← Book details Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 82

Sashe 78

Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na cike da kwad'ayin San ganinta."hau online in kiraki video call inaso naganta..." Yana gama fadar hakan ya katse wayar ya hau online itama Aunty hafsat tahau online din tana kara mamakin sha'anin gabaki daya kaninta ya chanza. Tana Hawa WhatsApp din ya kira video call ta daga ta haska masa Fuskarta da jikinta, Yanayin tozali da ita ya saki Wani Nisha na nishadi da farin ciki ya kureta da idanuwa baccin kawai takeyi batasan me akeyi a knta ba, sumar Kannan nata yayi baje-baje a kan pillow din da kanta yake. Yadinga kallonta,har aunty hafsat ta gaji da rike wayar, seda kyar yace "Kar a tasheta Amma inta tashI ki bata abinci aunty hafsat sbda tanajin yunwa sosai, Kuma bata da lafiya a kula da ita Dan Allah zanzo anjiima.." Aunty hafsat tace ''Toh Allah ya kaimu..." Aeezad yace "Amin..." Daga haka sukayi sallahma ya ajiye wayar yana murmushi. Bayan ya ajiye wayar aunty hafsat tajima a kan Aunty nabeelah tana kallonta tana tunani-tunani, kana ta fice a dakin jiki ba laka. Da daddare har after isha'i Zaks be iso gidan ba bakin ciki ya isa Aeezad ya masa kira yafi sau ashirin Yana dagawa yace gashinan zuwa Amma shiru sbda babansa ya tsayar dashi suna wata magana. Se 8:30pm Zaks ya iso gidan a compound ya tadda Aeezad wanda kejin kmr ya tashi sama yaje ya ganta, ji yakeyi kmr be taba ganinta ba , ko yayi shekara dubu be ganta ba, harya yanke shawarar kiran Daya daga masu gadinsa ya kaisa shide burinsa ya ganta, ya kira Aunty hafsat yafi sau hudu, tana dauka Yana tambayarta mommy ta farka, tace masa aah. Yasan zuwa yanzu tini ta farka, yanada tabbacin baccin gajiya takeyi, itakam aunty hafsat baccin ya fara bata tsoro. Wani banzan kallo aeezad ya watsama Zaks Daya iso inda yake tsaye, yaja guntun tsuki. Zaks yace "Tuba nike ranka ya dade, wlhi Abbah ne ya tsayar dani..." Ba tare da aeezad yace komi ba yayi gaba zuwa motar da Zaks din yayi packing ynzu, ya shiga gidan gaba Zaks ya shigo dreva side, yaja motar suka fice a gidan, bayan sun hau ti ti Zaks dake tuki yace "Yakamata mu dena yawo haka kara zube, kar aje a kawo mana hari,irin na first time, da aka kawo maka, dukda ana bincike a kan wadanda suka kawo wancan harin nasan suna bibiyarmu bazasu barmu ba har ynzu,,," Aeezad ya tabe baki yace "Allah ya fisu,,,ni Basa gabana wlhi Mommy ce kadai a gabana,,," cewar Aeezad. Zaks yayi murmushi yace "Nasani ko bakace ba,... kai kaga yadda ka fita hayyaccinka ne yanzu saboda awannin da kayi baka ganta ba na yau kawai..." Aeezad yayi humming yace "Waiku an gaya muku San wasa nake ma mommy? Wallahi koni kaina bansan adadin yawan San da nake mata ba, ubangijin dayasamin shi kadai Yasan yawan San da nake mata, wlhi ji nake kamar zan hauka sbda bangane ba,nariga nayi mugun sabo da ita,, in bata kusa dani ji nakeyi Kmr raina ne baya jikina,,," Zaks tace "Wallahi nasani aboki ko baka fadi ba, Insha Allahu kodan girman San da kakema mommy ubangiji ze barku tare har Mutuwa insha Allahu..." Aeezad yayi hanzarin amsawa da "Allah amin..." Suka cigaba da tafiya suna hira sama sama Amma ruhin Aeezad naga Aunty nabeelah, seda suka tsaya ya siya