← Book details Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 82

Sashe 59

Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

3weeks ko ganin aunty nabeelah ma baya samu yayi sosai ko zeji sanyi, ji yakeyi kmr an tsaneshi duniyar nan gabaki daya ma ya gaji da komi na cikinta. Misalin karfe biyu da rabi na rana, zazzaune suke a dakin kowa yayi jugum jugum, sbda matsifa da yaketayi , ko tari akayi se ya hau matsifa. Aunty hafsat naeema zaks, big hajiya ita kanta abun yafi karfinta sede kawai kallo inya jefo matsifa setace ayi hakuri jikana jinya se hkri, kankaren zunubi ne Amma ina Sam yaki bi ta kanta, Aunty nabeelah kam Tana part din nurses bata sanma ya ake ciki a dakinba. Ya kalli Aunty hafsat fuskarnan tasa daure kmr ya Kama da wuta haka yake jinsa. Kingani kou aunty hafsat? Ita mommy jinyata tazoyi ko zuwa tayi yin hira a gun nurses, wani irin wulakanci ne wannan, yanzu ita mommy abinda takeyi ta kyauta, kuma an kasa samun wanda ze mata magana, koso akeyi se lalle ni zan mata magana, kanade gani ko Zakariyya ya karashe maganarsa da kallon Zaks, Zaks de yayi shiru sede ya daga Kai danya fuskanci jarabarsa ta rashin gindi ce. Aunty hafsat ta mike ba tare data kallesa ba tsoronma kallansa takeyi kada kallon yazama lefi, ta fice a dakin tana fadin Bari a kirata Aeezad yaci gaba da yayyafa ruwan matsifa da bala i wai nabeelah yawo tazoyi ba jinyarsa ba. Ba jimawa suka shigo dakin ita da Aunty hafsat, kallo daya nabeelah tama Aeezad taga fuskar nan ba Annuri ya daureta tamau kmr be taba dariya ba. Tana shigowa ya kalleta yayi kwafa kana yace Duk ke kika sani a matsifar nan! Zaks ne kawai ya fahimci me kalamansa ke nufi , naeema tayi murmushi Jin abinda yace da nabeelah. Nabeelah kam zaro ido tayi jin yace wai ita taasashi a matsifa, itade tasan ba ita tasa masa ciwon hannunsa ba, Aunty hafsat ma shiru tayi ta rasa gane me yake nufi. Big hajiya ta yunkuro tace Haba d annan ita kuma meye nata, baiwar Allahnnan ba ita tasa maka ciwon hannunka ba Aeezad bebi ta kan me big hajiya ke cewa ba danshi ba matsifar ciwo yake nufi San yaci gindi yake nufi . Look I want you ask you some questions,,, wai zuwa kkyi yawon bude ido a asibitinnan ko zuwa kikayi jinyata? Wannan ai wulakanci ne, da rashin mutumci, a haka kuma se kice jinyata kikeyi kou? Ko kuma de kina yawon zagaye ti-ti kamar kina tallar gyad wannan ai karshen iskanci ne ya fadi yana lumsar idanuwansa dake kan nonuwanta, dagani yasan ba bra a jikinta seda ya hadiye tsinkakken yawu, Shifa daman duk a kan kayan dadihnnan na jikinta yake wannan tijarar duk tabi tasashi yanata matsifa inside kuma gindi yakeso. Nabeelah tayi kasake Jin yanata yayyafin matsifa, kuma tin tini beyi ba se yau kose yau yasan tana zuwa side din nurses wai itace me tallar gyad a kuma, ta tsuresa da ido yadda yake mata fada kmrshi ya haifota duniya, sekace ya girmeta. Tana nan tsaye aunty hafsat kam ta koma ta zauna doctor Haphis ya shigo bayansa wata nurse ce rike da wani basket, doctor haphis shike duba sa tin zuwansu asibitin. Yayi sallama ya shigo ya gaida kowa dake dakin suka amsa, kana ya iso ga Aeezad ya gaidasa cikin girmamawa, nurse Dinma ta gaida kowa a dakin ta gaidasa, , a