← Book details Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 82

Sashe 48

Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zan gayawa daddy ya gayawa hajiya mommy ita kuma ta gayawa Na eema uwar yawo, ubangiji ya rufamin asiri daya bani Aunty nabeelah, aini Tini ma an sallamani kawai insha Allahu Zaks ya zaro ido jin uwar haukar da Aeezad ze tafka, mutum me hankali da hangen nesa so ya maidasa me hangen nesa a kusa , gabaki daya bashi da hankali ma yanzu. wlhi aboki karka fara gayawa kowa wannan mgnr musammanma Hajiya mommy domin tsaf nasan zata iya Kashe aunty nabeelah, a haka ma ta tsanesa ina maga ta fahimci kai santa kakeyi, harma ka Aureta, ai abun baze shafi kowa ba se aunty nabeelah kwara Kai Taka me sauki ce Aeezad yayi shiru yana sauraren Zaks shifa Sam Yama mance akwai matsala a gabansa se yanzu da Zaks ya kara fahimtar dashi ya tuna, shifa inde yana ganin mommy toh mgna ta kare, kunsan yaran masu kudi shi kawai abinda yakeso shi yakeso kawai ba ruwansa da wani matsala. Uhm gaskiya ni inde akwai mommy toh a tada yaki ma ba ruwana,,,, yanzu kawai so nakeyi naci gindi ni ko kadan ne nad ansa kaciyata ciki wlhi jinya biyu nakeyi gata bukatar mommy itace first sannan se jinyar wannan hannun Zaks ya sheke da dariya daman shi in kanaso kaga dariyarsa to ace maganar batsa akayi. Aboki kawai Kaci ko a nan asibitin ne kabi dare Zaks ya fadi yana yar dariya. Aeezad yayi tsuki yace Ta Ina zanbi dare Aunty hafsat ta fara samin ido, ai inde aunty hafsat na nan ba halin inci gindi wallahi, yanzu fa daka shigo tsareni tayi tana tambayata wai meye tsakanina da mommy, kasan duk dare senaje falo a falo mommy ke kwana yanzu, inaga Aunty hafsat ta kamanine Zaks ya amshe da Kagani kou,? Tin yanzu an samu matsala, Danma Allah yasa ita aunty hafsat ba matsala bace da ita kila ma ba Lallai wani yaji ba,,, Aeezad yace toni ina ruwana da aji ko kar aji, nifa bari in gaya maka gaskiya aboki , abinda nakeji a kan mommy ko ban aureta ba wlhi dole senaci gindinta, shiyasa nayi sauri na aureta , dan kar in cita ba Aure ta tsaneni kuma ko ba Auren nacita nasan dole ne sena Aureta daga baya Zaks yayi Jim kana yace Amma kasan aboki yanzu daka cita zaka samu sassaucin abinda kakeji a zuciyarka Aeezad ya tashi zaune hadi dacewa Kace wlhi? Kana nufin ynzu da nayi making love da ita wannan azabar na santa da nakeji a raina zan samu sassauci? Zaks ya daga masa Kai alamar tabbatarwa hadi dacewa Kwarai ma kuwa wlhi tini zaka samu sassaucin komi aboki Aeezad ya jinjina kai cikin rashin yadda kai kanada hankali kuwa kasan me nakeji a kan mommy kuwa? Wallahi inna ganta ji nake kmr wani abu na jana, kai ji nake in ban ganta ba kuma kamar zan hauka, kai nifa da nayi rashin ganinta na 1second kwara kawai in bude ido in ganni na rasu, a kan in kalleta kawai zan iya bada komi nawa dana mallaka wlhi, da ace duniya zatasan me nakeji kan mommy na tabbatar se an bani lambar yabo na daya a fagen soyayya da ba a taba samun irinsa ba a duniya Zaks ya sauke gwauron numfashi yana me kallon gogan yace Wai! Aboki aikai abun ya kamaka ne over , Ina gani ai yadda inka ganta kake wani Zillow kmr zaka shige