Sashe 31
Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
datayi aune ba ta tsinci kanta da daga masa Kai alamar Eh. Wani dadih ya ratsa Aeezad tabbas ko makiyinsa yasan yanasan aunty nabeelah. "Kin fara Sone Mommy pls?...zaki aureni Dan Allah? "Ya fadi kmr zautacce,. Lumshe Ido nabeelah tayi ta bude a kansa Sam batason mgnr SO da Aure tsakaninta da Aeezad. Kauda mgnr tayi dacewa "ya jikin naka jarumin nabeelah?" Aeezad ya amsa da "Dasauki Amma Dana ganki ne naji saukin, sanki ya kuma habbaka a birnin zuciyata, ke sinadari ce ga lafiyata! Inajin yawonki a jinin jikina..."ya fadi ba kunyar idanuwanta yakureta da Ido kmr bashi ke kwance a kan gadon asibiti ba, se kalamai yakeyi, zuciyarsa se azalzalarsa takeyi da Azabar santa. Dauke Kai nabeelah tayi ta maida dubanta gefen dakin Sam batason jin kalaman a bakinsa basa mata dadih se daci ma dasuke mata. "Ka yafemin pls?" Ta fadi ba tare data kalleshi ba, still hannunta na cikin nasa, se kara rike hannunta yake gam a cikin nasa, soft and soft sun hadu abun zar dadih. "Me kika min? "Dana mareka..." Ta fadi still bata kalleshi ba. Murmushi Aeezad yayi yayin dayakeji kamar ya jawota ta fado jikinsa yaji duminta yaji dadih, tafin hannunta laushinsa ya shahara ya tabbatar jikinta seyafi tafin hannunta soft. "Bakimin komi ba, Marin da kikamin dankin isa ne kikayiminshi yanzu in Wani ya isa ya mareni mana yagani,,ke isashshiya ce a fadar zuciyata ciki da wajenta,,kina mulki!,," juyowa nabeelah tayi ta kallesa Sam batasan ya iya wadannan kalamanba se yau, mamakinsa kara rufeta kawai yakeyi, duk yabi ya rikide mata ya chanza hali gabaki daya, rashin kunya zallarta kawai ke damunsa, dabadan Yana kwance gadon asibiti ba shi kansa yasan dabe isa ta tsaya Yana gaya mata wadannan kalamanba balle harda rike hannu. "Allah ya baka lafiya bari in koma waje kasamu ka samu ka huta.." Cewar nabeelah. "Aah karki fita ni ganinnki yafimin baccin daxanyi Dadih..."cewar Aeezad. "Meyasa ka chanza halinka , bazan iya zama ba in kana irin wadannan kalaman..." Nabeelah ta fadi Hadi da kwace hannunta daga cikin nasa. "Wani kalaman nayi kawai dannace ina sanki, nifa bacewa nayi inaso naciki ba, sanki nace inayi mommy, azabar sanki nakeyi JARUMA...." Wani irin kallo nabeelah ta Watson masa, wato shi bakinsa baze mutu ba koda yake kwance gadon asibitin se yayi batsa. "Kinga ciwonnan da yake hannuna...." Aeezad yayi mgnr Yana nuna mata hannunsa dake nade da bandeji an sagalesa sama. Nabeelah ta kallah, ta lumshe idanuwanta tin-tini tagani Amma taki kalla sosai sbda tsigar jikinta tashi takeyi, ji taji tamkar a jikinta ciwon hannun nasa yake. "Kingani kou?'' nabeelah ta daga masa Kai alamar Eh ta kauda fuskarta gefe. "Zafi sosai hannun kemin Har cikin zuciyata...Amma wlhi bazan kwatanta zafinsa da zafin da sanki kemin a ruhina da bargon jikina ba,, bantaba jin rad'ad'in da nakeji a zuciyata ba seda na fara sanki mommy,,,," kallan bakinsa nabeelah kawai keyi, yayinda kalamansa suka daketa, ta kuresa da Ido kawai fuskarsa na tabbatar mata da kalamansa, tasan duk abinda ya fito daga bakinsa tabbas hakan ne