Sashe 60
Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a kaisu tin muna Cikin jirgi ko bakaji bane dai dai suka isa falon Aeezad ya zube kan kujerar 3ctr Zaks ya zube kan 2ctr Aeezad yace harda mommy,? yanzu dan rashin imani da big hajiya dukse suka wuce gidan Aunty hafsat waze kula Dani toh ? Gaskiya mommy tadawo ita Zaks yayi murmushi danshi tini ya fahimci inda Aeezad ya dosa big hajiya gaskiya Tana bukatar Hutu shiyasa nace a wuce da ita gidan Aunty hafsat kawai zuwa gobe a kawota nan din,,, ga naeema gani ai zamu iya jinyarka kafin zuwa gobe big hajiyar tazo wani banzan kallo Aeezad ya watsoma Zaks yace Gaka? Kai a gardi, Kai kayi jinyata ai sede ka karamin ciwo, garjejen kato dakai, nafison mommy ko manyan Nono nagani naji sauki sauki Zaks ya amshe da dariya yace nabawa Mutumina ai tini na dagoka, manyan nonuwa sun kunna mana Kai, duk kabimu ka zage Tass a asibiti, baka ragawa kowa ba.. Aeezad ya tabe baki hadi dacewa kaide bari, ji nayi na tsani kowa a duniyar nan in ba mommy ba, kaga lefina? Zaks ya girgiza Kai yace Waneni naga lefinka sir Aeezad yayi murmushi yace naeema tazo ta hanani komi gashi bata bacci, gabaki daya ciwona suka karu doubles, bakaji yadda nakejin haushin naeema ba, gashi na riga na shiga hannu over kawai mommy nakeso na gani ta bani kayan alatu, Kai bakaji abinda nakejiba, I can t control myself,,,, hmmmm, yanzuma dazamu sauka daga jirgi ai seda na mamaye idanuwa na taba nonuwa, Kai aboki a duniya ba abunda yakai mace dadih, komi najin dadihn duniya bayan mace yake, macenma musamman in mommyna ce, ni kadai nasan me nakeji ya karashe da hadiyar yawu ya lashi lebensa na kasa. Au da baka san ba abinda yakai mace ddh ba? Cewar zaks dake kallon Aeezad wanda ya gama shiga shauki. Aeezad yace Wlhi bansani ba se a kan mommy, Kai inna tabata brain Dina ma rikicewa yakeyi, har empty nake zama ban gane komi Zaks ya kwashe da dariya yace mutumina Kai jarababbe ne na last, kana gadon asibiti kana jaraba Aeezad ya amshen da uhm kaide bari, Ina gadon asibiti ina bukatar nonuwa da gindi,,,, ai abunne da mugun dadih ya karashe yana tand ar harshe. Zaks ya kara kwashewa da dariya yace wannan gigicewa haka ko kaci ne? Aeezad ya girgiza Kai dacewa Tabdijan! Ina zata bari naci bayan ma da kyar nake samu naji dadih da ita, lagudar juna kawai mukayi amma wlhi uwa nayi hauka, Kai mommy macece, tako ina tayi wlhi dadih ne da ita, dadinta danake ji bazan iya jurewa ba, Zaks ya kara kwashe da dariya yace mommy de ba ruwanta duk kabi ta gigita mana uwa Aeezad ya amshe da tade gigitani, Ina ganin wannan lantsan-lantsan nonuwan ina naga ta nutsuwa ai gabaki daya ta kwancemin kai tashi zan inyi wanka ka kaini gidan aunty hafsat naga mommy zaks yace daga dawowarmu?ka bari Kaci abinci ai kou Aeezad ya mike yana fadin wlhi kawai ita nakeso nagani kaima kaje kayi wanka, Zaks ya kalli Aeezad yace Okay zanyi,,,,yakamata inka huta mu aika aje gidan dreva Dinka daya rasu da abunnan ya faru daku, shi adamu na hannun damanka jikinsa da sauki, kafar tasa da sauki sosai Aeezad ya juyo ya kalli Zaks yace Ai dukna sani, su wadanda suka rasa rayukansu a sanadin abun daya