takaice Aeezad ya amsa se faman jijjigar kafa kawai yakeyi mulki da sarauta ya motsa. Doctor haphis ya bude wata yar takadda dake hannunsa ya fara karantata a bayyane. sir mun kara maka 2month a asibitinnan, saboda shugaban sojoji na nigeria yace kar a sallameka harse ka warke duka Wani uban bakin ciki ya cika Aeezad, kaf dakin ya dauki tsit. Wani uban tsumi Aeezad yaja yace Tindashi shugaban sojojin ubana ne kou, bari inta zama a asibitinnan ku kasheni, kutmar uban sena warke za a sallameni, akwai zaman ubanda nakeyi ? Koso kakeyi kafin na warken na mutu, .Kai wlhi yau senabar asibitinnan, inga ne hanani, ni ba dan iska bane kaji kou, a gayama jirgi ya kintsa yanzu yanzunnan wlhi bazan kara kwana asibitinnan ba ya karashe bala insa yana kallon zaks, jiki na rawa Zaks ya kira private jet din Aeezad din yace a kimtsa yanzu zasu bar garin kaduna daman jirgin na kaduna a cikinsa aka kawosa kadunan daga kano. Doctor yashiga magiya yana rokon Aeezad kan ya rufa masa asiri ya bari ya warke kana seya bar asibitin sbda inya tafi aikinsa na kan barazana domin in wani abu ya samu ciwon hannunsa tabbas se an kama doctor haphis abinka da manyan mutane,. Big hajiya ta sako baki kan yayi hakuri seya warke sesu bar asibitin Ina Aeezad yaki yarda ya tashi ya fara hada kayansa da kansa da hannunsa me lafiya. Innalillahi wa inna ilaihirraju Itace ke fita a bakin doctor nan take ya kira shugaban sojojin ya shaida masa yadda ake ciki. Yace a bawa Aeezad wayar, Sam Aeezad yaki ansa, se matsifa yakeyi da bala i, da Shugaban sojoji yaji hakan yace da doctor haphis a barsa kawai, shi kansa inya tubure tsoronsa yakeji shugaban sojojin ya kira Alhaji sunusi mahaifina Aeezad ya shaida masa abinda ke faduwa, ya kira Aeezad, Aeezad yaki amsa waya, dole shima ya tsinke wayar ya kira shugaban sojojin sbda shi Kansa abun yafi karfinsa kunsan yaran botters in suka tubure,. Dole Alhaji sunusi yace da shugaban sojojin Alhaji Yakubu dole sede a barsa ya dawo gidan. Shugaban sojojin yace Okay ,, to bari sede shi doctor din dake dubasa ya biyosa kenan, bamusan abinda ze taba Aeezad saboda yanada muhimmanci a aikinmu na sojoji Alhaji sunusi yace Toh shikenan nagode ranka ya dade kawai se doctor din ya biyosa se a bashi gida a nan din har lokacin daze gama dubasa seya koma bakin aikinsa, Alhaji yakubu yace Insha Allahu ai ba wata matsala daga hk sukayi sallahma, Alhaji yakubu ya kira Doctor haphis yasheda masa dole sede ya biyo Aeezad din. Ba shiri doctor haphis yace toh,. Nabeelah de ta tsurawa Aeezad idanuwa mutum kmr an masa allurar matsifa. Doctor ya fita ya fara shirya duk abubuwan dazasu bukata a katsina, dukda yasan za a samu komi a can na fannin lafiyarsa, amma allurorin da ake masa kullum duk daga waje ake kawosu duk bayan 1month. Naeema da nabeelah da Aunty hafsat da Zaks da uban gayya Aeezad suka shiga shirya kayan dazasu tafi dashi, wasu kayan nan suka barsu naci dasha duknan suka barsu yan kayayyakinsu ne suka sa akwatuna da kayan oga Aeezad. Nabeelah bata samu damar yima nurses din sallama ba, sbda Aeezad yasata gaba akasa akwatunansu a mota already an shirya motocinsa, suka shiga mota daya shida naeema da zaks, doctor haphis and