a zuciyarsa. "Pls ka dena irin wadannan maganganun Dan Allah kaga baka da lafiya kaji da lafiyar jikinka.." Cewar nabeelah Sam ta kosa dajin wadannan jiga-jigan maganganun nasa. Ya bude baki zeyi mgna doctor nazir ya turo kofar dakin ya shigo tare da wata nurse wadda ke rike da Wani d'an kwando. Nurse din doctor naxir Suka g aidasu cikin girmamawa, suka amsa cikin girmamawa "Sir za a maka Allurori kana bukatar hutu, Allurorin zasu saka bacci yanzu ..",cikin girmamawa Doctor Nazir yayi masa magana. "Okay ayi..." Cewar Aeezad daketa kallon nabeelah kamar mayen dayaga lafiyayyen nama, doctor Nazir ya fara aikinsa daman a hannu za a masa Allurorin na jijiya ne. "Bari in fita toh Allah ya kara sauki..." Cewar nabeelah Datayi mgnr tana niyar juyawa ta bar dakin. Aeezad ya dktar da ita Hadi da girgiza mata Kai alamar "Aah Pls,ki bari in kalleki har inyi baccin...'' kunya ta kama nabeelah sbda mgnr da yayi a gaban doctor da Kuma nurse din dake tsaye,,ta kula bejin kunyar kowa a gaban kowa ze iya gaya mata kalmar SO. "Ya Rabbih kamin mgnin matsifarnan datake tinkaroni...'' nabeelah ta fadi a ranta, tasan ba yadda zatayi da Aeezad ya dena mata mugayen kalamannan kuma har a gaban mutane, yanzu inya kuskure yayi a gaban danginsa bama hajiya rafi'ah ko na'eema ba yaza tayi da rayuwarta, kwara taga ranar mutuwarta dataga wannan ranar,,,ta tsaya tsaye ta zuba masa ido Amma hankalinta na kan tunani-tunanin mummunar kaddarar data tinkarota kuma yanzu. doctor Nazir ya gama masa allurar yace Allah kara sauki kana ya fice a dakin nurse din na biye dashi a baya. Tinda doctor Nazir ya gama masa Allurar ya fara ganin Wani kala-kala, bacci ya fara kwatarsa Amma still idanuwansa na kanta, ya sakar mata murmushi dai-dai idanuwansa suka lumshe bacci ya figesa. "Ban fara sanki Dan in dena ba JARUMA!...." Ya fadi Yana sakar mata Wani irin shu'umin murmushi yayinda duka beautiful points dinsa suka lotsa, dukda bashi da lafiya Amma kyaunsa ninkuwa yayi. "Nashiga uku ni Nabeelah!.." Nabeelah ta fadi a ranta ta zubawa fuskar AEEEZAD ido, ita a rayuwarta batasan yaza tayi ta cirema Aeezad wadannan kalaman da yake mata daga cikin bakinsa ba. Takai 5mnt tana tsaye tanata kallonsa yanata bacci , yayinda tunani iri iri ketawa zuciyarta wankan tsarki suna mata dirar mikiya, gabaki daya tsoro ma Aeezad ke basa, gani takeyi kmr ana ingizasa gabaki daya bashi da control Yana gadon asibiti Amma yake mata wannan kalaman. "Wace irin matsifa ce ta jarabawa ta sameni kuma..." nabeelah ta fadi yayin da kwallah suka gangaro mata. "Ya Rabbih ka temakeni,ka rufamin asiri bani da gata se naka, Allah kasa yadenamin wadannan kalaman, ya Allah badan niba Dan Annabi SAW...." ta fadi still tana kwallah,. Seda tayi kwallarta ma'ishi kana ta juya ta fice a dakin, tana fitowa aka shiga tambayarta ya taga jikin, ta tabbatar musu da Dasauki, hajiya bilkisu tayi hamdala ga ubangijinta jin tabbacin jikin jikanta da sauki daga bakin Nabeelah. Har zuwa lokacin hajiya rafi'ah da na'eema basa gurin bayan sun gama kus-kus dinsu nacewar Nabeelah asiri Tama Aeezad Sbda tadinga amsar