jikinta,,,gaskiy ko majnon na tarihi inaga ka fishi shiga tarko, tsuki Aeezad yaja hadi da komawa ya kwanta yana fadin wallahi na fishi shiga Tarko , Kai kaji me nakeji ne kmr zan fasa ihu sbda so na zama kmr wa-wa, ni da kaina Ina bawa kaina mamaki tunaninta yafimin ciwonnan da yake jikina sani a damuwa, In kaga nayi bacci wlhi sede in alluroti akamin Kade dinga sassautawa kanka aboki Zaks ya amshe mgnr wannan Karan cikin sanyin tausayin Aeezad din. Bazaka gane ba Aeezad ya fadi yana murmushi kawai, shi kadai yasan me yakeji ko maganarta akeyi se tsigar jikinsa ta tashi na zallar SO hadi da dumbin shaawah. Hakane, Ubangiji de shi yasan dalilin wannan hadin, Allah yasa Alkhairi Cewar zaks. Aeezad ya amshe da Amin ya Rabbih. Aboki ya mgnr Alhajinnan saurayin mommy y sake zuwa Aeezad yayi guntun tsuki yace Tini nasa tsaro karma wanda ya kara packing car a wajen asibitin , sannan bame zuwa gurina se an sanar Dani inba ku masu irin lambobin motata ba, ita kuma nace wlhi inta kara zuwa bakin get sena mata abinda batayi zato ba,,, Tab! Ai mommy ta kiyaye, Tasha Mari, ai marinnan har nutsuwa yasa mata, dole tabi abinda kace Cewar zaks. Iya Mari kawai bakaga yadda tayi la asar ba, tabbas ta fara tsorona,,Dan yanzu bata wata rashin kunya sede roko, amma fa inashan harara kai kace ldanuwanta zasu fad o kasa ne Zaks ya amshe da dariya shima Aeezad din dariyar yayi. ka gama da mommy dole kasha harara kiri-kiri ba yadda zatayi ka Aureta Aeezad ya amshe da Tagama Dani de, ganinan kiri-kiri ba yadda zanyi ta mallake zuciyata ni shaidane Zaks ya fadi yana kwashewa da dariya. Ranar haka suka wuni suna hira, hirar kaf a kan Aunty nabeelah ce sbda tafima Aeezad dadinji,. Se dare Zaks ya tafi, daze tafi ne yake shaidawa Aeezad Esther ta kirasa tana kuka, ita batasan meya faru ba sbda da abun ya faru da Aeezad ita batama kasar da wani saurayinta. se jiya tadawo to a jiyan tasamu labari kuma ta kira Zaks ta shaida masa zatazo a jiyan Zaks yace aah, ta bari ya tambayi Aeezad. Mtwssss dallah kar tazo, tazo tamin uwarta Aeezad ya fadi hakan. Zaks ya zaro ido cikin mamaki yace skiya ka kamu abokina, yanzu Esther kake zagi yau,,,ita mafa kasota kmr hauka, Kaci yarinyarnan yafi sau Dari biyar a dare daya, aboki kai ka wawuke yarinyarnan fa, ai wannan ka gama zurfafa musu yarinya Aeezad ya tabe baki yace Ai bani nace ta wanke gindin ta kawomin har gidana ba kaga lefina Zaks ya amshe da Ina, ai kaci rabanka yanzu ince mata kar tazo? In tazo uwarta zatamin wlhi kar tazomin nan, ko san ganinta banayi , zinar da nayi da ita a baya ma bansan tuna zunubin data sani na dauka da ita. CewarAeezad. Zaks ya amshe da An gama sir bazata zoba daga haka sukayi sallahma Zaks ya fice a dakin ya iso falon yayima Aunty nabeelah da big hajiya da aunty hafsat sallahma ya wuce. After 4days gabaki daya Aeezad yadena zuwana Aunty nabeelah falon , duk yadda ya kaiga Jin jarabarsa ya danne,. Aunty nabeelah ta saki jikinta a kwanakin har baccinta takeyi yanzu cikin kwanciyar hankali, kullum cikin tunani-tunani take ya makomar Aurensu take ita dashi, ita da kanta tasan Aurensu ya dauru, amma taki bari wani bangaren zuciyarta