Sashe 63
Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Annabi SAW, masu fitarmin da book ku Dena dan Allah badan niba, ku duba kuga mutanen dasuka siya da kudinsu, kunga ko Allah be sakaminba dole ya sakawa sauran dasuka siya da kudinsu, kuma Amanace, duk wanda yaci amana se Amana ta cisa Alfarmar Annabi SAW, masu karanta na sata kuyi hkri ku siya Dan Allah nasan kuna San Book Dina, ku nunamin San ta hanyar siya bata hanyar karanta na sata ba pls .. dubu daya zaki biya ki karanta a salama 08101626484 only chart, in zaki se maganin mata ne is Allow ki kirani ngde, Ina kaunarku masoyana da masu zagina duk ina sanku ngde* Tayaya za a cire? Bakaga tanajin zafi bane? Aeezad yayi mgnar yayin da yakema Zaks kallon mahaukaci, yaci gaba da hura mata kafar da iskar bakinsa. Zaks yace Se an cire fa dole aboki, rashin cirewar ne yasa kafar ke kumburi sosai sannan shiyasa yake mata zafi sosai .kayi try ka cire mata Aeezad da idanuwansa keta kara cikowa da kwallah na tausanta, amma yaki bari yayi kwallar zuwa kuncinsa. nabeelah kam se hawaye takeyi zuwa yanzu ko kukanma tadenayi. Ya kalli Zaks yace wlhi bazan iya cire mata ba,,,bakaga zafi takeji ba sosai.. Aeezad yayi mgnr da raunin murya. Zaks yayi shiru yanaso yace ya bari shi ya cire mata amma yana tsoro sbda yasan hakan bame yuwa bane, kishin Aeezad ya baci baze yadda Zaks ya taba mata kafa ba. A ina kika Taka kwalbarnan mommy? Aeezad ya sake tambayarta duk a kid ime yake. Nabeelah ta watso masa wata uwar harara, haka kawai taji haushinsa ya rufeta, tunawa datayi da wulakancin dayayi mata wai harda ze zaneta kamar ubanta, ko ubanta tasan baze mulkata yadda Aeezad ke mulkata ba, ya maidata yar iska ba abinda yafi tsaya mata a rai kmr yadda ya jawota kiiiii , kmr wata mara lasisi, shine sanadin wannan azabar da takeji a kafarta, nabeelah batasan abinda ze taba mata jiki kwata-kwata,. Ganin irin hararar daya watso masa ya bashi tabbacin shine silar Jin ciwon nata, nan y tuna da irin Jan daya dinga mata , se yanzu yaji duk haushin kansa ya rufesa. m really sorry mommy, I don t mean to hurt you, Dan Allah kiyi hakuri, ke kika batamin rai, ta yaya zaki fito tadi kuma bayan Kinsan da Aurena a kanki, ke kika tunzurani, amma kiyi hkri ni na yafe miki ma, kuma nasan nine nasa kika taka kwalbar ko?, wlhi bazan yafewa kaina ba, Zaks nine nasa ta taka kwalbar amma dukse naci uwar uban masu sharan gidannan da masu sharar gidan Aunty hafsat, meye aikinsu dazasu bar kwalba a tsakar gida, gashinan mommy ta taka, yanzu ya akeso nayi fisabilillahi? Aeezad ya fadi cikin sambatu Kai kace ciwon jikinsa yake, ko a jikinsa ciwon yake bazeyi abinda yakeyi yanzu ba, se ya juyo ya kalli Zaks ya dawo ya kalli mommy ya dawo ya kalli kafar se ransa ya kuma baci. Aboki ko a kira doctor tazo ta cire mata? The more kwalbar ke jimawa a jikinta kafarta zatayita kumbura ne kuma ze bata matsala,,, Cewar Zaks da tunanin hakan ya fado masa rai yanzu. Doctor mace ko? Aeezad ya tambayi zaks kishi ya kuma lullube fuskarsa shi a zatonsa ko doctor haphis dasukaxo dashi daga kaduna Zaks ke nufi. Yeah macece frnd dinace salmah, nagama da nan da gidansu ba