mata gasashiyar kazar hausa sbda yasan tanaso sosai, yasiya mata kayan ciye-ciye da kilishi me yawa, kana suka nufa gidan, shida Zaks suka shigo falon, ba kowa Aunty hafsat na part din baban Noor big hajiya Kam tanacan tana bacci se mafarki takeyi a kan kudin da zaks yace ze kawo mata. Xaunawa a falon zaks yayi Aeezad ya nufa dakin nabeelah da ledojin duka a hannunsa Daya me lafiya,. Kan dadduma ya taddata tana jero sallolin da Ake binta,, bata jima da tashi ba, taji haushin baccin datayi na asara ba tare datayi sallolinta a kan Kari ba,bata taba irin Wannan baccinba se yau, aunty hafsat ta tasheta kusan sau biyu amma ta kasa tashi, Sam aeezad besanma ta tashetan ba, Baccinne ya fara bata tsoro shiyasa ta tasheta sannan da ganin lokacin salloli ya shude, duk tashin da Aunty hafsat ta mata ko motsi batayi ba , se ynzu ta tashi, yanzunma sallolinne suka tasheta Amma badan baccin ya isheta ba. Ajiye ledojin Aeezad Yayi a kasa, kana ya zauna kasan dakin Yana kallonta tana sallar idanuwanta na neman rufewa saboda bacci. Yana Nan zaune Yana kallonta harta idar tayi adduarh, ya kalleta ya sakar mata murmushi itama shidin take kallo ko idanuwansa sun isa su fallasa mata irin matsifaffen San da yake mata. "Mommy naga kmr dinkin ya warke?kina komi normally" Nabeelah ta zabura tace "Wallahi tallahi be warke ba har yanzu..." Aeezad yayi murmushi yace "Mommy gindinnan de ko shekara ze be warke ba wlhi sena cinyesa, komin wayaun Amarya dole asha manta...dole naci gutsunnan..." ""Mgnrka kenan ta gindi, yanzu de ai ka riga ka cinye komi, komi ya kare ya kamata ka sauraramin Dan Allah,,,ka barnima da kunyar idon duniya, Dana mahaifiyata..." "Wace mahaiifiyar taki? Kina mgna sekace naci ban biya ba, gindinnan de nariga na biyasa ko ita kanta ummih in taji bazata hanani naci gutsunnan ba, sbda halak dinane, so nakeyi in ginasa da kyau in zurfafasa Da burata..." Ba tare datace komi ba ta mike daga kan daddumar ta koma gefen bed, tasan inta biye masa se suyita mgna Daya har gobe, shi baya gajiya da batsa. Ya dawo inda take kasan kafafuwanta ya zauna yana me kureta da idanuwa, itama shi take kallo Amma yunwa ke kwakular mata ciku gashi kamshin ledojin data shigo dasu sun cika mata hanci. Kmr yasani ya mike ya dakko ledojin ya kawo gabanta, yashiga bubbude mata abubuwan Daya siyo mata taci abinda takeso. taci kazar hausa ta koshi da kansa ya bata a baki harta koshi, Tasha drink tayi kyatt, shima yaci kazar ya koshi kana ajiye mata sauran a karamin frij din dakin, ya dawo kan gadon inda take zaune, ya Sakalo hannu ya rungumo duwawunta kirjinsa ta juyo ta kallesa tace "ka tashi ka tafi gidanka, Kuma ka Koma ka Kwanta, bayan dare ne keyi..." "A Nan zan kwana". Aeezad ya fadi Yana kissing duwaiwukanta datake zaune Daya rungumosu jikinsa. Jin yace nan ze kwana nabeelah ta zaro ido tace "Ka kwana kamin me?..." "In kwana inci gutsu, tsakar dare in kowa ya rintsa sena hauki na miki gwatso..." "Ka rufamin asiri ka tashi ka tafi Dan Allah " nabeelah ta fadi a tsorace sbda tasan ze aikata abinda ya fadi. "Kinaso in tafi?" Ya tambayeta Yana tashi zaune kmr yadda take zaunen ya rungumta ta baya hannunsa me lafiya ya daurashi kan nonuwanta Nan yashiga matsarsu Yana lunshe Ido. "Eh wlhi