faru Tini nasa daddy ma yaje tin ina asibiti an bawa iyalansu duk abinda zasu bukata, sannan gwamnati ma ta basu tallafi sosai, adamu kullum ina Jin labarinsa, ta gurin sajen murtapha, har video call munyi dashi 1week ago, aiki za a masa a kafa, inaga Ma kafarsa cireta za ayi, America za a kaisa , zuwa next week nasa a shirya komi masa komi, su kuma wadanda suka rasu sena kara Jin sauki zanje inma iyalansu gaskiya, ai bazeyu na barsu a bansa ba bayan a kaina suka rasu,, Zaks yace hkne nasha ka manta ne sir.. Aeezad yace Allah ya kyauta na manta, ai dana zama butulu, duk a kan kare raina ni daya fa suka rasa rayukansu duk nasan dasu Dayan ma dabe rasu ba nasa an masa sha tara na Arziki wanda akace ya kira sojojin dasukaxo Zaks ya jinjina Kai yace Allah de yajikan wad anda suka Rigamu gidan gaskiya Aeezad ya amshe da Amin tausai ya cika masa zuciya ya haye saman upstairs zuwa dakinsa. Zaks ya mike ya nufa dakin dayake sauka inyaxo gidan wanda yake downstairs, zaks na shiga dakin ya kira kukan aeezad a waya yace a shirya musu abinci mara nauyi, kana ya ajiye wayar ya fada bathroom saboda yana bukatar wanka. 25mnt zaks ya fito daga wankan daure da alwala sbda an fara kiraye kirayen la sar yayi sallah kana Ya shirya cikin kananun kaya, waldrope din dakin cike take da kayan sawa na Aeezad bema taba sawa ba, zaks kesawa inyazo garin. Fitowa yayi falon ya tadda Aeezad zaune kan kujera da waya a hannunsa, tini yayi wanka yayi sallah befi 2mnt da zama ba zaks ya fito, yaga Aeezad sanye yake da kananun kayan masu azabar kyaun, Riga me karamin hannu se dogon wando har kasa,, tinda yaji ciwon hannunsa be karasa manyan kaya ba, duk soyayyarsa dasu, yafi bukatar kaya marasa nauyi for now. Seda na shiga toilet na fara wanka na tuna ashe yi maka wanka akeyi Cewarzaks daya karaso ya zauna kusa da AEEZAD, wani wawan kallo Aeezad ya watsowa Zaks yace Uban wanka akemin Zaks yayi dariya daman yasan dole seyasha zagi. Wlhi nasha yi maka wanka akeyi sbda ciwon hannunka Aeezad yayi tsuki yana mikewa yace Ubanwa kemin wanka? Temakamin akeyi de nayi wanka, kuma ai bana cire boxes din jikina dan ubanka dan iska kawai Zaks ya kwashe da dariya yace Ashe de wankan ake maka Aeezad yace A fari ba,,,, banfi 1month ba na farayin komi da kaina da hannuna daya Zaks ya kara dariya Cikin zolaya yace Amma duk da hannu dayan kake lagude kayan mommy Aeezad ya hade rai yace Sa wasa, ko gindi ta budemin zan pushing burana inside duk da hannu daya dallah tashi ka kaini in ganta ina yunwarta Cewar Aeezad da already ma a tsaye yake. Zaks ya mike yana kara dariya yace Mu isa dinning room nasa a shirya mana superghetti.. badan Aeezad yaso ba suka isa Dinning room already ku-ku ya shirya komi, Zaks ne ya iya cin abincin shikam farfesun naman kaza ta hausa kawai ya iyaci kadan, ko cinya daya be cinye ba, kuma yanajin yunwa kawai de ya kosa ne yaganta hankalinsa na kanta, ruwa yasha ya mike ya kalli Zaks yace taso muje,.. ya ciro car key a aljihun wandonsa ya wurgama zaks, ya chabe yana fadin Ka bari na koshi ni tinda Kai baci zakayi ba dallah malam ka tashi ka kaini I want to see my little mom dan kaga banda