nisa Call her, ka gaya mata kwalba ta taka tazo da abubuwan dazata bukata Zaks yace okay, ba bata lokaci ya zaro wayarsa dake cikin aljihunsa, ya lalubo lambar Dr salmah, ringing biyu ta daga, suka gaisa kana Zaks ya shaida mata abinda ke faruwa, salmah tace gatanan zuwa. Zaks ya tura mata address din gidan ta message. Ba jimawa doctor rahama ta iso Zaks ya bude mata tashigo sanye da hijjabi har kasa, hannunta rike da dan karamin box wanda ke dauke da kayan aikin dazata bukata, se car key a dayan hannunta da wayarta kirar Samsung. Aeezad har yanzu se aikin hura mata kafar yakeyi da iskar bakinsa, se faman sannu yake mata kmr me nakuda, se zufa nabeelah keyi dukda sanyin AC dasuke falon a kallah kusan AC shida ce a falon ko wacce kusurwa a falon akwai AC na tsaye, falon nada mahaukacin girma. Aeezad ya dawo ya kalli DR salmah a kallah bazatafi 35yrs ba bata taba Aure ba, tanada matsakaicin tsawo da matsakaicin kyau, chocolate color ce ita baza ace da ita me kyau ba kuma baza ace mata mummuna ba, komi nata normal. tinda ta shigo falon take kallon nabeelah da Aeezad daketa hura ma nabeelar kafa, tin a kallon farko dr salmah ta fahimci tabbas akwai kwayoyin halitta ta soyayya dake wanzuwa a tsakanin su biyun, idanuwan Aeezad basa taba iya boye soyayyar da yakema nabeelah, duk me hnkli ko kuma wanda yasan zafin SO dole ya fahimta inya kallesa. Mamakin wacece ita a garesa ya wanzu a zuciyar dr salmah, ta fara tambayar kanta kanta wacece wannan din? kowa yasan waye Aeezad haka kowa yasan wacece matarsa daya tak wato naeema. Gaidasa dr salmah tayi cikin girmamawa sbda tasan waye shi a kasar, ya amsa kallo daya Yama dr salmah ya dauke kansa, shi ba maabocin kallon mata bane, a kan mommy ne kawai idanuwansa ke narkewa , yanzu ma kwata-kwata ba mata a gabansa. Wai sannu dole kiji zafin kafarnan sbda kwalbar na ciki ai,,,, dr salmah ta fadi bayan ta ajiye box din hannunta ta sunkuya Tana kallon kafar nabeelah da Aeezad ya kama ya rike gam, se yanzu dr tasamu ta karewa nabeelah kallo, bata taba ganin me irin kyaunta ba se yau, masha Allah ta fadi a ranta a zahiri tace Bari na cire mata dr salmah ta fadi hadi da bude box din ta fito kayan dazata bukata Kama daga na wanke ciwon har allurar dazata mata. Aeezad ya lumshe idanuwansa ya budesu a kn dr din yace pls ki mata a hnkli dan Allah na rokeki muryarsa fal tausayin Nabeelah yayi mgnr. Dr salmah dake kallansa yadda yayi mgnr ya kara tabbatar mata da santa yakeyi batasan wacece ita ba amma shi tasan wayeshi. To ranka ya dade Cewar dr salmah. Kafar na hannunsa dr salmah ta fara kokarin cire mata kwalbar, nabeelah taja kafarta alamar bataso sbda yadda kafar ta kumbure tasan in aka tabata ba karamin zafi Zataji ba. Yi hkri ki tsaya my life,,, Aeezad ya fadi a rude, irin rudewarnan ta zuciyar ne So. Da kyar nabeelah ta tsaya dr ta cire mata kwalbar ta lumshe idanuwanta ta fasa ihu wata iriyar azaba ta ratsata, shi kansa gogan seda yayi kwallah, dr ta wanke mata ta mata Allura a duwawu ta kariya daga daukar cuta, da kyar nabeelah ta tsaya aka mata allurar , seda Aeezad ya riketa, Zaks kam ficewa yayi a falon har aka gama mata