ya aminta da hakan, kawai hanya take nema taje kasarsu gabaki daya ma ta gaji wlhi da zaman asibitin badan komi ba sedan Aeezad din ita ba San ganinsa takeyi ba. A haka suka kwashi sati daya, kawai daya ganta ko yayane seya gaya mata wata kalma ta soyayya da dole ma ta ratsata. A kullum yana fita ya d an zazzagayo da yammaci, seya dawo zuwa karfe shida haka. Yau shida Zaks sukayi zagayen cikin asibitin kawai yanayin hkn ne sbda yaji dadin kafafuwansa hadi da motsa jininsa,. Suna zagayen suna yar hira zancen gizo baya wuce na kok i hirar de da aka Saba kuma wadda tafi ko wacce dadih wato hirar aunty nabeelah . Karfe shida suka nufo ciki, Aeezad ne ya fara sako Kai cikin falon, yayinda yad an ma Zaks nisa, sbda shi mutum ne ne sauri. dai-dai nabeelah ta fito daga toilet , Aeezad ya sako kai , ya kuro mata ido har wani gwalesu yayi, dagani yasan wanka ta fito , kirjinta daure da d an karamin towel peach wanda da kyar ya wuce duwaiwukanta be rufe cinyoyinta ba, gabaki daya cinyoyinta a waje suke, Aeezad ya tsurawa cinyoyinta wani irin kallon jaraba, ba karamin kyau cinyoyin nata ke dasu ba, a duniya be taba gsnin santala-santala din cinyoyi masu kyaun nata ba, farare ne tass, dagani ko kud a be taba touching dinsu ba, se sheki sukeyi kmr tarwatsa, a ido ma se zallar tsantsi kawai suke zubawa, ya kalli har kasan yatsun kafarta, zuwa kirjinta zundum-zundum dinnan kmr gwanda, duk sunbi sun bulluko kmr zasu faso towel din. Cikin hanzari ya dawo da dubansa kan cikakkun hips dinta sune be kallah sosai ba, idanuwansa sunfi karkata a kan kallon nonuwa duk yabi sansu a jikinta. Wani mugun yawu ya hadiye na zallar jaraba, duk a cikin seconds ya kare mata kallon. Ya tsure kyakyawar fuskarta da dara-daran idanuwansa, yayinda sumar kannan tata ta sakesu suka barbazo kafad arta. Wani mugun yawu ya hadiye kutt ya sauke gwauron ajiyar zuciya. Juyawa nabeelah tayi da sauri zata koma toilet din, yayi hanzarin dakatar da ita dacewa. Tsaya kiji mommy, inaso muyi mgna serious bata wasa ba, yau ba wasa a lamarin dakatawa tayi ba tare data juyo ba, hannunta na kan handle din bude toilet din, yadda yayi mgnr taji seriously a cikin muryarsa hkn ne yasata ta dakata sannan ta fuskanci 2days ya rage iskanci, dukda de t fuskanci irin kallon da yayi mata na maita yanzu. Zaks kam tini yazo ze sako Kai yaga match din dake faruwa dan haka yayi hanzarin juyawa ya koma daga waje. Aeezad ya tsure duwaiwukanta da idanuwa, be taba ganinta da towel ba a rayuwarsa se yau , nan take gindinsa ya tashi zumbur, wani mugun yawu ya fito daga Cikin bakinsa, yayi hanzarin gogesa da hannunsa, gabaki daya duk yabi ya rikice nan take kmr tsohon zakin dawan Daya jima bega abinci ba se yau yagani. Aiko dole in shiga farauta ya fadi a zuciyarsa yayinda wani abu ke fusgarsa kmr kawai ya afka mata, shi wlhi made yau ya haukace kawai. Jin yayi mgna yayi shiru kuma yasa nabeelah cewa Inajinka kayi mgnrka cikin hansari yayi gyaran muryarsa wadda ta narke sbda jaraba ya nemo control nan take. Yawwa mommy ai kince baki sona ke kinfison wannan saurayin naki Sadi yake kou? Jin abinda yace yasata saurin
Chapter 48 · 0% Book details