yadda zan nayi driving wlhi da bazan tsaya jiranka ba Jin abinda yace na karshe yasa Zaks mikewa badan ya koshi ba, ko ruwa besha ba sbda azalzalar Aeezad dole suka fito compound din gidan, suka isa packing space aeezad yaga ba daya daga motocin naeema yakalli Zaks yace Kagani kou frnd? Daga dawowarmu naeema harta fita a haka zatayi jinyata, bama wannan ba hk ake zaman Aure? Ba izini na take zuwa yawonta har kasahen waje sede inga naeema batanan se abinda hajiya mommy tace takeyi kmr ita ke Aurenta, Allah wadaran halin naeema da ace dole se gindinta zanci in rayu da tini ina lahira, AlhamduLillah da ubangiji ya halatta mana mata hudu,.. Zaks ya amshe da Se hkri kwafa Aeezad yaja, shi kadai yasan me yake fuskanta a auren naeema dayayi, yayi nadama tafi a kirga. Mota kirar Mercedes red color, suka shiga Aeezad yashiga mazaunai gaba zaks na driving suka fice a gidan suna tafe suna hirar halin naeema har suka isa gidan Aunty hafsat, hon daya zaks yayi me gadi yayi hanzarin fitowa ya bude get ganin lambar jikin motar. Suna sako Hancin motarsu cikin gidan idanuwan Aeezad suka sauka a kan nabeelah da Alhaji sadi , suna zaune compound din gidan a kan wasu kayatattun kujeru sky blue, sanye take da hijjabi har kasa army green, ko kaya babu a jikinta inside, sbda Tana fitowa wanka ta sako hijjabi har kasa ta fito sbda matsawa da kira da Alhajin ya mata, fuskarnan tata tayi sharr da ita se fara ah suke sakarma juna ita da Alhaji sadi, nan gidan tadawo ta taddasa, wanka kawai tayi ya aika a kirata zuwa part din baban noor batazo ba dayaji shiru shine yazo compound yasa aka ajiye musu kujeru ya kara aikawa masu aiki suka kirata, bata fito ba sbda Tana wanka, ya karasa baban noor ya gayama Aunty hafsat ta gayama nabeelah Alhaji Sadi ke kiranka, nabeelah na fitowa daga wanka Aunty hafsat ta gaya mata shine ta fito hk bakomi jikinta se zallar hijjabin jikinta, farin ciki ya lullubeta sbda ganin Alhaji Sadin , Alhaji Sadi na burgeta shine type dinta, yadda ya manyanta haka takeso a tattare da mijinta, tini ta mance dawani Auren yaudarar Aeezad dake kanta, batafi 30mnt da zama ba suna hira shine motar Aeezad ta shigo, yayinda idanuwan Aeezad din suka sauka a kansu, Zaks ma tini idanuwansa da hankalinsa suka isa gurin, Zaks ya kasa karasawa da motar packing space, yaja burki a hnkli sbda Azabar tashin hankalin daya gani zaune, wato Alhaji Sadi da nabeelah. Qaluu Innalillahi wa inna ilaihirraju un!! Shikenan! Zaks ya fadi hadi da juyowa ga Aeezad tin kafin idanuwansa su sauka a kansa, ya jiyo heart beat dinsa da azabar karfi ya kalli fuskarnan tasa Littafinnan na kudi ne. 08101626484. Zaks Yaga nan da nan fuskar tasa ta hade baki kirin kmr hadari, be taba ganinsa a yanayin da yakansa ba yanzu, har wani duhu fuskarsa tayi saboda zallar azabar matsifa da jaraba dasuka masa dirar mikiya a zuciya, ya Kure su nabeelah da Alhaji Sadi da ido, se huci yakeyi kmr kumurcin maciji mesa a rami. Da Aurena,,,,da Aurena take tsayuwa da wani namiji,,,wallahi wallahi Zaks yau sena kashe wancan tsinannen! Wlhi yau nine ajalinsa,! Zan nuna masa waye ni, dan mecin uwar ubansa, shege tsinanne kawai!