mahaluki daya tab'a gaya mata kwatan kwacinsu, ta dun k'ule hannu ta naushi iska, da sauri nafito ina tuntsura dariya😆😆😆😆😆, dan karta maujeni nima, tabar mijina da jinya.
D'akin uncle G! na nufa, amma saina tarar sun rufe k'ofa, dan haka na nufi hanyar fita, dan bazan koma wajen fareeda 'yar mahakaciya ba ta bibbigeni abanza, gobe nakasa kawo muku rahoto😜😜......................✍🏻
Assalamu alaikum, ina mik'o d'umbin gaisuwa ga dandazon makaranta littafin ""NI DA AMINIYATA!!!,"" ina muku fatan alkairi a duk inda kuke, ina kuma gdy da k'aunar da kuke nuna mini,, ALLAH yabarmu tare, ya had'amu a ALJANNARSA baki d'aya.
👌🏻acigaba da gashi😂!!!!!!!!!!!!!!!!...👌🏻
💞Bily💞
💞💞Mrs Abdus'salam💞💞💞
💞I LOVE YOU MY FAN's💞💞
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 21~November~2016
🔷🔹NI DA AMINIYATA!!!🔹🔷
NA BILKISA IBRAHIM💞
🔶🔸5⃣1⃣🔸🔶
...........WASHE GARI. Fareeda kasa fitowa tayi, har sukayi break bata fitoba, Uncle G! ya ce, "Sopy yau kuwa lafiya naga fareeda bata fitoba??.
Sopy tad'an murmusa tareda fad'in lafiyarta k'alau, k'ila ta k'oshine.
Uncle G! yad'an tsura mata idanuwa, domin son gano wani abu, amma sai Sopy ta kauda kai tana dariya, shima saiyayi dariyar ya ce, "miya baki dariya sopyna?.
Sopy ta ce, "kaine kabani dariya, dan naga ka kafeni da kallo kamar a kotu.
Ya ce, "Sopyna baki da dama kema, nakula randa natashi k'ara aure zamusha fama, dan kinada kishi, ya k'arasa maganar cikin tsokana.
Sopy ta d'aure fuska tamau.
Uncle G! ya tuntsure da dariya, harda buga kai, yadawo kusada ita, yadafa kafad'ar ta kinga sopyna dawasa nake miki, ke kad'aice matar youseef daga ke babu k'ari.
Sopy tad'an turo baki tana fad'in nidai ban yardaba.
Ya jawota zuwa jikinsa ya ce, "mikike so nayi miki dan ki yarda??, ta d'ago tana kallonsa, ta ce, "kayimini alk'awari.
Yad'an kafa mata idanu na tsawon minti biyu, saikuma ya lumshe idanunsa ya bud'e, ya jinjina kai yana fad'in ni youseef nayi alk'awarin kasancewa da safiyya har k'arshen rayuwata, kuma ita kad'ai amatsayin matata, saidai idan wata k'addara ko jarabawa takawo sab'anin haka a rayuwarmu.
Sopy ta rungumeshi tana murmushi, ta ce, "nima hakan take a gareni hubbina, ALLAH kuma yabamu ikon ruk'e junanamu da hak'uri da juriya.
Uncle G! ya rungumeta yana fad'in amin ya Rabbi sopyna.
Zan iya cemuku dai ayanzu fareeda tad'an fara shiga hankalinta, dan tad'an rage aikata wasu abubuwan saidaifa har yanzu tanan akan bakanta nason mallakar uncle G! amatsayin miji, to itamadai safiyya tanan tana tanadar manya2 makaman yak'ar fareeda, dankuwa kulum tana tashi da shirin kota kwana.
Yaukam sai k'arfe biyu sopy tashiga makaranta, dan batada lecture d'in safe, sai sauri take dan tasan uncle G! yau zaimusu lecture karfe biyu da kwata, cikin sassarfa ta isa class, amma saidai ta makaro, domin kuwa har uncle G! ya shiga.
Taja birki ak'ofar class d'in kamar yanda makararu suke tsaye, tofa saimuce kallon ya koma sama, sai hankalin 'yan class d'in da makararru suka dawo kanta, kowa yana so yaga ikon ALLAH, jiyayi k'amshin turarenta ya yawauta agurin dan haka yad'an juyo ya kalli inda yake zaton take, sukaima juna kallon ido cikin ido, amma sai uncle G! ya basar yacigaba da lecture d'insa.
Wani k'ududun bak'in cikin ya tokare mak'ogwaron sopy, gashi gabad'aya hankalin d'aliban yana kanta.
Uncle G! ya juyo ya kalleta yana wani d'an murmushin mugunta, dukada fuskarta tana yane da nikaf wannan bai hanata murgud'a masa bakiba, ya maida kallonsa ga d'alibai fuskarsa d'auke da murmushi.
Bayan ya kammala lecture d'in ya fito, hannun sopy yakama batareda yayi mata maganaba, sopy tayi k'ok'arin kwace hannunta, amma saita kasa, dan ba rik'on wasa yay mataba.
Har cikin office d'insa ya kaita, sannan yasaki hannunta yajiginna da k'ofar ya hard'e hannayensa a k'irji.
Sopy ta kauda kai gefe dan haushi, hannu yasa ya yaye mata nik'af d'in fuskarta, ta galla masa harar tana murugud'a baki😏, yasa yatsu biyu ya kamo lab'b'anta, yad'an matsesu waje d'aya, ta rik'e hannunsa tana k'ara, dan taji zafi.
Uncle G! ya ce, "o, autar inna da zafine??, ta harareshi da idanuwanta dasukayi jaa, yasaki bakinta yana murmushi, hannu yasa ya d'ago fuskarta suna kallon juna, ya ce, "wannan shine gargad'inki, daga yau idan kika sake makara tofa hukuncin yafi haka yawa.
Ta lumshe idanunta, wasu hawaye suka zubo bisa kuma tunta, wani tsadadden murmushi yasaki tareda sumbatar bakinta, ta bud'e idanu da sauri, suka zubama juna ido, daka gansu kasan kallon k'auna sukema juna, suka lumshe idanu alokaci d'aya kum suka bud'e, uncle G! ya rungumeta tsam zuwa jikinsa.
Sopy ta ce, "a zuciyarta, uncle G! Kenan, zuma ga zak'i ga harbi👌🏻.
Yau takasance juma'a, yaune kuma su aunty Hafsat zasuzo, gaba d'aya sopy ta rikita kanta sai aiki takeyi, domin tarbar bak'inta, ita dai fareeda sai kallon ikon ALLAH takeyi, hakama uncle G! binta kawai yake da kallon mamaki, dan ganin yanda taketa hidima kamar wasu bak'ine daban zasuzo basu libabatu ba.
Wajen k'arfe d'aya da rabi uncle G! yatafi tarosu a tasha..............✍🏻

🔶🔸5⃣2⃣🔸🔶