Allurar kana yadawo falon. , nabeelah kam ana gama mata allurar ta zube kasan carpet din Tana kwallah , ba karamin wuya Tasha ba , seda aka cire kwalbar daga kafarta taga ashe yar kwalbar nada girma, Aeezad kam kmr kalamansa zasu kare gunce mata sannu,sosai taji sauki da aka cire kwalbar se taji kmr an zare mata rabin ciwon. Nurse din ta bata wasu magunguna wanda zata dinga sha, ta mata sannu Allah kara sauki kana ta fice Zaks ya rakata zuwa Compound tashiga motarta bayan ya dauko kudade masu yawa daga motar Aeezad ya bata Aeezad ne yace a bata, da kyar ta amsa, sbda a ganinta Zaks ya wuce wanda zatama Abu ya biyata, sunyi zaman mutumci dashi kawar yayarsa ce ita kuma kawarsa shima domin suna good time da ita. Bayan Dr salmah ta tafi Zaks ya shiga motarsa shima ya fice zuwa gidan Aeezad sbda Aeezad din ya umurcesa dayaje ya taho da Dr haphis sbda a masa Allurarsa da Ake masa ta dare, danshi yau nan ze kwana shida mommy. Bayan fitar Zaks da dr a falon nabeelah ta kalli Aeezad ta hade rai tace ka maidani inda ka daukoni Cikin gadara tayi maganar, murmushi Aeezad yayi yace wallahi mommy bazan maidaki ba, sekin bani wannan gurin me tsokoki da namomi nasa burana ta kallesa, ko kunya bayaji a wannan manyan kalaman na batsa, bayan ya gama mata cin mutumci kuma wai yana mata mgnr iskanci yanzu kawai duk dan kana ganin ina karkashinku ne kakemin wannan cin mutumcin, lokacinka ne, wata rana se labari .. ta fadi fuskarta bayyane da haushinsa, abubuwa dayawa sun bata mata rai a knsa yau, harda wai ze zaneta, harda dakko abun duka kmr wani ubanta sbda tsabar raini. Ta lumshe idanuwanta sbda wani bakin cikinsa daya kuma tokare mata zuciya. Rainin mena miki ni? Kawai saboda ina sanki ina shiga dimauta da fitar hayyaci a knki se yazama na rainaki sbda kina kasanmu, toh inde hkne sede kiyita ganin na rainaki mommy, sbda ban fara sanki dan in dena ba,,,nifa kikama lefi, inbanda wulakanci Kinsan na Aureki, amma kika fito tad i da wani namiji tad inma ba Kaya a jikinki, sbda bakisan darajata ba da Aurena, ya karashe shima kunci na cikasa, yau ta matsifar bata masa rai bata taba bata masa rai ba kmr yau. Ana Aure dole ne ? Ni Banasan aurenka , Cewar nabeelah, murmushi Aeezad yayi yace Karya kkeyi kina sona mommy, tinda har inna tabaki kike jikewa, sannan kike ihu danasha miki gindi, da mike-mike, duk wanda baki sone dinne za Kiyita wannan gigicewar in yana tabaki? Ya karashe da tambayarta hadi da kafeta da manyan idanuwansa masu azabar kyau. Dauke idanuwanta tayi daga cikin nasa Cikin hanzari, ta rasa me zatace masa kawai se tayi shiru sbda bata da abin cewa.itade tasan bata sanshi, amma tanajin dadih inya tabata, ko ganinsa tayi seta tuna abubuwan dadihn daya mata. Ina tambayarki? Look mommy na gaya miki zan sake gaya miki in anasan dadih ba Asa wando cirewa akeyi, kidena borin kunya wlhi kina sona, ki nutsu kibi mijinki, ki bani kayan dadih naci nasha, ki temakeni ki bani jigon dadih, inci gindi ko nashiga taitayina wani kallo nabeelah ta watsa masa na mara hankali, a tunaninsa kawai dan yana ganin jikinta suna romance se akace masa zata iya mallaka masa budurcinta datayi shekara