nabeelah da big hajiya da aunty hafsat suka shiga mota daya Babba . Sam ba haka Aeezad yaso ba, yaso yashiga mota daya dame dadihnsa, sede suka hau mota daya da naeema da Zaks. Suka isa Airport ba bata lokaci suka hau jirgi daman already jirgin ya kintsa, ba bata lokaci suka tashi zuwa katsina tadikko dakin kara. Aeezad na kusa da naeema duk tabi ta nanikesa, nabeelah na kusa da aunty hafsat, idanuwanta na kan Aeezad da naeema dataketa shigewa jikinsa kmr sabuwar haihuwar mage, nabeelah ta rasa dalilin dayasa taji wani Mugun haushin naeema dashi kansa Aeezad din ya rufeta. Zaks da doctor haphis suna kusa da juna suna yar hira. Se a Cikin jirgin ne aunty hafsat ta sanar da mijinta suna kan hanyar dawowa ..ta shaida masa yadda Aeezad ya tubure yace shi gida ze dawo. Baban noor ya musu fatan isowa lafiya kana ya katse wayar. A lokacin baban noor yana tare da Alhaji Sadi wanda yazo gidansa a kan mgnrsa da nabeelah, Alhaji Sadi ya rikice over bayan rabuwarsu da nabeelah da niyar ze dawo a asibitin kaduna yazo asibiti yafi sau Dari yanaso ya ganta amma aka hanasa shiga yakira baban noor , a lokacin hafsat bata asibitin ya Kira Aeezad yaki dagawa , daman Shifa Aeezad ba kasafai yake daga kira ba kona Wanene , ballema ynzu ya tsani baban noor din sbda ya fuskanci Alhaji Sadi abokinsa ne. Zuwa yanzu baban noor ya fara tausaya wa Alhaji Sadi saboda ta fuskanci San da yakema nabeelah bana wasa bane,. Bayan baban noor ya gama waya da hafsat ya shaidawa Alhaji Sadi cewa gasu nabeelah nan tafe zuwa katsina, nan farin ciki ya rufe Alhaji Sadi sahunsa zuwa katsina tafi a kirga sbda kawai yaji ma ya take wayar daya bata ya kira yafi a kirga yaji sim din kashe, kawai so yakeyi yayi tozali da kyakyawar fuskarta, ya Riga ya gama shiryawa a sati daya za a kulla auransa shida ita, sunayin aure zasu bar kasar zeje can wata kasa yasata makaranta sbda ita yakeso yadinga daurawa a gaban mota sannan in zasu taro ya tasata gaba, sbda ita din macece wadda dolema ta fidda ka kunyar jama ah. Ba jimawa suka isa garin katsina, jirginsu yayi saukar angulu a air port din katsina, daman already Zaks ya sanar dreva s din Aeezad suna tafe, dan haka kafin su iso motoci tini suna nan suna jiransu, shiga kawai sukayi Aeezad nata kallon nabeelah , har mamayar idanuwan mutane yayi dasuna saukowa daga jirgin ya taba mata nono, nabeelah ta kallesa ta gallara masa harara, murmushi ya sakar mata, mamakinsa ya kuma rufeta mutumin daketa matsifa da bala i ynzu shike taba nono da murmushi. Ba bata lokaci suka shiga motoci zuwa gida big hajiya da nabeelah da aunty hafsat a mota daya sbda su daman gida za a kaisu, naeema da Aeezad a mota daya, Zaks da doctor a mota daya, su direct gidan Aeezad aka nufa dasu, seda suka isa gida ne Aeezad ya tambaya ina su nabeelah Zaks yace masa ai su gida aka nufa dasu,. Wayace a kaisu gida? Aeezad ya jefowa Zaks tambayar dai-dai suna isa part din Aeezad din doctor tini Zaks yasa maaikata sukaisa wani part din, naeema kam suna sauka ta nufa part dinta, daman Allah Allah takeyi su iso, ta isa ga uwarta, tanada abubuwa dayawa dase a zahiri zasu tattaunasa. Zaks yace Ai aunty hafsat ta gaya maka gida za
Chapter 59 · 0% Book details