inaso ka tafi . "Toh ki bari ko goga miki burana ne inyi a gindinki in kawo ba tare Dana ciki ba,," zumbur nabeelah ta mike tsaye tana kallansa tace "ka temakeni ka tafi inyi bacci wlhi bacci nakeji sosai..." Ta fadi cikin marairaicewa. Seda ta dinga masa magiya kana ya yarda ze tafi ya mike yace ta kwanta, ta kwanta ya lullubeta da duvet cover, yayi kissing kumatunta yayi mata Adduarh yin bacci ya tofa mata tako ina, ya tattaba nonuwa seda ta ture masa hannu sbda zafi suke mata, ya kuma kissing goshinta, yadawo yayi kissing nonuwanta yayi kissing ko ina a face dinta zuwa kirjinta, ya dawo ya tsotsi kan nonuwanta, kana yaja ya tsaya ta zubo masa idanuwa duk idanuwansa sunyi red ta daga masa hnkli kawai daurewa zeyi yabar gidan.ya kureta da idanuwansa kurr, inde Yana gabanta mantawa yakeyi da komi na duniya inba ita ba itama ta kuresa da idanuwa. Kusan 5mnt suna kallon junansu, kana Aeezad dake tsaye yayi murmushi yace "Farin cikin rayuwar AS Kenan..." Ya karashe mgnr Yana nunata da yatsa, ya kuma sakar mata murmushi ya sake cewa "Ina sanki me manyan nonuwa, da dadin gindi..." Ta girgiza Kai tace "Nan de kafi auki..." Har mamakin knta takeyi wai itace da d'an yarannan data raina. Murmushi yayi ya sake kissing dinta yace "Naji Nan nafi auki.....kmr na kwana ina lagudarki wlhi, nasan inna tafi zanyi kewarki kmr Zan zauce..." Ya karashe Yana Kuma Kai hannu ya matsar mata nononta na hagu se kallansa kaciyar nonon yake ta cikin riga. "wallahi mommy ina sanki..." Ya fadi Yana kara matsar mata nononta na hagu ya koma ya matsa na dama ta cire masa hannu tace "Ka barsu hknan pls..." Ya narke idanuwa yace "in ina ganinsu haka shaawah suke bani dagamin hankali sukeyi wlhi.." "ka Bari hknan toh, wlhi Suma ciwo sukemin, ka tafi pls wlhi bacci nakeji..." Ta fadi tana lunshe idanuwanta yayi mata seda safe badan yaso ba ya fice a dakin harya fice Yana waiwaye Yana kallanta,. Ya fito falon, zaks dake zaune ya tashi suka fice a falon, suka hau motar Zaks ya tada motar sukabar gidan. gabaki daya cikin kewarta yake, ya tabbatar yau zeyi baccin azaba ba, sbda bata gefensa balle yasamu nonon dazeta matsa,gashi ya saba da hannunsa a kan nono. Suna Isa gida, ya dauki waya ya kirata Sam bata daga ba, shi Yama manta ya tambayeta ko tasa simdinta a sabuwar wayar daya siyo mata, ya kalli zaks dasuke zaune falo yace "Gaskiya gidannan zaka kwana sbda da safe zaka kaini gun mommy na manta ban mata setting wayar Nan ba, ina kiranta bata dagawa..." Zaks ya zaro ido jin yace da sassafe, zece Wani Abu se Kuma ya fasa yace "okay,,,Amma Kila tayi bacci ne yasa bata dauki wayar ba..." Aeezad yace "yeah tayi bacci, Amma bata saita wayar ba, dole senaje zan saita mata, Kuma wlhi ina San inta ganinta ne, yau bazanyi bacci ba,... kawai ka kira doctor yamin Allurata se ya hadamin data bacci..." Ya karashe mgnrsa Rai ba ddh sbda rashinta. Zaks yace "Okay bari in kirasa,,," ya fice a falon yana me tausayawa Aeezad shi be taba ganin jarabawa SO irin wannan ba. Ya kira doctor suka dawo tare, yama Aeezad allurorinsa ya tashi ya haye saman bene kmr mara lafiya, ya nufa bedroom dinsa, ya watsa ruwa duk sbda yasamu yayi bacci sosai, ya fito yasa kayan bacci, ya kara sanyin AC
Chapter 78 · 0% Book details