kudi a gunsa, Sam Basu kawowa ransu santa Aeezad keyi ba, sbda sun San yafi karfinta nesa ba kusa ba. Bayan sun gama makirce-makircen ne suka nufa hotel din dasuka kwana jiya, itafa rafi'ah daman ciwon Aeezad ba damunta yayi ba, damuwarta daya kada ya maida mata diyarta karamar bazawara, Amma tini ta gaji da zaman asibitin ta kosa ta komi katsina ta nufa hanyar gurin malaminta, ba karamin bata mata Rai Alhaji sunusi yayi ba zuwansu garin kanon musammanma yau, wai har ita ce yaro karamin Saif ke gaya mata magana a gaban Alhaji sunusi ammma bece komai ba sema ya sadda kansa kasa, sadda Kannasa kasa da yayi ba karamin Kara batawa hajiya rafi'ah Rai yayi ba, Dole seta kara sabon zubi a kansa,sannan cin mutumcin da hajiya bilkisu ta mata da Alhaji Abubakar da saif da hajiya Maryam, dukse ta dau mataki a kansu, nabeelah Kam dole tasa a duba mata a kanta sosai a karya Sihirin datawa Aeezad, shi kansa uban gayyar Aeezad dole tasa a masa Wani mugun asirin dukda a baya tayi tayi Amma bayayi masa, ko yayi masa na 2days ne seya sauka kamar ba a taba masa sihiri bama, a wannan Karan bazata masa wasa ba, hakan ta kudirta a ranta, domin ta kula yankan albasa na neman sasu kuka ita da na'eema. Saadatubintuabdullahi Akwai kayafa matan aljanna Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh Muna hada sets na ban mamaki Set ne kala kala Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gado Akwai set na alkhairi Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado kayan dadih se mata masu daraja Akwai gumbar madara Akwai gumbar ridi Akwai gumbar zuma Akwai gumbar bata gaban matan duniya Akwai gumbar farar saka Akwai gumbar rubutu Akwai gumbar cikakkiyar mace Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi Akwai gumbar goron tulah hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki Akwai gumbar nonon rakumi Akwai gumbar kin fita zakka Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa Akwai lates magungunan sanyi, dana basir Hajjaju in akwai sanyi da basir ai oga baze gane ma dadinki ba , kema bazaki ganewa dadinsa ba make sure ki gyara sanyi da basir hajjaju ki zama fresh kisha kiga ikon Allah. Chart me up hajjaju 08101626484 NAMIJIN ZUMA PAID PAGE16 *This book is 1k 08101626484* Yau kimanin kwanansa goma a asibitin Aminu kano. tini jikinsa ya warware, Amma sede hannun dole seyayi 3month a asibiti kana ze koma gida saboda hannun nasa na bukatar kula, jinyar bata yanzu-zanzu bace, saboda k'ashin guiwarsa Daya samu matsala Ta hanyar Harbin da aka masa, ynzu hannun ne kawai problem dinsa hannun ne, Amma shi inka gansa bakace ma shine mara lafiya ba, Alhaji sunusi yaso Aeezad din ya koma da jinyarsa American ko India sbda zefi samun kula a can, Aeezad yaki shi yafiso yayi jinyarsa a kasarsa,gashi ga lantarkin sadar da light din zuciyarsa Aunty nabeelah. Ba karamin kulawa yake samu daga Yan uwansa ba, kowa na bakin kokarinsa a kansa, harda abokan arziki ma ba a barsu a baya ba, kullum dakinsa cike da mutane, kawayen hajiya rafi'ah duk sunzo sun gaidasa da kawayen na'eema ciki harda babbar Aminiyarta Khady tazo , jamaah